A A Rufai Islamic Media

A A Rufai Islamic Media We are for everyone

18/02/2021

GLOBAL CRYPTO EXCHANGE
Ga wata gara basa
Yan uwa Kar muyi wasa ko sakacin yin register, ga link din nana akasa

https://globalcrypto.exchange/i/R0NYMTYxMTg3MDkzMg==

Bayan gudanar da bincike gami da karantar bayanin masana harkar cryptocurrency, na gamsu kuma na yarda cewa GLOBAL CRYPTO EXCHANGE (CEX) ingantaccen cryptocurrency ne wanda babu yaudara a cikinsa

Sannan Team din da s**a samar da shi suna da cikakken karfi da kwarewar da za su iya daga darajarsa, haka kuma ya mallaki manyan masu sanya hannun jari.

Kuma jiya sun fitar da sanarwa a official group dinsu na Telegram nan da kwanaki kadan zasu fitar da Yellow Paper da White Paper k**ar yadda yake a ka'ida na Cryptocurrency

A yanzu haka suna ROUND 1 na Private Sell, wannan ba sai kun saya ba, ta hanyar Referral zaku samu alheri, zasu kaddamar da kowani token akan farashin naira 5, wanda daga nan darajarsa zata daga Insha Allah

Jama'a kar kuyi wasa da wannan Exchanger da za'a kaddamar zuwa watan 6, Allah ne kadai Ya san da alherin da za'a samu, kuyi rijista ta nan https://globalcrypto.exchange/i/R0NYMTYxMTg3MDkzMg===
ku adana Password din

Get 1000 GCX coins Free now worth 100 Dollar

19/01/2021

ومكروا ومكر الله و الله خير الماكرين

Alura da wan nan =  Take note of these.
15/01/2021

Alura da wan nan = Take note of these.

15/01/2021

GARGADI !!!!
Yak**ata kalura da Wanda ka aminta dashi, Domin Siga da Gishiri Launinsu dayane .
In ba hakaba, to irinta tsoho a Gwamnatisa zata sameka

15/01/2021

GARGADI !!!!!!!!
Kalura da Wanda ka yarda dashi, donmin Gishiri da Siga k**arsu daya.

13/01/2021

Musulmi Dan gatanse.

Manzon Allah ( S.A.W) yace:
' Idan da yanku yazo fitsaeri, to Kar ya k**a mafitsararsa da han nunsa na dama, Kuma Kar yayi tsarki da han nun dama, san Nan in zakasha abinsha Kar kayi nunfashi acikin abin shan'
Bukari:5921, Muslim 2120.

05/01/2021
04/01/2021

قال قائل:
الفخر بالعلم لا بالجاه والمال
والمجد بالجد لا بالجد والخال.

A saying said:
The Pride is with knowledge, not by rank and money.
And glory is by working hard not, not by grandfather and uncle.

Allah ya amsa mana addu o'in mu na Alkairi Baki daya.
04/01/2021

Allah ya amsa mana addu o'in mu na Alkairi Baki daya.

Address

Bulumktu Kasuwa
Yerwa
610261

Telephone

+2348109508370

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A A Rufai Islamic Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A A Rufai Islamic Media:

Share


Other Media/News Companies in Yerwa

Show All