Koyanturanci.com.ng

Koyanturanci.com.ng Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Koyanturanci.com.ng, Publisher, Kaduna, Zaria.

Yadda ake Amfani da kalmar “Being” a TuranciKaranta cikakken darasin anan 👇
11/07/2023

Yadda ake Amfani da kalmar “Being” a Turanci

Karanta cikakken darasin anan 👇

A cikin yaren turanci, kalmar aiki ta "Being" ana yin amfani da ita ne a matsayin helping da kuma action verb ta mabambantan hanyoyi.

09/07/2023

Alhamdulillah, na kammala kirkiran sabon website ɗin mu na Koyan Turanci

Wannan wani sabon website ne, mai suna Koyan Turanci
https://Koyanturanci.com.ng
Wanda na buɗe don taimaka ma yan uwa masu sha'awar koyan turanci cikin sauki kuma a harshen Hausa.

Ku garzaya ku amfana da shafin. Ga link na site ɗin https://koyanturanci.com.ng

INA MASU BUKATAR KOYAN HARSHEN TURANCI TA HANYAR WHATSAPP GROUP?Shafin Karatun Turanci: Makaranta ce da take koyar da Ya...
09/06/2023

INA MASU BUKATAR KOYAN HARSHEN TURANCI TA HANYAR WHATSAPP GROUP?

Shafin Karatun Turanci: Makaranta ce da take koyar da Yaren turanci a Harshen Hausa, ana amfani da rubutu, magana harda video idan bukatar hakan ta taso wajen koyarwa domin sauƙaƙe fahimta.

Akwai tsaruka masu matuƙar kyau;

1. Zaka sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma'anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Zaka dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne zaka dinga gudanar da karatu!

3. Kana da damar yin tambayoyi a ko yaushe, idan ta k**a ma zamu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za'a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

5. Ana karatun na tsawon sati shida, sau uku kowane sati. sauran ranakun ana gwada ɗalibai akan abinda aka koyarda su.

Karatu Free (Kyauta) ne, amma zaka biya kuɗin (Registration) kafin shiga group. Sannan akwai shaidar kammalawa (certificate) da ake baiwa waɗanda s**ayi nasarar kammalawa har zuwa karshe!

Zaku iya tuntuɓar mu ta WhatsApp akan wannan layin 👉08026389403.

Ko kuma kuyi join kai tsaye ta wannan link🔗 ɗin nan : https://wa.me/message/B3C2ALWTS5EUF1

18/05/2023

Zaɓi guda biyar ka/ki haɗa cikakkiyar jimla

40 MOST USED PHRASES

1. I have - ina da
2. I don't have - bana da
3. I think - ina tunanin
4. I can't wait - na ƙagu
5. I hope - ina fata
6. I need - ina buƙata
7. I like - ina so
8. I want - ina so
9. I love - ina ƙauna
10. I hate - na tsani
11. I have seen - na gani
12. I have forgotten - na manta
13. I can - zan iya
14. I cannot - ba zan iya ba
15. I will try - zan jaraba
16. I tried - na jaraba
17. I am trying - ina jarabawa
18. I will ask - zan tambaya
19. I asked - na tambaya
20. I was asked - an tambaye ni
21. I will reply - zan bada amsa
22. I replied - na bada amsa
23. I am replying - ina bada amsa
24. I will go - zan je
25. I am going - ina zuwa
26. I have gone - na tafi
27. I invited - na gayyata
28. I am inviting - ina gayyata
29. I will invite - zan gayyata
30. I was invited - an gayyace
31. I know - na sani
32. I don't know - ban sani ba
33. I slapped - na mare
34. I will slap - zan mare
35. I was slapped - an mare ni
36. I swallowed - na haɗiye
37. I am swallowing - ina haɗiyewa
38. I knocked - na ƙwanƙwasa
39. I am knocking - ina ƙwanƙwasawa
40. I will knock - zan kwankwasa

Copied

Yadda ake aiki da kalmar FOR a turanciAssalamu alaikum, masu kallo da bibiyar wannan tasha ta koyan turanci. Mu na fatan...
02/05/2023

Yadda ake aiki da kalmar FOR a turanci

Assalamu alaikum, masu kallo da bibiyar wannan tasha ta koyan turanci. Mu na fatan kowa da kowa ya na lafiya, tare jin daɗin kasancewa da wannan tasha. A wannan bidiyo za mu yi bayani tare da misalai akan yadda ake aiki da kalmar FOR.

