Mai Maganin Mata

  • Home
  • Mai Maganin Mata

Mai Maganin Mata Mun buɗe wanna ne domin matan aure da ƴan mata wanda zasu gyara kansu musamman In sun kwanta da miji

23/12/2023

Kai Aure Yane

Bincike ya nuna cewa kashi 85% na mace-macen auren da ake samu suna faru ne sanadiyyar rashin biyan buƙata a yayi saduwa...
22/12/2023

Bincike ya nuna cewa kashi 85% na mace-macen auren da ake samu suna faru ne sanadiyyar rashin biyan buƙata a yayi saduwa a ɓangaren maza da matan baki ɗaya, saboda mafi akasarin maza da zarar sun sadu da matansu sau ɗaya sunyi inzali sai gabansu ya kwanta daga nan sai kasala ta lulluɓe su sai bacci ba tare da sun biyawa matansu buƙata sun gamsar dasu ba don wata maccen mafi ƙaranci sai namiji ya sadu da ita sau 5 sannan buƙatar ta ke biya

Amma sai kaga namiji da zarar yayi sau ɗaya sai bacci ya ɗauke shi ita kuma matarsa ta dunga kallonsa tana ɓata rai daga nan sai ta soma jin haushin sa sai rashin biyayya ya biyo baya shi kuma ya kasa jurewa ya saketa waɗannan sune manyan dalilan dake sabbaba mutuwar aure saboda haka ga wasu dubaru da likitoci s**a bayar don kaucewa jin kasala ko bacci a lokacin saduwa da iyali

Matuƙar kuka jaraba waɗannan hanyoyin zaku iya saduwa da matanku sau goma ba tare da sha'awarku ta ɗauke ko gabanku ya kwanta ba b***e bacci ko gajiya saboda haka a jaraba waɗannan hanyoyin Allah yasa mu dace waɗanda basu da aure Allah ya basu damar yi...

A sauraren mu. 🙏

Yanda zaki kula da kirjinki tare da tsufa da su batare da sun zagwanye baNonuwa, ko nono ko kuma mama k**ar yadda wasu s...
21/12/2023

Yanda zaki kula da kirjinki tare da tsufa da su batare da sun zagwanye ba

Nonuwa, ko nono ko kuma mama k**ar yadda wasu suke cewa, wasu kulatai ne guda biyu da suke tsira daga kirjin mace da zaran ta soma balaga, ma'ana fitowarsa yana cikin alamomin balaga na mata.

Bayaga halitta ne da Mahalicci yayi domin alamta balaga ga mace, har ila yau yana cikin alamomin dake bambamta jinsi na mace dana namiji, domin duk macen data haura munzalin balaga kuma akaga cewa babu wani tsiro na nonuwa daga kirjinta ya zama matsala. Haka nan namijin da duk aka ganshi da nonuwa a kirjinsa tamkar mace, to ansan da matsala. Haka kuma nonuwan dama yafi na hagu tsayi na kowace mace.

Haka nan kuma Allah Ya halicci nonuwa a jikinki mace ne domin ta samu wajen adana abincin jinjirin da zata haifa, ganin ruwan nonuwan mace shine abincin da jinjiri yake iya amfani dashi a matsayin abinci na wani lokaci mai tsawo kamin ya soma cin wani abinci mai nauyi.

Har ila yau shine abu na farko dake bayyanar da kyau 'ya mace da zaran sun soma fita daga kirjinta kuma s**a kai munzalin girmansu. Don haka nema masana kwalliya da kyele-kyele suke cewa macen datake da cikenken nonuwa tafi kyau idan tayi kwalliya fiye da wacce bata da cikan kirji. Anan manufa shine baya ga abubuwan da muka ambata a baya, nonuwan mace suna da da kawata mata kyaunta fiye da mara shi.

