Nasara news

Nasara news Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nasara news, Media/News Company, No 3 Street opposite radio station T Wada zaria, Zaria.

Fuel subsidy/economic hardship: Labour union, workers protest in Abuja amid heavy security in strategic places From Abuj...
02/08/2023

Fuel subsidy/economic hardship: Labour union, workers protest in Abuja amid heavy security in strategic places

From Abuja Nigeria
Nasara news

H.H. Sheikh Saeed bin Zayed Al Nahyan, the brother of UAE president H.H. Sheikh Mohamed bin Zayed Al Nahyan, has sadly p...
28/07/2023

H.H. Sheikh Saeed bin Zayed Al Nahyan, the brother of UAE president H.H. Sheikh Mohamed bin Zayed Al Nahyan, has sadly passed away. The Presidential Court has declared three days of official mourning.

A graduate of the Islamic University of Madinah, Dr. Hamid Choi dedicated seven years of his life translating the Holy Q...
28/07/2023

A graduate of the Islamic University of Madinah, Dr. Hamid Choi dedicated seven years of his life translating the Holy Quran and Sahih Bukhari into the Korean language, thus becoming the first Korean Muslim to do so. He has also written over ninety Islamic books. Follow nasara news

GWARI-GWARI.Mutane har yanzu basu fuskanci meya faru akan maganar janye tallafin man fetur da gwamnatin nageriya tayi ba...
29/06/2023

GWARI-GWARI.

Mutane har yanzu basu fuskanci meya faru akan maganar janye tallafin man fetur da gwamnatin nageriya tayi ba. Amma dai bari mu wayarwa da jama'a kai gwargwadon sanin da mukayi akan abinda ya faru da kuma wanda yake shirin faruwa.

Janye tallafin man fetur da gwamnati tayi bawai ta janye tallafi bane gaba daya, karin farashin kudin man fetur kawai akayi ba janye tallafin man fetur ba.

MISALI: Kamfanin NNPC shi kadai ne yake shigo da man fetur nageriya, yana siyo man fetur akan kudi kamar Naira 650 duk lita daya, shi kuma sai ya sayarwa da 'yan kasuwa akan naira 185 su kuma su sayar akan Naira 195, wannan yana faruwa lokacin mulkin buhari. Da Bola Tinubu yahau mulki sai yace ya janye tallafin man fetur kuma nan take NNPP s**a kara farashin man fetur ya koma Naira 511, wanda akan wannan farashi NNPC yake sayarwa da 'yan kasuwa man fetur su kuma su sayar akan Naira 550.

Abinda yake shirin faruwa shine daga wata july mai zuwa wato nan da kwana biyu, 'yan kasuwa zasu daina siyan man fetur daga hannun NNPC su koma sayowa a kasuwar duniya, kunga kenan zasu koma sayowa akan farashin da kamfanin NNPC yake sayowa na Naira 650 su kuma su sayar akan Naira 700.

Sannan kuma farashin man fetur zai iya zarce haka duk lokacin da gangar 'danyen mai ta kara kudi a kasuwar duniya.

25/06/2023
25/06/2023

What happens at an illegal border crossing

Masha Allah yau de Allah ! Yayi ikon sa, Yunusa Yalo ya shaki iskar ‘yanci bayan tsawon shekaru a daure! tabbatar da  ak...
24/06/2023

Masha Allah yau de Allah ! Yayi ikon sa, Yunusa Yalo ya shaki iskar ‘yanci bayan tsawon shekaru a daure!

tabbatar da ake cewar "wuya bata kisa "kuma zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana muzuru ana shaho sai yayi.
Allah yasa Mu gama da duniya lafiya.

Job opportunityAbuja Newly based Television station with Accommodation is recruiting  journalists who are fluent in Haus...
21/06/2023

Job opportunity

Abuja Newly based Television station with Accommodation is recruiting journalists who are fluent in Hausa language casting, Reporting, Presenting and video Editing.

If interested, kindly send a video of Introduction and area of interest (in Hausa and English language) to this contact on WhatsApp 09033363702. Don't call please.

Deadline: 22/6/2023.

