Muryata

Muryata Muryata Online, My Voice Is My Right. My People First.
(2)

Antoni Janar na jihar Kano, Haruna Dederi ne ya bayyana wa 'yan jarida hukuncin da kotun ta dauka.Tun a cikin 2022 dai l...
26/03/2024

Antoni Janar na jihar Kano, Haruna Dederi ne ya bayyana wa 'yan jarida hukuncin da kotun ta dauka.

Tun a cikin 2022 dai lamarin ya faru kuma ake ta zaman shari'a domin cimma matsaya.

YANZU-YANZU: Kotun dake sauraren Shari'ar Dan China da ya kashe Ummita ta bada umarnin a Rataye shi.Meye ra'ayin ku?
26/03/2024

YANZU-YANZU: Kotun dake sauraren Shari'ar Dan China da ya kashe Ummita ta bada umarnin a Rataye shi.

Meye ra'ayin ku?

Hotunan shirin buɗe-baki da gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya haɗa inda ya gayyaci sarakunan masarautu guda biyar a fada...
24/03/2024

Hotunan shirin buɗe-baki da gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya haɗa inda ya gayyaci sarakunan masarautu guda biyar a fadar gwamnatin jihar ranar Juma'a.

Sun yi amfani da damar wajen yi wa jihar da kuma ƙasar baki ɗaya addu'ar samun ci gaba.

📸 - Gwamnatin Kano

Alhamdullilah. His Excellency, Senator Uba Sani has just announced that each and every one of the school children kidnap...
24/03/2024

Alhamdullilah. His Excellency, Senator Uba Sani has just announced that each and every one of the school children kidnapped in Kuriga, Chikun Local Government Area have been released. He expressed his appreciation to our President and the Commander in Chief of the Armed Forces, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. The Governor also emphasised the key role played by the National Security Adviser (NSA), Mallam Nuhu Ribadu. Kudos to the brave men and women of the Nigerian Army. We must now do everything to ensure this does not happen again. The introduction of State Police will certainly be a good start.

Alhamdulillah Kidnappers sun saki daliban Kuriga. Source: Bello El-Rufa'i
24/03/2024

Alhamdulillah Kidnappers sun saki daliban Kuriga.

Source: Bello El-Rufa'i

23/03/2024

🌺🌺🌺🌺Update on Niger State CSC recruitment

Coming soon 👇👇👇👇👇🌺🌺

Innalillahi wa'innah Ilayhim raj'unBabbar mota tabi ta kan mutane ana tsaka da sallah a Mararaban Gurku dake karamar huk...
22/03/2024

Innalillahi wa'innah Ilayhim raj'un

Babbar mota tabi ta kan mutane ana tsaka da sallah a Mararaban Gurku dake karamar hukumar Karu ta jihar Nasarawa,

Daga- M inuwa MH

Niger State Governor Explores Railway Partnership with China.Niger State Governor, Umaru Bago, hosted a delegation from ...
19/03/2024

Niger State Governor Explores Railway Partnership with China.

Niger State Governor, Umaru Bago, hosted a delegation from the China Railway Corporation in Minna, Niger State. The corporation, renowned for constructing China's extensive railway network, discussed working out a partnership to establish a railway network across three geopolitical zones in the state and Abuja.

The meeting also delved into potential collaborations in various sectors, including agriculture, housing, and the construction of airline hangars and the Cango terminal at Bola Tinubu International Airport Minna. With plans to solidify the partnership, the delegation is set to draft a Concept Note and a memorandum of understanding (MoU) to establish a business relationship with the state.

The ambitious project is anticipated to be funded through the China Exim Bank, marking a significant step towards improving transportation infrastructure and economic growth in Niger State.

SEN. SANI BELLO VISITS MINISTER OF WORKS, DAVID UMAHI OVER KONTAGORA/MAKERA ROAD, SOLICIT FOR SPEEDY COMPLETION.March 18...
19/03/2024

SEN. SANI BELLO VISITS MINISTER OF WORKS, DAVID UMAHI OVER KONTAGORA/MAKERA ROAD, SOLICIT FOR SPEEDY COMPLETION.
March 18th, 2024.

HE Sen. Abubakar Sani Bello, Representing the Good People of Niger North Made this appeal during a courtesy visit to Chief David Umahi, the Honourable Minister of Works.

Sadaukin Kontagora emphasized the urgency of Completing the project, Pointing out that although the road’s Construction Contract was awarded More than a Decade and the Contractors left the site.

