Itz Aliyu Ibrahim Tasiu Bebeji

  • Home
  • Itz Aliyu Ibrahim Tasiu Bebeji

Itz Aliyu Ibrahim Tasiu Bebeji NI MUTUM NE NA MUTANE

21/06/2023

Kuyi Hakuri fan Facebook Ya hanani ya muku Reply a Chat

14/06/2023

Assalmu Alaikum
Yau nadawo bayan Dan Hutu danaje a wannan page

14/06/2023

Abba A rushe Abba A Gyara

18/12/2022

Yan social media suna bada gudun mawa a siyasa wannan itace Gaskiyar magana

17/12/2022

Ita siyasa ba gaba bace kawai sabanin Ra,ayine saboda muyi siyasa bada gaba ba

Send a message to learn more

17/12/2022

Assalmu Alaikum Mabiyana Na dawo

10/11/2022

Allah kasa mudace

03/10/2022

Yan uwa mu yawaita Salatin Annabi Muhammad S a w

28/09/2022

Ya Allah kasa muci ka da imani

25/09/2022

Siyasa ba gaba bace
Kowa ya girmama ra,ayin kowa

25/09/2022
24/09/2022

Barka da warhaka mabiya wannan page ina muku fatan alkairi

24/09/2022

𝘼𝘽𝙐 𝘿𝙐𝙅𝘼𝙉𝘼 𝘼𝙉𝘿 𝙏𝙃𝙀 𝘿𝘼𝙏𝙀 𝙋𝘼𝙇𝙈
Is One Of The Best Islamic History I have Ever Read.

Abu Dujana used to be in Fajr prayer behind the Holy Prophet Muhammad ﷺ, but he did not nearly finish his prayer until he left the mosque in a hurry, so this caught the attention of the Holy Prophet Muhammad ﷺ,

so he stopped him one day and asked him, saying:
- O Abu Dujana, do you not have a need with God?
- Abu Dujana said: Yes, O Messenger of God, and I cannot do without him for the blink of an eye.

Prophet Muhammad ﷺ said:
Then why don't you wait until you conclude the prayer with us and supplicate to God for what you want?

Abu Dujana said:
The reason for this is that I have a Jewish neighbor who has a palm tree with its branches in the bowl of my house, so if the wind blows at night, it drops its moisture with me, so you see me leaving the mosque in a hurry to collect that wet and return it to its owner before my children wake up, so they eat from it while they are hungry.

And I swear to you, O Messenger of Allāh Muhammad ﷺ,
That I saw one of my children chewing a date of this wet, so I put my finger in his throat and pulled it out before he swallowed it,

And when my son cried, I said to him: Are you not ashamed of me standing before God as a thief?

When Abu Bakr heard what Abu Dujana said, he went to the Jew and bought the date palm from him and gave it to Abu Dujana and his children.

And when the Jew learned the truth of the matter, he quickly gathered his children and his family, and went with them to the Prophet, announcing their entry into Islam.

Abu Dujana was afraid that his children would eat from the palm of a Jew and not a Muslim, so what about someone who eats the money of millions of Muslims and says he is wise!!

May Allah help Us To Remain Steadfast And Honest 🙏

This was how they were, advocates of their attitudes stemming from their deep faith, and their high-end dealings, which are a reflection of their faith in Islam and Almighty Allāh.

One of the best things I've read

…………………………………………………………………………………

Follow Ina Muka Kwana

24/09/2022

ƙaramar hukumar mu ta Bebeji itace tafi kowacce ƙaramar hukuma manyan masu kuɗi a nahiyar Africa, amma duk sun gaza tallafawa ƙungiyar ɗalibai ta Bebeji da matasa.

🖊️ Muhammad Nura Sallau Yarganji,

Aliko Ɗangote babban mai kuɗi lamba ɗaya a nahiyar Africa, kuma ɗaya daga cikin manyan masu kuɗi a duniya, blood ne na Bebeji.

Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata babban attajirin nan ɗan Bebeji ne.

Alhassan Ɗantata babban attajirin da akai ittifaƙi tun shekara 70 baya akwai kuɗi a gidan sa, ɗan Bebeji ne.

Hajiya Mariya Sunusi (Haj. Mariya) Mahaifiyar Ɗagote ɗaya daga cikin mata manyan kuɗi a Nigeria, 'yar Bebeji ce.

Ali Sa'idu Dakatsalle mamallakin gidajen man Aliko Oil kuma babban ɗan kasuwar man Fetir, ɗan Bebeji ne.

Sunusi Alhassan Ɗantata shahararren mamallakin gidajen gonan nan ɗan Bebeji ne.

Dr. Abdulmuminu Jibrin Kofa tsohon ɗan majalissar tarayya da ya shahara a duniya kuma shahararren ɗan kasuwa mamallakin kasuwar Farmers Market ɗan Bebeji ne.

Mataimakin shugaban jam'iyar P. D. P. na jihar Kano ɗan Bebeji ne.

Mudan Umar Bebeji ɗan siyasa PS. KSSB ɗan Bebeji ne.

Sani Abacha blood ne na Bebeji.

Abubakar Uba Galadima ɗan majalissar da yai shekara 12 ɗan Bebeji ne.

Hajiya Azumi Namadi 'yar siyasa kuma 'yar majalissar tarrayya 'yar Bebeji ce.

Kaje Abuja kaga mallakin 'yan Bebeji.

Kaje ƙasashen turai kaga mallakin 'yan Bebeji.

Kaje ƙasashen Larabawa kaga mallakin 'yan Bebeji.

Ka duba cikin siyasa kaga manyan 'yan Bebeji.

Kaje kaga yadda gwamnati take damawa da Bebeji.

Amma abin kaico abin takaici basa taimakawa 'yan asalin ƙaramar hukumar Bebeji, sun koma babu ruwansu sun zuba ido, ƙungiyar ɗalibai ta Bebeji babu ruwan su da ita, su kawai harkar uzurinsu suke.

Har yau babu wanda ya taɓa taimakawa 'ƙungiyar ɗalibai ta Bebeji, yanzu su babu ruwansu da ita, wani ma da ya ɗauki nauyin karatun ɗalibai 100 Jami'ar kuɗi a Nigeria amma bai bawa ƙungiyar ɗalibai ta Bebeji nata kason ba kawai baragazar su suke sun manta da gida.

A madadin mayan 'yan gwagwarmayar Bebeji, muna kira da babbar murya da su futo su tallafawa ɗalibai da matasa 'yan ƙaramar hukumar su, suyi koyi da sauran attajiran duniya, bawai labari ba.

🖊️ Muhammad Nura Sallau Yarganji, IJMB, PDC, LLB. (Hon's).
1st Winner Prize of Of 2021 Arewa Writers Competition.

Saturday 24 September 2022.

24/09/2022

Assalamu alaikum
Barkanmu da hutun karshen mako

23/09/2022

Happy Friday
My god accept our prayers and forgive our sins

21/09/2022

Masana kiwon lafiya sun tabbatar cewa; kallon korayen ganye 🍃 ya na kara karfin idon dan Adam ❤️💚🤍🤎💙


.

20/09/2022

Assalamu alaikum
Yan uwa Allah yabamu lafiya da zaman lpy

09/09/2022

Ina Yiwa al'ummar wannan page barka da juma,at Mubarak

08/09/2022

Komai yayi zafi maganin sa Allah

Allah kabamu lafiya da zaman lafiya

07/09/2022

Assalamu alaikum
Al,ummar wannan gida Ina Mika muku sakon Barka da wannan lokaci

Address


Telephone

+2348109641560

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Itz Aliyu Ibrahim Tasiu Bebeji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Itz Aliyu Ibrahim Tasiu Bebeji:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share