BREAKING:PRESIDENT TINUBU RETIRES ALL SERVICE CHIEFS, ADVISERS, COMPTROLLER GENERAL OF CUSTOMS, APPOINTS NEW ONESPreside...
19/06/2023

BREAKING:

PRESIDENT TINUBU RETIRES ALL SERVICE CHIEFS, ADVISERS, COMPTROLLER GENERAL OF CUSTOMS, APPOINTS NEW ONES

President Bola Ahmed Tinubu, GCFR, has approved the immediate retirement of all Service Chiefs and the Inspector-General of Police, Advisers, Comptroller-General of Customs from Service as well as their replacements with immediate effect.

The newly appointed Officers are:
S/N NAME APPOINTMENTS

Mallam Nuhu Ribadu National Security Adviser

Maj. Gen. C.G Musa Chief of Defence Staff

Maj. Gen. T. A Lagbaja Chief of Army Staff

Rear Admirral E. A Ogalla Chief of Naval Staff

AVM H.B Abubakar Chief of Air Staff

DIG Kayode Egbetokun Acting Inspector-General of Police

Maj. Gen. EPA Undiandeye Chief of Defense Intelligence

Mr President has also approved the following appointments:
S/N NAME APPOINTMENTS

Col. Adebisi Onasanya Brigade of Guards Commander

Lt. Col. Moshood Abiodun Yusuf 7 Guards Battalion, Asokoro, Abuja

Lt. Col. Auwalu Baba Inuwa 177, Guards Battalion, Keffi, Nasarawa State

Lt. Col. Mohammed J. Abdulkarim 102 Guards Battalion, Suleja, Niger

Lt. Col. Olumide A. Akingbesote 176 Guards Battalion, Gwagwalada, Abuja

Similarly, the President has approved the appointments of other Military Officers in the Presidential Villa as follows:
S/N NAME APPOINTMENTS

Maj. Isa Farouk Audu
(N/14695) Commanding Officer State House Artillery

Capt. Kazeem Olalekan Sunmonu (N/16183) Second-in-Command, State House Artillery

Maj. Kamaru Koyejo Hamzat (N/14656) Commanding Officer, State House Military Intelligence

Maj. TS Adeola (N/12860) Commanding Officer, State House Armament

Lt. A. Aminu (N/18578) Second-in- Command, State House Armament

Mr. President has also approved the appointments of two (2) additional Special Advisers, and two (2) Senior Assistants, namely:

S/N NAME APPOINTMENTS

Hadiza Bala Usman Special Adviser, Policy Coordination

Hannatu Musa Musawa Special Adviser, Culture and Entertainment Economy

Sen. Abdullahi Abubakar G

Tsohon Sanatan kaduna ta tsakiya comrade shehu sani kenan da yaranshi comororiZama comrade ba abuna wasa baneWanne fata ...
19/06/2023

Tsohon Sanatan kaduna ta tsakiya comrade shehu sani kenan da yaranshi comorori

Zama comrade ba abuna wasa bane

Wanne fata zaka masu

Nasara news

Mun Tarar Da Tarin Giya Da Gidan Ƙarƙashin Ƙasa A Shagunan Masallacin Idi Da Muka Rushe A Kano, Cewar Mataimakin Gwamnan...
19/06/2023

Mun Tarar Da Tarin Giya Da Gidan Ƙarƙashin Ƙasa A Shagunan Masallacin Idi Da Muka Rushe A Kano, Cewar Mataimakin Gwamnan Kano

Nasara news

YAU SHEKARU 24 DA RASUWAR (DR). MAMMAN SHATA. A Rana Mai Kamar Ta Yau 18 Ga Watan Yuni 1999 Allah Ya yiwa shahararren ma...
18/06/2023

YAU SHEKARU 24 DA RASUWAR (DR). MAMMAN SHATA.

A Rana Mai Kamar Ta Yau 18 Ga Watan Yuni 1999 Allah Ya yiwa shahararren mawakin Hausa Dr Mamman Shata Katsina Rasuwa.

