Mansi Modern Bakery

  • Home
  • Mansi Modern Bakery

Mansi Modern Bakery Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mansi Modern Bakery, Media/News Company, .

12/03/2024
"Kar ka yadda al'amuran yau da kullum su shagaltar da kai daga karatun Ƙur'ani, Wallahi babu abin da zai taimake ka akan...
06/03/2024

"Kar ka yadda al'amuran yau da kullum su shagaltar da kai daga karatun Ƙur'ani, Wallahi babu abin da zai taimake ka akan al'amuranka na yau da kullum face albarkacinsa."

04/03/2024

Bread Is The only
Polygamous Food In Naija. Bread And Tea,
Bread And Akara,
Bread And Groundnut,
Bread And Butter
Add You Own❓

01/02/2024

KA ZABI DAYA KABAR BIYU1: sati uku a saudiyya2: Two millions naira 3: Abinci kyauta harka mutu
26/12/2023

KA ZABI DAYA KABAR BIYU
1: sati uku a saudiyya
2: Two millions naira
3: Abinci kyauta harka mutu

01/11/2023

Indai kanada Bukatar Bread 🍞 Mai Inganci Garzaya a katafaren kamfaninmu Daura da katsina New Stadium Katsina.
π™Ώπš›πš˜πšπšžπšŒπšŽπš πš‹πš’ π™ˆπ˜Όπ™‰π™Žπ™„ π™‚π™‡π™Šπ˜½π˜Όπ™‡ π™‘π™€π™‰π™π™π™π™€π™Ž
ℕ𝕆. πŸ™πŸ‘. π™°πšπš“πšŠπšŒπšŽπš—πš πš”πšŠπšπšœπš’πš—πšŠ πš—πšŽπš  πšœπšπšŠπšπš’πšžπš–.

23/10/2023

Ɗan Adam Akwai Son Zuciya MatuΖ™a.*Alaj

"A halin yanzu duk abokai na sun gama makaranta, saboda haka dole nima sai na gama.

Tsararraki na duk sun sayi mota, nima wallahi ko ta halin Ζ™aΖ™a sai na siya.

Lado ya mutu kai me yasa ba zaka mutu ba?
Ah! Toh ai shi lokacinsa ne yayi, ni kuma da saura.

Amina ai mijinta taΙ“in hankali gare shi, kema hakan k**e fata da naki?
Tab! ai jarrabawarta ce wannan ba tawa ba.

To ashe kasan kowa da lokacinsa, Ζ™addararsa da kuma jarrabawarsa kake ta kumfar baki da jan ido, don kawai wani ya riga ka samun wani alheri ko ci gaba a rayuwa?

Wannan rashin kunyar taka ta kai maΖ™ura Alaji.

19/10/2023

"Magana zarar bunu ce, duk lokacin da ta fita, to babu damar dawo da ita. Ya rage naka ka yi murna da fitar ta ko kuma ka yi da na saninta. Ka zamto mai yin shiru akan abinda baka da ilimi ko masaniya akai, ka sani shirunka yafi yawan maganarka amfani.

Ka kyautatawa kowa zato na alkhairi, sannan ka rufawa mutanen da ka taimaka asiri kuma ka rufawa mutanen da ka same su suna aikata kuskure ko ba daidai ba asiri. Domin kai ba kasan ya taka rayuwar za ta kasance a gaba ba."

Ya Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira kuma ka tsare mana imanin mu.

Dear Esteemed Customers, Due to the Incessant Increase In prices of Backing Materials. We Regret to Inform You That as F...
06/10/2023

Dear Esteemed Customers,

Due to the Incessant Increase In prices of Backing Materials.
We Regret to Inform You That as From Saturday 7 October. 2023.
Will be a Slight Increase In Prices of Our Products as Follows :

Oid Price New Price

200 ============230

450= ============ 500

500 ============ 550

550 ============ 600

We are Sincerely Sorry for Inconvenience the Increase Might Have Caused you, this is to Enable us to Maintain the Quality and Survive in the Business.

Thank You.

Signed. Management.

Morning
20/09/2023

Morning

Indai kanada Bukatar Bread 🍞  Mai Inganci Garzaya a katafaren kamfaninmu Daura da katsina New Stadium Katsina.π™Ώπš›πš˜πšπšžπšŒπšŽπš πš‹...
18/09/2023

Indai kanada Bukatar Bread 🍞 Mai Inganci Garzaya a katafaren kamfaninmu Daura da katsina New Stadium Katsina.
π™Ώπš›πš˜πšπšžπšŒπšŽπš πš‹πš’ π™ˆπ˜Όπ™‰π™Žπ™„ π™‚π™‡π™Šπ˜½π˜Όπ™‡ π™‘π™€π™‰π™π™π™π™€π™Ž
ℕ𝕆. πŸ™πŸ‘. π™°πšπš“πšŠπšŒπšŽπš—πš πš”πšŠπšπšœπš’πš—πšŠ πš—πšŽπš  πšœπšπšŠπšπš’πšžπš–.
π™π™šπ™‘. 08036180814.
08039229011.

