Dakitakwas Mediawatch

  • Home
  • Dakitakwas Mediawatch

Dakitakwas Mediawatch This is the official page of DakiTakwas subunit zone, of the Islamic Movement In Nigeria.

SANARWA.SANARWA.SANARWA!!!.Amadadin yan uwa Musulmi almajiran sayyid Ibrahim yakub alzakzaky (h).Na garin nasarawar burk...
10/01/2024

SANARWA.SANARWA.SANARWA!!!.
Amadadin yan uwa Musulmi almajiran sayyid Ibrahim yakub alzakzaky (h).

Na garin nasarawar burkullu karamar hukmar mulki ta bukkuyum Loca government zamfara state.

Na garincikin gayyatar dukkanin yan uwa Musulmi maza da mata yara da manya wajjan mauludin Yar manzon rahama Muhammad saww wato Sayyida Zahra (sa).

Wanda zasu gabatar in Sha Allah u ackin garin nasarawar burkullu.
Ranar:jumma,a maizuwa.
12/1/2024.
Wadda tayi daida.
30 ga jimada sani.

Akwai babban bako Wanda zaigabatar jawabin dare insha Allah.
Wato:
SHAIKH ABBAKAR NUHU TALATAR MAFARA.
Wakilin sayyyid Ibrahim yakub alzakzaky h na yankin zamfara state.
Dan uwa da yar uwa kada kabari abaka labari.
Allah yabada ikon halarta bihakki Sayyida Zahra sa.

Sanawa daga dandalin matasa harka islamiya nasrawa burkullu.

AZO LAFIYA BIHAKKI SAYYIDA ZAHARA (SA).

Labari cikin potononi.Yadda aka gabatar da muzahar mauludin sayyida Zahra (sa)agarin daki takwa karamar hukumar mulki ta...
09/01/2024

Labari cikin potononi.

Yadda aka gabatar da muzahar mauludin sayyida Zahra (sa)agarin daki takwa karamar hukumar mulki ta gummi local government zamfara state.
9/1/2024.

WANI BANGARE NA BADA TASU GUDUN MUWA AWAJJAN MZAHARAR MUALUDIN YAR FIYAYAYYAN HALLITTA AGARIN DAKI TAKWAS.9/1/2024.
09/01/2024

WANI BANGARE NA BADA TASU GUDUN MUWA AWAJJAN MZAHARAR MUALUDIN YAR FIYAYAYYAN HALLITTA AGARIN DAKI TAKWAS.
9/1/2024.

Wani bangare na muzaharar mauludin sayyida Zahra agarin daki takwa karamar hukumar mulki ta gummi local government zamfa...
09/01/2024

Wani bangare na muzaharar mauludin sayyida Zahra agarin daki takwa karamar hukumar mulki ta gummi local government zamfara state.

AFUWAN.AFUWAN YAN UWA MUSULMI.SANARWAR. SANARWAR.SANARWAR GAGGAWA ANA SANAR DA YAN UWA MUSULMI MAZA DAMATA MUSAMNA ALMAJ...
09/01/2024

AFUWAN.AFUWAN YAN UWA MUSULMI.

SANARWAR. SANARWAR.

SANARWAR GAGGAWA ANA SANAR DA YAN UWA MUSULMI MAZA DAMATA MUSAMNA ALMAJIRAN SAYYID IBRAHIM YAKUB ALZAKZAKY H NA GARIN DAKITAKWAS KARAMAR HUKUMAR MULKI TA GUMMI LOCAL GOVERNMENT ZAMFARA STATE DA KAUYUKA CEWA ZA,AFUFUTA MUZAHAR MAULUDIN SAYYIDA ZAHARA (SA ) YAU TALATA.
9/1/2024.
LOKACI 3:00PM.
ALLAH YABDA IKON ZUWA AMIN SUMMA AMIEN.

SANARWAR DAGA COMITIN TSARA MUZAHARA..

Yau da safe aka gabatar da Sallar Jana'izar kwararren jami'in tsaron Iran Syed Razi Mousavi da aka kashe a Siriya.Muna r...
28/12/2023

Yau da safe aka gabatar da Sallar Jana'izar kwararren jami'in tsaron Iran Syed Razi Mousavi da aka kashe a Siriya.

Muna roƙon Allah ta'ala ya jikansa da Rahma, ya gaggauta nuna mana durkushewar Azzalumai da Zalunci, ya taimaki Jamhuriyar Musulunci ta Iran da sauran ƙasashen dake kishin Musulmi da Musulunci, suke girmama mutumtaka.

