Ausontsg crypto update

  • Home
  • Ausontsg crypto update

Ausontsg crypto update Media news company

Hot mining lokacin mining na SU ya Karu Daga 3 hours to 24 hours alhamdulillah please duk Wanda yasan mining Nashi Yana ...
12/03/2024

Hot mining lokacin mining na SU ya Karu Daga 3 hours to 24 hours alhamdulillah please duk Wanda yasan mining Nashi Yana kashe tofa dama tasamu Dan haka adagee Domin zaasamu alhairi acikin Wanan mining na HOT near wallet Allah yabamu Saah ameen

HOT!!! HOT!!! HOT!!!SUNYI HALVING SANNAN SUN RAGE YAWAN SAMUN DA AKEYI.IDAN DA KANA SAMUN 0.1 PER HOUR NE TO YANZU ZAKA ...
11/03/2024

HOT!!! HOT!!! HOT!!!
SUNYI HALVING SANNAN SUN RAGE YAWAN SAMUN DA AKEYI.IDAN DA KANA SAMUN 0.1 PER HOUR NE TO YANZU ZAKA KOMA 0.5 .. KEEP ON MINING HOT WANDA BAI TABA REGISTER BA HAR YANZUN AKWAI DAMA GA LINK

t.me/herewalletbot/app?startapp=416520

Da fatan kun Tara point na over wallet domin claim points ya yi ended
11/03/2024

Da fatan kun Tara point na over wallet domin claim points ya yi ended

*Masha Allah for Today's Price Update*  *Pi 380 📈*  *Core 500📈*  *Renec 350 📈**Wow 220  📈* *Rpk 15 📈**Athene📈  price loa...
02/02/2024

*Masha Allah for Today's Price Update*

*Pi 380 📈*

*Core 500📈*

*Renec 350 📈*

*Wow 220 📈*

*Rpk 15 📈*

*Athene📈 price loading..*

*Binance USDT✅*
*Minipay CUSD✅*
*Dingo flip ✅*

Athene community mukara cewa Alhamdulillahi!!! Da babbar murya🗣️  ayanzu dai hukumar athene network ta samu nasarar sama...
24/01/2024

Athene community mukara cewa Alhamdulillahi!!! Da babbar murya🗣️ ayanzu dai hukumar athene network ta samu nasarar samar da group trading 📊 na kasashe bakwai masu yawan miner"s

Abun farincinma harda Nigeria😊 {kasata kuma uwata}Abun alfaharina🇳🇬💪

Amman kusani wannan kawai ma mafarine,kawai dan uwa kadage da mining domin yanzu farashinsa duk (1000 ATH)is equavelant to 40$,idan kana da 'GEM' karka damu nan da kwanaki bakoi ne za ayi distribution,ga link in group👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

https://t.me/ATHMarket_Nigeria

SHAWARA🧏‍♂️
Amman yan uwa ba daga shiga chanel innasu za ka ce,za ka nemi marchant ba,kaji ra har a fahimci wanene taka mammen wanda aka bai wa ragamar siya da siyarwa anan Nigeria...🇳🇬

Shawara ta karshe kayi holding na abunka zai anfane ka Nan. Gabah🙏🙏🙏
Daga: abdulrahman umar

23/01/2024

*Alhamdulilah site din mu na Facebook yanzu ya zama ready zamudinga kawo muku abubuwa Dan gane da harkar samun kudi tawayar hannu da dukkan abin da ya shafi harkar crypto update *

04/12/2023
04/12/2023

*Don't forget Still I'm buying*

*Binance USDT✅*

*OperaMinipay CUSD✅*

*Pi network coins🪙✅*

*Remitano ranect coins🪙✅*

*Yellow card usdt ✅*

*Muna siya ko 0.2 ne kawai kamin magana🥰 👉🏿👉🏿09037853658*

*Assalamualaikum barkammu da wannan lokaci dafatan kowa Yana cikin koshin lafiya Kuyi join din  group Link din mu domin ...
02/10/2023

