Tsalle "DAYA

Tsalle "DAYA DA SUNAN ALLAH (SWT) nake bude wannan SHAFI na labarai da al'amuran yau da kullum na rayuwarmu, zama

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Iliyasu Ibrahim, Rahmat Salihu, Mubarak Muhammad Tanko, H...
20/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Iliyasu Ibrahim, Rahmat Salihu, Mubarak Muhammad Tanko, Hajarah Fulani

Remember late Ondo State governor Rotimi Akeredolu during his office tenure, has ordered Fulani herdsmen to vacate Ondo ...
20/11/2024

Remember late Ondo State governor Rotimi Akeredolu during his office tenure, has ordered Fulani herdsmen to vacate Ondo State within a stipulated time. Now Akeredolu is late, still Fulani herdsmen remained in the State. Hon. Minister of FCT Abuja Mr. Wike should remember that Abuja is a Capital territory of Nigeria. His engagement as minister doesn't warrant his order of arrest to some of our citizens therein, despite being doing their petty trading or seeing for a job....

Remember late Ondo State governor Rotimi Akeredolu during his office tenure, has ordered Fulani herdsmen to vacate Ondo State within a stipulated time. Now Akeredolu is late, still Fulani herdsmen …

Rt Hon. Mubarak Mijin yawa: I interviewed the taxi driver who took me from Abeukuta to Lagos after I finished my retreat...
18/11/2024

Rt Hon. Mubarak Mijin yawa: I interviewed the taxi driver who took me from Abeukuta to Lagos after I finished my retreat in Abeukuta and the conversation went as follows: Me: your charges are too high and you are using CNG. Be kind to us. Taxi driver: no, I don't use CNG, it's petrol and it costs 30k, unlike CNG, which would've been not more than 4k....

Rt Hon. Mubarak Mijin yawa: I interviewed the taxi driver who took me from Abeukuta to Lagos after I finished my retreat in Abeukuta and the conversation went as follows: Me: your charges are too h…

By Musa Ishaq, Lafia To tackle the problems associated with environmental pollution and rising costs of energy in the co...
09/11/2024

By Musa Ishaq, Lafia To tackle the problems associated with environmental pollution and rising costs of energy in the country, the Centre for Energy Studies, Federal University of Lafia (FULafia), has produced a solar-powered cooking gadget. The Director of Centre for Energy Studies (CES), Professor Emmanuel Hala Kwon-Ndung, while showcasing the gadget to the Vice-Chancellor of FULafia, Professor Shehu Abdul Rahman, recently, at the University, said that the product would serve as an alternative to electric, gas and other environmentally hazardous cooking devices and reduce cost of cooking energy....

By Musa Ishaq, Lafia To tackle the problems associated with environmental pollution and rising costs of energy in the country, the Centre for Energy Studies, Federal University of Lafia (FULafia), …

Mallam Salim Muhammad Lawal's soul has silently departed this wicked world, and his departure left a void hardly any cou...
28/10/2024

Mallam Salim Muhammad Lawal's soul has silently departed this wicked world, and his departure left a void hardly any could fill We fondly call him SHEHI because he resolved issues with ease, just, moral behavior, right and fair, always a glittering smile on his face, we never remember him in temptations Salim has passed away but he will still remain in us forever We love you SHEHI but Allah loves you more - rest in perfect peace Adiu GIANT IN THE SUN

Mallam Salim Muhammad Lawal’s soul has silently departed this wicked world, and his departure left a void hardly any could fill We fondly call him SHEHI because he resolved issues with ease, …

1. Gwamnonin Arewa ku hada kai domin samar da wutar lantarki a yankin Arewacin Najeriya. 2. Ku hada kai domin samar da t...
27/10/2024

1. Gwamnonin Arewa ku hada kai domin samar da wutar lantarki a yankin Arewacin Najeriya. 2. Ku hada kai domin samar da tsaro a yankin Arewacin Najeriya. 3. Ku hada kai domin samar da ilimi mai inganci ga yankin Arewacin Najeriya. 4. Ku hada kai domin samar da lafiya ga yankin Arewacin Najeriya. Sai kun hada kai kunyi aiki tare, sannan Arewa zata cigaba, idan ba haka ba, ku dena zuwa neman kuri'ar mu a siyasance, domin ba zamu sake zaben ku ba, saboda ba abinda kuke tsinana mana sai wulakanci da kaskanci....