A bangaren jima'i kuma, nonuwan mace yana dauke da kusan kashi 35 wajen samar da dadin dake cikinsa, domin idan kika kasa mata kashi 100, 70 daga cikinsu sha'awarsu na saurin motsawa ne da zaran anyi musu wasa da nonuwansu. Tabbasa da wadannan dalilan kadai ba zamu ga cewa, nonuwa a jikin mace ba karamin hikima da baiwa Allah Yayi a halittansu ba, don haka ya zama dole ga mata su bi duk wata hanyar da zasu bi na halas domin ganin cewa suna kula dasu.

Zan cigaba

Abubuwan Da Su Ke Ɓatawa Maza Rai Yayin Da Ake S*x.Daidai lokacin da kuke kwanciyar aure, namiji ba ya so ki bar shi a m...
21/12/2023

Abubuwan Da Su Ke Ɓatawa Maza Rai Yayin Da Ake S*x.

Daidai lokacin da kuke kwanciyar aure, namiji ba ya so ki bar shi a matsayin shi zai yi komai, sai dai kawai ki bude gindi aci, A'a kema ki bada taki gudunmawar tun daga fara cire kaya, romance da lokacin s*x.

Ki cire mishi kaya ki yi wasa da bananarshi 🍌, in zaki iya ki tsotse ta tas, ki sha bakinshi ku rungume juna duk da ba iya su ne hanyar motsawa namiji sha'awa ba amma ki zama makira tantiriya a wannan fannin.

Idan ya shige ki ki dinga nishin dadi kina kwarzanta shi, ki nuna kina jin dadin abin, kuma ki dinga tura mishi HQ yana sokawa, in kun gaji ki chanja style, hakan ze sa ya dinga jin dadin saduwa da ke tare da saka miki albarka.

illar rashin saka rigar NononRigan Nono: Dole ne mata su rika la"akari da irin rigunan nono da suke amfani dasu, kada ki...
20/12/2023

illar rashin saka rigar Nonon

Rigan Nono: Dole ne mata su rika la"akari da irin rigunan nono da suke amfani dasu, kada ki rika amfani da rigar nonon daya matsaki, haka kuma kada ki rika sanya wanda ya miki kadan, domin hakan yana jawo jijiyoyin dake rike da nonuwan su sake ko kuma su kasa rike nonuwan yadda zai yi kyau gani.

Kafin ku fara mu'ama da wannan shafin ya k**ata Ku San manufar sa da kuma abin da zai fi mayar da hankali a kai.mun buɗe...
20/12/2023

Kafin ku fara mu'ama da wannan shafin ya k**ata Ku San manufar sa da kuma abin da zai fi mayar da hankali a kai.

mun buɗe wannan shafin ne domin karantar da mata da maza ilimin zamantakewar aure musamman mata da yanda zasu riƙa kula da jikin su k**a daga Nono gaba mazaunai fatar jikin su da dai sauran su.

kar wani mara kunyar Ustaxu ya zo ya ce zai mana nasiha akan abin da muka sa a gaba In kasan ba zaka iya bibiyar mu ba ka ƙara gaba.

25/11/2023

❤️Muhammadur Rasulullah ❤️
(SAWW)

Duk cikin Ƙasashen (ECOWAS) bancire ko wacce ƙasa ba, babu wacce bata fama da ƴan ta'adda, amma baku iya magance matsala...
19/08/2023

Duk cikin Ƙasashen (ECOWAS) bancire ko wacce ƙasa ba, babu wacce bata fama da ƴan ta'adda, amma baku iya magance matsalar gida ba kuke ƙoƙarin afkawa wasu, Kufara magance matsalarku kafin ku yaƙisu:- Ra'ayin__Zakiyu Mani Mara.

07/05/2023

Muhawara

Mai ke kawo yawan sace sace a wasu jihohin Nijeriya.