Kalmar FOR ana amfani da ita a gurare dadama a turanci. Saboda haka ba za mu iya kawo gaba ɗaya hanyoyin da ake aiki da ita ba. Sai dai za mu yi ƙoƙarin kawo hanyoyin da akafi amfani da wannan kalma a harkokin yau da kullum.

Cigaba da karanta darasin anan 👇

Assalamu alaikum, masu kallo da bibiyar wannan tasha ta koyan turanci. Mu na fatan kowa da kowa ya n

Latsa Link din dake ƙasa domin kallon bidiyo akan yadda haruffan turanci suke jujjuyawa 👇👇👇
29/04/2023

Latsa Link din dake ƙasa domin kallon bidiyo akan yadda haruffan turanci suke jujjuyawa 👇👇👇

Ziyarci shafin Karatunturanci.com.ng domin koyon Turanci A Saukake

Yadda ake amfani da kalmar SINCE a TuranciMasu kallo da bibiyar wannan tasha, Assalamu alaikum, barkanmu da yau da kuma ...
28/04/2023

Yadda ake amfani da kalmar SINCE a Turanci

Masu kallo da bibiyar wannan tasha, Assalamu alaikum, barkanmu da yau da kuma sake kasancewa da mu a wani sabon darasi, wanda acikinsa za mu yi bayanin mece ce kalmar SINCE tare da misalanta.

Kalmar SINCE ɗaya ce daga cikin kalmomin da ake kira ADVERB OF TIME. Wato kalmomin da ke bayar da ƙarin haske game da lokacin da aka yi wani aiki ko kuma wasu ayyuka.

Cigaba da karanta karin bayani anan 👇👇👇

Masu kallo da bibiyar wannan tasha, Assalamu alaikum, barkanmu da yau da kuma sake kasancewa da mu a

Menene bambanci tsakanin "Borrow" da kuma "Lend" a turanci?Mutane da dama kan kuskure wajen amfani da waɗannan kalmomi b...
27/04/2023

Menene bambanci tsakanin "Borrow" da kuma "Lend" a turanci?

Mutane da dama kan kuskure wajen amfani da waɗannan kalmomi biyu masu k**anceceniyar ma'ana. Muhallin da ya k**ata a yi amfani da kalmar farko, sai su yi amfani da kalma ta biyu. Ko kuma inda ya k**ata a yi amfani da kalma ta biyun sai su yi amfani da kalma ta farko.

Haka na faruwa ne saboda rashin sanin cikakkiyar ma'anar kowace daga cikin waɗannan kalmomi biyu. Waɗannan kalmomi a na amfani da su domin karɓa ko bayar da bashin kuɗi ko aron wani abun daban.

Banda waɗannan kalmomin akwai wasu kalmomin da ke rikitar da dalibai wajen fahimtar muhallin da ya k**ata a saka su a cikin wata jimla ta turanci. Bari mu dubi yadda ake aiki da waɗannan kalmomi yadda ya k**ata a ƙa'ida.

Cigaba da karanta wannan darasin a nan 👇👇👇

Mutane da dama kan kuskure wajen amfani da waɗannan kalmomi biyu masu k**anceceniyar ma'ana. Muhalli

23/03/2023

Kalmomin da akafi amfani dasu a watan azumi (Ramadan) a turanci zuwa hausa WORDS RELATED TO RAMADAN

https://tinyurl.com/4yv57e6n
13/03/2023

https://tinyurl.com/4yv57e6n

JIHOHI 10 DA SU KA FI YAWAN ƊALIBAN DA SU KA YI RIJISTAR JAMB UTME 2023• Borno - 16,793.• Taraba - 1

12/03/2023

Gatanan gatanan ku😀😁😂🤣😃😄

Why you don't understand? Meyasa ku bakwa ganewa ne?

Where have you been hiding? Shin a inane kuka boye?

I recently recovered that / daxun ne nagano hakan

Don't we not ever met before? Shin bamu taba haduwa da kai ba kuwa?

One of you has betrayed me / daya daga cikin ku yaci amana ta.

I don't want to be betrayed again / banaso akuma sake cin amana ta.

You have cheated me / kun yaudare ni.

It is not true rumours has it / ba gaskiya bane jita jita ne.

What I want to you to understand here is / abunda nakeso kugane anan shine.

