Affiliate Marketer Learning With Yusuf M Wanka

Affiliate Marketer Learning With Yusuf M Wanka My name is Yusuf Malam Aminu Wanka also known as m.wanka Ni Affiliate marketer ne wato online busine

19/03/2024

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA ZUKU KOYA

SECTION 1

° Affiliate marketing
° WhatsApp marketing
° Facebook marketing
° Facebook ads
° Instagram ads
° Yadda za'ayi Facebook ads cikin sauƙi
° Yadda za'a yi closing sale
° Sponsor ads etc.

SECTION 2 GRAPHIC DESIGN

° 2d logo
° 3d logo
° Business Flyer
° Data Flyer
° Save the date
° Invitation card
° Birthday banner
° Price list (menu)
° Watermark sticker
° Account details sticker
° Video invitation
° Cartoon animation
° Video editing + Bonuses

Wanda kowanne kuka dauka a ciki zaku samu kuɗi sosai dashi💸kuma zaa gabatar da training kyauta akan yadda zaka koyi wadannan abubuwa cikin sauki

Sabo da haka ka hanzarta kashiga kafin class din yacika kadanna wannan link din domin access da class 👇👇

https://wa.link/2pva4e

SALLAR DAREN 10 GA WATAN RAMADAN(SHAHRU UMMTY SAWW😘).Sallar Yau Raka'a 20 ce  Fatiha da Qulhuwallahu Ahad  30 a kowace r...
19/03/2024

SALLAR DAREN 10 GA WATAN RAMADAN(SHAHRU UMMTY SAWW😘).

Sallar Yau Raka'a 20 ce Fatiha da Qulhuwallahu Ahad 30 a kowace raka'a.

FALALAR TA:Yazo a Ruwaya cewa duk Wanda yayi wannan Sallar Allah zai yalwata masa Arzikinsa kuma zai kasance cikin masu rabauta.

Allah t yaqarama sayyeed h lpy da cikar muradi bhqq salli ala Muhammad wa Ali Muhammad wa sirru fadima sa.

✍️✍️✍️ALFADIMY.

18/03/2024

Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannu zaku iya samun akalla naira dubu hamsin 50k zuwa naira dubu dari 100k a duk sati ko kuma duk wata da wayarku ta hannu a online

Eh kwarai kuwa da wannan wayar da kuke chatting da ita a WhatsApp da sauran social medias platforms

Wannan Business model din shi ake kira da Affiliate Marketing business

Affiliate Marketing business model ne da ake yinshi ta hanyar siyar da digital products online kuma ka samu commission har zuwa kaso hamsin bisa dari na kudin kayan da ka sayar

Kamar misali idan ka sayar da kayan naira dubu 40k zaka iya samun commission har na naira dubu 20k, ma'ana kana da kaso hamsin bisa dari 50% na kudin kayan da ka sayar

Ganin yanda ba'a koyarda AFFILIATE MARKETING BUSINESS DA HARSEN HAUSA saide kawai da yaren Turanci

To amma yanzu mun kirkiri training course da yaren Hausa saboda mu yan Arewa

Suwa s**a dace su koyi wannan business na affiliate marketing ?👇🏼

1 MATASA
2 DALIBAI
3 NYSC COPPERS
4 MATAN AURE
5 MASU NEMAN AIKI
6 YAN KASUWA

Domin fara wannan business na Affiliate Marketing baka bukatar

❌ Laptop

❌ Ko Certificate

❌ko kuma CV

Abinda kawai kake da bukata domin fara wannan business din shine

✅ Wayarka ta hannu

✅ Data

✅ Koyan business din

✅ Da kuma dan kudi kadan wato ma'ana capital na fara wannan business din

Amma kafin nan akwai Free class da zan gabatar domin bayar da cikakken bayani akan wannan business din

Free class din nan na mutum ashirin ne 50 kacal bayan nan sai mutum ya biya zai shiga

Saboda haka maza ka hanzarta ka shiga wannan class din kafin ya cika

Domin shiga wannan FREE CLASS training din nawa maza ka danna link din dake kasa ko LEARN MORE Button👇🏼👇🏼👇🏼
https://wa.link/2pva4e