Bayani Kadan Akan Shata:

An dai haifi Marigayi Alhaji Dr. Mamman shata a garin Musawa, A Shekarar 1923, kuma ya girma a katsina wato Jihar Katsinan Tarayyar Najeriya. yayi kaura zuwa garin kano ya kuma rasu a ranar 18 Yunin Shekarar 1999 an binne shi a garin Daura kamar yadda yabar wasiya, To a lokacin da Marigayi Dr. Mamman Shata ya ke a raye akwai tambayoyi makamanta wadanda Malam Dan’zumi ya tambaya, wadanda shi da kansa Shatan ya amsa su a rayuwarsa. Saboda haka mun yi kokarin tsinto irin wadannan hirarraki da aka yi da marigayin lokacin da ya ke raye a Duniya.

Yana da wakoki wanda har ya zuwa yanzu ba’asan adadinsu ba dan shi kansa da aka tambayeshi cewa yayi baisan adadin wakokinsa ba amma a shekarun baya an sami wata baturiya data zo dan tattara wakokinsa inda ta fitar da kididdigar sun kai dubu hudu. Kuma mawakine da yake da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka so hakan batareda inda-inda ba.

An tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce“A nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata s**a ganni„

Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar“ Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini , in ma an samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana’a na fara amsar kudi „

Shin waya sawa Dr. Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata.

“Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, shine ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni„

Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa ka

Share share share dan girman AllahAlh. Muhammad Garba  Wannan Bawan Allah nasanshi sama da shekara hudu Yana neman temak...
12/05/2023

Share share share dan girman Allah

Alh. Muhammad Garba

Wannan Bawan Allah nasanshi sama da shekara hudu Yana neman temako a Hauren Mubi yadawo Jikin NEPA Dan agundi yanzu kuma Yana Jikin Hygiene. Karaya CE waje Uku da Fitar Idan Sahu. (Ankles) an gyara Karaya Uku saura maida idon sahun da aikin mafitsara.

Na zanta dashi ya tabbatar min da idan aka Sami Wanda ZAI biya masa aikin mafitsara N168,000 a Urology dake Katsina Road da kuma aikin Kafa a Alamin dake Maiduguri Road ZAI dena bara Akan T**I.

Yanzu Haka Yana da Yara Tara da Mata daya Amma Babu Mai ZUWA makaranta KO da ta islamiyya ma sabida rashin kudi, a kullun zai biya N800 a kawoshi Inda yake zaman bara a maida Shi unguarshi dake Waratallawa KUMBOTSO L.G.A.

Idan Allah yasa Wani yaga NI zai iya temaka masa to a je a biya masa a ASIBITI shikuma yaje ayi masa aikin.

Allah yasa asamu. Copy

Mai Abun Al'ajabin Falakin Gombe Ya Sake Dawowa Duniyarku  Domin Ya Cigaba Da Nishadantar Daku ! Allah yasa ayi bikin sa...
21/04/2023

Mai Abun Al'ajabin Falakin Gombe Ya Sake Dawowa Duniyarku Domin Ya Cigaba Da Nishadantar Daku ! Allah yasa ayi bikin sallah lfy, ka koma duniyyarku lfy

Africa countries ranked by number of international airports 20221. Egypt 🇪🇬 - 12 International airports2. Nigeria 🇳🇬 - 8...
21/04/2023

Africa countries ranked by number of international airports 2022

1. Egypt 🇪🇬 - 12 International airports

2. Nigeria 🇳🇬 - 8 International airports

3. Tunisia 🇹🇳 - 7 International airports

4. South Africa 🇿🇦 - 6 International airports

5. Kenya 🇰🇪 - 4 International airports

6. Ghana 🇬🇭 ,Tanzania 🇹🇿 , Zambia 🇿🇲 Gabon 🇬🇦 , Libya 🇱🇾 , Cape Verde , DR Congo 🇨🇩 - 3 International airports

7. Algeria 🇩🇿 , Morocco 🇲🇦 , Malawi 🇲🇼 Mauritania 🇲🇷 , Cameroon 🇨🇲, Botswana 🇧🇼, Zimbabwe 🇿🇼 Sudan 🇸🇩 - 2 International airports

