An-noor Hausa Nigeria

  • Home
  • An-noor Hausa Nigeria

An-noor Hausa Nigeria Hausa broadcast corporation news

Pakistan Prime Minister visits China’s Xinjiang, calls it a ‘milestone’ in bilateral ties
20/10/2023

Pakistan Prime Minister visits China’s Xinjiang, calls it a ‘milestone’ in bilateral ties

GCC, ASEAN leaders call for permanent ceasefire in Gaza, condemn attacks against civilians
20/10/2023

GCC, ASEAN leaders call for permanent ceasefire in Gaza, condemn attacks against civilians

18/10/2023

UN Secretary-General Antonio Guterres calls for an "immediate humanitarian ceasefire" after a hospital in besieged Gaza was hit by Israeli air strike, killing at least 500 people.

18/10/2023

“The State Police Command regrets to announce the demise of ACP Oluseye Odunmbaku. Until his death, he was the Assistant Commissioner of Police.”

Police in Bayelsa have confirmed the death of Odunmbaku, who died a few weeks before the governorship election in the state.

Pakistani Prime Minister says an Israeli airstrike on a hospital in Gaza City that killed 500 Palestinians on Tuesday ev...
18/10/2023

Pakistani Prime Minister says an Israeli airstrike on a hospital in Gaza City that killed 500 Palestinians on Tuesday evening is an “indefensible act of inhumanity,” and urges the international community to take swift action to end the violence.

Pakistan has recently begun a partnership with Russia whereby Islamabad receives energy supplies from Moscow. The West’s...
18/10/2023

Pakistan has recently begun a partnership with Russia whereby Islamabad receives energy supplies from Moscow. The West’s response to the deal may dictate its success.

Babban Ministan Abuja Wike, ya bada umurnin a gaggauta kamo mamallakin gidan da ya rufta da mutane a Abuja.
25/08/2023

Babban Ministan Abuja Wike, ya bada umurnin a gaggauta kamo mamallakin gidan da ya rufta da mutane a Abuja.

Hotunan yadda aka sauya wa Masallacin Shaikh Mohammad Bin Zayed da ke gundumar Al Mushrif a Abu Dhabi, birnin Dubai, sun...
25/08/2023

Hotunan yadda aka sauya wa Masallacin Shaikh Mohammad Bin Zayed da ke gundumar Al Mushrif a Abu Dhabi, birnin Dubai, suna zuwa Masallacin 'Maryam Mahaifiyar Annabi Isah (AS)'

Muhammad Bin Zayed Al Nahyan, yarima mai jiran gado na Abu Dhabi ne ya ba da umarnin sauya sunan masallacin a shekarar 2019 "don karfafa dankon zumunci tsakanin mabiya addinan daban-daban."

A ranar Litinin, Hotunan Masallacin sun karade shafukan sada zumunta inda mutane da dama kowa ke bayyana ra'ayinsa kan lamarin.

LEADERSHIP HAUSA Na Neman Ma'aikatan Da Za Su Yi Aiki A Shafukan Sada Zumunta (Online/Social Media).
25/08/2023

LEADERSHIP HAUSA Na Neman Ma'aikatan Da Za Su Yi Aiki A Shafukan Sada Zumunta (Online/Social Media).

Gwamnatin jihar Kaduna a yau Litinin ta sanar da rage kudin makaranta na manyan makarantun jihar.An rage kaso 30 cikin 1...
25/08/2023

Gwamnatin jihar Kaduna a yau Litinin ta sanar da rage kudin makaranta na manyan makarantun jihar.

An rage kaso 30 cikin 100 na kudin makarantar jami’ar jihar Kasu da kuma zaftare kaso 50 cikin 100 na kudin kwalejin fasara na Nuhu Bamalli da ke Zaria. Kwalejin ilimi da ke gidan waya an rage kudin makarantar da kaso 50, masu karatun gaba da diploma a kwalejin koyan harkokin lafiya an rage musu kaso 30, da sauran wasu makarantu.

Wannan na zuwa ne bayan jin kukan al‘umma a kan tsadar kudin makarantar, a cewar sanarwar da gwamnatin ta fitar.

Ya wannan labarin ya zo muku?

Ministan ilimin, Tahir Mamman ya bayyana hakan bayan shan rantsuwar k**a aiki.Wani hali harkar ilimi yake ciki a yankuna...
25/08/2023

Ministan ilimin, Tahir Mamman ya bayyana hakan bayan shan rantsuwar k**a aiki.
Wani hali harkar ilimi yake ciki a yankunanku?

Ku chanja duk Gwamnan da ya gaza yi muku abinda ya dace idan zabe ya zagayo, Tinubu ya shawarci 'yan Najeriya, k**ar yad...
25/08/2023

Ku chanja duk Gwamnan da ya gaza yi muku abinda ya dace idan zabe ya zagayo, Tinubu ya shawarci 'yan Najeriya, k**ar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Daga cikin garin bauchi Yau 25/8/2023 sabuwar makabartan Dungulbi dake nan bauchi tacika shekara 11 ciff,Akalla an binne...
25/08/2023

Daga cikin garin bauchi

Yau 25/8/2023 sabuwar makabartan Dungulbi dake nan bauchi tacika shekara 11 ciff,

Akalla an binne samada mutane 81,200, Amma abin takaici cikin wata uku das**a gabata an bisne mutane ninki wadda Akalla cikin watanni biyar ake samun wannan adadi ko samada haka akan bisne mutane 1638

Daga ranar 1/6/2023 zuwa ranar 21/8/2023 an bisne mutane 3223 wadda ansamu ninki kusan sau 2 zuwa 3,

Wannan fa cikin bauchi kenan banda lissafin sauran LGA inda yunwa da rashin magani yafi k**ari,

Ya Allah kajikan wadda s**a gabacemu idan tamu tazo kasa muyi kyakkyawan karshe,

Agani Ku meke kawo irin wanannan yawan macece macen acikin Nigeria ?

Address


Telephone

+2349072008991

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when An-noor Hausa Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share