Inuwar Labarai

  • Home
  • Inuwar Labarai

Inuwar Labarai Inuwar labarai kafa mai Inganci Dauke da Ingantattun Labarai Na Ilmantarwa Fadakarwa hadi da Nishada
(1)

DA DUMI-DUMI: Zanga-zangar kin Amincewa da Sojojin Faransa ta barke a Kasar Nijar.Cikakken Labari 👇https://tinyurl.com/2...
02/09/2023

DA DUMI-DUMI: Zanga-zangar kin Amincewa da Sojojin Faransa ta barke a Kasar Nijar.

Cikakken Labari 👇
https://tinyurl.com/24497uhj

Masu Anfani da Online Bank na OPAY ya k**ata kusan wannan.Cikakken bayani 👇https://tinyurl.com/22ekxekkPlease Share to o...
02/09/2023

Masu Anfani da Online Bank na OPAY ya k**ata kusan wannan.

Cikakken bayani 👇
https://tinyurl.com/22ekxekk

Please Share to our family and friends 🙏

Details from OPAY machines nasu) kuma suna Available 24/7, zaka iya tuntubarsu a Whatsapp: - +2349165998936 , ga kuma Email add...

Click the link below to Join our Whatsapp group for more info.
01/09/2023

Click the link below to Join our Whatsapp group for more info.

WhatsApp Group Invite

AURAN ZAWARAWA: Duk Mijin Da Ya Saki Matarsa Zai Biya Kuɗin Da Gwamnati Ta Kashe Masa – Sheikh DaurawaCikakken Labari 👇h...
31/08/2023

AURAN ZAWARAWA: Duk Mijin Da Ya Saki Matarsa Zai Biya Kuɗin Da Gwamnati Ta Kashe Masa – Sheikh Daurawa

Cikakken Labari 👇
https://tinyurl.com/2bhxwbul

31/08/2023

NATCOM Will Enroll 300,000 Staff to Check Unlawful Arms Multiplication

Check details here👇

Details from NATCOM Around 300,000 people will be recruited and trained by the National Commission for the Coordination and Cont...

Click the link below to Join our Whatsapp group for more info about would Scholarship and Jobs Opportunity.
30/08/2023

Click the link below to Join our Whatsapp group for more info about would Scholarship and Jobs Opportunity.

WhatsApp Group Invite

DA DUMI-DUMI: Sojoji sun yi juyin mulki a Kasar Gabon.Cikakken Labari 👇
30/08/2023

DA DUMI-DUMI: Sojoji sun yi juyin mulki a Kasar Gabon.

Cikakken Labari 👇

Sojoji sun bayyana a gidan Talabijin na ƙasar Gabon, inda s**a bayyana cewa sun ƙwace mulki. Sun ce sun soke zaɓen da aka yi na ...

“Mu ba 'yan maula ba ne duk kayan da muke sakawa sana'a muke yi, a ƙashin kaina kawai ina biyan mutum 200 albashi kowann...
27/08/2023

“Mu ba 'yan maula ba ne duk kayan da muke sakawa sana'a muke yi, a ƙashin kaina kawai ina biyan mutum 200 albashi kowanne wata. -Sheikh Kabiru Gombe.

Ranar Hausa: Sheikh Dr. Abduljabbar Kabara shine mutum na farkon a kaf Nijeriya wanda ya fara fassara huɗubar jumu'a zuw...
26/08/2023

Ranar Hausa: Sheikh Dr. Abduljabbar Kabara shine mutum na farkon a kaf Nijeriya wanda ya fara fassara huɗubar jumu'a zuwa harshen hausa.”

Ranar Harshen Hausa ta Duniya!Sheikh (Dr) Muhammad Nasir Kabara ya bada gudunmawa gagaruma wajen haɓɓaka da bun ƙasa Har...
26/08/2023

Ranar Harshen Hausa ta Duniya!

Sheikh (Dr) Muhammad Nasir Kabara ya bada gudunmawa gagaruma wajen haɓɓaka da bun ƙasa Harshen Hausa a Nigeria da Africa. Yayi amfani da Harshen Hausa wajen koyar da Sunna ta Annabi (S.A.W) da kuma yaɗa aƙidar Ash'ariya, mazhabar Malikiya da kuma koyar da sufanci duk acikin Harshen Hausa don sauƙaƙawa ɗaliban ilimi. Wasu daga cikin nasarorin da ya samu cikin bunƙasa Harshen Hausa sun haɗa da:

1) Shine mutum na farko a duniya da ya fara fassara Alƙur'ani zuwa Harshen Hausa acikin mujjaladai 4. Ya sawa Tafsirin suna da, " IHSANUL MANNAN" Yayi hakane don kusanto da ma'anonin Alƙurani mai girma ga ɗalibai da kuma bunƙasa Harshen Hausa.