In his response, Minister of Works, Chief David Umahi assured the Senator of the Ministry’s Support and Contractors resumption to the site next Week unfailingly.

Abubakar Baban-fadila.
©Sen Abu Lolo Media 2024.

Governor Umaru Bago of Niger State, alongside his colleague and Chairman of the Nigeria Governors' Forum, AbdulRahman Ab...
16/03/2024

Governor Umaru Bago of Niger State, alongside his colleague and Chairman of the Nigeria Governors' Forum, AbdulRahman AbdulRazaq of Kwara State, met with President Bola Ahmed Tinubu last night at the Presidential Villa, Abuja.

South Africa's Foreign Minister Naledi Pandor has said that its citizens who have been fighting in Gaza with the Israeli...
14/03/2024

South Africa's Foreign Minister Naledi Pandor has said that its citizens who have been fighting in Gaza with the Israeli Defence Forces (IDF) will be arrested on their return to the country.

More here: https://bbc.in/3ViryE1

Yayin da ake fuskantar ƙaruwar hare-haren ƴan bindiga kan makarantu a Najeriya, ga sace-sacen mutane da aka yi a Najeriy...
14/03/2024

Yayin da ake fuskantar ƙaruwar hare-haren ƴan bindiga kan makarantu a Najeriya, ga sace-sacen mutane da aka yi a Najeriya cikin makon da ya gabata.

Minna-Bida Road: The Final Stage. The Reconstruction, Upgrading & Dualization of Minna-Bida Road received a huge boost a...
14/03/2024

Minna-Bida Road: The Final Stage.

The Reconstruction, Upgrading & Dualization of Minna-Bida Road received a huge boost as the 3 pre-qualified and shortlisted Companies submitted their Financial Bids for the 82km Project at the New Niger Office, Minna. The companies are Triacta Nigeria Limited, CGC Nigeria Limited and Arab Contractors.

The Minna-Bida Road is a major economic corridor and is expected to boost industrialization of the State, as it will eventually become the longest dual carriage in the State, at a length of 82km.

The project is among the key development objectives of the Governor Mohammed Umaru Bago administration, and a key success factor for the State's Agricultural Revolution drive, as it will facilitate the prompt evacuation and movement of agricultural produces in Niger State.

It would be recalled that early last year, the Niger State Government placed Invitation for Pre-qualification on 13th and 14th February, 2023 in Two (2) National Dailies; The Nations and Leadership Newspapers respectively. Pre-qualification documents were issued to the interested Applicants after the publication of the Specific Procurement Notice. A total of Eleven (11) companies submitted their interest. The opening was conducted on the 14th of March 2023, as indicated in the specific procurement notice and the Bid Data Sheet, in the presence of Applicants who chose to attend.

Eventually, after the Evaluation processes, following all standard procedures, Five (5) Companies were issued with No Objection Report, namely;

1.Triacta Nigeria Limited,
2. CGC Nigeria Limited
3. Arab Contractors O.A Nigeria Ltd/ Arab Contractors O.A Co. (Egypt) (JV)
4. China Communication Construction Company Nigeria Limited (CCCCNL) and
5. Hitech Construction Company Limited/ ITB Nigeria Limited (JV).

Subsequently, the companies were invited to submit their financial bids on 30th January 2024, followed by today's opening of Financial Bids at the New Niger Office.

'In ta k**a za mu yi amfani da ƙarfi don kuɓutar da ɗaliban Kuriga'Karin bayani - https://bbc.in/3TiILuo
13/03/2024

'In ta k**a za mu yi amfani da ƙarfi don kuɓutar da ɗaliban Kuriga'

Karin bayani - https://bbc.in/3TiILuo

Hayaniya ta kaure a zauren Majalisar Dattijan ne yayin da sanatoci ke muhawara kan zargin cushe a cikin kasafin kuɗin ƙa...
12/03/2024

Hayaniya ta kaure a zauren Majalisar Dattijan ne yayin da sanatoci ke muhawara kan zargin cushe a cikin kasafin kuɗin ƙasar, wanda shugaban ƙungiyar sanatocin arewa, Abdul Ningi ya yi a wata tattaunawa da sashen Hausa na BBC.