8. Uganda 🇺🇬, South Sudan 🇸🇸, Somalia 🇸🇴, Seychelles, Rwanda 🇷🇼, Mozambique 🇲🇿, Mauritius 🇲🇺 Senegal 🇸🇳, Côte d’Ivoire,
Madagascar 🇲🇬, Ethiopia 🇪🇹, Eritrea 🇪🇷, Djibouti 🇩🇯, Guinea 🇬🇳, Burkina 🇧🇫, Liberia 🇱🇷, Sierra Leone 🇸🇱, Comoros 🇰🇲, Burundi 🇧🇮, Lesotho 🇱🇸, Namibia 🇳🇦, Swaziland 🇸🇿, Benin 🇧🇯, the Gambia 🇬🇲,
Guinea Bissau 🇬🇼, Mali 🇲🇱, Niger 🇳🇪,
Togo 🇹🇬, Angola 🇦🇴, Chad 🇹🇩 Central African Republic, Congo, Equatorial Guinea 🇬🇶 and Sao Tome and Principe - 1
International airport

Source: International Passenger Traffic, Airports Council International

MATASHIN DAN JARIDA A KANO YA TSALLAKE RIJIYA DA BAYA A DAREN JIYA.Musa Sani Aliyu (Musa Khan) ma'aikacin gidan radio Ja...
16/04/2023

MATASHIN DAN JARIDA A KANO YA TSALLAKE RIJIYA DA BAYA A DAREN JIYA.

Musa Sani Aliyu (Musa Khan) ma'aikacin gidan radio Jalla dake Kano a daren jiya ya Tsallake Wani mumunan hari da barayin waya s**a kaima sa yayin da yake komawa gida bayan tashi daga wajen aikinsa. Musa na daya daga cikin mambobin Kungiyar Hani da Dakile Kwacen Waya a Jihar Kano (Youth Against Phone Snatching) YAPS.

Abun ya faru a kan titin Club Road Kusa da Custom Office yayin da yake Tafiya misalin Karfe 9:30 na dare, inda wasu Bata gari akan Babur s**a zo masa s**a nemi yabada wayar Dake jikin shi, kafin ya zaro daga aljihu dayan ya Fidda Wukar Dake jikin shi Mai Kira ta Musamman ya sare shi a hannu, zafin wannan saran yasa Musa yayi kuwa Domin Neman Taimakon Nan da Nan barayin das**a ga Jama'a zasu zo sai s**a hau Babur dinsu s**a gudu

An garzaya dashi asibiti Domin ceto rayuwarshi daga mummunan Yanka da zubar jini da yake.

A madadin Kungiya Muna jajanta masa tare da Kira ga ragowar alumma da su cigaba da lura da Kuma zama cikin Shirin ko ta kwana, Muna sake Kira ga Gwamnati da Jami'an Tsaro da su Ayyana masu kera muggan Makamai da masu saya da mallaka a matsayin Yan Ta"adda a Kuma yi Saka su a cikin masu fashi da Makami.

Aminu Tambuwal Wins Sokoto South Senatorial SeatIndependent National Electoral Commission INEC has declared Governor Ami...
16/04/2023

Aminu Tambuwal Wins Sokoto South Senatorial Seat

Independent National Electoral Commission INEC has declared Governor Aminu Waziri Tambuwal as the winner of the Sokoto south Senatorial zone in the supplementary election.

Declaring the results, the Returning Officer for the Sokoto south Senatorial District, Prof. Abdullahi Bagudo said Tambuwal of the PDP polled one hundred and eighty thousand, sixty votes to defeat the candidate of APC Ibrahim Danbaba Dambuwa who scored ninety five thousand and eighty six votes.

He said Tambuwal of the PDP, having satisfied the requirement of the law was declared the winner of the election, and returned elected.

Shortly after announcing the result, police fired teargas to stop angry supporters who started destroying vehicles at the collation centre .

Journalists including nasara news Reporter were affected by the teargas.

B A babban yaya.

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya lashe kujerar sanatan Sokoto ta Kudu, a zaben cike gurbi da ya gudana a jiya da kuri’a 4...
16/04/2023

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya lashe kujerar sanatan Sokoto ta Kudu, a zaben cike gurbi da ya gudana a jiya da kuri’a 4,976.

Tambuwal wanda ya yi takara karkashin jam’iyyar PDP ya kayar da sanata mai ci ne, na jam’iyyar APC Ibrahim Danbaba Dambuwa.

A bayanin da baturen zaben Farfesa Abubakar Bagudo ya yi, ya ce Aminu Waziri Tambuwal ya samu kuri’a 100,860 yayin da abokin karawarsa Danbaba ya samu 95,884.

