Jonah

kalma daya tag Akan wadannan  Yaya da Kuma Kanin sa
24/01/2024

kalma daya tag Akan wadannan Yaya da Kuma Kanin sa

Wani dan wasa kafi kewa a wadanda s**a bar "Real madrid" nidai kareem benzema kaifa?
23/01/2024

Wani dan wasa kafi kewa a wadanda s**a bar "Real madrid" nidai kareem benzema kaifa?

Isah Mansur Aminu, haifaffen Kanon Najeriya ne, wanda a yanzu haka yake karatun digiri na uku a cibiyar nazarin noman au...
23/01/2024

Isah Mansur Aminu, haifaffen Kanon Najeriya ne, wanda a yanzu haka yake karatun digiri na uku a cibiyar nazarin noman auduga ta kwalejin nazarin kimiyyar ayyukan noma ta kasar Sin wato CAAS dake birnin Anyang na lardin Henan na kasar Sin.
A zantawarsa da Murtala Zhang, malam Isah ya bayyana dalilin zuwansa kasar Sin yin karatu, da yanayin karatu na kasar, gami da ra’ayinsa kan yadda zai yi amfani da ilimin da ya samu a kasar Sin don amfawana kasarsa wato Najeriya. Ga cikakkiyar hirarsu

Duk wanda Ya Zarge Ni Akan Zuwana taron Malaman Duniya Na Iran Munafiki Ne - GumiFitaccen Malamin Addinin Musulunci a Ni...
20/01/2024

Duk wanda Ya Zarge Ni Akan Zuwana taron Malaman Duniya Na Iran Munafiki Ne - Gumi

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Nijeriya Dr. Ahmad Gumi Ya ce “Inda yau naga kuna fitowa kuna fada Akan Laifuffukan da Saudiyya Suke aikatawa, toh zan saurare ka Amman baka faɗin Laifuffukan Saudiyya sai Laifuffukan wanda suke so a taimakawa bayin Allah na Gaza ? Toh bazan Saurare ka ba.

Ya ƙara da cewa; Idan Lokacin da Saudiyya Suke Gayyatar mawaƙan ana Rawa da wasannin kwallo A lokacin da Ake Kashe bayin Allah A Gaza bakwa iya fitowa kuna faɗin Laifuffukan da Saudiyya suke aikatawa.

Bugu Da Ƙari Babba malamin ya ci gaba da cewa; Sai don An Gayyace Ni taron malamai Na Duniya yadda za'a Hada kan Al'ummar Musulmi, Domin Taimakon Palastine Shine zaku ga Laifin Iran?

Baku ga laifin Saudi Arabia ba? Yau idan Riyyad idan S**a tuba S**a yi kira irin wanda Iran S**ayi a shirye nake naje. Duk wanda yazo da aikin Alheri Ka taimake shi da aikin Alherin kabar masa Aqidar Sa.”

Yau ko Krista na kagani anyi Hatsarin mota a hanya s**a ce maka Don Allah ka taimake su da mai (Fuel) Domin daukan mutane a kaisu Asibiti ka taimaka musu da wannan aikin Alherin. A ko da yaushe ka tsaya a tsakiya kan Fadin gaskiya da aikin Alheri.

19/01/2024
Idan katsaya Ka kula sosai zakaga wannan hoton na Arder guler Yana k**a da wani player a Real Madrid wa kaike ganin Yana...
19/01/2024

Idan katsaya Ka kula sosai zakaga wannan hoton na Arder guler Yana k**a da wani player a Real Madrid wa kaike ganin Yana k**a da Shi????

15/01/2024

Alhmdllh for everything

14/01/2024

Jonah

LABARAN DUNIYA
14/01/2024

LABARAN DUNIYA

'Yan daba sun afka wa gidan talabijin a Ecuador ana tsaka da shiri.
10/01/2024

'Yan daba sun afka wa gidan talabijin a Ecuador ana tsaka da shiri.

A cikin ƙorafin da ta yi wa ƴan sanda, Tiwa ta ce Davido ya yi mata kalamai na cin zarafi da ƙasƙanci bayan ta wallafa w...
10/01/2024

A cikin ƙorafin da ta yi wa ƴan sanda, Tiwa ta ce Davido ya yi mata kalamai na cin zarafi da ƙasƙanci bayan ta wallafa wani hotonta da mahaifyar ɗansa a shafinta na Instagram.

TSAUTSAYI: Hukuma Na F@rautar Mutanen Unguwa Da Aka Gani Sun Ɗauki   Tare Da Mai G@rkuwa Da Mutane Da Aka K**a Cikin Shi...
10/01/2024

TSAUTSAYI: Hukuma Na F@rautar Mutanen Unguwa Da Aka Gani Sun Ɗauki Tare Da Mai G@rkuwa Da Mutane Da Aka K**a Cikin Shigar Sojoji A Kano.

- Rariya

Idan soyayya ta dade ta kai ga aure, wa ya fi jin ya cika alkawari tsakanin saurayi da budurwa?Fitaccen dan wasan kwallo...
09/01/2024

Idan soyayya ta dade ta kai ga aure, wa ya fi jin ya cika alkawari tsakanin saurayi da budurwa?

Fitaccen dan wasan kwallon kafa Sadio Mané ya angwance da budurwarsa ‘yar asalin Casamance Aicha Tamba, diyar wani hamshakin architecte ce, an kuma daura su ranar Lahadin nan.

Me za ku ce da su?

Gwamnatin Najeriya ta lalata tarin hauren giwa mai ƙimar tsabar kuɗi har dala miliyan 11 da ta ƙwace daya hannun masu fa...
09/01/2024

Gwamnatin Najeriya ta lalata tarin hauren giwa mai ƙimar tsabar kuɗi har dala miliyan 11 da ta ƙwace daya hannun masu fasa-ƙwauri.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3vCmvDx

Al’ummar Kiristocin Jihar Filato a ranar Litinin din da ta gabata sun yi tattaki zuwa gidan gwamnatin Jihar da ke Jos do...
09/01/2024

Al’ummar Kiristocin Jihar Filato a ranar Litinin din da ta gabata sun yi tattaki zuwa gidan gwamnatin Jihar da ke Jos domin tunawa da mummunan asarar rayuka da aka yi a cikin 'yan kwanakin nan.

Harin jajibirin Kirsimeti a kananan hukumomin Bokkos, Mangu, da Barkin-Ladi, wanda ya hallaka rayukan mutane fiye da 160, ya dauki hankalin duniya.

Tattakin karkashin jagorancin Rabaran Dr. Stephen Baba Panya, Shugaban Cocin Evangelical Winning All (ECWA), tare da hadin gwiwar kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN), inda al’ummar s**a gabatar da “bukatunsu 10 na neman zaman lafiya” ga Gwamnan jihar Filato, Caleb Manasseh Mutfwang.

📍 Muna tafe da cikakken rahoton.

23/10/2023

Check out yunusa iliya's video.

Address


Opening Hours

Monday 01:00 - 13:00

Telephone

+2347032975029

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jonah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jonah:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Opening Hours
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share