Al-FurQán Digital TV

  • Home
  • Al-FurQán Digital TV

Al-FurQán Digital TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-FurQán Digital TV, Digital creator, .

07/04/2024

Cigaban Bayani kan Tsayuwar Goman Ƙarshe na Watan Ramadhán Kashi na Biyu (Mintunan 1-14)

05/04/2024

Kwaɗaitarwa Kan tsayuwa domin Sallar Tahajjud a gida ko a Masallaci tare da Jama'ah a Gomar Ƙarshe na Ramadhán(Part 1).




24/02/2024

BismilLáhir Rahmánir Raheem
Karatunmu na Suratul Ikhlás(Ayah 1-4).

Ina masu buƙatar koyan Karatun Al-Qur'ani mai girma cikin sauƙi tare da samun Ilimin Tajweedi a sawwaƙe, Bugu da ƙari har da koyan Larabci???

A biyomu a YouTube Channel ɗinmu don samun cikakken Videos ɗinmu...Ga Link ɗin da zai isar dakai can👇🏾👇🏾👇🏾

1- YouTube Channel 👇🏾👇🏾👇🏾https://www.youtube.com/

2- TikTok Account 👇🏾👇🏾👇🏾
https://www.tiktok.com/.digital.t?_t=8k9x1zTBIk1&_r=1

3- Telegram Group👇🏾👇🏾👇🏾 https://t.me/+gq52Wdb7D4o4ZjNk

4- WhatsApp Group👇🏾👇🏾👇🏾
https://chat.whatsapp.com/DjvxbFM6PyM9B41OjLzgAm

5- page👇🏾👇🏾👇🏾 https://www.facebook.com/profile.php?id=61554027130927&mibextid=ZbWKwL

20/02/2024
20/02/2024

Ci gaban Karatun mu na Suratul-Jumu'ah (Aya 1-2) tare da bayanin Wasu fannoni da ke da alaƙa da Al-Qur'ani kai tsaye.

Wanda ke son samun cikakken Video, ya biyo mu a YouTube Channel ɗinmu, in ka biyo mu kayi Subscribing, kuma ka danna alamar ƙararrawa 🔔 sannan a taimaka ayi sharing don wasu su.u su ƙaru.

Wannan shine link 🔗🖇️ na YouTube Channel dinmu👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾

https://www.youtube.com/

18/02/2024

Ci gaban Karatun Al-Qur'ani Mai Girma da Tajweedi.

Karatunmu na Yau Suratul-Jumu'ah ce(Aya 1-5) da bayanan Tajweedi ciki.

Wanda ke son cikakken Video dake dauke da karatunmu ya biyomu YouTube Channel ɗinmu sannan yayi Subscribing kuma ya danna mana alama ta Ƙararrawa🔔 domin samun Karatuttukanmu duk sanda muka ɗora.

Ga YouTube Channel ɗinmu nan👇🏾👇🏾👇🏾

https://youtu.be/LVTHzFdRRaU?si=Y2znbaCeQJBvWqnr

15/02/2024

Ina masu buƙatar su koyi Karatun Al-Qur'ani mai Girma cikin Sauƙi....???

Alfurqán Digital TV a shirye take domin kawo maku shirye shiryenta na Karatun Al-Qur'ani da Koyon Larabci cikin Sauƙi.

Kuyi Subscribing ɗin YouTube Channel ɗinmu sannan kuyi sharing domin wasu suma su ƙaru👇🏾👇🏾👇🏾
https://www.youtube.com/

Assalamu Alaikum ƴanuwa da abokan Arziki,Ku biyo mu dan koyon Karatun Al-Qur'ani mai Girma a haɗe da Tajweedi. Wannan wa...
14/02/2024

Assalamu Alaikum ƴanuwa da abokan Arziki,

Ku biyo mu dan koyon Karatun Al-Qur'ani mai Girma a haɗe da Tajweedi.

Wannan wata dama ce ga waɗanda basu samu damar zama a cikin aji don koyon karatun Al-Qur'ani ba, ko waɗanda karatun bai yi nisa ba...toh ga dai wata dama ta samu, da zakayi anfani da ita kana kwance a ɗakinka kuma akan gadonka, kana koyon karatu.

Allah Ya bada ikon🤲🏽🤲🏽🤲🏽 sai mun haɗu a cikin aji😊😊😊

Muraja'ar Suratul-Fatihah da Suratun-Nás, Falaa da Ikhlas. A wannan video zaku koyi karatun Al-Qur'ani mai Girma da Tajweedi, tayadda mai sauraro zai koyi ya...

22/12/2023

Barkan mu da Safiyar Juma'ah

...🤌🏾🤌🏾🤌🏾

Assalamu Alaikum Ina masu sha'awar Koyon Asalin 'ani Mai Girma da tare da koyon a sawwaƙe👌🏽

AL-FURQÁN Online DIGITAL TV ta shirya maku karatu kuna zaune a Offices ɗinku, ko gidajen ku, ko guraren sana'ar ku kamar kuna gaban malami....

Ga Link na anan Ƙasa.
TELEGRAM 👇🏾👇🏾👇🏾
https://t.me/+gq52Wdb7D4o4ZjNk

Domin Samun Cikakken Videos ɗinmu a biyomu a YouTube Channel ɗinmu:
YOUTUBE👇🏾👇🏾👇🏾
https://www.youtube.com/

Koyon Karatun Al-Qur'ani Mai Girma da Tajawidi cikin Sauki a Matakin Farko, daga Yusuf Zakariyya Abubakar.Ku yi Subscrib...
09/12/2023

Koyon Karatun Al-Qur'ani Mai Girma da Tajawidi cikin Sauki a Matakin Farko, daga Yusuf Zakariyya Abubakar.

Ku yi Subscribing ɗin mu a YouTube sannan ga link nan a biyomu a Group WhatsApp sannan agogo ayi registration domin samun Full package 📦 na Karatuttukanmu!

ENGLISH This Captain starts with Ta'weez, Basmalah and Beginning of Suratul Fatima... It explains the basics and teaches the correct way of reading those ver...

Address


Telephone

+2347088071417

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-FurQán Digital TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Al-FurQán Digital TV:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share