Tambuwal shi ne gwamna na uku da ya samu nasarar darewa kujerar sanata cikin gwamnoni 10 da s**a nemi kujerar a Najeriya.

VIEWERS DISCRETION IS ADVICE This is what the Kano State Governor-Elect mentioned in his blueprint on insecurity and pho...
16/04/2023

VIEWERS DISCRETION IS ADVICE

This is what the Kano State Governor-Elect mentioned in his blueprint on insecurity and phone snatching:

“State of Emergency on Phone Snatching
Declare state of emergency on phone snatching and other prevalent local crimes which had left Kano in a precarious situation as many innocent people were killed and or injured in an attempt to commit the crime. A task force and special tribunal would be created with the support of community involvement as part of the strategic plans to curtail the menace that has been bedevilling the people of Kano and visitors of the state.”

The picture below is Musa Sani Aliyu a young promising journalist who was a victim of phone snatchers in the late hours of yesterday . He is fighting for his life right now.

I write again to remind Engr Abba Kabir Yusuf I o fulfill his promise and take this up as the first task of his 100 days in office after swearing in. We can’t afford to be loosing our fellow youngsters to this unscrupulous barbaric humans.
Musa is responding to treatment as at now. We pray for his quick recovery.

Ramadan Basket Yana Matukar Kara Dankon Soyayya Tsakanin Saurayi Da BudurwaShin ka shirya kaiwa budurwar ka Ramadan Bask...
12/03/2023

Ramadan Basket Yana Matukar Kara Dankon Soyayya Tsakanin Saurayi Da Budurwa

Shin ka shirya kaiwa budurwar ka Ramadan Basket?

Shin saurayin ki ya shirya kawo miki Ramadan Basket?

A wannan watan Azumin mai zuwa zamu banbance ainahin Comrade mai sana'a da Comrade marar sana'a.

Don Allah kowa ya fadi gaskiya.

Cashless economy..Sad!
12/03/2023

Cashless economy..

Sad!

19/04/2022

©Prof. Salisu Shehu.

TAKAITACCEN TSOKACI A KAN INTERFAITH DIALOGUE

TA hanyar Interfaith Dialogue (Hiwaru Adyan) ne Shari'ah ta tabbata a Constitution din Nigeria. Na ga 'yan uwana almajirai, a dalilin rashin fahimtar turanci da kuma rashin sanin cikakken tarihin Nigeria, har cewa suke wai Interfaith Dialogue kafirci ne. Duk da Malamanmu kamar Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo da Professor Mansur Sokoto sun yi bayani cewa akwai banbanci tsakanin Interfaith Dialogue (Hiwarul Adyan) da Unification of Religions (Wahdatul Adyan) amma na lura da yawa sun kasa fahimtar wannan banbanci. Suna hakikancewa wai Interfaith shi ne "shigar addini cikin wani addini".

Wanda duk ya ce wai Interfaith Dialogue bashi da wani anfani ga Musulmi, to sai mu ce masa watakila yana da nakasu/gibi a saninsa ga tarihin Nigeria.

Sai da aka yi zazzafar muhawara tsaknin Musulmi da Kirista a Constitutional Assemly a shekarar 1978, har kamar za a yi kutufo tsakanin juna tsakanin Musulmai da Kafirai a kan Shari'ah kafin aka tabbatar da Shari'ah a Constitution din Nigeria. Tsayuwar daka da Musulmai s**a yi babu tsoro, da kuma nuna babu gudu, babu ja da baya da kuma kwararan hujjoji da Musulmai s**a gabatar akan cewa idan ana son zaman Nigeria a matsayin kasa daya dunkulalliya dole a tabbatar da Shari'ah ga Musulmai a cikin Constitution din Nigeria. Da wannan ne Allah Ya taimaka s**a yi galaba akan Kiristoci aka tabbatar da Shari'ah a 1979 Constitution.

A dalilin tabbatar da Shari'ah a 1979 Constitution ne Allah Ya taimaka da aka zo bitar Constitution a Shekarar 1999 Shari'ah ta kara tabbata daram, daram dam dam daram. Amma shi ma sai da aka kai ruwa rana a muhawara tsakanin Musulmai da Kiristoci a National Constitutional Conference na 1995/1996.