An samu Hatsaniya a tsakannin Jami'an Tsaro da Mabiya Mazhabar Shi'a a Jihar Kaduna       Daga Zuhair Ali Ibrahim.An sam...
16/03/2023

An samu Hatsaniya a tsakannin Jami'an Tsaro da Mabiya Mazhabar Shi'a a Jihar Kaduna

Daga Zuhair Ali Ibrahim.

An samu wata Hatsaniya a tsakannin Jami'an tsaron da Mabiya mazhabar Shi'a mabiyan malam Zakzaky, inda aka samu Asarar rayukan mutane biyar wasu s**a Jikkata da dama.

Al'amarin ya farune da yammaci yau Alhamis misalin karfe 3:00 lokacin da Almajiran Malam Zakzaky din ke tsaka da gudanar da Jerin Gwanon da s**a saba Gudanarwa lokaci zuwa Lokaci, Don ganin gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta Saki Fasfo din tafiye-tafiyen Malam Zakzaky da Uwar Gidansa Malama Zineetudden, domin Su fita ƙasar waje don duba Lafiyarsu.

Inda s**a yi Kicibus da tawagar Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Elrufai,inda nan take Hatsaniya ta kaure a tsakanninsu wacce har ta kai ga rasa ran mutane 5 tare da jikkata wasu da dama.

Na shirya yin tattaki daga Zaria zuwa Abuja don taya Alhaji Atiku Abubakar murnar lashe zabe, daga matashi Zuhair Ali Ib...
28/02/2023

Na shirya yin tattaki daga Zaria zuwa Abuja don taya Alhaji Atiku Abubakar murnar lashe zabe, daga matashi Zuhair Ali Ibrahim.

YANZU YANZU: Hadimin shugaban ƙasa Muhammad Buhari wato Bashir Ahmad ya yi wata magana mai k**a da shaguɓe wanda wasu da...
26/02/2023

YANZU YANZU: Hadimin shugaban ƙasa Muhammad Buhari wato Bashir Ahmad ya yi wata magana mai k**a da shaguɓe wanda wasu daga cikin masu sharhi suke ganin da Buhari ya ke yi ga abin fa ya faɗa.

Ba zai yiwu ka zalince mu, kai kuma ka yi tunanin Allah zai taimake ka ba. Wani sak**akon tun a duniya Allah yake bayyana shi.

Ko mai kuka fahimta cikin wannan maganar ta Hadimin Shugaba Buhari

Zuhair Ali Ibrahim

Ni zan lashe zabe da yardar Allah —KwankwasoYayin da yake jawabin jim kadan bayan kada kuri’arsa, dan takarar Shugaban K...
25/02/2023

Ni zan lashe zabe da yardar Allah —Kwankwaso

Yayin da yake jawabin jim kadan bayan kada kuri’arsa, dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa yana da yakinin cewa shi zai lashe kujerar Shugaban Kasa.

A cewarsa, “Ai Gani ya kori ji. Daga yadda kuka ga irin yadda mutane s**a fito s**a kuma dage akan bukatarsu to wannan ya isa ya bayyana maka inda nasara take.

“A bayyana take mu ne za mu yi nasara da yardar Allah.”

Mace ɗaya tilo mai takarar Sanata a Kano ta jefa kuri'a’Yar takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a jam’iyyar PDP, Laila Buhar...
25/02/2023

Mace ɗaya tilo mai takarar Sanata a Kano ta jefa kuri'a

’Yar takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a jam’iyyar PDP, Laila Buhari na kada kuri'arta a Kano.

YANZU YANZU: Buhari yayi dirar mikiya a birnin tarayya Abuja, bayan shafe tsawon kwanaki a birnin Adis  Ababa na kasar I...
20/02/2023

YANZU YANZU: Buhari yayi dirar mikiya a birnin tarayya Abuja, bayan shafe tsawon kwanaki a birnin Adis Ababa na kasar Itopia.

