02/01/2023
*FASSARAR DU'A TAWASSUL*
Addu'ar Tawassuli da A’imma (AS)
Fassarar muhammad sani Alkasim shaheed daga karbala mukaddasa
Allamah al-Majlisi ya ruwaito daga littattafai da dama inda aka ambata cewa Muhammad Ibn Babawayh ya ruwaito wannan addu'a ta tawassuli (Dua al-Tawassul) ne daga Imamai tsarkaka. Da yake yin sharhi sai ya ce, "Duk lokacin da na yi wannan addu'ar a kan kowane al'amari, nakan samu ijaba nan take." Ga yadda addu'ar take:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ وَأَتَوَجَّهُ إِلَيْكَ
Allahumma inni as'aluka wa atawajjahu ilayka
Ya Allah, ina mai fuskantowa zuwa gare ka
O Allah, I beseech You and turn my face toward You
بِنَبِيِّكَ نَبِيِّ ٱلرَّحْمَةِ
Binabiyyika nabiyyi alrrahmati
Da sunan Annabinka, Annabin rahama
In the name of Your Prophet; the Prophet of Mercy,
مُحَمَّدٍ صَلَّىٰ ٱللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ
Muhammadin salla allahu alayhi wa alihi
Muhammad, tsiran Allah su tabbata a gare shi da Alayensa
Muhammad—may Allah send blessings to him and his Household.
يَا أَبَا ٱلْقَاسِمِ
Ya aba alqasimi
Ya Baban {asim!
O Abu’l-Qasim!
يَا رَسُولَ ٱللَّهِ
Ya rasula allahi
Ya Manzon Allah
O Allah’s Messenger!
يَا إِمَامَ ٱلرَّحْمَةِ
Ya imama alrrahmati
Ya Shugaban Rahama
O Chief of Mercy!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
Ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
Inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
We are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
Wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
And your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
Wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
And we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
Ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
Ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah
Intercede for us before Allah.
يَا أَبَا ٱلْحَسَنِ
Ya aba alhasani
Ya Baban Hasan
O Abu’l-Hasan!
يَا أَمِيرَ ٱلْمُؤْمِنِينَ
Ya amira almu'minina
Ya Sarkin muminai
O commander of the Believers!
يَا عَلِيُّ بْنَ أَبِي طَالِبٍ
Ya aliyyu bna abi talibin
Ya Aliyyu ]an Abi Talib
O Ali, son of Abu-Talib!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
Ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
Ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabana kuma Maulanmu
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
Inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
We are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ اللّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا فَاطِمَةُ ٱلزَّهْرَاءُ
ya fatimatu alzzahra'u
Ya Fatima Azzahra
O Fatimah, the Luminous Lady!
يَا بِنْتَ مُحَمَّدٍ
ya binta muhammadin
Ya ‘Yar Annabi Muhammad!
O daughter of Muhammad!
يَا قُرَّةَ عَيْنِ ٱلرَّسُولِ
ya qurrata ayni alrrasuli
Ya sanyin idanun Manzo!
O delight of the Messenger’s eyes!
يَا سَيِّدَتَنَا وَمَوْلاَتَنَا
ya sayyidatana wa mawlatana
Ya Shugabarmu kuma Maularmu
O our chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
We are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكِ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna biki ila allahi
Muna tawassuli da ke zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكِ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaki bayna yaday hajatina
Muna gabatar da ke gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهَةً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihatan inda allahi
Ya wadda ke da tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعي لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfai lana inda allahi
Ki cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا مُحَمَّدٍ
ya aba muhammadin
Ya Baban Muhammad
O Abu-Muhammad!
يَا حَسَنُ بْنَ عَلِيٍّ
ya hasanu bna aliyyin
Ya Hasan Dan Aliy
O Hasan the son of Ali!
أَيُّهَا ٱلْمجْتَبَىٰ
ayyuha almujtaba
Ya kai Zababbe!
O well-Chosen one!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا عَبْدِ ٱللَّهِ
ya aba abdillahi
Ya Baban Abdullah!
O Abu-Abdullah!
يَا حُسَيْنُ بْنَ عَلِيٍّ
ya husaynu bna aliyyin
Ya Husain Dan Aliy
O Husayn the son of Ali!
أَيُّهَا ٱلشَّهِيدُ
ayyuha alshshahidu
Ya kai Shahidi!
O Martyr!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا ٱلْحَسَنِ
ya aba alhasani
Ya Baban Hasan
O Abu’l-Hasan!
يَا عَلِيُّ بْنَ ٱلْحُسَيْنِ
ya aliyyu bna alhusayni
Ya Aliyyu Dan Husain!
O Ali the son of al-Husayn!
يَا زَيْنَ ٱلْعَابِدينَ
ya zayna alabidina
Ya Adon masu ibada!
O Ornament of the Worshippers!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and u chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا جَعْفَرٍ
ya aba jafarin
Ya Baban Ja’afar!
