Engr, Aminu Aliyu Network

Engr, Aminu Aliyu Network KWANKWASIYYA MUKE
NNPP ITACE JAM'IYARMU
KWANKWASIYYA ITACE AKIDARMU

✌✌
(1)

11/03/2024

Ya Rabbi Yadda Muka Fara Lafiya Allah kasa Mu Gama Da Kyakkyawar Lafiya Sannan Ibadarmu Ta Zama Karbabbiya Kuma Mu Zama Cikin Masu Nasara 'Yan Tattu🙏

28/01/2024

Da cross appeal da section 177 da 50/50 Duk ciwo ne irin na makkaku wayenda basa iya cin zabe sai
Shirme da hauragiya.

-MG Auwal SAN

Gari Ya Waye, karfe 8 da Mintuna 15 a Sharada Kwanar Kantoma a Birni Kanon Dabo Najeriya. Tare da Matsakaicin Sanyi 12 a...
21/01/2024

Gari Ya Waye, karfe 8 da Mintuna 15 a Sharada Kwanar Kantoma a Birni Kanon Dabo Najeriya. Tare da Matsakaicin Sanyi 12 a Ma'aunin Celsius.

Allahu Akbar. Allah mun gode. Thank you Kanawa ❤️
14/01/2024

Allahu Akbar. Allah mun gode.
Thank you Kanawa ❤️

14/01/2024

Kanawa tsagin Falasdinawa sunyi nasara akan Kanawa bangaren Isra'ilawa.

Baka shigar da ƙara Kotu ba saboda ka san baka ci zaɓe ba. Jami'iyar ka ce ta shigar. Ganin sun yi abin da s**a yi har a...
13/01/2024

Baka shigar da ƙara Kotu ba saboda ka san baka ci zaɓe ba. Jami'iyar ka ce ta shigar. Ganin sun yi abin da s**a yi har an ayyana ka a matsayin wanda yayi nasara sai ka tsammaci ka zamanto Gwabna. Shaf ka manta da tawakkalin farko da ka yi. Ka kore taya murnar da ka yi. Ka sanyawa ranka cin haƙƙin da ba naka ba saboda tsantsar son zuciya da ƙin Allah.

A matakin ɗaukaka ƙara har da kai a cikin ƙulle-ƙullen ganin an tabbatar da zaluncin Kotun farko, duk saboda tabbatar son zuciyar ka. Amma saboda ka raina mutane, baka kuma gama fahimtar waye Allah ba ka fito kana batun yarda da ƙaddara?

Gawuna, na rantse da Allah da ƙaddarar Justice Okoro ka yarda, ba ƙaddarar Allah ba. Sai dai in har Allahn ka ya bambanta da namu.

13/01/2024

masu anko sai ku jira goggo ta haihu ku saka.
🤣🤣

10/01/2024

Ranar Da Kotun Supreme Ta Zauna…

An Nemi Kowanne Bangare Su Dau Petition Daya A Cikin Appeals Nashi:

APC: Ta Dau MEMBERSHIP A Matsayin Petition Nata.
NNPP: Ta Dau Matsalar BALLOT PAPERS A Matsayin Petition Nata.

An Saurari Kowanne Bangare:
A Inda Nake Da Karfin Gwiwa A Matsayina Na Sanusi Garko.

Kotu Zata Yiwa APC Hukunci Neh Akan Petition Nata Neh Akan Membership (Kuma Ba Zai Taba Canjawa Ba Cewa Hurumi Neh Na Jam’iyya)

Kotu Zata Yiwa NNPP Hukunci Akan BALLOT PAPER ( Kotu Ta Nemi Sanin Matsayin Wadancan Ballot Papers Din A Wurin INEC, Kuma Kowa Yaji Da Kunnensa Cewa Ingantattu Neh Kamar Yanda Lauyan INEC Ya Sanar).

Sharia Pah Ta Fita FESSSS!!!
Tsakanin Abba Da Nasara LOKACI Neh Kawai.

