Usman Abubakar Wudil

  • Home
  • Usman Abubakar Wudil

Usman Abubakar Wudil Real Madrid fan
MADRIDISTA �

Alhamdulillah 🎉  Yau yake juma'a ta ƙarshe na wannan wata mai albarka. Allah ya karɓi ibadunmu
05/04/2024

Alhamdulillah 🎉
Yau yake juma'a ta ƙarshe na wannan wata mai albarka. Allah ya karɓi ibadunmu

02/04/2024

Alhamdulillah
Allah ya karɓi ibadunmu gaba ɗaya, sannan ya jiƙan yan uwa Musulmi da s**a rasu a wannan wata mai albarka

01/04/2024

I am very sure that right now I'm circulating in the cardiovascular system of someone's daughter 😜😆

Innalillah wainna ilaihi rajiun Allah yayewa shamsu Ismail rasuwa Allah yajikansa da rahama Allah yasa y hutu 😭😭😭😭😭😭😭
01/04/2024

Innalillah wainna ilaihi rajiun Allah yayewa shamsu Ismail rasuwa Allah yajikansa da rahama Allah yasa y hutu 😭😭😭😭😭😭😭

🚨⚪️ Real Madrid are now confident to reach final agreement with Andriy Lunin over new deal.Real want Lunin to stay and b...
01/04/2024

🚨⚪️ Real Madrid are now confident to reach final agreement with Andriy Lunin over new deal.

Real want Lunin to stay and be part of their project, even if they wait for Courtois as n1 GK again from next season.

Contract proposal, ready as revealed two weeks ago.

Alhamdulillah 🎉
28/01/2024

Alhamdulillah 🎉

Who doubt the existence of this MONSTER 💀🥇💫
21/01/2024

Who doubt the existence of this MONSTER 💀🥇💫

These comebacks win you titles. We are top of the league. We are Real Madrid and we never give up! 🔥🥶👊⚪
21/01/2024

These comebacks win you titles. We are top of the league. We are Real Madrid and we never give up! 🔥🥶👊⚪

20/01/2024

They are only against you when you are the best, and so happens to Real Madrid.
💫🥇💫
HALA MADRID

17/01/2024

Akwai alamun za'a sake kaɗawa wasu garangajigal
🤣

The perfect chef 💫
16/01/2024

The perfect chef 💫

Hala Madrid
15/01/2024

Hala Madrid

No way out Kantoma, sai ka tafi😎
11/01/2024

No way out Kantoma, sai ka tafi😎

11/01/2024

Gobe war haka muna cikin alkhairi

~Gawuna has arrived

10/01/2024

Shawara;
Idan kana zuwa gidan kallo domin yiwa Madrid adawa toh ka daina domin wataran zuciyar ka zata iya bugawa 🤣🤣🤣

Endrick ya lashe gasar Lig din kasar Brazil karo na biyu a jere. Endrick ya kammala gasar a matsayin dan wasan da yafi z...
07/12/2023

Endrick ya lashe gasar Lig din kasar Brazil karo na biyu a jere.

Endrick ya kammala gasar a matsayin dan wasan da yafi zurawa Palmeiras kwallo a gasar. Sannan ya zama dan wasa mafi karancin shekaru bayan Ronaldo Nazario da ya zura mafi yawan kwallaye a gasar Lig din ta kasar Brazil, Inda ya karya tarihin Neymar.

Wannan shine karo na Hudu da dan wasan ya lashe kofi a shekarun sa na 17.

Brasileiro 🏆🏆
Paulista 🏆
Supercopa 🏆

Alhamdulillah, feeling great 😃
27/11/2023

Alhamdulillah, feeling great 😃

A ranar cikarsa shekaru 42, Xabi Alonso ya zama koci na farko a tarihin Bayer Leverkusen da ya yi nasara a wasanni 8 a j...
25/11/2023

A ranar cikarsa shekaru 42, Xabi Alonso ya zama koci na farko a tarihin Bayer Leverkusen da ya yi nasara a wasanni 8 a jere a gasar Bundesliga.

