MIZ TV

MIZ TV Ingantattun Labaran Hausa.

16/08/2023

Ko kun Lura cewar MATA basu rubutu a
Kan tsadar rayuwa ?

Kungiyar ECOWAS ta umurci sojojin Nijar da su gaggauta mayar da Bazoum kan karagar mulkin kasar, ta kuma yi Allah wadai ...
14/08/2023

Kungiyar ECOWAS ta umurci sojojin Nijar da su gaggauta mayar da Bazoum kan karagar mulkin kasar, ta kuma yi Allah wadai da matakin gurfanar da Bazoum a kotu da sojojin suke yunkurin yi.

Haka zalika kungiyar ta yi Allah wadai da tsare shi ba bisa ka'ida ba tare da yin kira da su gaggauta sakin sa, tare da mayar da shi bakin aikinsa.

Bazoum ya kasance shugaban jamhuriyar Nijar da aka zaba ta hanyar dimokradiyya da kungiyar ECOWAS da kasashen duniya s**a amince da shi, inji kungiyar.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

14/08/2023

1 Dollar is now 1,000

28/07/2023

YANZU - YANZU:
Muna Bukatar Maza Mutum 5 Da Mata Mutum 5 Wadan Da Za Su Yi Aiki Tare Da Jaridar HAN HAUSA

No God but Allah. After 30 years pastor.From Christian to Islam
21/02/2023

No God but Allah.

After 30 years

pastor.From Christian to Islam

21/02/2023

Allah ka mana tsarin zabar abunda zai cutar damu.

Ya kamata siyasa ta kasance gwagwarmayar nemawa yan uwanka hakkin su, bata kasance Don neman abincin kanka kadai ba. Naf...
21/02/2023

Ya kamata siyasa ta kasance gwagwarmayar nemawa yan uwanka hakkin su, bata kasance Don neman abincin kanka kadai ba.

Nafi yadda da maganar cewa, duk dan siyasar da baya aiki to kada a goyi bayansa koshi waye.

Bawai don kanmu ya kamata muyi siyasa ba, don 'yayanmu da kuma kannan mu masu tasowa.

Baida wani amfani kazabi dan garinku wanda kasan bayada zuciyar kawo sauyi ga Al'umma.

Mudaina yaudaran 'yan uwanmu matasa da kalamai masu kamada na gaskiya.

Peter Obi Da Jiga-jigansa Suna Ta Zagin Shugaban Addinin Musulunci Na Najeriya A Kafofin Sada ZumuntaPeter Obi da Magoya...
22/01/2023

Peter Obi Da Jiga-jigansa Suna Ta Zagin Shugaban Addinin Musulunci Na Najeriya A Kafofin Sada Zumunta

Peter Obi da Magoya bayansa suna ta zagi da cin mutuncin Sarkin Musulmi a kafofin sada zumunta. Ya kamata harkokin zabe su kasance ta harkar mutunci ba tare da cin mutuncin masu mutunci ba.

Abinda magoya bayan Peter s**a yiwa Sarkin Musulmi ba mutunci da mutuntawa bane illa cin mutunci da rashin sanin daraja da kimar manya.

'Yan uwa mu shirya katin zaben mu domin zaben mutane masu kima da daraja da s**a san kimarmu da darajar mu.

22/01/2023

Duk wanda ya nuna maka Tsintsiya, nuna masa Ashana ko lighter 🔥🔥🔥

20/01/2023

In Allah nason Wanda bakaso,
to kashiga ukku!
😂😂

HoHon Mustapha Ibrahim ZangouHon Mustapha Ibrahim ZangobHon Mustapha Ibrahim ZangoaHon Mustapha Ibrahim Zango

17/06/2022

The Unifier

Today is one of the most  important days in the Nigeria's political history. It is the day we regain and reclaim all our...
12/06/2022

Today is one of the most important days in the Nigeria's political history. It is the day we regain and reclaim all our civil liberties and rights.

Ahead of 2023 elections, I plead to all Nigerian youth to stand as change agents of our dear country Nigeria 🇳🇬🇳🇬.
Let's try to change the mentality of the masses that, it is by voting the right candidates that problems can be solved, not voting the richest.

Let's join hands and focus on building a corrupt-free and secured
Nigeria. Regardless of differences in the aspect of religion, tribalism and so on.

Happy Democracy day!

Hon Hon Mustapha Ibrahim ZangotHon Mustapha Ibrahim ZangoaHon Mustapha Ibrahim ZangogHon Mustapha Ibrahim Zango

12/06/2022

Happy birthday to me!

27/05/2022

I'm Strong because I depend on Allah!

Wallahugalibun ala'amrihi....
26/05/2022

Wallahugalibun ala'amrihi....

Address


Telephone

+2348137131319

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MIZ TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MIZ TV:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share