10/05/2021
⚽⚽⚽⚽⚽⚽⚽
ASLM
A.ADADIN COACHES NA UTAI CLEVER BOYS
YANAWA KOWA DA KOWA BARKA DA WANNAN LOKACI
🙀yace afadawa duk wani Dan Wasa cewa gobe zamu koma training sakamakon wasannin dayake agaban wannan team bayan sallah sakamakon Auran 👉Abubakar Dabo dalhat 🕴️👈
Allah yanuna mana lokacin Allah yqkara hada kanmu ameen ya Allah
ALLAH YAKARBI IBADUN MU AMEEN 🤲🤲 AMEEN