Duniya TV

Duniya TV Kuyi subscribe wannan tasha A YouTube channel

Innalillahi, Mawaki Dauda Rarara ya gamu da hatsarin mota a yau Juma'a.Mawakin ya gamu da tsautsayin ne a kan hanyarsa t...
22/09/2023

Innalillahi, Mawaki Dauda Rarara ya gamu da hatsarin mota a yau Juma'a.

Mawakin ya gamu da tsautsayin ne a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukan jiragen sama.

Hadiminsa a bangaren yada labarai, Rabi'u Garba Gaya ya ce mawakin na cikin koshin lafiya.

Jimami yayin da mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya yi hatsarin mota a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukar jiragen sama a yau Juma'a 22 ga watan Satumba.

😂
22/09/2023

😂

Kuyi hanzari
15/08/2023

Kuyi hanzari

16/02/2023

Tarzoma ya barke awasu sassan garuruwan Nigeria saboda karancin naira

30/12/2022

GASKIYA dokin karfe

29/09/2022

Allah yakara mana soyayyar
Annabi ❤❤❤

29/09/2022
29/09/2022

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN:

Allah yayi wa Umar Yahaya Malumfashi waton Bankaura ko Kafi Gwamna acikin shirin Kwana Casain rasuwa.

Kafi Gwamna yana daya daga cikin jarumai wanda suke bada gudunmawa sosai a Masana’antar Kannywood.

Allah masa rahama ya bada hakurin rashin sa

29/09/2022
29/09/2022


Alh Badamasi & Zullaziyya Zuly

6th October, 2022 On & Dorayi Films Tv


15/09/2022

Yan wuwana yan Nigeria 🇳🇬 kuzabi peter obi, zai kawamuku cingaba 🙅

15/09/2022
Tirkashi
15/09/2022

Tirkashi

Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Amurka FBI na farautar wani dan asalin kabilar Igbo a Najeriya bayan ya damfari gwamnatin New York kudaden da yawansu ya zarta Dala miliyan 30, kwatankwacin Naira biiliyan…

15/09/2022

Banda. Shaye_Shaye da Sace_Sace da Kone_Kone Kawo kalma me maimaita kanta!📢

Bari muga masu wa
yo!

12/09/2022

New video on the way🎥🔥

12/09/2022

Shugaban kungiyar likitocin dake kula da masu fama da cutar tabin hankali a Najerya, Taiwo Obindo, yace yanzu haka 'yan Najeriya sama da miliyan 60 ne ke fama da nau’in tabin hankali a sassan kasar.

12/09/2022
11/09/2022
11/09/2022

So na gaske shine 🎇 soyayya
Da fushin masoyi ~ gwara dariyan makiyi🙏 GM from Duniya TV 📺

08/09/2022

MASHA ALLAH

Kunga kuma yau cikin Farin ciki, Walwala da Annashuwa na tashi sabanin jiya.

S A I G O D I Y A

11 Safar, 1444
07-09-2022

02/09/2022

Wani Waliyyi kenan, yayin da yake wurudi a kan gadon allurai a kasar Indiya.

01/09/2022
01/09/2022

Sojojin Najeriya sun kashe mayakan Boko Haram 49 a dajin Sambisa

Karin bayani: https://bbc.in/3CSubmO

Madugu uban tafiya ❤❤❤❤
01/09/2022

Madugu uban tafiya ❤❤❤❤

BARKAMMU DA SAFIYA ALLAH YA BAMU NASARA
TARE DA MADUGU UBAN TAFIYA JAGORAN TALAKAWAN AFRICA GABADAYA




31/08/2022

27/08/2022

Fadi sunan Allah guda daya tall bi izinilla zai zama sanadiyar warkewar duk wata damuwarka🙏

24/08/2022

Barkan ku da war haka
Fatan kuna cikin koshin lpy.

24/01/2021

Address

37 Kofar Doka
Zabin Zaria
145

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniya TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Duniya TV:

Share

Category


Other Zabin Zaria media companies

Show All