04/04/2024
*SHARUDDAN FARA HAM AFFILIATE MARKETING*‼️
Kamar yadda ka shirya zaka Siya HAM, wato hausa affiliate marketing course ya zama lallai ka fahimchi wannan ka'idojin da kyau 👇🏻
1. Wannan *ba investing business bane,* ka biya kudin course ne da zai koyaman Affiliate marketing kamar yadda zaka biya kudin school fees. *Na Farko karantar HAM course da fahimtarsa shine matakin Farko.*
*2.* Kada azo da niyyar fara Samun kudi yanzu_yanzu Saboda ba hanyar cin banza bace. Amma hanyace ta canza rayuwa din_din_din idan anbita daidai. Wasu suna making first sale nasu first week, wasu second week wasu third week wasu har wata wasu Kuma basuyi bah Saboda rashin tsayawarsu da Kuma jajircewa. *Come with business mindset*
3. Nayi recommending na HAM course Dan haka a ciki *za'a biyani commission* na siyar da course din Saboda ni dillalin online ne wato affiliate
4.Affiliate marketing saida *digital product* ne online dan haka dole mutum ya bada himma wurin kasance online Dan tallar duk product da yake promoting a Whatsapp, Facebook or Kuma kowane irin social media ana zaba dan tallar Digital products
5. Kallon videos, da sauran template na HAM dukansu ya zama dole Dan Samun fahimta.
6. Support group shine gidan tambaya da Samun amsa da Kuma sharing winnings, idan akayi tambaya ban amsa da wuri bah ayita a cikin group akwai mutane da dama suna maraba su Bada amsa da Kuma taimakawa
Idan an yarda da wannan dokokin ayi typing *"I AGREE WITH HAM CONDITION"*