![](https://img3.medioq.com/699/337/147246916993373.jpg)
23/06/2020
MALLAKAR RAUHANIN SURATUL IKHLAS (QUL-HULLAHU)
Ga yanda ake yin aikin idan zaka kwanta barci zaka samu fararar takarda ka rubuta wannan hatimin k**ar yadda ka gansa arubuce dan,uwa sai kayi sallar nafila raka,hudu akeyi sallama biyu aciki kowacce tsayiwa ana karanta qulhuwallahu bayan kayi sallama sai kayi haillala 100 istifari 100 salatin Annabi 100
Bayan haka zaka sanya wannan hatimin agaban ka ka karanta qulhuwallahu kafa dubu daya da biyu 1002 Tsawan sati daya ake yi. wannan Rauhanin zai zomaka ko aranar da ka fara ko kuma cikin tsakiyar satin ko a karshen satin acikin barcin ka ya k**a kanka yayi maka addu,a ya koya maka abunda zai amfane ka a rayuwar ka ta duniya lahira daga nan zakuyi alkawari da shi na, amana ya kai dan,uwana. please like and share to others fages, or groups
08061191700