*Assalamualaikum barkammu da wannan lokaci dafatan kowa Yana cikin koshin lafiya Kuyi join din group Link din mu domin samun sababbin hanyar samun kudi ta wayar hannun ku🥰🥰*

👇👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/D23oxsDSSoQAd4rbxtBmDa

*I'm Buying and selling USDT contact with me at whatapp 09037853658*
24/06/2023

*I'm Buying and selling USDT contact with me at whatapp 09037853658*

Munbude sabon group a whatapp domin samun sababbin new updates na EARN&REFFER dazarar an samu kuhanzarta kuyi join dinmu...
27/03/2023

Munbude sabon group a whatapp domin samun sababbin new updates na EARN&REFFER dazarar an samu kuhanzarta kuyi join dinmu ga link dinnan a kasa
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Follow this link to join my WhatsApp group:

WhatsApp Group Invite

27/03/2023

📢📢💥🔥🔥TABBAS INDAI KAKARANTA YECCE NAYI BAYANI KOWANE WATA SAIKA SAMU 2000 5000 10000 zuwa 50000* 💵💵

WANNAN SABON UPDATE NE WANDA AKEYI* 👇🏻👇🏻👇🏻

*KAYI ANFANI DA LAYIN DA BA'AYI RIGISTA NA MINTYN DASHI BA

*KU SAURARA KUJI🦻🦻*

DA FARKO KASHIGA *PLAYSTORE* KO *CHROME* KA DAUKO APPLICATION ME SUNA *MINTYN MICROFINANCE BANK

*BAYAN KAYI DOWNLOAD SAIKA DAWO KASHIGA APP DIN

*SAIKA SAKA NUMBER WAYANKA KAYI SUBMIT ZAI NUNAMAKA SUCCESS SAIKUMA 👇👇

*sunanka*
*sunan mahaifi*
*date of birth*

DAGANAN ZASU TUROMA OTP TALAYINKA SAIKASA

ZAIWUCE DAKAI GABA SAI KASAITA DETAILS NAKA E.G. KANO MUNICIPAL SHAHUCHI NO.61 SAIKUMA KASAKA REFERRAL CODE KATABBATAR KASA 👉👉👉GRR38072

REFERRAL CODE👇👇👇👇GRR38072

SAISU KAIKA INDA ZAKAI HOTO
KANA HAKA ZAI KAWAMO SUCCESSFUL

DAKANAN ZAI KAIKA CIKIN APP DIN SHIKKENAN KAGAMA REGISTER
REFERRAL CODE
👇👇👇👇👇👇
GRR38072

Kawo Yanzu Ga Sakamakon Zaben Gwamnan Bauchi Daga Allon INEC
18/03/2023

Kawo Yanzu Ga Sakamakon Zaben Gwamnan Bauchi Daga Allon INEC

Kawo Yanzu Ga Sakamakon Zaben Gwamnan Kano Daga Allon INEC
18/03/2023

Kawo Yanzu Ga Sakamakon Zaben Gwamnan Kano Daga Allon INEC

Buhari Yace A Cigaba Da Karbar Tsohuwar N200 Har Zuwa 10 Ga Afrilu
16/02/2023

Buhari Yace A Cigaba Da Karbar Tsohuwar N200 Har Zuwa 10 Ga Afrilu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara wa’adin tsofaffin takardun kudi na N200 zuwa ranar 10 ga Afrilu, 2023.Shugaban ya bayyana hakan ne a wani jawabi da aka watsa a kasar ranar Alhamis.“Ina yi muku jawabi a matsayin zababben shugaban ku bisa tafarkin dimokuradiyya domin jajanta maka kan wahalh...

