Ahmad Shata Tv

  • Home
  • Ahmad Shata Tv

Ahmad Shata Tv Happiness awareness creation palace Kindly visit this page each and every moment
(1)

Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'unAllah yagafarta Maka, yasa aljannace makoma
28/09/2022

Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un
Allah yagafarta Maka, yasa aljannace makoma

20/09/2022

ASIN DA ASIN

20/09/2022

JIRA Ya Kare

KWANA CASA'IN ZANGO NA TARA.....................!

I celebrated 28th birthday🎂 last year while i was single me, today been 13th, July, 2022 am celebrating 29th birthday🎂 w...
13/07/2022

I celebrated 28th birthday🎂 last year while i was single me, today been 13th, July, 2022 am celebrating 29th birthday🎂 with a beautiful Queen 👑 as a wife by my side. Allah is the greatest ALHAMDULILLAH....!

I've spent so many years that gave me happiness and joy in abundance ....
13/07/2022

I've spent so many years that gave me happiness and joy in abundance ....

Happy birthday to the most amazing person i know, i myself!... 🎂🎂🎂🎂
13/07/2022

Happy birthday to the most amazing person i know, i myself!... 🎂🎂🎂🎂

Happy birthday 🎂 to a person who is smart, good looking and funny and reminds me alot of myself.
13/07/2022

Happy birthday 🎂 to a person who is smart, good looking and funny and reminds me alot of myself.

12/07/2022

Lilin Baba love series

11/07/2022

An action Hausa series

11/07/2022

Lilin Baba love

10/07/2022

A Hausa action series

09/07/2022

An Ali Nuhu Series

09/07/2022
https://youtu.be/22WvSEEFX9oWatch and subscribe to our channel
08/07/2022

https://youtu.be/22WvSEEFX9o

Watch and subscribe to our channel

SANADINKI Official Teaser From The Action Director ABDULSALAM I. IMAM

ALLAHU AKBAR: Khuɗubar Annabi Muhammadu S.A.W Ta Ƙarshe, Wadda Yayi Wa Al-Ummarsa A Ranar Arafat 9 Ga Watan Zul-HijjaDag...
08/07/2022

ALLAHU AKBAR: Khuɗubar Annabi Muhammadu S.A.W Ta Ƙarshe, Wadda Yayi Wa Al-Ummarsa A Ranar Arafat 9 Ga Watan Zul-Hijja

Daga Zaharaddeen Gandu

Annabi Muhammad SAW yayi khuɗubar ga al-ummarsa a ranar Arafat 9 ga watan Zhul-Hijja, shekara 10 bayan Hijrar Annabi SAW a saman dutsen Arafat, wadda wannan khuɗubar ta kasance khuɗubar ƙarshe ta Manzon Allah SAW, Fiyayyen Hallita ya cigaba da khuɗubantar da al-ummarsa cewa;

“Ya ku mutane! Ku bani hankalinku, domin mai yiwuwa ba zan sake kasancewa da ku bayan wannan shekarar ba, saboda haka, ku saurari abin da nake gaya maku da kyau, kuma ku isar da abin da zan gaya maku ga waɗanda basa wannan wuri a yau”.

“Ya ku mutane! kamar yadda kuka riƙi wannan wata na aikin hajji da wannan rana ta arfa, da kuma wannan gari na Makka da girma, kuma abin tsarewa, to haka kuma ku riƙi ran Musulmi da dukiyoyinsu da girma abin karewa".

“Ku maida wa mutane kayan da s**a baku Amana, kar ku cuci kowa, kar ku yi zalunci, saboda kar wasu su cuce ku, ku tuna fa, haƙika Allah zai yi sakayya a kan ayukakanku, Allah (SWT) ya hana cin riba, (wato kuɗin ruwa) saboda haka, duk abin da aka ƙulla ta kuɗin ruwa sai an warware shi”.

“Ku yi hattara da shaiɗan, domin kiyaye Addininku. Yanzu kan ya fidda ran ɓatar da ku a kan manyan abubuwa na saɓo, saboda haka ku guji bin shi a kan ƙanana”.

“Ya ku jama'a haƙiƙa kuna da haƙƙi bisa matayenku, amma suma suna da haƙƙi bisa kanku, to haƙƙinsu ne a kanku da kuciyar da su, sannan ku tufatar da su a kan jin ƙai. Ku bi da su kyakkyawar biyarwa, ku kuma tausasa musu, domin su majiɓintan al-amurran ku ne, kuma mataimakan ku, hakki ne a kansu da kar su yi abota da duk wanda ba ku so, kuma su nisanci zina”.

“Ya ku jama'a ku yi kyakkyawan bauta ga Allah (SWT) ku tsaida salloli biyar (5) na farilla, ku azumci watan Ramadan, ku bada zakka, ku aikata aikin hajji in har kun sami damar yi”.