Karin bayani - https://bbc.in/4a105es

Ana s**ar sauya sunan filin jiragen saman Neja daga Abubakar Imam zuwa Bola TinubuƘarin bayani - https://bbc.in/4a99qkq
12/03/2024

Ana s**ar sauya sunan filin jiragen saman Neja daga Abubakar Imam zuwa Bola Tinubu

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4a99qkq

📌 BREAKING NEWS: Obanishola Sofiat Arinola Bronze Medal for Nigeria’s female Badminton teamObanishola Sofiat Arinola B, ...
12/03/2024

📌 BREAKING NEWS: Obanishola Sofiat Arinola Bronze Medal for Nigeria’s female Badminton team
Obanishola Sofiat Arinola B, a current student of University of Ilorin, won a Bronze Medal for Nigeria’s female Badminton team at the ongoing 13th African Games in Ghana.
She's still a student.

❤️🏸



📷: Taofeeq Sheikh Ibrahim

HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL!'Yan ta'addan jeji wadanda s**ayi garkuwa da Dalibai 280 a jihar Kaduna sun bukaci Gwamnat...
11/03/2024

HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL!

'Yan ta'addan jeji wadanda s**ayi garkuwa da Dalibai 280 a jihar Kaduna sun bukaci Gwamnatin Nigeria ta basu wadannan abubuwa 👇

(1) Kudi Naira Tiriliyon 40
(2) Mota kirar Hilux guda 16
(3) Babur Boxer guda 150

Sunce idan Gwamnatin Nigeria bata basu abubuwan nan guda uku da s**a gindaya ba a matsayin fansa ga daliban to zasu ka$he su gaba daya

Don Allah jama'a ku saka yaran nan cikin addu'ah, an jefa iyayensu cikin mafi munin tashin hankali, amma har yanzu an gagara girgiza masu iko da Nigeria su dauki matakin da ya dace

Watakila saboda yaran sun kasance 'yan Arewa ne Musulmai wadanda ba'a daukesu da daraja ba, munga lokacin da aka sace Dalibai 'yan matan Chibok sai da Majalisar dinkin duniya ta magantu saboda ba Musulmai bane daliban mafi yawansu

Ya Allah Ka kawo dauki da mafita ga daliban Kaduna da aka sace
Yaa Allah Ka kubutar da su cikin Aminci

President Tinubu visited former Presidents Ibrahim Badamasi Babangida and Gen Abdulsalam Abubakar Abubakar in Minna afte...
11/03/2024

President Tinubu visited former Presidents Ibrahim Badamasi Babangida and Gen Abdulsalam Abubakar Abubakar in Minna after commissioning the newly remodeled Bola Ahmed Tinubu International Airport, launching the agro-processing zone and agricultural mechanization equipment; Governor Umaru Bago accompanied him.

President Tinubu and Governor Umaru BagoCommissioning 1000 tractors and over 5000 farm inputs Niger is ready to feed the...
11/03/2024

President Tinubu and Governor Umaru Bago

Commissioning 1000 tractors and over 5000 farm inputs

Niger is ready to feed the country.

President Tinubu and Governor Umaru Bago

Commissioning 1000 tractors and over 5000 farm inputs

Niger is ready to feed the country.

Mai Alfarma Sarkin Musulmi a Najeriya, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya tabbatar da ganin watan a sassan ƙasar.Ƙarin ba...
10/03/2024

Mai Alfarma Sarkin Musulmi a Najeriya, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya tabbatar da ganin watan a sassan ƙasar.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3wUUCqY

Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu Sauki yazo ga Masu Buqatar Complete Qur'an Kira'ar Alaramma Shu'aibu Umar Il...
10/03/2024

Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu

Sauki yazo ga Masu Buqatar Complete Qur'an Kira'ar Alaramma Shu'aibu Umar Illela Sokoto Hafizahullah Mun Saka Shi A Memory Card Mai Dauke Da Kararukan Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto Hafizahullah
Haka Zalika Zaku Samu Amsoshin Tambayoyinku da muke Turowa
👉32GB MEMORY CARD MAI DAUKE DA KARATUTTUKAN SHEIKH BASHIR AHMAD SANI SOKOTO
(+2348095222032)
👇👇👇👇👇👇👇👇
Complete Qur'an Na Alaramma Shu'aibu Umar Illela Sokoto
💥Complete Tafeer Kamar Haka👇
🗯️Ramadan Tafseer Suratu Yaseen 2008 Zuwa 2009
🗯️Ramadan Tafseer Suratu Saffat 2010
🗯️Ramadan Tafseer Suratul Jaasiya 2011
🗯️Ramadan Tafseer Suratul Baqarah 2012
Zuwa 2023
🗯️Tafseer Suratul israa