Ku Kalli Wadannan Hotunan Da Kyau Za Ku Koyi Darrusa A Cikinsu, Kuma Za Su Tabbatar Maka Da Cewa Idan Har Kana A Raye, T...
30/12/2022

Ku Kalli Wadannan Hotunan Da Kyau Za Ku Koyi Darrusa A Cikinsu, Kuma Za Su Tabbatar Maka Da Cewa Idan Har Kana A Raye, To Kada Ka Cire Rai Daga abdulrahman umar itas

Ku Ƙauracewa Shiga Harkokin Siyasar Jam'iyya, Sakon Gwamna Bala Ga Sarakuna.. an miƙa sandar mulki ga Sarkin KatagumGwam...
13/11/2022

Ku Ƙauracewa Shiga Harkokin Siyasar Jam'iyya, Sakon Gwamna Bala Ga Sarakuna
.. an miƙa sandar mulki ga Sarkin Katagum

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad yayi kira ga masu riƙe da sarautun gargajiya da su ƙauracewa shiga lamuran siyasar jam'iyya inda yace gwamnatinsa ba za ta lamunci zagon ƙasa, ta-da-zaune tsaye, karya doka ko rigima ba.

Yayi wannan kira ne yau a Azare, ƙaramar hukumar Katagum yayin bikin miƙa sandar iko ga me martaba Sarkin Katagum, Alhaji Umar Farouq Umar, inda gwamnan ya jaddada aniyar gwamnatin sa na cigaba da tallafawa masarautu a wani matakin faɗaɗa samar da romon dimokraɗiyya ga al'uma.

Da yake taya sarkin murnar gadar gadon mumbarin iyaye da kakanninsa, Bala Muhammad ya kirayi sarakuna da su yi koyi da sadaukarwar sa wajen inganta zaman lafiya, haɗin kai da bin doka da oda a yankunan su.

Gwamna Bala sai ya ƙara da kira ga masu riƙe da masarautun gargajiyan da su cigaba tare da haɓaka tsarin masarautu na sanya ido kan tsaro da kuma bada rahoton duk wani abu da ka iya barazana ga tsaro ga hukumomin da s**a dace.

Ya kuma janyo hankulan su kan wayar da kan al'uma kan shirye-shirye da ayyukan gwamnati na ciyar da yankuna gaba don amfanin jama'a.

Gwamna Bala sai ya jaddada aniyar gwamnatin sa na cigaba da inganta zaman lafiya ta hanyar tsare rayuka da dukiyar al'uma baya ga gina da kwaskwarima wa fadojin hakimai.

Ƙasaitaccen bikin ya samu halartar me alfarma Sarkin Musulmi, manyan sarakuna, gwamnoni masu ci da tsoffi da sauran su.

Daga Lawal Muazu Bauchi
Me tallafawa Gwamna Bala kan kafafen yaɗa labarai na zamani

DA DUMI-DUMINSA: Da Yammacin Yau Talata Gwamnatin Najeriya Ta Fara Turawa 'Yan Najeriya Dubu 77k, 107k, 31k Zuwa Bankuna...
25/10/2022

DA DUMI-DUMINSA: Da Yammacin Yau Talata Gwamnatin Najeriya Ta Fara Turawa 'Yan Najeriya Dubu 77k, 107k, 31k Zuwa Bankunansu.

Idan baku manta ba a kwanakin baya Gwamnatin ta turawa da yawa daga cikin 'yan Najeriya Naira dubu 4k, 5k, 6k, 8k, 10k hada masu 15k.

Shin ko kuma kun samu?

-Itas/gadauDaily News Hausa

Kwankwaso ya ce ya jinkirta bayyana manufofinsa ne domin gudun ‘satar amsa’ daga sauran jam’iyyun siyasa na ƙasar.
25/10/2022

Kwankwaso ya ce ya jinkirta bayyana manufofinsa ne domin gudun ‘satar amsa’ daga sauran jam’iyyun siyasa na ƙasar.