• Duniyar Wasanni

⚪️ Ancelotti: “Xabi Alonso? He can be a future Real Madrid manager without doubt”.“He can do this job, he has all qualit...
25/11/2023

⚪️ Ancelotti: “Xabi Alonso? He can be a future Real Madrid manager without doubt”.

“He can do this job, he has all qualities to be a good manager. I like him and how he coaches his team”.

“He's one of the managers I like the most”.

Kocin Kungiyar Kwallon kafa ta Al Nassr wato Luis Castro: “Cristiano Dan wasa ne na daban. Shine na 1 a Duniya. Kuma ida...
25/11/2023

Kocin Kungiyar Kwallon kafa ta Al Nassr wato Luis Castro: “Cristiano Dan wasa ne na daban. Shine na 1 a Duniya. Kuma idan kana da na 1 a duniya a kungiyarka. Komai zaina zuwa maka da sauki.”

Duniyar Wasanni

Full Time: PSG 5-2 AS Monaco Gonçalo Ramos⚽️Kylian Mbappé⚽️Ousmane Dembélé⚽️Vitinha⚽️Randal Kolo Muani⚽️Duniyar Wasanni ...
24/11/2023

Full Time:
PSG 5-2 AS Monaco

Gonçalo Ramos⚽️
Kylian Mbappé⚽️
Ousmane Dembélé⚽️
Vitinha⚽️
Randal Kolo Muani⚽️
Duniyar Wasanni

Ousmane Dembélé has finally scored his first PSG goal 🤩Duniyar Wasanni
24/11/2023

Ousmane Dembélé has finally scored his first PSG goal 🤩

Duniyar Wasanni

David Raya ba zai iya buga wasa da tsohuwar kungiyarsa Brentford ba, kuma Arteta ya bayyana cewa Aaron Ramsdale ne zai f...
24/11/2023

David Raya ba zai iya buga wasa da tsohuwar kungiyarsa Brentford ba, kuma Arteta ya bayyana cewa Aaron Ramsdale ne zai fito a farawa a ragar Arsenal.

Wasan karshe a gasar Premier ga Ramsdale shine ranar 3 ga watan Satumba da Manchester United.

● Duniyar Wasanni

Martin Ødegaard has returned to training with ArsenalMartin Ødegaard ya dawo atisaye a Arsenal.●  Duniyar Wasanni
24/11/2023

Martin Ødegaard has returned to training with Arsenal

Martin Ødegaard ya dawo atisaye a Arsenal.

● Duniyar Wasanni

🚨Erik ten Hag has confirmed that Andre Onana can face Everton this weekend, while Rasmus Hojlund will undergo a medical ...
24/11/2023

🚨Erik ten Hag has confirmed that Andre Onana can face Everton this weekend, while Rasmus Hojlund will undergo a medical test.

🚨Erik ten Hag ya tabbatar da cewa Andre Onana zai iya fuskantar Everton a karshen mako, yayin da Rasmus Hojlund zai yi gwajin lafiyarsa a kurataccen lokaci.

● Duniyar Wasanni

Harry Kane 🔥 🔝 Dan wasa na farko a tarihin Bundesliga da ya ci kwallaye 18 a wasanni 12 na farkon kakar wasa. 🥇 Bature n...
24/11/2023

Harry Kane 🔥

🔝 Dan wasa na farko a tarihin Bundesliga da ya ci kwallaye 18 a wasanni 12 na farkon kakar wasa.

🥇 Bature na farko da ya ci kwallaye 18 a gasar Bundesliga!

24/11/2023
🚨Jude Bellingham yaci gaba da ɗaukar atisaye tare da Real Madrid, da yiwuwar zai kasance cikin tawagar a wasa na gaba da...
24/11/2023

🚨Jude Bellingham yaci gaba da ɗaukar atisaye tare da Real Madrid, da yiwuwar zai kasance cikin tawagar a wasa na gaba da za'a fafata da Cadiz🤩
Duniyar Wasanni

Address


Telephone

+2349037151163

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Abubakar Wudil posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Usman Abubakar Wudil:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share