18/09/2024
HUMANITY PROTOCOL 💥
Daga bincike na naga Total supply nasu billions dari ne " 100,000,000,000 " a Halin yanzu ban san sakamakon abinda s**a waje na airdropping ba. Sunzo da tsarin distribution airdrop tasks dinsu da Humanity verification.
Ma'ana: Decentralization Identity Networks (DIN) don gudun aikace-aikacen Bots verified ba mutum ba, ya zama yanzu mutane ne ke da ikon verified akan Web3 ba Bots ba.
Wannan shine yasa kuka ga duk wanda yayi inviting dinka dole shi zai yi maka verified $HMN kafin ka samu airdrop nasu Sa'an nan har yanzu tasks din su daya ne shine " Invitee " waton ka gayyato mutanen kuma kayi musu verified da kanka ba Bots ba.
Tsarin distribution airdrop nasu ta burge Ni sosai wajen daidaituwar adalci sakanin Yanɓaiwa da Influencers sun tsara distribution akan Epoch 1, 2, 3, 4, 5 and 6 tsarin shine:
Epoch 1 ita ce farkon levels da kowa dole sai ya fara dashi idan ka gayyato mutum $HMN guda 50,000 za'a baka daga nan zaka shiga Epoch 2 $HMN guda 25,000 za ana baka a kamar haka referral dinka suna karuwa, rewards airdrop naka kuma suna raguwa, a takaice kana kara hawa level Epoch na gaba ana rage $HMN da ake baka.
Yanzu duk wanda yake matakin " Pioneer " level duk referring 1 $HMN guda 500 ake bashi, inda yanɓaiwa basu da ƙarfin followers da zasu iya zuwa nan ɗin kenan amma a matakin su aka fi samun rewarding sosai 🤝🙏
A project timeline nasu a watan nan September zasu fara partnership sai October zasuyi Launching Epoch 1 and 2, November Epoch 3 and 4, December Epoch 5 and 6, Sai Sabuwar shekara zasuyi TGE da Airdrop a Quarter 1 a 2025.
Abinda ka samu coins ne ba points bane, price da kuke gani tana nuna wa akan dollar $0.01 trends ne, nasu akan idan FDV takai 1 billions dollars $1B shine a lissafin Claim airdrop naka akan $0.01 per tokens da kake gani ana buga maka lissafi a sama.
https://t.me/imhmnbot/invite?startapp=Kingshayo112
Copied