Wanna fata zaka yiwa ministar walwala dajin kan al'umma sadiya umar faruq  na karramata da shugaban kasa muhammadu buhar...
25/10/2022

Wanna fata zaka yiwa ministar walwala dajin kan al'umma sadiya umar faruq na karramata da shugaban kasa muhammadu buhariya yi duba da irin jajircewarta datayi akan taimakon al'ummar Nigeria abangarenjin kai dawalwala?.

Ni Tunda Nake Fitowa Takara Ban Taba Faduwa Zabe Ba ~Inji Bola Ahmad Tinubu.
25/10/2022

Ni Tunda Nake Fitowa Takara Ban Taba Faduwa Zabe Ba ~Inji Bola Ahmad Tinubu.

'Yan Simogal Sun Raunata  Jami'in Kwastan a jihar Kwara.Yan Simogal sun hallaka Jami'in Kwastam daya sun raunata daya a ...
25/10/2022

'Yan Simogal Sun Raunata Jami'in Kwastan a jihar Kwara.

Yan Simogal sun hallaka Jami'in Kwastam daya sun raunata daya a Jihar Kwara daidai lokacin da Jami'an Kwastam s**ai kokarin tare su.

Daga abdulrahman Umar itas

Shugaba Buhari Ya Karrama Minista Sadiya Da Kyautar Inganci Da Sadaukarwa A AikiShugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar ...
22/10/2022

Shugaba Buhari Ya Karrama Minista Sadiya Da Kyautar Inganci Da Sadaukarwa A Aiki

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar da kyautar karramawa ga Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, saboda gamsuwa da kyautatuwar ayyukan ta na taimako da jinƙan jama'ar Nijeriya.

Shugaban ya ba da kyautar mai suna Karramawa kan Kyautatuwar Aikin Jama'a ta Nijeriya (Nigeria Excellence Award in Public Service, NEAPS) ga ministar da kuma wasu mutum 44 a ranar Juma'a a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja.

A bikin, Buhari ya bayyana cewa an ba da kyaututtukan karramawar ne bisa la'akari da mutanen da su ka yi zarra kuma su ka zama misali wajen wa al'umma aiki bilhaƙƙi da gaskiya.

Ya faɗa wa waɗanda aka karrama ɗin cewa: “An samar da wannan kyautar karramawar ne bisa sahihiyar hujjar nasarorin da ku ka samu a sassa daban-daban na tattalin arzikin ƙasar nan.

“Za a ba ku wannan karramawa ne saboda kun yi zarra wajen yi wa al'umma aiki kuma ku ka ba da gudunmawa ga kawo canji mai ma'ana a ƙasar nan.

“Wannan abin koyi ne ga shugabannin yanzu da masu zuwa nan gaba domin su ƙara himma wajen aikin ciyar da ƙasar nan gaba."

A jawabin da ta yi bayan an yi mata wannan karramawa, Minista Sadiya ta bayyana jin daɗi da aka zaɓe ta aka ba ta wannan kyauta ta NEAPS.

Ta ce: “Wannan wani muhimmin zango ne, musamman a rayuwa ta, domin wannan karramawa shaida ce ƙarara ta gamsuwar da aka yi da 'yan nasarorin da na samu a wajen ayyukan da na yi wa jama'a ya zuwa yanzu da kuma alhakin da aka ɗora mani a fagen ayyukan inganta rayuwa da jinƙai a cikin 'yan shekarun nan.

“Ina so in ƙara miƙa matuƙar godiya ga mai girma Shugaban Ƙasa saboda damar da ya ba ni na yi wa ƙasa ta aiki a matsayin Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, sannan ta hanyar wannan muƙamin na yi ƙoƙarin bautata wa ɗimbin mutane marasa galihu waɗanda ke cikin buƙatar a inganta rayuwar su da taimakon jinƙai cikin gaggawa a faɗin ƙasar nan.

“Haka kuma ina godiya matuƙar gaske ga kamfanin

Address


Telephone

+2349037853658

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ausontsg crypto update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ausontsg crypto update:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share