Abubakar Shehu Boyi - Abk

  • Home
  • Abubakar Shehu Boyi - Abk

Abubakar Shehu Boyi - Abk Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar Shehu Boyi - Abk, Digital creator, .

10/01/2024

KA TAƁA YIN ZINA? 😰

Zina kala kala ce Hawa Hawa ce Iri - Iri ce Wata tafi Wata Muni.

-1.Yin zina da uwa ko ƴar'uwa ko ƴa, da dukkan maharramai, Wannan shine mafi muni a cikin zina, wanda ake hukuncin kisa ga wanda ya aikata._

-2.Yin zina da matar aure matar maƙoci, wannan zina ce tare da cin amana, akwai haƙƙin Allah da haƙƙin maƙoci da haƙƙin aure. Kuma alhakkin sa k**ar ya yi zina sau goma za a rubuta masa._

-3.Yin zina da matar aure da miji mai aure, wannan akwai alhakki da yawa akan su, na cin amanar aure da keta alfarma sa kuma ga hukuncin kisa ta hanyar jefawa a kansu. Idan an k**a su._

-4.Yin zina tsakanin mai aure da mara aure, ɗaya ya na da hukuncin kisa ɗaya ya na da hukuncin bulala ɗari da ɗaurin shekara._

-5.Yin zina tsakanin bazawari da bazawara, duk sun aikata babban laifi kuma idan shedu s**a tabbata a kan su, su na da hukuncin kisa ta hanyar jefewa a musulunci._

-6.Yin zina tsakanin saurayi da budurwa, waɗanda ba su taɓa yin aure ba, hukuncin su, bulala da kuma ɗaurin shekara a wani gari ga namijin kawai.

-7.Yin zina ko Fyaɗe ga ƙaramar yarinya, wannan yana da muni kwarai da gaske, kuma wasu daga cikin malamai suna ganin hukuncin kisa ga wanda ya aikata haka._

-8. Zina wata babbar musiface da bala’i da dukkan sharri, da take ruguza al’umma, take wargaza iyali, take tarwatsa gari, take rushe mutunci, take jawo karayar tattalin arziki,da fatara, da tsiya, da annoba, acikin rayuwar dai dai ku, da gidaje, da unguwanni, da gururuwa, da kasashe, da duniya baki daya._

Zina itace cikakkiyar fitsara, a cikin zina ake samun dukkan sharri k**ar haka:
1- Raunin Addini
2- Raunin Akida
3-Karancin Imani
4.Rashin kunya
5.Rashin kishi
6. Rashin mutunci
7.Rashin kwarjini
8.Rashin hasken fuska
9.Duhun zuciya
10.Rashin kima
11.Rashin Nagarta
12.Rashin Nutsuwa
13.Rashin Amana
14.Fushin Allah
15.Cikawa babu imani
16.Azabar Allah.

Allah ka tsaremu da zuri'ar mu daka afkawa bala'in Zina,
Masu yi Allah ya shiryesu.🤲😭hamza musa mkr

10/11/2023

Adam Abdullahi Zango also known as Usher or Gwaska is a Hausa singer, Actor, director and Tv host. He was born into the family of Mallam Abdullahi and Hajiya Yelwa Abdullahi in the Zango local government of Kaduna State, Nigerian, on the 1st of October 1985.
Adam A Zango is not a university or polytechnic graduate. He believes that education entails more than merely obtaining a diploma or certificate. Between 1989 to 1996, he attended primary school, and from 1996 to 2001, he attended secondary school.
He made his acting debut in the Hausa film ‘Surfani,’ but it was the movies Kallabi,’ ‘Zabari,’ ‘Raga,’ and ‘Kawanya‘ that propelled him to fame.

Adamu Zango regards Ali Nuhu as a mentor and instructor. He claimed in an interview that Nuhu taught him how to play love roles. There were occasions when Ali Nuhu sat him down and advised him on how to behave in a love role, according to the actor.

Adam zango is also a philanthropist and has had positive effects on the lives of many people, most especially youths. One of his influences is that Zango paid 47 million Naira in October 2019 to help children and orphans continue their education.