Muhd Bala Afuwa

ALHAMDULILLAH. ALHAMDULILLAH.MASHA ALLAH.Ayaune aka rada sunana Dan Dan surajo Mohammad dandan wakilin Yan uwa musulmai ...
28/12/2023

ALHAMDULILLAH. ALHAMDULILLAH.
MASHA ALLAH.

Ayaune aka rada sunana Dan Dan surajo Mohammad dandan wakilin Yan uwa musulmai almajiran sayyid Ibrahim yakub alzakzaky (h) na garin Dakitakwas karamar mulki ta gummi local government zamfara.state.

Allah ubangiji yaraya akan sunnar manzon rahama Muhammad (saww) da iyalan gidasa bihahakki Sayyida Zahra (sa).

Itakuma Mai biki Allah yabata lfy albarkacin a,imma (as).
28/12/2023.

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Ana sanar da Yan uwa da abokan arziki cewa; gobe ne za'a yi radin sunan Dan wajen Wakilinmu...
27/12/2023

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Ana sanar da Yan uwa da abokan arziki cewa; gobe ne za'a yi radin sunan Dan wajen Wakilinmu(Muhd Surajo).
Allah ya bada ikon zuwa..
Wuri: kofar gidan Umar waziri.
Lokaci: Dq safe.

YA HALASTA A CI ABINCIN KIRISTOCI.Tareda hassaye Dakitakwas.Madogara da Kuma dalilin fadar haka👇👇👇
27/12/2023

YA HALASTA A CI ABINCIN KIRISTOCI.
Tareda hassaye Dakitakwas.
Madogara da Kuma dalilin fadar haka👇👇👇

Ziyarar Barka da Christmas.Yan uwa Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky na garin Dakitakwas,Sun Kai ziyarar Barka da Christm...
25/12/2023

Ziyarar Barka da Christmas.
Yan uwa Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky na garin Dakitakwas,Sun Kai ziyarar Barka da Christmas ga Christocin garin, domin Taya murnar ranar haihuwar Annabi Isah.
Ziyarar wacce aka kai a cocin Apostolic church ta garin, dake kan titin Gummi.
HappyXmas.

Merry Christmas to all Christian on the globe.
25/12/2023

Merry Christmas to all Christian on the globe.

Muzaharar maulludin manzon rahma Muhammad( saw)  kenan agarin gummi local government zamfara state.Wanda yan uwa musulma...
23/12/2023

Muzaharar maulludin manzon rahma Muhammad( saw) kenan agarin gummi local government zamfara state.

Wanda yan uwa musulmai Almajiran sayyid ibrahim yakub
El_zakzaky s**asaba shiryawayawa Adam shekara banama sungabatar.
23/12/2023.
Anyi lafya kuma antashi fly.
Go wash potononi da mukadaukomuk daga ciki.

CIKIN HOTUNA.Dandazon masoya manzon Allah ne, da s**a shiga zagayen Mauludin fiyayayyen halitta manzon Allah (s.w.w) a g...
23/12/2023

CIKIN HOTUNA.
Dandazon masoya manzon Allah ne, da s**a shiga zagayen Mauludin fiyayayyen halitta manzon Allah (s.w.w) a garin Dakitakwas.
Mauludin Wanda zawiyyar Malam Abubakar Hassaye, s**a Saba shiryawa duk shekara.
Allah ya Amsa.
.
.

YANZU_YANZU.Yanda Mauludin fiyayayyen halitta manzon Allah (s.w.w) Ke gudana kenan a garin Gummi, Wanda Yan uwa Almajira...
23/12/2023

YANZU_YANZU.
Yanda Mauludin fiyayayyen halitta manzon Allah (s.w.w) Ke gudana kenan a garin Gummi, Wanda Yan uwa Almajiran sayyid Ibrahim yakub alzakzaky na garin s**a Saba shiryawa.
28/12/2023.

23/12/2023

"ADMIN" NAMU YA SAMU KARUWAR 'DA NAMIJI.
ALLAH YA RAYA, ILAHEE

An gudanar da Jana'izar ƴan Sanda 11 da wani ɗan bindiga ya harbe a Iran, tare da tuna mutane 250 da s**a ɓace har yau b...
17/12/2023

An gudanar da Jana'izar ƴan Sanda 11 da wani ɗan bindiga ya harbe a Iran, tare da tuna mutane 250 da s**a ɓace har yau ba labarin su tun shekarar 1980 a yaƙin da Saddam Hussain na Iraqi ya aukar don ruguje daular Musulunci ta Iran.