O Abu-Jafar!
يَا مُحَمَّدُ بْنَ عَلِيٍّ
Ya Muhammadu bna aliyyin
Ya Muhammad Dan Aliy!
O Muhammad the son of Ali!
أَيُّهَا ٱلْبَاقِرُ
ayyuha albaqiru
Ya Mai wanzarwa (na ilimi)
O Cleaver (of knowledge)!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا عَبْدِ ٱللَّهِ
ya aba abdillahi
Ya Baban Abdullah!
O Abu-Abdullah!
يَا جَعْفَرُ بْنَ مُحَمَّدٍ
ya jafaru bna muhammadin
Ya Ja’afaru Dan Muhammad
O Jafar the son of Muhammad!
أَيُّهَا ٱلصَّادِقُ
ayyuha alssadiqu
Ya Mai gaskiya
O Veracious!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qadamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا ٱلْحَسَنِ
ya aba alhasani
Ya Baban Hasan!
O Abu’l-Hasan!
يَا مُوسَىٰ بْنَ جَعْفَرٍ
ya musa bna jafarin
Ya Musa Dan Ja’afar!
O Musa the son of Jafar!
أَيُّهَا ٱلْكَاظِمُ
ayyuha alkazimu
Ya Mai kamewa (daga fushi)
O Suppressor (of rage)!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا ٱلْحَسَنِ
ya aba alhasani
Ya Baban Hasan!
O Abu’l-Hasan!
يَا عَلِيُّ بْنَ مُوسَىٰ
ya aliyyu bna musa
Ya Aliyyu Dan Musa
O Ali the son of Musa!
أَيُّهَا ٱلرِّضَا
ayyuha alrrida
Ya Yardajje!
O Amicable!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا جَعْفَرٍ
ya aba jafarin
Ya Baban Ja’afar
O Abu-Jafar!
يَا مُحَمَّدُ بْنَ عَلِيٍّ
Ya Muhammadu bna aliyyin
Ya Muhammad Dan Aliy
O Muhammad the son of Ali!
أَيُّهَا ٱلتَّقِيُّ ٱلْجَوَادُ
ayyuha alttaqiyyu aljawadu
Ya Mai tsoron Allah, mai kyauta!
O pious and magnanimous!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا ٱلْحَسَنِ
ya aba alhasani
Ya Baban Hasan!
O Abu’l-Hasan!
يَا عَلِيُّ بْنَ مُحَمَّدٍ
ya aliyyu bna muhammadin
Ya Aliyyu Dan Muhammad!
O Ali the son of Muhammad!
أَيُّهَا ٱلْهَادِي ٱلنَّقِيُّ
ayyuha alhadi alnnaqiyyu
Ya Mai shiryarwa, tsarkakakke!
O guide and pure!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi `ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا أَبَا مُحَمَّدٍ
ya aba muhammadin
Ya Baban Muhammad!
O Abu-Muhammad!
يَا حَسَنُ بْنَ عَلِيٍّ
ya hasanu bna aliyyin
Ya Hasan Dan Aliy!
O Hasan the son of Ali!
أَيُّهَا ٱلزَّكِيُّ ٱلْعَسْكَرِيُّ
ayyuha alzzakiyyu alaskariyyu
Ya Tsarkakakke, mazaunin Askar!
O immaculate resident of Askar (city)!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
يَا وَصِيَّ ٱلْحَسَنِ
ya wasiyya alhasani
Ya Wasiyyin Hasan!
O successor of al-Hasan!
وَٱلْخَلَفُ ٱلْحُجَّةُ
walkhalafu alhujjatu
Magajin Hujjan (Allah)!
O descendant (of the Infallibles) and Argument (of Allah)!
أَيُّهَا ٱلْقَائِمُ ٱلْمُنْتَظَرُ ٱلْمَهْدِيُّ
ayyuha alqa'imu almuntazaru almahdiyyu
Ya Tsayayye, wanda ake jira, Shiryayye!
O Riser, Awaited, and Well-guided!
يَا بْنَ رَسُولِ ٱللَّهِ
yabna rasuli allahi
Ya Dan Manzon Allah!
O son of Allah’s Messenger!
يَا حُجَّةَ ٱللَّهِ عَلَىٰ خَلْقِهِ
ya hujjata allahi ala khalqihi
Ya Hujjan Allah a kan halittunsa!
O Allah’s Argument against His creatures!
يَا سَيِّدَنَا وَمَوْلاَنَا
ya sayyidana wa mawlana
Ya Shugabanmu, kuma Maulanmu!
O our master and chief!