2) Ya fassara baban littafin nan da yake koyar da ƙaunar Annabi (S.A.W) na Qad Iyad, " KITABU SHIFA FI TA'ARIFI HUQUQUL MUSTAPHA " shima Sheikh Nasir Kabara shine mutum na farko da ya fassara littafin zuwa Harshen Hausa don koyar da ƙaunar Annabi (S.A.W) ga al'ummar Hausawa da kuma bunƙasa Harshen.

3) Yana da Diwani kala-kala na waƙoƙi daya tsara cikin Harshen Hausa don koyar da ilimin Tauhidi, Fiqhu, Sufanci da ragowar ilimai cikin Harshen Hausa. Wanda ya bada gudunmawa ga al'umma musulmai inda s**a koyi rukunan musulunci cikin waƙe na Hausa, wanda Sheikh Nasir Kabara ya bada gudunmawa.

4) Hakana, Yana da Diwani mai suna , " JAMI'U KANZUL MUDALSAM" wanda ya rubuta cikin Harshen Hausa.

Akwai abubuwa masu tarin yawa daga cikin gudunmawar da ya bada wajen haɓɓaka Harshen Hausa da inganta shi. Allah Ya ƙara Rahama ga Sheikh (Dr) Muhammad Nasir Kabara.


Asali: Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara

26/08/2023

Yauce Ranar hausa a ta duniya waye ze fassarar wadannan kalmomi, duk wanda ya fassara dai dai zamuyi masa kyauta mai tsoka.

WhatsApp
Twitter
Instagram
Linkedlin
handbrake turn
Common Sense
Bonus
Threads
Olalekan
Asiwaju
Opay

DA DUMI-DUMI: 'Yan kidnapped sun dauke Sakataren kungiyoyin APC reshen jihar Kaduna Hon. Kawu Ibrahim Sob a Daren Jiya A...
26/08/2023

DA DUMI-DUMI: 'Yan kidnapped sun dauke Sakataren kungiyoyin APC reshen jihar Kaduna Hon. Kawu Ibrahim Sob a Daren Jiya Asabar 25/08/2023.

Inuwar Labarai.

DA ƊUMI-ƊUMI: Masu Fasa-kaurin kaya sun lakaɗawa Jami'in kwastom dukan tsiyaRahotannin da ke shigo mana yanzu sun tabbat...
25/08/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Masu Fasa-kaurin kaya sun lakaɗawa Jami'in kwastom dukan tsiya

Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun tabbatar da cewa masu fasa-kaurin kaya sun yiwa wani jami'in kwastom dukan tsiya, har sun raunata shi, a garin Dank**a da ke karamar hukumar Kaita jihar Katsina. Lamarin ya faru a ranar Larabar da ta gabata k**ar yadda Katsina Post ta ruwaito.

Daga Usman Umar Katsina

Yadda gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya kulle kason farko na rabon tallafi ga mabuƙata a Gombe.An yi rabonne a ƙo...
25/08/2023

Yadda gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya kulle kason farko na rabon tallafi ga mabuƙata a Gombe.

An yi rabonne a ƙofar fadar sarkin Gombe, ranar Laraba.

📷Facebook/Rabiu B Goro

*Garabasa Garabasa Garabasa*Sabon tsarin Sub na MTN me Suna OTP Bonus.Shi wannan Sub din Yana da sauki da rahusa kuma ya...
25/08/2023

*Garabasa Garabasa Garabasa*

Sabon tsarin Sub na MTN me Suna OTP Bonus.

Shi wannan Sub din Yana da sauki da rahusa kuma yanayi a kowanne tsari.

Nera 500 Ake yinsa, Idan Mutum ya bayar da 500 zai samu bonus na dubu 4200 da daze more Kira na Minti 120.

Idan Mutum Yana bukata Ayi masa yayi mana magana ta wannan Number din a WhatsApp 08162700092.

Kungiyar "yan Jaridu masu ta'ammuli da kafofin sadarwa na Arewacin Najeriya,tayi karin sabbin shuwagabanni.1-Malam Umar ...
25/08/2023

Kungiyar "yan Jaridu masu ta'ammuli da kafofin sadarwa na Arewacin Najeriya,tayi karin sabbin shuwagabanni.

1-Malam Umar El-farouq
Mataimakin Shugaban kungiya na kasa.

2-Yusuf Ibrahim Ahmad karaye
Sakataren kungiya na kasa.