He is a role model to many young people in Nigeria and has inspired many to pursue their dreams.

Pls add me up on Instagram or whatsapp for more entertaining gists: https://instagram.com/faridastargurl?igshid=OGQ5ZDc2ODk2ZA== or https://wa.me/message/ZIJQ4UTJJGKOE1

Inde kafashimci inda motar nantasa gaba to kawai kafashimci yadda Nigeria take
15/08/2023

Inde kafashimci inda motar nantasa gaba to kawai kafashimci yadda Nigeria take

15/08/2023
15/08/2023

My Crush called me yesterday 📞

"Hello handsome 🥰, am so hungry right now, please can you come to my house and when coming please buy a big chicken 🐓 so that I can prepare something delicious for us to eat."

Though I was very broke, I looked for where they were selling chicken and bought a big one and went to her house.

She then slaughtered it, cooked only 4 pieces for us to eat and she put the rest inside the fridge.

Just 10 minutes into her cooking, someone called her and she went outside to answer the call.

After receiving the call, she told me that her brother is on the way and she will not like her brother to meet me in the house and that if he meets me, he won't be happy 🙆

So she said I should go, that she will call me when her brother leaves 🤦

So I peacefully went to the saucepan of food, picked the 4 pieces of chicken, opened the fridge, took the rest and went to my house🚶

Since yesterday I have been calling her to know if her brother has left so I can go back but she is not picking my calls 😭😭

My people, did I do anything 🤷🏾‍♂️ wrong???

Abubakar shehu Boyi

INDA RANKA: Labarin mutumin dake bi kauyaku yana watsa masu kudi suna wawaso ba tare da sun san ko waye shi baDaga ABUBA...
14/08/2023

INDA RANKA: Labarin mutumin dake bi kauyaku yana watsa masu kudi suna wawaso ba tare da sun san ko waye shi ba

Daga ABUBAKAR ABK

Daga kauyen Megatari har zuwa Galadi zuwa Birniwa a jihar Jigawa mutane kan taru maza da mata a bakin kauyensu suna dakon wucewarsa domin yin wawason kudin da yake watsawa.

Wakiliya ta ziyararci kauyen Galadi a yau Litinin inda mukayi ta ganin mutane sun fito tun safe suna dakon jiran zuwansa, ai kuwa wajajen karfe 4:00 sai gashi a guje cikin motarsa kirar Toyota Parado, inda mutane s**ayi masa caa, Ance "duk sati yakan zo ya wuce sau Biyu ko sau Uku"

Sai dai abun mamaki babu wanda ya san suna ko cikakken bayani akan wannan mutum ko sana'arsa, kawai dai ana yi masa lakani da Alhaji Balarabe DG...

Wani mazaunin kauyen Malam Haladu ya ce "idan ya fara rabawa yan kauye daya sai su fara kiran juna a ragowar kauyaku, kan kace kwabo mutanen kowane kauye sai su taru suna jiran Alhaji mai watsa kudi ya zo wucewa, a wasu lokutan kuma har da su atamfofi yake rabawa"

Mutumin duk da babu wanda ya sanshi, yakan watsa masu Naira dubu dai-dai, ko Dari Biyar-biyar ko Kudi da atamfofi suna yaba masa da shi masa albarka

YAYINDA SHUGABAN YAN KASUWA NA POTISKUM Alhaji Nasiru Mato  Yake tofa albarkachin bakainsa a taron da yake gudana na huk...
11/08/2023

YAYINDA SHUGABAN YAN KASUWA NA POTISKUM

Alhaji Nasiru Mato

Yake tofa albarkachin bakainsa a taron da yake gudana na hukumar SEMA domin wayar da kan mutane.

bisa kulawa da magudanan ruwa Dan kawucewa iftila'in ruwa da muke fama da shi.

Mohammed Goje
Aji Ali Babako
Ahmed Haruna Daya
El-Moussa Haruna

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Shehu Boyi - Abk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abubakar Shehu Boyi - Abk:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share