18/03/2024

SHIN KO KUNSAN CEWA DAWARKU TA HANNU ZAKU IYA SAMUN KUDI SAMA DA DUBU50/100 DIK SATI
KWARAI KUWA DAWANNAN WAYAR DA KUKE CHATTING DA ITA FACEBOOK WHATSAPP DA SAURANSU
WANNAN KASUWANCIN SHI AKE KIRA DA AFFILIATE MARKETING

Affiliate Marketing wani busness ne dazaka sayar da kaya a online kasami commission har zuwa kaso hamsin na abin da kasayar
Misalin idan kasayar da kayan dubu hamsin 50000
to kanada dubu ashirin da biyar maana kanada 50% kenan
Ganin baakoyar da affiliate marketing da yaran Hausa wannan shiyasa muka tsara wannan course din da yaran housa domi yan arewa su amfana

Domin fara wannan kasuwancin baka bukatar
❌ LAPTOP
❌ CERTIFICATE
Wanda kawai kake bukata domin farawa shine
1,WAYARKA
2, DATA CONNECTION
3, DA DAN KUDI DAN KADAN

Amma kafinnan akwai free class da zangabatar da cikakykyan bayani akan wannan busness din

Sabo da haka idan kana bukatar shiga wannan free class din maza danna wannan link din dake kasa ko ka danna LEARN MORE

Sabo da haka ka hanzarta kashiga kafin class din yacika

https://wa.link/2pva4e

15/01/2024

Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannu zaku iya samun akalla 50k zuwa 100k harma fiye da haka acikin wata daya.

Eh qwarai kuwa da wannan wayar da kuke chat da ita kuna watsapp da sauran social media

Wannan business model din shi ake kira da affiliate marketing Affiliate marketing business model ne da ake yinshi ta hanyar siyar da digital products online kuma ka samu commission 50% wato kaso hamsin bisa dari
Misali idan ka siyar da kayan da kayan 40k kana da 20k.

Mun bude group a watsapp domin yiwa mutum 40 zuwa 50 training kyauta maza ka hanzarta ka danna Link din da yake qasa domin kasancewa daya daga cikin wa yanda zasu samu training kyauta kafin group ya cika

https://wa.link/hk0bj0

14/01/2024
Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannu zaku iya samun akalla 50k zuwa 100k harma fiye da haka acikin wata daya.Eh qwara...
14/01/2024

Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannu zaku iya samun akalla 50k zuwa 100k harma fiye da haka acikin wata daya.

Eh qwarai kuwa da wannan wayar da kuke chat da ita kuna watsapp da sauran social media

Wannan business model din shi ake kira da affiliate marketing Affiliate marketing business model ne da ake yinshi ta hanyar siyar da digital products online kuma ka samu commission 50% wato kaso hamsin bisa dari
Misali idan ka siyar da kayan da kayan 40k kana da 20k.

Mun bude group a watsapp domin yiwa mutum 40 zuwa 50 training kyauta maza ka hanzarta ka danna Link din da yake qasa domin kasancewa daya daga cikin wa yanda zasu samu training kyauta kafin group ya cika

WhatsApp Group Invite

Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannu zaku iya samun akalla 50k zuwa 100k a duk sati ko kuma duk wata da wayarku ta ha...
15/12/2023

Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannu zaku iya samun akalla 50k zuwa 100k a duk sati ko kuma duk wata da wayarku ta hannu

Eh kwarai kuwa da wannan wayar da kuke chatting da ita a WhatsApp da sauran social medias platforms

Wannan Business model din shi ake kira da Affiliate Marketing business

Affiliate Marketing business model ne da ake yinshi ta hanyar siyar da digital products online kuma ka samu commission har zuwa kaso hamsin bisa dari na kudin kayan da ka sayar

Kamar misali idan ka sayar da kayan naira dubu 40k zaka iya samun commission har na naira dubu 20k, ma'ana kana da kaso hamsin bisa dari 50% na kudin kayan da ka sayar