Wannan tabbatuwar Shari'ah a Constitution din Nigeria ta hanyar muhawara tsakanin Musulmai da kafirai shi ne ya zamanto Babbar majingina ko madogara da Excellency Ahmad Sani Yariman Bakura lokacin da ya kuduri aniyar fadada Shari'ah a

BREAKING: ISWAP terrorists abduct Borno Government officialshttps://newsexpressngr.com/news/13913012 women charged to co...
02/12/2021

BREAKING: ISWAP terrorists abduct Borno Government officials
https://newsexpressngr.com/news/139130

12 women charged to court for using ‘juju’ to disrupt road project
https://newsexpressngr.com/news/139129

Why Nigerian Army intervened during EndSARS protests — Lagos Govt
https://newsexpressngr.com/news/139128

Anambra Guber: 11 parties, candidates storm tribunal to challenge Soludo’s victory
https://newsexpressngr.com/news/139127

Okada riders beat police officers in Lagos, damage patrol van
https://newsexpressngr.com/news/139126

Electoral Act: INEC speaks on Buhari’s letter
https://newsexpressngr.com/news/139125

Seven suspected ritualists nabbed in Ogun
https://newsexpressngr.com/news/139124

Super Tucano aircraft destroy ISWAP armoury, training bases
https://newsexpressngr.com/news/139123

Bandits’ Threat Letter: No Christian should be killed in Zamfara, CAN warns
https://newsexpressngr.com/news/139122

Politicians undermining BVAS deployment during polls, INEC alleges
https://newsexpressngr.com/news/139121

Police nab suspected human trafficker, rescue baby
https://newsexpressngr.com/news/139120

Chaos in Warri as Air Peace delays flight for 6hrs, abandons passengers’ luggage in Lagos
https://newsexpressngr.com/news/139119

Corps members begin orientation at new site in Bayelsa, assured of safety
https://newsexpressngr.com/news/139118

Court dismisses suit seeking Soludo’s disqualification
https://newsexpressngr.com/news/139117

Omicron COVID lands in Ghana
https://newsexpressngr.com/news/139116

How HIV can be stopped in Nigeria — NACA DG
https://newsexpressngr.com/news/139115

Fayemi at National Unity Summit, urges dialogue
https://newsexpressngr.com/news/139114

Nigerian priest saves traditional artefacts from Christian converts
https://newsexpressngr.com/news/139113

Buhari jets out for Dubai for Expo 2020
https://newsexpressngr.com/news/139112

Umahi presents N145b 2022 budget to Ebonyi lawmakers
https://newsexpressngr.com/news/139111

Police debunks Gan

  By NATHAN NWAKAMMA The Police in Bayelsa on Wednesday arraigned 12 women from Agobiri community in Southern Ijaw Local Government Area (LGA) of the Bayelsa before a Magistrates Court for allegedly using charms to disrupt an ongoing road project. The women were arraigned over their alleged involve...

15/09/2021

Don't give up!!!

Jama'a dan Allah ! Nan wacce jahar ce, a cikin jahohin : Nigeria?
18/06/2021

Jama'a dan Allah ! Nan wacce jahar ce, a cikin jahohin : Nigeria?

Shima wannan yayi wuff da it's!
17/06/2021

Shima wannan yayi wuff da it's!

Wani matashi kenan; daye wuff !!! Da wata : buturiya. Kalu balanku ,matan Nigeria!
17/06/2021

Wani matashi kenan; daye wuff !!! Da wata : buturiya. Kalu balanku ,matan Nigeria!

SUBHANALLAHI: Dubun Wata Mata Take Tsoma Dan Kamfai A Cikin Kunu Kafin Ta Sitars a Da Jama'a Ya Cika Tuni dai matar ta s...
28/05/2021

SUBHANALLAHI: Dubun Wata Mata Take Tsoma Dan Kamfai A Cikin Kunu Kafin Ta Sitars a Da Jama'a Ya Cika

Tuni dai matar ta shaidawa jami'an tsaro cewa hakan da take yi. yana nufin maganin su kasuwa ne kuma duk lokacin da ta sanya Dan kamfai acikin kunun yana saurin karewa. Amma idan ba ta saka ba tana yin kwantai.