3-Naziha Ibrahim
Mataimakiyar Sakataren kungiya na kasa

4-Husssini Muhammad Danliti
P.R.O

5-Rukayya Aliyu Jibia
Ass. P.R.O

6Fatima Adam
Ass. Zonal Chairman

7-Maryam Ibrahim Salisu
Ass. Auditor

Sa hannu
Yusuf Ibrahim Ahmad Karaye
Sakatare na kasa
24ga Agusta, 2023

AIRTEL BONUS💃  AIRTEL CHOPLIF💃Wani sabon tsarin sub ne da kamfanin Airtel s**a fito dashi shigen irin na kamfanin MTN Be...
17/08/2023

AIRTEL BONUS💃 AIRTEL CHOPLIF💃

Wani sabon tsarin sub ne da kamfanin Airtel s**a fito dashi shigen irin na kamfanin MTN Beta talk, Wanda akayi tayi a baya, saidai wannan sub ɗin na Airtel user ne kawai.

yanda tsarin yake shine Idan za'ai ma Sub na dari biyar ₦500 zaka samu katin 3k da data 2gb Kuma shi wannan sub ɗin baya expire ko sati nawa zaiyi. Kuma nasan kun San yadda datan Airtel take da lasting Sosai Kuma katin ma yana da lasting Sosai, zaka iya Kiran kowane network.

Kuma ba iya na dari biyar ₦500 ba kawai ake yi, sai yanda mutum yakeso daga 1k harzuwa 10k kazalika munayin har na ₦300.

Mai buƙata ayi masa ko mai bukatar a koya masa ko Neman Karin Haske sai ya kira wannan lambar ko WhatsApp.
08162700092

Bayan Shekaru a Daure Matashin nan Yunusa Yalo ya shaki Iskar 'yan ci.
24/06/2023

Bayan Shekaru a Daure Matashin nan Yunusa Yalo ya shaki Iskar 'yan ci.

1000+ Europe, UK, USA, Australia, New Zealand Medical Scholarships 2023-2024 for Study. Study MBBS on Scholarships.No Ag...
23/06/2023

1000+ Europe, UK, USA, Australia, New Zealand Medical Scholarships 2023-2024 for Study. Study MBBS on Scholarships.

No Agent - Direct Apply👇

HomeSCHOLARSHIP 1000+ Europe, UK, USA, Australia, New Zealand Medical Scholarships 2023-2024 for Study. Study MBBS on Scholarships. No Agent - Direct Apply byAdmin -June 22, 2023 0 1000+ Europe, UK, USA, Australia, New Zealand Medical Scholarships 2023-2024 for Study. Study MBBS on Scholarships. No....

Sabanchi University In Turkey Scholarships 2023 -Without IELTS
22/06/2023

Sabanchi University In Turkey Scholarships 2023 -Without IELTS

HomeSCHOLARSHIP Sabanchi University In Turkey Scholarships 2023 - Without IELTS byAdmin -June 22, 2023 0 University Site Sabancı University offers three major groups of scholarships to students who pass the OSYM (Student Selection and Placement Center) exam. To be eligible for a scholarship, you mu...

YANZÚ - YANZÚ: Ań Báiwa Malamiń Addiniń Musuluncí Daké Jihar Kanó Shéikh Abubakar Lawań Triumph Awanni 24 Ya Fitó Da Bid...
21/06/2023

YANZÚ - YANZÚ: Ań Báiwa Malamiń Addiniń Musuluncí Daké Jihar Kanó Shéikh Abubakar Lawań Triumph Awanni 24 Ya Fitó Da Bidiyoń Da Yacé Ƴań Tijjaniyya Súna Baútar Ƙabari Kó Ƙabarurrukań Waliyyansu Kó Ƙabarin Shehu Tijjani RTÁ Kó Ńa Shehu Ibarhím RTA) Kó Kúma Su Maká Shí A kótu.

Mé zakú cé?

19/06/2023

YANZU-YANZU: Tinubu ya kori dukkanin Hafsoshin tsaron Nijeriya, Sufeto Janar na 'yan Sanda, Shugaban Kwastan, ya nada sabbi.

Yanzu-yanzu kotu ta aike da Shieikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi gidan Yari.Ƙarin bayani na nan tafe.Martaba FM
19/06/2023

Yanzu-yanzu kotu ta aike da Shieikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi gidan Yari.

Ƙarin bayani na nan tafe.

Martaba FM

Ganduje ya nemi kotu ta dakatar da Hukumar EFCC daga bincikensa akan bidiyon dala.Daga Khatimu Kulkul
14/06/2023

Ganduje ya nemi kotu ta dakatar da Hukumar EFCC daga bincikensa akan bidiyon dala.

Daga Khatimu Kulkul

Naira million 300 aka ware don agoge aikin kwankwasiyya a kano baki daya a lokacin Gwamna Ganduje.
14/06/2023

Naira million 300 aka ware don agoge aikin kwankwasiyya a kano baki daya a lokacin Gwamna Ganduje.