Allah ya karɓi Shahadar Shahidan mu, ya daukaka Musulmi da Musulunci, ya kaskanta kafirai da kafirci.

Muhd Bala Afuwa.

MUZAHARAR MAULUD  A'GARIN MASHAYAR MAJE KARAMAR HUKUMAR MULKI TA GUMMI LOCAL GOVERNMENT ZAMFARA STATE THAT.kamar dai yad...
17/12/2023

MUZAHARAR MAULUD A'GARIN MASHAYAR MAJE KARAMAR HUKUMAR MULKI TA GUMMI LOCAL GOVERNMENT ZAMFARA STATE THAT.

kamar dai yadda aka Saba aduk shekara Yan uwa musulmi almajiran sayyid Ibrahim yakub alzakzaky na garin maahayar maje banama sun gabatar muzaharar mauludin fiyayayyen halitta manzon rahama Muhammad (saww).
17/12/2023.

Ga kadan daga cikin photononin da muka daukomuku daga cikin muzaharar.

Tuna baya har abada bazamu manta da ranakun 12_13_December wamasibatan
13/12/2023

Tuna baya har abada bazamu manta da ranakun 12_13_December wamasibatan

SAYEN NA GARI MAI DA KUDI GIDA: Bhaidar Data Sharing, ta bullo domin faranta muku.BHAIDAR DATA SHARING na farin cikin sa...
30/11/2023

SAYEN NA GARI MAI DA KUDI GIDA: Bhaidar Data Sharing, ta bullo domin faranta muku.
BHAIDAR DATA SHARING na farin cikin sanar daku cewa, daga yau za ku iya samun Data, Airtime na kowane layi, akan farashi Mai rahusa.
A duk inda kuke, kawai dai ku kira wannan Number.
08108056354
08127828851
Address:
Kan titin Tabalaya, Daura da S/Danko secondry school Nasarawa burkullu.
Ga mutanen da suke wajen garin Nasarawa burkullu kuma, suna iya magana ta Whatsapp ta wannan Number 08108056354.
Sayen nagari Maida kudi gida.

Martyrdom of Sayyida Fatima Zahara (AS)The cover up of her (Sayyida Zahra) plights and the assault on her, is one of the...
30/11/2023

Martyrdom of Sayyida Fatima Zahara (AS)

The cover up of her (Sayyida Zahra) plights and the assault on her, is one of the injustices against her, the event that led to her martyrdom remains mostly unknown to many people. Moreover, those who assaulted her and caused her suffering are treated with respect.

-Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H).




15/Jimada1/1445
29/11/2023

Hausa

Kokarin rufe cutarwa da cin zarafi da aka yi ma Sayyeda Fatima Zahara (AS), na daga cikin zaluncin da aka yi mata, lamarin da ya kai ga shahadarta har yanzu mutane da yawa ba su sani ba. Ƙari ga haka, ana girmama waɗanda s**a kai mata hari kuma s**a jawo dukkan wahalhalun da ta fuskanta.

-Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H).




15/Jimada1/1445
29/11/2023
https://www.facebook.com/sayyidibrahimzakzakyoffice

CIKAKKEN RAHOTON MUZAHARAR MAULUDI A NASARAWA BURKULLU.Kamar dai yanda aka gani, a rubutun mu na dazun a lokacin soma Mu...
27/11/2023

CIKAKKEN RAHOTON MUZAHARAR MAULUDI A NASARAWA BURKULLU.
Kamar dai yanda aka gani, a rubutun mu na dazun a lokacin soma Muzaharar.
Muzaharar Mauludin Manzon Rahma Muhammad (s.w.w) din tazo da sabon salo, inda aka fito da shiga daban-daban.
Muzaharar ta bi manyan titunan garin cikin tsari da cile da fara da Kuma rera wakokin yabon Annabi.
Daga karshe dai an rufe Muzaharar, a filin makarantar secondry school ta garin.
An sallami kowa, dafatan Allah ya Kai kowa gida Lafiya, ilahee.
Abinda ke tafe, hotunan da muka dauka a yayin Rufewar.
.