“Ku sani fa, ko wanne musulmi ɗan uwan musulmi ne, dukkan ku dai dai kuke, ba wanda yake da fifiko saman wani, sai wanda yafi wani tsoron Allah, da aikata kyawawan ayyukka”.

“Ku tuna fa ya ku jama'a wata rana za ku tsaya gaban Ubangijinku, domin sakamakon ayyukanku, saboda haka ku yi hattara, kada ku yi sake da hanya madaidaiciya bayan na babu raina”.

“Ya ku jama'a ba wani Annabi ko Manzo da zai zo bayana, kuma babu wani Addini da zai zo bayan addinin musulunci, saboda haka, kuyi tunani sosai a kan wannan magana dana gaya maku, kuma ku fahimce ta sosai”.

“Zan bar maku abubuwa guda biyu (2); ga Al-Qur'ani da kuma Sunnah ta. In kun bi wannan ba za ku ta ɓa ɓata ba, duk abin da ya shige muku duhu komai na cikin Al-Qur'ani da kuma Sunnah ta”.

"Duk wanda ya ji wannan saƙo to ya jiyar da waɗansu, suma su jiyar da wasunsu, kuma sau da yawa waɗanda za su ji magana daga ƙarshe sufi masu ji na yanzu fahimtar abin da nake faɗa”.

"Ya Allah Ubangijin halittu, ka zamo shaida a gareni, cewa na isar da aikenka zuwa ga bayinka”. Inji Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W a khuɗubarsa ta ƙarshe.

Sannan ina kira ga 'yan uwana musulmai da ku yaɗa wannan khuɗubar ga 'yan uwa musulmai domin ta ƙara yaɗuwa kamar yau akayi ta.

Allah ka sadamu da Annabi Muhammadu S.A.W, Ya Allah ka biya wa kowa buƙatunsa na Al-khairi.

I salute the world of LOVE 💕
06/07/2022

I salute the world of LOVE 💕

INNALILLAHI WA'INNA'ILAIHIRRAJI'UN
03/07/2022

INNALILLAHI WA'INNA'ILAIHIRRAJI'UN

Lokaci
28/06/2022

Lokaci

Every day we are with each other, and we love 💕 ourselves more.
26/06/2022

Every day we are with each other, and we love 💕 ourselves more.

We're definitely two of a kind.
23/06/2022

We're definitely two of a kind.

You are my sun, my moon and all my 🤩 stars
22/06/2022

You are my sun, my moon and all my 🤩 stars

Love isn't something you find. LOVE 💕 is something that finds you.
21/06/2022

Love isn't something you find. LOVE 💕 is something that finds you.

You don't marry someone you can live with__you marry someone you cannot live without❤️❤️
19/06/2022

You don't marry someone you can live with__you marry someone you cannot live without❤️❤️

Falling in love 💕 all over again.
18/06/2022

Falling in love 💕 all over again.

SHUGABA BUHARI: Da Sannu Za Ka Girbi Abinda  Ka Shuka....Shugaban ƙasa mafi farin jini a tarihin siyasar Najeriya, wasu ...
08/06/2022

SHUGABA BUHARI: Da Sannu Za Ka Girbi Abinda Ka Shuka....

Shugaban ƙasa mafi farin jini a tarihin siyasar Najeriya, wasu sun mutu a kanka, wasu sun jikkata, wasu sun ɓata da kowa a kanka.

Kuturu, makaho da gurgu su yi bara su samu sadaka su tura ma kuɗi don ka mulke su.

Ka ƙi zama a ƙasa don inganta rayuwar al'ummar kasar, ka ƙi jin kukan ƙunci da mutane suke ciki. Ba kalamai masu daɗi a tare da kai sai alƙawarin azaba.

Yau tun a duniya duk an kayar da na jikin ka, kana ji kana gani wanda ba ka so zai ci zaɓe a jam'iyyar da kake shugaban ta.

Kana ji kana gani a gaban ka a gaban matar ka a gaban duniya a wajen taron fitar da wanda zai zama magajin ka, 'yan takara na kamfe da gazawar ka.

Daga Maje El-Hajeej Hotoro

YANZU-YANZU: An fara ƙidayar ƙuri'a ta a zaɓen fidda gwani ta Jam'iyyar APC. Zuwa yanzu sunan Tinubu ya fi fitowa sai Am...
08/06/2022

YANZU-YANZU: An fara ƙidayar ƙuri'a ta a zaɓen fidda gwani ta Jam'iyyar APC. Zuwa yanzu sunan Tinubu ya fi fitowa sai Amaechi ke biye ma sa baya.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Shata Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ahmad Shata Tv:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share