I am sorry to keep you waiting / inamai baka haquri akan ajjeka danayi kanata jira.

Information has it about he is an innocent person / labari yasamu cewa shi mutun ne mara laifi.

This is not your concern right now / wannan bashine damuwan kaba ayanxun.

I was myself cooking when Zainab leave me / nida kaina nake dafa abinci sadda Zainab ta barni.

Are you surprise / shin kana mamaki ne.

I would love to have you something but not enough time right now / naso ace na samama muku wani abu amma bavu isheshshen lokaci yanzun haka.

I already decided not to continue lesson yet due to it seems like you are not interested / nariga na yanke shawara bazanci gaba dayin darasi ba tukun don alamu yanuna bakwa buqata.

You=kai, your=naka, yours=nakane, yourself=kanka, your head= kayin ka😀🤗

12/03/2023

Tambayoyi (20) da suke yawan fitowa Physics a Jarrabawar JAMB tare da amsa.. (1) Example of vector q

07/03/2023

Lovers life in this era Rayuwar masoya awannan zamani   My parents stopped talking to be becaus

28/02/2023

{Quibbling} tana nufin=Cecekuce

Kowa ya d'auketa ya sata acikin jumla.

Mine:

People are quibbling about his demise=Mutane suna ta cecekuce akan mutuwarsa.

Mu je zuwa.

27/02/2023

Hi, guys good day to you all.

Word of the day:

Busybody=Mai shishshigi.

Example:

I am not a busybody = Ni ba mai shishshigi ba ne/ba ni da shishshigi.✍️

Thank you for reading.💗🤝

Wasu kalmomi masu muhimmanci da s**a danganci zaɓeKu latsa Link din dake ƙasa domin karantawa 👇
25/02/2023

Wasu kalmomi masu muhimmanci da s**a danganci zaɓe

Ku latsa Link din dake ƙasa domin karantawa 👇

leader = Shugaba vote = ƙuri'a voter = mai yin zabe voter card = katin zabe Ballot box = Akwatin zaɓ

25/02/2023

Hira tsakanin Aliyu da Abokin sa Musa a kan Zaɓe Hello, Ladies and Gentlemen, good morning to you al

24/02/2023

Here are some words and their meaning,choose one and form a meaningful sentence with it:
1 Stake holders = masu ruwa-da-tsaki
2 Influencers = Masu fada-a-ji
3 Bourguasis = masu hannu-da-shuni
4 thuggery=Dabanci
5 Royal bloods= jinin sarauta
6 Hooligans ='yan sara-s**a
7 Religious Extremists =Masu zafin addini
8 Capitalists = 'yan jari-hujja
9 Deciples (disayipel)= Almajirai.

24/02/2023

Sentences and their translation
= Jimloli tareda ma'anoninsu

( 1 ) Before I produced further let's me began by acknowledging the arrival of the distinguished members
= Kafin naci gaba, bari na fara mika gaisuwa gareku akan halartar wannan majalisi

( 2 ) Long time has come as end
= Nesa tazo akusa

( 3 ) Whatever goes up one day most to come down
= Komai nisan jifa kasa saita sauko

( 4 ) Honesty is the best policy
= Gaskiya dokin karfe

( 5 ) If if is if another if cannot be if
= Idan mafadi baida hankali to majiyi nada hankali

Come closer with us insha Allah we should help our self deal with speaking

= Ku kasance tare damu da yardar Allah zamu cigaba d taimakawa junan mu

20/02/2023

· Confidant = Amini
· Confidante = aminiya Confident = mai ƙwarin gwiwa

18/02/2023

Synonymous sentences
I will sit for exam.
I will take exam.
I will do exam.
Zanyi jarabawa.

16/02/2023

Toothpaste=Man goge baki.

Bamu ita cikin jimla domin mu iya amfani da ita.

16/02/2023

Tenses a saukake , kanazarta a nitse insha Allah zaka fahimta sosae.
I read the book = Nakan karanta littafin.
I'm reading the book = ina karanta littafin.
I have read the book = Na karanta littafin.
I have been reading the book = nadade ina karanta littafin.(kuma haryanxu bangama ba)
wannan duka misalan "Present tense" ne insha Allah nan gaba kadan zamu kawo "Past tense" da kuma "Future tense".
Beneficiaries: yan kungiyar turanci a saukake.