BABBAR MAGANA: Ana Zargin Minista Pantami Da Hannu a Wurin Ta'addaciKasar Amurka Ta Saka Minista Sheikh Pantami Cikin Wa...
12/04/2021

BABBAR MAGANA: Ana Zargin Minista Pantami Da Hannu a Wurin Ta'addaci

Kasar Amurka Ta Saka Minista Sheikh Pantami Cikin Wanda Take Zargi Da Daukar Nauyin Ta’addanci....

Kasar Amurka ta saka Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki, Sheikh Isa Ali Pantami cikin wanda take sakawa ido bisa sargin daukar nauyin ta’addanci.

Independent ta ruwaito cewa, Kasar ta Amurka ta yi zargin cewa Sheikh Pantami na da alaka da Shugaban Boko Haram da aka kashe, Watau Muhamad Yusuf.

Sannan kuma yana da alaka da Abu Quatada Al Falasimi wanda babbane a kungiyar Alqaeda, an jishi yana yana jinjina masa. Hakanan Kasar Amurka ta zarhi Shaikh Pantami da Yabon Abu Musab Al Zarqawi wanda shima daga baya ya shiga kungiyar Alqaeda a kasar Afghanistan.

Wani Matashi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataya A KanoGa dukkan alamu de wannan matashin ya rataye kanshi a sakamakon kunci...
22/03/2021

Wani Matashi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataya A Kano

Ga dukkan alamu de wannan matashin ya rataye kanshi a sakamakon kuncin rayuwa, ko soyayya, ko tabin hankali Allah masani. Amma dai ya bar wasika wacce yake nuni da cewar hukumomin tsaro kada su zargi kowa wannan lamarin haka Allah yaso.

AMMA KAI MAI KARATU MENENE FAHIMTAR KA AKAN DAMUWAR DA TA SA YA YI WANNAN AIKA-AIKAR?

Daga Barr Lawal Musa

Hotuna Bayan kammala security meeting yadda governor       MALAM NASURU EL RUFA'I yarako Mai martaba sarkin zazzau      ...
16/03/2021

Hotuna Bayan kammala security meeting yadda governor
MALAM NASURU EL RUFA'I
yarako Mai martaba sarkin zazzau
MALAM AHMED NUHU BAMALLI
Zuwa motansa
Allah yakarama sarki lafiya Allah yaja zamanin Sarki Allah yakarama sarki nasara ran sarki yadade

20/12/2020

Kuwasa kwakwalenku a Musulunci
>·······> >······> >·····> >····> >···> >··> >·>
Tambaya ta(1)
Wannene yakin Annabi(s.a.w) nakarshe?
(A)Yakin Tabuka
(B) " "Badar
(C) " "Hunaini
(D) " "Khaibar
:-:
:-:
Tambaya ta(2)
Duk yakin da Annabi(s.a.w) yaje S-Aliyu bn Abidalib yajeshi banda yakin.....?
(A)Yakin Uhud
(B) " "Tabuka
(C) " "Ahazab
(D) " "Kandak
:-:
:-:
Tambaya ta(3)
Wanne Kwamandane kafin yaMusulunta da bayan yaMusulunta baita6a jagorantar yaki ba'ai Nasaraba?
(A)Umar bn Kaddab(r.a)
(B)Khalid bn Walid(r.a)
(C)Aliyu bn Abidaliba(r.a)
(D)Hamza bn AbdulMudallib(r.a)
:-:
:-:
Tambaya ta(4)
SAHABI nakarshe aduniya yabar duniya shekara ta'110 bayan Hijira yayasunansa?
(A)AbdulRahaman bn Sakar Al'dausi{Abu-Huraira}
(B)Sa'ad bn Abi-Wakkas
(C)Amir bn Wa'il Al'laisi {Ibini Wa'sila}
(D)Abu-Musa Al'Ash-ari(r.a)
^^^
Allah kasa Iliminmu yazama hujja garemu ba hujja akanmuba,,,(Y) Allah kadaukaka Musulunci da Musulumai Ka'kaskantar da kafirci da kafirai.

Address

No 3 Street Opposite Radio Station T Wada Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasara news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Media/News Companies in Zaria

Show All