Hukumar KNUPDA ta yi jan fenti a gine ginen da aka yi a gidan aikin Gona na Gwamnatin Kano Dake Farm Center hakan yana n...
10/06/2023

Hukumar KNUPDA ta yi jan fenti a gine ginen da aka yi a gidan aikin Gona na Gwamnatin Kano Dake Farm Center hakan yana nuna kowane lokaci za'a iya rushe Gidajen a dawowa da al'uma gurin su shin menene ra'ayin ku ?

Daga Khatimu Kulkul.

Kungiyar 'yan jaridu masu ta'amalli da kafafen sadarwa na zamani zasu tsunduma yajin aiki se baba tagani.....(Shahararri...
04/06/2023

Kungiyar 'yan jaridu masu ta'amalli da kafafen sadarwa na zamani zasu tsunduma yajin aiki se baba tagani.....

(Shahararriyar kungiyar 'yan jarida me suna Arewa online jornalist forum) zata fada yajin aiki gadan gadan a dukkan gidan jaridunta dake fadin kasarnan sak**akon cire tallafin man fetur da shugaban kasar nigeri'a yayi a ranar da aka rantsar dashi kan karagar mulkin kasar.

Tunda farko dai me karatu idan be manta ba a makon da yagabata ne aka rantsarda shugaban kasar wato asiwaju bola ahmad tinubu a matsayin shugaban nigeri'a.

Wanda a halin da ake ciki yanzu sak**akon cire tallafin yajawo matsi da takura ga jama'ar kasar.

Don haka kungiyar 'yan jaridu ta arewa ta bi sahun wasu kungiyoyin da s**a shiga yajin aiki domin kai karshen matsalar da ke afkuwa akasar.

Amadadin shugaban kungiyar malam barrah almadaniy yasanya hannu tare da sakataren sa malam umar el faruq.

Inuwar Labarai

YANZU-YANZU: Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf ya jagoranci rushe ginin da akai a daula Hotel.
04/06/2023

YANZU-YANZU: Gwamnan Kano Abba kabir Yusuf ya jagoranci rushe ginin da akai a daula Hotel.

YANZU YANZU: Abba Kabir Yusif Ya fito Domin tun Karar Gurin da za'a Rushe Inda aka Gina ba Bisa Ka'ida Ba-Ahmed Prince
04/06/2023

YANZU YANZU: Abba Kabir Yusif Ya fito Domin tun Karar Gurin da za'a Rushe Inda aka Gina ba Bisa Ka'ida Ba

-Ahmed Prince

DA DUMI DUMI!!Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya jagoranci rushe wasu gine gine a kewayen filin sukuwa dake unguwar Nassar...
03/06/2023

DA DUMI DUMI!!

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya jagoranci rushe wasu gine gine a kewayen filin sukuwa dake unguwar Nassarawa a daren jiya Juma'a, wadanda aka yi lokacin Tsohuwar gwamnati.

Yayin aikin rusau din Gwamnan na tare da rakiyar kwamishinan yan Sandan Kano CP Muhammad Gumel da manyan jami'an gwamnati da kuma tarin jami'an tsaro.

DSS sun cafke Baffa Hotoro a Kano Jami'an tsaron farin kaya na DSS a Kano sun cafke matashin nan Baffa Hotoro da ake zar...
18/05/2023

DSS sun cafke Baffa Hotoro a Kano

Jami'an tsaron farin kaya na DSS a Kano sun cafke matashin nan Baffa Hotoro da ake zargi da yin sakin baki ga Manzon tsira (s.a.w)

A watan azumin da ya gabata ne Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da cewa an k**a matashin amma daga bisani Baffan ya fito a bidiyo ya musanta cewa an k**a shi.

Amma a Alhamis ɗin nan hukumar DSS a Kano ta tabbatar wa da Freedom Radio cewa suna tsare da Baffa Hotoron.

Freedom Radio

SHARUƊAN SAFARA'U YUSUF ZUWA GA MASU SON AURENTA GUDA UKU.Na farko dole mu yi yarjejeniya a rubuce kasa hannu nima in sa...
03/05/2023

SHARUƊAN SAFARA'U YUSUF ZUWA GA MASU SON AURENTA GUDA UKU.

Na farko dole mu yi yarjejeniya a rubuce kasa hannu nima in sa, cewar bayan ka aureni za ka barni in cigaba da sana'a ta wato rawa da waƙa.

Na biyu idan ba za ka barni ba to za ka bani jarin naira miliyan 100 domin in fara zuwa Dubai ina siyo kaya ina siyarwa.

Na uku dole ka bani kyautar gida a Kaduna da Abuja da kuma motar hawa wacce ta kai darajar naira miliyan 15.

Idan ka ga za ka iya to ka ajiye min number wayarka zan kira ka.

Me Zaku Ce?

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Inuwar Labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share