🎬 Tafseer Suratul Israa Videos
🎬 Videos Clips
💥Sannan sai Laccoci Da Muhadarori Da Hudubobi
💥Sai Karatuttukan Litattafai Kamar Haka👇
✍️Sunan Nasa'i
✍️Sunan Ibn Majah
✍️Rayuwar Sahabbai
Amsoshin Tambayoyinku
📄Memory Card din: 32Gb ne
Zaku Iya amfani da Memory Card din a Wurare k**ar Haka:
📱. Wayan Hannu
💻. Computer
📻. Radio
📺. Plasma TV
🚘. Mota

Mai Buƙata ya ƙiramu akan Wannan Lambar waya: 08095222032 Za'a Tura maka Account Number Domin Ka biya kuɗin.
Da zaran ka Biya zamu Tura maka Sako ta hanyar Dribobi masu Tafiya har Garin da kake insha Allahu.
*🌐Katurawa yan uwa domin suma su Amfana👌
🗯️YouTube Channel:-👇
Taskar Malaman Sunnah Tv

Lionel Messi ya cimma zura Kwallaye 825⚽ 689 da kafar hagu.⚽ 105 da kafar dama⚽ 27 da ka⚽ 3 da jirgi⚽ 1 da hannu• Fagen ...
10/03/2024

Lionel Messi ya cimma zura Kwallaye 825

⚽ 689 da kafar hagu.
⚽ 105 da kafar dama
⚽ 27 da ka
⚽ 3 da jirgi
⚽ 1 da hannu

• Fagen Wasanni

Babban Kwanturolan Hukumar, Bashir Adeniyi ne ya bayyana hakan a lokacin wata ziyara da ya kai kan iyakar Kwangwalam da ...
10/03/2024

Babban Kwanturolan Hukumar, Bashir Adeniyi ne ya bayyana hakan a lokacin wata ziyara da ya kai kan iyakar Kwangwalam da ke jihar Katsina inda ya gana da masu ruwa da tsaki.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3Te41Bo

AlhamdullahWani Bawan Allah Agarin Jos Ya sema Wannan Matan Gida Da Aka Nunata Tana Kuka Akan Ankoreta Agidan Haya- Yasi...
10/03/2024

Alhamdullah

Wani Bawan Allah Agarin Jos Ya sema Wannan Matan Gida Da Aka Nunata Tana Kuka Akan Ankoreta Agidan Haya

- Yasir Sani Dikko

1. Farmer Governor Umaru Mohammed Bago inspects 5,000 agricultural equipment and a remodeled terminal at the Internation...
09/03/2024

1. Farmer Governor Umaru Mohammed Bago inspects 5,000 agricultural equipment and a remodeled terminal at the International Airport, Minna, by the state government preparing for President Ahmed Bola Tinubu's upcoming visit to inaugurate the projects.

3. The Governor expresses readiness to receive the President and assures that many tractors will be assembled before his arrival.

4. The Airport City Free Zone includes clearing 2,000 hectares of land for agricultural purposes (1,000 hectares for vegetables and fruits and 1,000 hectares for dairy and livestock activities) for export with aspirations to become one of Africa's largest agro-processing zones.

6. Infrastructure development plans include drawing water irrigation from Shiroro dam and establishing 80mgwt power to stabilize electricity supply for the Airport and the special agro-processing zone and attract investment into the airport city project.

7. The Farmer Governor reaffirms his commitment to making Niger State an agricultural hub and calls for support from Nigerlites.

Source: Abdullberqy Usman Ebbo
Special Adviser to the Governor on Digital Media and Strategy.

Bayan saɓanin da aka samu tsakanin Sheikh Daurawa da Gwamna Abba Kabir na Kano, yanzu an sasanta tsakanin ɓangarorin biy...
04/03/2024

Bayan saɓanin da aka samu tsakanin Sheikh Daurawa da Gwamna Abba Kabir na Kano, yanzu an sasanta tsakanin ɓangarorin biyu.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4c3Todo

YANZU-YANZU: Jama'ar gari sun daka wawa a rumbun ajiyar kayan abinci na NEMA a birnin tarayya Abuja, da safiyar yau Laha...
03/03/2024

YANZU-YANZU: Jama'ar gari sun daka wawa a rumbun ajiyar kayan abinci na NEMA a birnin tarayya Abuja, da safiyar yau Lahadi.

Allah yasa haka shine alheri.
01/03/2024

Allah yasa haka shine alheri.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muryata:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share