CIKIN HOTUNA:Yanda aka gabatar da Walimar saukar Alkur'ani mai girma, a Fudiyya Nasarawa burukullu karamar hukumar Bukku...
27/11/2023

CIKIN HOTUNA:Yanda aka gabatar da Walimar saukar Alkur'ani mai girma, a Fudiyya Nasarawa burukullu karamar hukumar Bukkuyum.

Just in: Daga wajen Muzaharar mauludin Manzon Allah, a garin Nasarawa burkullu Karamar hukumar Bukkuyum a Zamfara.
27/11/2023

Just in: Daga wajen Muzaharar mauludin Manzon Allah, a garin Nasarawa burkullu Karamar hukumar Bukkuyum a Zamfara.

SANARWA: Daga Dairar Nasarawa burkullu.Kari akan sanarwar Muzaharar mauludin gobe, Akwai walimar Saukar Al'Qur'ani, wa w...
26/11/2023

SANARWA: Daga Dairar Nasarawa burkullu.
Kari akan sanarwar Muzaharar mauludin gobe, Akwai walimar Saukar Al'Qur'ani, wa wasu daliban fudiyya Nasarawa da misalin karfe hudu(4:00).
Allah ya kaimu, Sanarwa daga kwamitin shirye-shirye.

MUZAHARA! MUZAHARA!! MUZAHARA!!!Amadadin Yan uwa musulmi Al-majiran Sayyid Ibrahim Yaqub al-zakzaky (H) na Garin Nasaraw...
24/11/2023

MUZAHARA! MUZAHARA!! MUZAHARA!!!

Amadadin Yan uwa musulmi Al-majiran Sayyid Ibrahim Yaqub al-zakzaky (H) na Garin Nasarawar burqullu Bukkuyum L.G Zamfara state ke farin chikin Gayyatar daukacin Al-ummar musulmi masoya Annabi (s) Baki daya zuwa wajen Muzaharar Mauludin Manzon Rahma (s) Wanda s**a saba shiryawa a DUK shekara Wanda zai kasance kamar haka insha Allah:
Rana: Litinin Mai zuwa 27-11-23
Lokacin: 10 am

Allah ya bada iKon halarta.
Sanarwa daga kwamintin shirye-shirye.
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087756157646

YANDA JAMIAN SARs S**A CI ZARAFIN YAYANA.Daga Binta Yusuf Minna.Assalamualaikum 'Yan uwa Nazo maku da Cikakken Labarin A...
20/11/2023

YANDA JAMIAN SARs S**A CI ZARAFIN YAYANA.
Daga Binta Yusuf Minna.
Assalamualaikum 'Yan uwa Nazo maku da Cikakken Labarin Abunda Yafaru da Dan uwana Wato Yaya na.
A ranar Alhamis 19/10/2023 Bayan Yafita Aikin Shi na tuki(Drivan taxi 🚖), a Abuja Yana cikin aikinsa Saiga shi a Area 1, Wanda a Nan Ya samu fasinjan sa Wasu Matasa Biyu Ya dauka Sai Yadan Kara Gaba Yadau Wasu Biyu suma Yadauka Dukkansu Kuma zasu LifeCam ne Sunacikin Tafiya Saiga (SARs) Sai S**a Taresu, sai Ya tsaya S**a tambaye shi Yace Aiki ya fito, Sai s**a Hau Chaje su, Shi dai bai ce komai ba Saboda yasaan na abinci Yafito nema.
Ashe Duk Wadannan Pasinjojin da Ya dauka "Yan kwaya ne su.
Ai Shikenan, Biyu na farkon da Ya dauka Sun sha Kuma Har sunyi Guziri.
Sukuma Nabiyun, dayan ma harda Nasayarwa Yake dauke da shi; Wato Kwayarda Ake kira da suna (Roci) har kati Goma, Wanda Su (SARs) din S**a yima Kudi S**ace Yakai Kimani Dubu Saba'in(70,000).
Sanda (SARs) din S**a fara Bincike, Sai samarin nan S**a Kwashe Kwayar daga Aljihu Nan su, S**a daga Carpet din Motar Suna Tura kwayar.
Da (SARs) din nan S**a Ankara, Sai s**a tafi da su.
Ciki kuwa har da Yayana din, Wato Driver Taxi 🚕 din kenan, Wanda Bamuji Motsinshiba Har Washegari.
Daga Nan, bamuji Labarinshi ba, Sai dai In mun kira Number Shi Baza'a dauka ba, haka nan Muka Wuni ba labarinsa, Sai Ranar Juma'a din kenan Wurin karfe Hudu(4:00pm) na yamma, Sa'annan S**a bashi damar magana da Mai dakin shi (iyalinsa), shima a boye Wani Ma'aikacin Wurin Ya taimaka masa akan ya gaya mata, yana hannun su.
Sun masa duka sosai, akan sai ya amsa laifin Cewa; Tare Yake da Matasan.
Shi kuwa yace baiga daliliba, Kafin rufe bakin shi, Sai s**a rufe shi, da duka Kuma ko domin Yagyara Zama, Adaukeshi Hoto da Kwayoyin Yace, ba zai yarda ba, Saboda Baicin Ko Goro Balantana Kwaya.
Nan ma Sai duka ta ko'ina, Kuma S**ahana Belling dinshi, Tun ranar Alhamis, har zuwa ranar Talata.
Ya zuwa hada wannan rahoton, mun samu tabbacin Jamian sun mayarda Case din ga hannun VIO, tareda hana mishi motar shi, duk kuwa da an bada takardun da duk s**a bukata.
Da wannan muke kira ga hukumar da abin ya shafa, da suyi gaggawar daukar matakin da yadace akan irin wadannan Batagarin jami'ai, Kuma a gaggauta bawa wannan bawan Allah Motarsa domin yake ya yaci gaba da neman Abin da zai rufawa kansa asiri.
Daga karshe, Muna rokon duk Wanda yaga wannan rubutun, da ya taimaka ya mana sharing domin sakon yaje inda muke bukata, tare da adduar Allah ya gaggauta kwato masa hakkinsa.
Mun gode.