Nema shine Namu Arziki kuma na Allah NeAllah Ya kara Inganta mamu Aikin mu Ameen Ya Allah.
15/09/2023

Nema shine Namu Arziki kuma na Allah Ne

Allah Ya kara Inganta mamu Aikin mu Ameen Ya Allah.

Alhamdulillahi Allah Ya kara Inganta mamu Ameen.
03/09/2023

Alhamdulillahi Allah Ya kara Inganta mamu Ameen.

"Sai ka zama mai hankali, mai aiki da hankali, mai bin abubuwa a hankali, kafin ka zama mai nagarta."
24/08/2023

"Sai ka zama mai hankali, mai aiki da hankali, mai bin abubuwa a hankali, kafin ka zama mai nagarta."

Matsiyata iri uku ne:1. Karan farauta (Ya sha wahala ya kamo; wani ya Ι—auka ya amfana).2. Marowaci (Ya gama wahalar tara...
22/08/2023

Matsiyata iri uku ne:

1. Karan farauta (Ya sha wahala ya kamo; wani ya Ι—auka ya amfana).

2. Marowaci (Ya gama wahalar tara dukiya wasu su amfana)

3. Magulmaci (Ya gama wahalar tara ayyukan alheri amma a kwashe ranar Ƙiyama a bawa wani)

Allah ya karemu Baki daya Amin

How time flies!!! Today being August 5th, exactly 8 years since we started production, I want use this medium to express...
05/08/2023

How time flies!!! Today being August 5th, exactly 8 years since we started production, I want use this medium to express our gratitude to Allah SWT, and to say a big THANK YOU to our esteemed customers, our sincere thanks also goes to our hard working staffs. Thank you all

Dear Esteemed Customers, Due to the Incessant Increase In prices of Backing Materials. We Regret to Inform You That as F...
25/07/2023

Dear Esteemed Customers,

Due to the Incessant Increase In prices of Backing Materials.
We Regret to Inform You That as From Wednesday 26 July. 2023
Will be a Slight Increase In Prices of Our Products as Follows :

Oid Price New Price

200 ============200

420= ============ 450

470 ============ 500

500 ============ 550

We are Sincerely Sorry for Inconvenience the Increase Might Have Caused you, this is to Enable us to Maintain the Quality and Survive in the Business.

Thank You.

Signed. Management.

Kayi amfani da kyawawan kalamai wurin zantawa da mutane, banda fakewa da zaginsu, ko aibantawa ko tsanantawa.Yana da mah...
11/07/2023

Kayi amfani da kyawawan kalamai wurin zantawa da mutane, banda fakewa da zaginsu, ko aibantawa ko tsanantawa.

Yana da mahimmanci awannan lokacin na yanar-gizo. Mutane suna zage-zage da aibantawa, saboda basu san juna.

A tunaninka ba za'a tambayeka dalilin haka ba???

Toh kasani dole ALLAH (SW) ya tambayeka, don haka sai ka tanaji amsa.

18/06/2023

Aiki saida kayan ai.
Sanin Yanda ake Gudanarda aiki shine zai kara sama kakara samun natsuwa harkaji kana kara Marmarn Abu
Mansi Modern Bakery
Ya Bambanta da saurian.
Allah Ya Kara Inganta mamu Ameen.

17/06/2023

Dasu nan Allah Mai Rahama Maijin kai.
Allah Ya Kara Inganta mamu Allah Ya kawo mamu kasuwa mai Albarka.

A product of Mansi Modern bakery har ila yau sun sake zomuku da sabbin nau'o'in breads Kala Kala wadanda s**a hada da:β€’ ...
04/06/2023

A product of Mansi Modern bakery har ila yau sun sake zomuku da sabbin nau'o'in breads Kala Kala wadanda s**a hada da:
β€’ wheat bread (free sugar)
β€’ coconut bread
β€’ French baguette
Dukkaninsu zaku iya samunsu a katafaren kamfanim mu Mai Suna Mansi Modern bakery dake Kusa da sabuwar stadium dake a garin Katsina. muna Alfahari da marhabun lale
sai Kunzo !!!

21/05/2023

"Wanda duk ya san ina ne Iyakar sa, ya samu hanyar zaman lafiyar sa. Wanda duk ya Ζ™etare Iyakar sa, ya samu hanyar halakar sa."

Address


Telephone

+2348039229011

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mansi Modern Bakery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mansi Modern Bakery:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share