إِنَّا تَوَجَّهْنَا وَٱسْتَشْفَعْنَا
inna tawajjahana wastashfana
Mun fuskanto, muna neman ceto
we are turning our faces toward you, seeking your intercession
وَتَوَسَّلْنَا بِكَ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassalna bika ila allahi
Muna tawassuli da kai zuwa ga Allah
and your advocacy for us before Allah;
وَقَدَّمْنَاكَ بَيْنَ يَدَيْ حَاجَاتِنَا
wa qaddamnaka bayna yaday hajatina
Muna gabatar da kai gaba ga bukatunmu
and we are presenting you (as our intermediary) for the settlement of our needs.
يَا وَجِيهاً عِنْدَ ٱللَّهِ
ya wajihan inda allahi
Ya Mai tagomashi gun Allah
O well-esteemed with Allah,
إِشْفَعْ لَنَا عِنْدَ ٱللَّهِ
ishfa lana inda allahi
Ka cece mu a gun Allah.
intercede for us before Allah.
Yanzu sai ka ro}i Allah biyan bu}atunka, kuma Allah zai biya ma su. A wata ruwayar, za ka iya }arawa da wannan kuma:
يَا سَادَتِي وَمَوَالِيَّ
ya sadati wa mawaliyya
Ya Magabatana kuma Maulana
O my chiefs and masters!
إِنِّي تَوَجَّهْتُ بِكُمْ
inni tawajjahtu bikum
Ina mai fuskantowa da ku
I am turning my face toward Allah in the names of you (all),
ائِمَّتِي وَعُدَّتِي
a'immati wa uddati
Shugabannina kuma tanadina
for you are my leaders and my supporters
لِيَوْمِ فَقْرِي وَحَاجَتِي
liyawmi faqri wa hajati
A ranar talaucina da bu}atata
on the day of my destitution and neediness
إِلَىٰ ٱللَّهِ
ila allahi
Zuwa ga Allah.
before Allah.
وَتَوَسَّلْتُ بِكُمْ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wa tawassaltu bikum ila allahi
Kuma ina tawassuli da ku zuwa ga Allah
I am seeking your advocacy for me before Allah
وَٱسْتَشْفَعْتُ بِكُمْ إِلَىٰ ٱللَّهِ
wastashfatu bikum ila allahi
Ina neman ceto da ku zuwa ga Allah
and seeking your intercession for me before Allah;
فَٱشْفَعُوا لِي عِنْدَ ٱللَّهِ
fashfau li inda allahi
Ku sama mini ceto a gun Allah
so, (please) intercede for me before Allah
وَٱسْتَنْقِذُونِي مِنْ ذُنُوبِي عِنْدَ ٱللَّهِ
wastanqidhuni min dhunubi inda allahi
Ku tseratar da ni daga zunubaina a gun Allah
and save me from my sins before Allah,
فَإنَّكُمْ وَسيلَتِي إِلَىٰ ٱللَّهِ
fa'innakum wasilati ila allahi
Ku ne wasilata zuwa ga Allah
for you are my means to Allah
وَبِحُبِّكُمْ وَبِقُرْبِكُمْ ارْجُو نَجَاةً مِنَ ٱللَّهِ
wa bihubbikum wa biqurbikum arju najatan mina allahi
Da son ku da kusanci da ku nake fatan ku~uta a gun Allah
and through my love for you and my seeking nearness to you do I hope for salvation from Allah.
فَكُونُوا عِنْدَ ٱللَّهِ رَجَائِي
fakunu inda allahi raja'i
Ku kasance fatana a gun Allah
So, be my hope before Allah.
يَا سَادَتِي يَا اوْلِيَاءَ ٱللَّهِ
ya sadati ya awliya'a allahi
Ya Magabatana! Ya Waliyyan Allah!
O my masters! O Allah’s intimate servants!
صَلَّىٰ ٱللَّهُ عَلَيْهِمْ اجْمَعينَ
salla allahu alayhim ajmaina
Tsiran Allah ya tabbata a gare su dukkan su
May Allah bless you all
وَلَعَنَ ٱللَّهُ اعْدَاءَ ٱللَّهِ ظَالِمِيهِمْ
wa laana allahu ada'a allahi zalimihim
Allah ya la’anci ma}iya Allah da masu zaluntar su
and may Allah curse the enemies of Allah; those who wronged you,
مِنَ ٱلاوَّلِينَ وَٱلآخِرِينَ
mina al-awwalina wal-akhirina
Daga na farko da na }arshe
from the past and the last generations.
آمِينَ رَبَّ ٱلْعَالَمينَ
amina rabba al`alamina
Amsa mana ya Ubangijin Talikai!
Respond to us, O Lord of the Worlds!
TAMMAT BI HAMDILLAH!
Ina baran addu'ar biyan bukatu daga duk wanda ya fa'idantu daga fassarar nan gare ni da kuma wanda ya nemi na yi wannan fassarar, dan'uwa Muhammad sani Alkasim Shaheed . Duk wanda ya ga kuskure, ko yake da shawara, to kofata a bude take ta: 07026696696. Wtsop ,Allah ya biya mana bukatunmu na duniya da lahira.