Cikin Hotuna: Yanda Aka gudanar da Muzaharar nuna goyon bayan , a Talata Mafara.
06/11/2023

Cikin Hotuna: Yanda Aka gudanar da Muzaharar nuna goyon bayan , a Talata Mafara.

JUST IN: At Talata Mafara in solidarity with Plastine.🇵🇸🇵🇸😎
06/11/2023

JUST IN: At Talata Mafara in solidarity with Plastine.🇵🇸🇵🇸😎

06/11/2023

SHIRYE SHIRYEN MUZAHARAR FREEDOM FOR PALESTINE A GARIN T/MAFARA

HARE-HAREN YAN TA'ADDA: Gaskiyar Abin da ya faru a Garin Dakitakwas.Kamar yanda ake ta yadawa a kwanan baya, Na kisan wa...
04/11/2023

HARE-HAREN YAN TA'ADDA: Gaskiyar Abin da ya faru a Garin Dakitakwas.
Kamar yanda ake ta yadawa a kwanan baya, Na kisan wasu mutanen Dakitakwas.
Wakilinmu Umar Yakub yayi kokari ya kuma hada ma na wannan rahoto,
GA shi kamar haka: mutanen Dakitakwas

Mutanen su 4 ne s**aje kamun kifi (gulbe) kuma duk yan gida 1 ne,bayan sungama kamun kifin dare yayi sai s**a zo wajen kwana,cikin dare sai s**aji motsin mutane ko kafin su an kara anzagaye su

Sai s**ayi kokarin guduwa,sai daya daga cikinsu yayi tsalle yafada ruwa,shikuma dayan koda s**azo yadan zagaya baya gurin

Daya fahimci barayi ne sai ya shiga wani qunshi wato (QAYA) cikin tsoro yanaji ana bincikensu sunawane daya yace s**adai ne daya kuma yace basu ka dai bane.

haka dai akaje dasu su biyu 2. sukuma wayan can bayan kwana daya sai s**a dawo
dayan wanda yashiga cikin kaya shi yadawo da safe misalin karfe 08:30 dayan kuma sada yamma misalin karfe 04:00

Daman dai bayan abin yafaru da kwana yada,(yansa kai) s**a shiga daji amman dai ba'a gane komai ba,harma ana yada cewa angansu tare da barayi,wayansu kuma suna cewa (yansa kai) sun karbosu.

Haka dai (yansa kai) s**a dawo babu wani labari, bayan mako biyu cikin na uku sai wani yazoda labari cewa; ya ga gawarwakinsu yabada misalinu su.Koda akaje aka ga su, su biyu koma basuyi wani nisa da su a gurin ba s**a harbe su.
Kasantuwar dadewar da s**ayi har sun kumbura, dole dai nan akai musu qabari aka bisnesu.

Address

Tudun Wada, Leshi Road

Telephone

+2348121053205

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dakitakwas Mediawatch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dakitakwas Mediawatch:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share