Allah Ya Bawa Alkalai Ikon Yin Adalci Ameen!

05/01/2024

Domin Taya Mai Girma Gwamna Jihar Kano
Murnar ƙara Shekara
Ka Ajjiye "HOTON Sa
Wanda Ya Burgeka,
Kayi Masa Fatan Alheri 🙏💖💖💖

AlhmamdulillahA yau Dan Majalissar Tarayya Mai wakiltar kananan Hukumomin Wudil/Garko Hon, Abdulhakeem Kamilu Ado ya Gwa...
04/01/2024

Alhmamdulillah

A yau Dan Majalissar Tarayya Mai wakiltar kananan Hukumomin Wudil/Garko Hon, Abdulhakeem Kamilu Ado ya Gwangwaje wasu Daga cikin Yan Social Media da Sabuwar Waya kirar iphone 11 pro max Sabuwa a kwalinta

Tabbas wannan Matashi yasan Darajar Yan Social Media

Allah ya saka Masa da Alkhairi Ameen👏🔥

As you and your family settle in to celebrate the New Year, I wish you a 2024 that is full of happiness, blessings, and ...
01/01/2024

As you and your family settle in to celebrate the New Year, I wish you a 2024 that is full of happiness, blessings, and productivity!

Happy New Year!

- Engr, Aminu Aliyu

24/12/2023

Ya kuke Tunanin Ace Uban Abba ne ya samu Damar Emiefele ?

Azzalumine kadai Bayason Adalchi 👏
23/12/2023

Azzalumine kadai Bayason Adalchi 👏

The Executive Governor of Kano State, Alh. Abba K Yusuf attended the wedding fatiha between Mustapha Abatcha, son of for...
23/12/2023

The Executive Governor of Kano State, Alh. Abba K Yusuf attended the wedding fatiha between Mustapha Abatcha, son of former head of state, Late. Gen. Sani Abatcha, and Safa Tijjani Saleh Gaida, earlier today in the ancient city of Maiduguri.

Saturday 23rd Dec, 2023.

Allah ka Amince mana Domin wannan waje mai Tsarki 💖👏
23/12/2023

Allah ka Amince mana Domin wannan waje mai Tsarki 💖👏

Yan Gawuna is Kwamin Bayan an Fito daga Kotun Kolin Nigeria..
21/12/2023

Yan Gawuna is Kwamin Bayan an Fito daga Kotun Kolin Nigeria..

16/12/2023

Gaba ɗaya yan kwankwasiyya mu kwantar da hankalinmu sosai muci gaba da addu'a babu wani Lamari daya Gagari ikon Allah.

Tun daga 2019 da aka ƙwace mana zaɓe bamu kwanta ba kullum cikin shiri mukeyi har kawo 2023 da Allah yabamu nasara.

Yakai Ɗan kwankwasiyya ka tsaya kayi Tunani sosai da hankalinka a yanayi da ƙurar da muka keto mu ka zo inda muke yanzu billahil lazi la ilaha illa Huwa babu wanda ya isa zamar da engr Abba Kabir Yusuf Gwamnan jihar Kano banda Allah lillahi wahidul Qahhar buwayi gagara misali.

Kamata yayi mu kwantar da hankalin mu sannan mu kawar da Tunanin mu daga wasu zantuka da wasu Abubuwa na ƴan Adawa, babu fa yadda za'ayi Ɗan Adawa musamman maƙiyi ya Gayama Abinda zaima daɗi bazaiyiwu ba.

An rufe wahayi, An kammala saukar da komai na Addinin Musulunci, Duk wani Abu da Allah Zaiyi bazaiyi shawara da kowa ba, saboda haka a kowane lokaci da yanayi Allah zai iya wantsar da ikonsa,, Su suci gaba da jiran ikon wani Abin halitta,, mu kuma da Allah ya fincike mulkin a hannunsu yabamu muci gaba da addu'a da neman yardarsa Zaiyi mana.