Malamin jami'a a birnin madina ya karrama dan takarar shugaban ƙasa na Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar bisa yadda yake bawa...
19/02/2023

Malamin jami'a a birnin madina ya karrama dan takarar shugaban ƙasa na Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar bisa yadda yake bawa addinin musulimci Gudunmawa.

Haske Maganin Duhu

Yau shekara 7 nayi ina bincike danna gano laifin shugaban ƙasa buhari Amma haryanzu ko ɗaya bangani ba. Cewar matashi__ ...
18/02/2023

Yau shekara 7 nayi ina bincike danna gano laifin shugaban ƙasa buhari Amma haryanzu ko ɗaya bangani ba.

Cewar matashi__ Aliiy Usman Nayara

Wani Dan Shi'ah Yayi Kira Ga Yan Uwansa Yan Shi'ah Da Taimaka Su Zabi Atiku Abubakar.Dan Shi'an mai suna Abu Ahamad Bin ...
16/02/2023

Wani Dan Shi'ah Yayi Kira Ga Yan Uwansa Yan Shi'ah Da Taimaka Su Zabi Atiku Abubakar.

Dan Shi'an mai suna Abu Ahamad Bin Sa'eed dan asalin jihar Kano yace Zuwa ga Ƴan Shi'a ,Muna gabatar da buƙatun mu a Matsayin mu na Ƴan Shi'a a Nigeria akan Alhaji Atiku Abubakar idan Allah ya bashi Mulkin Nigeria ya kiyaye Jinin mu, da bamu damar Yin Addinin mu bisa Yadda muka Fahimta.
Don haka zaɓen Alhaji Atiku Abubakar yafi domin wanda zaiyi dakai yafi wanda bai ce mana komai ba .

Ku zaɓi ɗan takarar jami'yyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya Mulki Ƙasar mu Nigeria a Babban Zaɓe da za'a gudanar 25/2/2023

Me zaku ce?

An Saka ranar Auren Mawallafin Jaridar ALFIJIR HAUSA Barr Nuraddeen Isma'il tare da  wakiliyarsa Fateema Nuraddeen. Ku t...
16/02/2023

An Saka ranar Auren Mawallafin Jaridar ALFIJIR HAUSA Barr Nuraddeen Isma'il tare da wakiliyarsa Fateema Nuraddeen.

Ku taya su fatan Alheri. Daukar Nauyi Shugaban Jaridar Haske Maganin Duhu.

Nan ne fa GUSTO ɗin da ake magana, wurin cin abincin da wani Saurayi yaje da Budurwarsa da ƙawayenta a Kano aka kawo mas...
15/02/2023

Nan ne fa GUSTO ɗin da ake magana, wurin cin abincin da wani Saurayi yaje da Budurwarsa da ƙawayenta a Kano aka kawo masa bill ɗin kuɗin abincin da s**a ci su huɗu 220k ya gudu ya barsu sai a Bompai (Hedkwatar ƴan Sanda) ƴan uwansu s**a je s**a biya s**a karɓo su.

Akwai wuraren cin abinci na manyan mutane da manyan yara a Kano. Ni dai wurin da naci abinci mafi tsada shi ne Green Desert Hotel inda naci ₦12,000 a faranti 1 sai ƴan lemoka da salad da kifi.

ZARAR BUNU: Ai Kó Ɗan Takarar Dá Nazíru Ya Ke Karewa Ne Ya Ga Naira Milyan Ɗari Da Hamsin Ƙila Ko Wajen Kamfe Ɗin Ma Ba ...
12/02/2023

ZARAR BUNU: Ai Kó Ɗan Takarar Dá Nazíru Ya Ke Karewa Ne Ya Ga Naira Milyan Ɗari Da Hamsin Ƙila Ko Wajen Kamfe Ɗin Ma Ba Za a Sake Ganin Sa Ba B***e Shi Dan Yana Waƙa ~ Dauda Kahutu Rara