Ganin yanda ba'a koyarda AFFILIATE MARKETING BUSINESS DA HARSEN HAUSA saide kawai da yaren Turanci

To amma yanzu mun kirkiri training course da yaren Hausa saboda mu yan Arewa

Domin fara wannan business na Affiliate Marketing baka bukatar

❌ Laptop

❌ Ko Certificate

❌ko kuma CV

Abinda kawai kake da bukata domin fara wannan business din shine

✅ Wayarka ta hannu

✅ Data

✅ Koyan business din

✅ Da kuma dan kudi kadan wato ma'ana capital na fara wannan business din

Amma kafin nan akwai Free class da zan gabatar domin bayar da cikakken bayani akan wannan business din

Saboda haka idan kana da bukatar shiga wannan FREE CLASS training din nawa maza ka danna link din dake kasa ko LEARN MORE Button

Free class din nan na mutum ashirin ne 20 kacal bayan nan sai mutum ya biya zai shiga

Saboda haka maza ka hanzarta ka shiga kafin class din ya cika

https://wa.link/ngso5b

15/12/2023

Ko kusan Zaku Iya Samun 50k Zuwa 100k Da Wayarku Ta Hannu Ba Tare Da Kunsha Wiya Ba.

Nisa ta zo kusa ga re ku matasa da wannan wayar da kuke chatting da ita Facebook WhatsApp da sauran social medias platforms da ita zaku iya zama manyan masu kuɗi.

Affiliate Marketing business model ne da ake yin shi ta hanyar siyar da digital products online kuma ka samu commission har zuwa kaso hamsin bisa dari na kudin kayan da ka sayar.

Kamar misali idan ka sayar da kayan naira dubu 40k zaka iya samun commission har na naira dubu 20k, ma'ana kana da kaso hamsin bisa dari 50% na kudin kayan da ka sayar

Ganin yanda ba'a koyar da AFFILIATE MARKETING BUSINESS DA HARSEN HAUSA sai dai da yaren Turanci hakan ya sa muka kirkiri training course da yaren Hausa saboda yan Arewa.

Domin fara wannan business na Affiliate Marketing baka bukatar.

❌ Laptop

❌ Ko Certificate

❌ko kuma CV

Abinda kawai kake da bukata domin fara wannan business din shine

✅ Wayarka ta hannu

✅ Data

✅ Koyan business din

✅ Da kuma dan kudi kadan wato ma'ana capital na fara wannan business din

Hakan ya sa muka samar da Free class da za a gabatar da horo akan wannan business din.

Domin shiga FREE CLASS training din yi maza ka danna link din da ke kasa, https://wa.link/ngso5b iya mutane 20 kacal zamu ba horo kyauta bayan nan sai mutum ya biya zai shiga.

*Yaumul Juma'a*Ya Allah muna roqonka da sunayenka tearkaka ya ubangiji kai mai jin roqon bayinkane ka tsarkakemana zukat...
15/12/2023

*Yaumul Juma'a*
Ya Allah muna roqonka da sunayenka tearkaka ya ubangiji kai mai jin roqon bayinkane ka tsarkakemana zukatanmu daga cin Haram ka azurtamu da halas komai wahalansa ya Allah alfarmar Wannan rana ta juma'a ka budewa "Yan uwanmu zukatansu su fahimci cewa alkhairy muke bibiyansu dashi ba sharriba Kuma ka azurtasu da abin yin rigista domin su amfani kansu mu kuma da muka riga muka fara ka sanya albarka acikin sana'ar ka bamu ikon kamanta gaskiya munyi tawassuli da Annabi Muhammad s.a.w.w "Yan uwa karku manta a wannan ranar idan kayiwa Annabi salaty ana ninka maka ladane Allahumma Salli alah Muhammad wa ahli Muhammad wa ajjil farjahum

Affiliate Marketing kenan
14/12/2023

Affiliate Marketing kenan

Address

Zabin Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Affiliate Marketer Learning With Yusuf M Wanka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Affiliate Marketer Learning With Yusuf M Wanka:

Videos

Share

Other Digital creator in Zabin Zaria

Show All