✍️
Shehu Tijjani.

11/12/2023

Ya kuke ciki da Yan Majalissun ku na Jiha da na Tarayya?

Zama Daram Abba
10/12/2023

Zama Daram Abba

09/12/2023

Abba gida-gida ya rubutawa jami'oin tarayya na Dutsimma da Kashere da ABU Zaria su bayar da sunayen daliban Kano da s**a gaza biyan kudin Registration, domin daukar mataki na gaba.

08/12/2023

MUNSAMU WANI LABARI YANA TA YAWO

WAI MAI GIRMA GWAMNA YA RUBUTA TAKARDAR TAFIYA HUTU.
LABARI NE NA BANZA DAGA BAKIN MUTANAN BANZA

07/12/2023

Duk Jihohin Nigeria anyi zaɓe an gama Gwamnoninsu Hankalin kwance suke ta aikace aikace, amma maƙiya Al'ummar Jihar Kano sun Sako ta Gaba sun Hana Gwamanati tafiyar da Ayyuka Yanda Yakamata kullum da kalar Sharrin da Suke ƙullawa, Allah duk Wani wanda Yake da wata Manufa Da babu Alkhairi a cikin ta Kaiwa Al'ummar Jihar Kano Maganinsa kowaye

05/12/2023

Allah yajikan musulmin da s**a rasu a wannan tashin Bom a garin kaduna, Allah ya yafe musu, yasa bakin wahalarsu kenan.

REMINDER GOBE NE IN ALLAH YA KAIMU KARFE 12
01/12/2023

REMINDER GOBE NE IN ALLAH YA KAIMU KARFE 12

GA WANDA ALLAH YA NUFA MATSAYIN KATIN GAYYATA WANDA ALLAH BAI NUFA BA MUNA BUKATAR ADDU,A GA MA,AURATAN
27/11/2023

GA WANDA ALLAH YA NUFA MATSAYIN KATIN GAYYATA WANDA ALLAH BAI NUFA BA MUNA BUKATAR ADDU,A GA MA,AURATAN

25/11/2023

Shari'a biyu ta rage, ta farko Supreme court ta biyu ta gaban Allah.

Idan aka bar mana haƙƙinmu dole sai Allah ya sake bincikawa idan har ba haƙƙinmu bane sai ya azabtar da mu, kamar yadda idan Azzalumai s**a yi zalunci s**a baiwa Gawuna haƙƙin Kanawa shi ma Allah za bincika in ya tabbatar da cewa da zalunci ya karɓa.

Ni wannan na sa a raina shi yasa alhamdulillah hankali na yake a kwance, Ya Allah a tsakaninmu da Gawuna duk wanda yake son yin zalunci da karɓar haƙƙin da ba nasa ba, ka yi masa mummunan kamu, da azaba mai girma da raɗaɗi mara yankewa.

Mai tsoron Allah yace Ameen.

21/11/2023

Wa makaru wa makarallah wallahu khairul makirin

16/11/2023

MUNA ROKON ALLAH SWT YA TABBATAR DA NASARAR GA HE: ENGR ABBA KABIR YUSUF A SHARI'AR DA ZA,A YANKE GOBE.

16/11/2023

In Sha Allah Gobe Alkali Zai Watsowa Gawuna Kayansa Mu Kuma Zamu Nufi Masallacin Juma'a Cikin Shigar Fararen Kaya Muyi Godiya Ga Allah Daya Kawo Mana Ƙarshen Azzalumai.

15/11/2023

Rubuta Sunan Allah Guda ɗaya Da Niyyar Allah ya Tabbatarwa Da Gwamna Abba Gida-Gida Nasarar Shi a court of appeal.🤲

Address

No-7 ALIYU DAN DARMAN Road WUDIL
Wudil

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr, Aminu Aliyu Network posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Engr, Aminu Aliyu Network:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Wudil

Show All