©️ Haske Maganin Duhu

Gwamnatin Nijeriya za Tabi Umarnin Kotu kan dai na karɓa Tsoffin kuɗi        Daga Zuhair Ali IbrahimGwamnatin Najeriya t...
10/02/2023

Gwamnatin Nijeriya za Tabi Umarnin Kotu kan dai na karɓa Tsoffin kuɗi

Daga Zuhair Ali Ibrahim

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar ta bayar a kan karar da wasu gwamnonin jihohi uku s**a shigar inda kotun ta sa dakatar da aiwatar da wa'adin daina amfani da tsofaffin takardun kudi na naira 200 da 500 da kuma 1,000 a yau 10 ga watan Fabrairu.

A ranar Laraba ne dai kotun ta bayar da umarnin inda ta ce a dakata da amfani da wa'adin har zuwa ranar 15 ga watan na Fabrairu lokacin da za ta yanke hukunci a kan shari'ar da gwamnonin jihohin Kaduna da Kogi da kuma Zmfara s**a shigar suna kalubalantar wa'adin.

Ministan Shari'a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Najeriyar, Abubakar Malami, ne ya ce gwamnatin za ta bi umarnin a yayin wata hira da tashar talabijin ta Arise TV, a jiya Alhamis.

Sai dai ministan ya ce yana fatan idan aka koma sauraren shari'ar Kotun Kolin za ta soke wannan umarni, wato ta bar Babban bakin ya aiwatar da tsarinsa na sanya wa'adin daina amfani da tsofaffin takardun kudin da bankin ya sauya.

Malami ya kara da cewa kasancewar Babban Bankin wanda kusa ne a shari'ar, wanda kuma ba a sanya shi ba a cikin karar da gwamnonin s**a shigar, hakan ya sa a Kotun Kolin ba ta da hurumin yanke hukunci a kan batun tun ma da farko a cewarsa.

Amma kuma ya ce gwamnati ta yanke shawarar bin umarnin Kotun Kolin ne domin mutunta doka da oda.

An gano wani yaro cikin ƙasa a ƙasar Turkiya Daga Zuhair Ali IbrahimAn ceto wani yaro ɗan kimanin shekara 12 bayan maƙal...
10/02/2023

An gano wani yaro cikin ƙasa a ƙasar Turkiya

Daga Zuhair Ali Ibrahim

An ceto wani yaro ɗan kimanin shekara 12 bayan maƙalewa da yayi a cikin ɓuraguzan gini sak**akon girgizar ƙasa a ƙasar Turkiya.

Hutunan sun bayyana yanda ƙungiyar Qatari su kai ƙoƙarin ceto wa ƴan da s**a tsira daga girgizar ƙasa a kudancin Turkiyya

Shekaruna 28 har yanzu ni budurwa ce, cewar-Hadiza Gabon jaruma a masana'antar kannywood.
10/02/2023

Shekaruna 28 har yanzu ni budurwa ce, cewar-Hadiza Gabon jaruma a masana'antar kannywood.

10/02/2023

YANZU-YANZU:
A cigaba da amfani da tsofin takardun kudi -Gwamnatin Tarayya.

Yanzu-Yanzu: Shugabancin bankin Zenith Bank, Ya Umarci Dukkan Ma'aikatan Sa Da Su Rufe Bankuna, Su Zauna A Gida, Babu Ra...
07/02/2023

Yanzu-Yanzu: Shugabancin bankin Zenith Bank, Ya Umarci Dukkan Ma'aikatan Sa Da Su Rufe Bankuna, Su Zauna A Gida, Babu Ranar Dawowa Aiki.

Wannan Umarnin Ya Biyo Bayan Kaiwa Bankunan Su Hari Da Akeyi

Duk Bankin Zenith Bank Bazasu Cigaba Da Aiki Ba Har Sai An Shawo Kan Matsalar Da Bankunan Ka Iya Fuskanta

Daga Umar Officer

Address


Telephone

+2349038059408

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Maganin Mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mai Maganin Mata:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share