Karku manta a cikin website ɗina na www.karatunturanci.com.ng mun yi cikakken darasi a kan Tenses duka, har ma da Active and Passive

Kalmomin da s**a danganci soyayya da kuma aure a Turanci 👇
15/02/2023

Kalmomin da s**a danganci soyayya da kuma aure a Turanci 👇

.demo { border:1px solid ; border-collapse:collapse; padding:5px; } .demo th { border:1px sol

29/01/2023

Hello, good evening to you all. Barkan ku da wuni. I am welcoming you to the class. Inayi muku barka

19/01/2023

Menene banbanci tsakanin Gerund da kuma Present Participle? Ɗaliban turanci da dama s**an kasa banba

17/01/2023

Menene Intransitive verb a cikin karatun turanci? Intransitive verb wata jimla ce da take zuwa tare

10/01/2023

If I tell you alone, you're the only one that will learn but if I post it, someone will also learn.

Kalmar da ake amfani da ita domin nuna cewa an koshi da abinci itace “Replete” ( very full of food)
Though it's old fashioned, we can still use it in sentence.

Misalin yanda ake amfani da ita shine.

I'm replete ~ na koshi. (= I'm very full of food ~ na cika cikina da abinci)

Replete =(filled with something)including food.

Yadda ake canza Future perfect continuous tense zuwa Passive voiceMenene Future perfect continuous tense?Ana anfani da f...
30/12/2022

Yadda ake canza Future perfect continuous tense zuwa Passive voice

Menene Future perfect continuous tense?

Ana anfani da future perfect continuous tense ne domin siffanta aikin da yake gudana wanda za'a kammala nan gaba. Ana samar dashi ne ta hanyar haɗe "will have been" ko "shall have been" da kuma "present participle" (haruffan "ing") domin tabbatar da magana

Misali:

In 2019, she will have been writing a novel for ten years. = a cikin shekara ta 2019 zata kai shekaru goma kenan tana rubuta littafin labarai.

In August, He will have been living in Zaria for five years. = a watan ogusta ne zai cika shekaru biyar yana rayuwa a Zaria.

I will have been writing novel for four years by the end of this year. = ƙarken wannan shekaran ne zan kai shekaru huɗu ina rubuta littafin labarai.

Latsa Link din dake ƙasa domin karanta cikakken darasin
👇
👇

Yadda ake canza Future Perfect Continuous tense zuwa Passive voice A cikin wannan post ɗin za mu koy

Menene Future Perfect tense?Future perfect tense yana nuna cewa wani aiki zai kammalu a wani lokaci nan gaba. sauda yawa...
29/12/2022

Menene Future Perfect tense?

Future perfect tense yana nuna cewa wani aiki zai kammalu a wani lokaci nan gaba. sauda yawa future perfect tense yana tafiya ne tare da "by" ko "in" kuma ana samar dashi ne ta hanyar haɗe "will have" da "past participle" domin tabbatar da magana

Misali:

He will have compiled the novel by Friday. = zai iya kammala tattara littafin labaran daga nan zuwa ranar Juma'a.

She will have bought a house. = zata iya siyan gida.

He would have finished his duty. = zai iya kasancewa ya kammala aikin shi.

Domin karanta cikakken darasin sai a latsa Link din dake ƙasa
👇
👇

Yadda ake canza Future Perfect Tense zuwa Passive voice A cikin wannan darasin zamu koyi yanda ake c

Yadda ake canza Future Continuous tense zuwa Passive voiceMenene Future Continuous tense?Ana anfani da future continuous...
28/12/2022

Yadda ake canza Future Continuous tense zuwa Passive voice

Menene Future Continuous tense?

Ana anfani da future continuous tense ne domin nuna cewa wani abu zai auku nan gaba na tsawan wani lokaci. Ana samar da future continuous tense na jimlar dake tabbatar da magana ce ta hanyar haɗe "will" da "be" da kuma present participle" (haruffan 'ing')

Misali:

The students will be making preparations for this lecture. = ɗaliban zasu fara shirye-shiryen zaman wannan laccan.

She will be writing a novel for students. = zata fara rubutawa ɗalibai littafin labarai.

Latsa Link din dake ƙasa domin karanta cikakken darasin 👇
👇

Yadda ake canza Future Continuous Tense zuwa Passive voice A cikin wannan darasin za mu koyi yanda a

Address

Kaduna
Zaria
81000

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Koyanturanci.com.ng posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other Publishers in Zaria

Show All

You may also like