1. Gwamnonin Arewa ku hada kai domin samar da wutar lantarki a yankin Arewacin Najeriya. 2. Ku hada kai domin samar da tsaro a yankin Arewacin Najeriya. 3. Ku hada kai domin samar da ilimi mai inga…

My Dear Brother Aliko, First and foremost, I want to extend my heartfelt congratulations to President Bola Tinubu for hi...
04/09/2024

My Dear Brother Aliko, First and foremost, I want to extend my heartfelt congratulations to President Bola Tinubu for his unwavering support and belief in actualizing this monumental achievement under his administration. This day belongs to every Nigerian who has dared to dream of a better future. Congratulations to our great nation—today, we all stand a little taller. Aliko, it feels like just yesterday, but it has been 25 long years since we first set our sights on transforming Nigeria’s energy landscape....

My Dear Brother Aliko, First and foremost, I want to extend my heartfelt congratulations to President Bola Tinubu for his unwavering support and belief in actualizing this monumental achievement un…

Bayan kammala Azumin watan Ramadan - al'ummar musulmi a faɗin duniya sun shaida yin Eid-el-fitr a ranar Laraba 1 ga wata...
11/04/2024

Bayan kammala Azumin watan Ramadan - al'ummar musulmi a faɗin duniya sun shaida yin Eid-el-fitr a ranar Laraba 1 ga watan shawwal, 1445AH wanda yazo daidai da 10 ga watan Afrilu, 2024 Cikin wadanda s**a nuna godiya ga Allah da kuma yin addu'oin Allah ya karɓa daga garemu na ibadar da muka gabatar a watan Ramadan, akwai al'ummar WhatsApp group Mai suna BIRNIN ZUCIYA…...

Bayan kammala Azumin watan Ramadan – al’ummar musulmi a faɗin duniya sun shaida yin Eid-el-fitr a ranar Laraba 1 ga watan shawwal, 1445AH wanda yazo daidai da 10 ga watan Afrilu, 2024 C…

Group din WhatsApp mai suna BIRNIN ZUCIYA karkashin jagorancin Dr Abba Nura yayi tunani wajen hada kuɗi domin ciyarwa ga...
07/04/2024

Group din WhatsApp mai suna BIRNIN ZUCIYA karkashin jagorancin Dr Abba Nura yayi tunani wajen hada kuɗi domin ciyarwa ga masu bukata a cikin Ramadan a wannan shekara. Kamar yadda muka zanta da wanda ya kirkiri group din na BIRNIN ZUCIYA Alh. Ibrahim Ali Ahmad wanda akafi sani da (Mu'azzam) ya sanar da kafar sadarwa ta Qalubale yadda aka kafa wannan group kuma menene dalilin kafashi da kuma manufofinsa?...

Group din WhatsApp mai suna BIRNIN ZUCIYA karkashin jagorancin Dr Abba Nura yayi tunani wajen hada kuɗi domin ciyarwa ga masu bukata a cikin Ramadan a wannan shekara. Kamar yadda muka zanta da wand…

09/09/2023

Senator Ibrahim Shekarau, has described Late Sheikh Abubakar Giro Argungu as a pious Muslim who dedicate his life towards the propagation of Islam. His concept of peaceful coexistence among various…

Shugaban Najeriya Maigirma Bola Ahmed Tinubu ya ayyana janje tallafin man fetir jim kadan bayan rantsar dashi a matsayin...
30/08/2023

Shugaban Najeriya Maigirma Bola Ahmed Tinubu ya ayyana janje tallafin man fetir jim kadan bayan rantsar dashi a matsayin shugaban kasa a watan Mayu na shekarar 2023 A wata ganawa da yayi a fadarsa ta A*o Rock tare da gamayyar masarautun gargajiya ta Najeriya (NCTRN) ranar Juma'a 9 ga watan Yuni 2023 kamar yadda jaridar Vanguard ta wannan rana ta ruwaito, shugaba Tinubu yace, tallafin mai ya kusa durkusar da ƙasar bisa gwuiwoyinta, ya kara da cewa yayi abinda ya dace bisa janye tallafin, yace kofofin gwamnatinsa a bude suke domin karbar dukkanin shawarwari daga daidaikun al'umma....

Shugaban Najeriya Maigirma Bola Ahmed Tinubu ya ayyana janje tallafin man fetir jim kadan bayan rantsar dashi a matsayin shugaban kasa a watan Mayu na shekarar 2023 A wata ganawa da yayi a fadarsa …

Dubban mutane farar hula s**a taru a gaban babban filin wasa na Seyni Kountché Stadium dake Niamey domin amsa kiran wasu...
21/08/2023

Dubban mutane farar hula s**a taru a gaban babban filin wasa na Seyni Kountché Stadium dake Niamey domin amsa kiran wasu kungiyoyi masu zaman kansu wajen bada agajin sa kai ga sojojin da s**a karbe mulki yayin da bukatar hakan ta taso. Wannan kira ya fito ne daga kungiyoyi masu zaman kansu bawai sojojin kasar dake mulki ba, amma dai rahotanni sun nuna cewa sojojin juyin mulkin na sane da hakan....

Dubban mutane farar hula s**a taru a gaban babban filin wasa na Seyni Kountché Stadium dake Niamey domin amsa kiran wasu kungiyoyi masu zaman kansu wajen bada agajin sa kai ga sojojin da s**a karbe…

Kuna ganin haɗakar Atiku Abubakar da Rabi'u Kwankwaso da Peter Obi za ta iya kwace mulki a hannun jam'iyyar APC a Najeri...
21/08/2023

Kuna ganin haɗakar Atiku Abubakar da Rabi'u Kwankwaso da Peter Obi za ta iya kwace mulki a hannun jam'iyyar APC a Najeriya?

Atiku, Kwankwaso, Obi Discussing Merger To Wrest Power From APC They are hopeful that the election tribunal will call for a re-election or rerun, which would see them merge to challenge Tinubu. https://t.co/z2BfebkWB4

Manyan dillalan man fetir masu zaman kansu a Najeriya sun bayyana cewa duba da tashin farashin dala a kasuwannin hadahad...
11/08/2023

Manyan dillalan man fetir masu zaman kansu a Najeriya sun bayyana cewa duba da tashin farashin dala a kasuwannin hadahadar kudi, litar man fetir din zata iya tashi sama nan da makwanni masu zuwa. An bayyana Najeriya a matsayin daya daga cikin kasashen Afrika da ke da mafi karancin farashin man fetir a kasashen Afrika. Jaridar nan ta yanar gizo Legit ta bayyana cewa yanzu Naira ta durkushe tun daga ranar Alhamis 10 ga watan Agusta 2023, inda kowace dala keda kwatankwacin Naira 930 shine dalilin da ya jawo man fetir din ka iya tashi akan kowace lita....

Manyan dillalan man fetir masu zaman kansu a Najeriya sun bayyana cewa duba da tashin farashin dala a kasuwannin hadahadar kudi, litar man fetir din zata iya tashi sama nan da makwanni masu zuwa. A…

Shugabancin jam'iyyar NNPP na kasa sunce hawainiyar Ganduje ta kiyayi ramar Dr Rabi'u Musa Kwankwaso. Kwanannan tsohon g...
08/08/2023

Shugabancin jam'iyyar NNPP na kasa sunce hawainiyar Ganduje ta kiyayi ramar Dr Rabi'u Musa Kwankwaso. Kwanannan tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci Dr Rabi'u Musa Kwankwaso ya koma jam'iyyar APC sakamakon yanzu shine shugabanta na Kasa, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito a shafinta na Twitter. A wata sanarwa da s**a fitar a lokacin da suke gabatar da taron masu ruwa da tsaki (NWC) a Abuja, jam'iyyar NNPP tayi taron ƴan jaridu, inda shugabanta na Kasa Abba Kawu Ali yace, yayi mamaki yadda jam'iyyar APC ta dauki Ganduje a matsayin shugabanta na Kasa, duk da cece-kuce dayawa dake yawo akan sa....

Shugabancin jam’iyyar NNPP na kasa sunce hawainiyar Ganduje ta kiyayi ramar Dr Rabi’u Musa Kwankwaso. Kwanannan tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci Dr Rabi& #82…

THE FORGOTTEN AND UNCELEBRATED HOME TOWN HERO (COMRADE USMAN AHMED BUSA)....
27/12/2022

THE FORGOTTEN AND UNCELEBRATED HOME TOWN HERO (COMRADE USMAN AHMED BUSA)....

THE FORGOTTEN AND UNCELEBRATED HOME TOWN HERO (COMRADE USMAN AHMED BUSA).Do you all remember the story of a young Man called Busa Usman Ahmed from Kuta, Shiroro Local Government? Allow me to dive y…

A dazu shugaban kasa Muhammad Buhari ya ziyarci kurkuku na Kuje, inda 'yan ta'adda da ba a san adadinsu ba s**a kai hari...
06/07/2022

A dazu shugaban kasa Muhammad Buhari ya ziyarci kurkuku na Kuje, inda 'yan ta'adda da ba a san adadinsu ba s**a kai hari a jiya. Karin hasken da aka rawaito daga jami'an Gidan Yari na Kuje ya ce, ainihin mutanen da suke tsare mutum 879. Daga cikinsu ana neman 435 wadanda sun gudu, amma an yi nasarar dawo da wasu. Haka kuma mutum shida sun mutu sakamakon wannan tashin hankali....

https://tsalledaya.wordpress.com/2022/07/06/buhari-ya-ziyarci-kurkukun-kuje/

A dazu shugaban kasa Muhammad Buhari ya ziyarci kurkuku na Kuje, inda ‘yan ta’adda da ba a san adadinsu ba s**a kai hari a jiya. Karin hasken da aka rawaito daga jami’an Gidan Yar…

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsalle "DAYA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tsalle "DAYA:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share