UMAR Fasaha TV

  • Home
  • UMAR Fasaha TV

UMAR Fasaha TV Welcome, wannan page din mun kirkire shi domin koyar da TECHNOLOGY na Android da Computer, d.s.s

Sabuwar Hanyar: yadda zaka magance Matsalar Ad Limit a Google AdSense da Samun Quality Trrafic..
11/06/2023

Sabuwar Hanyar: yadda zaka magance Matsalar Ad Limit a Google AdSense da Samun Quality Trrafic..

This YouTube channel is provides information about how to make money online, build online businesses, and use technology. The information on this channel is ...

Sabuwar hanyar Yadda Zaka Dawo da Account Dinka na WhatsApp Wanda ya Lalace (banned) cikin 24 hours 🀏Don Allah kuyi shar...
11/06/2023

Sabuwar hanyar Yadda Zaka Dawo da Account Dinka na WhatsApp Wanda ya Lalace (banned) cikin 24 hours 🀏

Don Allah kuyi sharing domin wasu su samu damar gani su kalla!!

This YouTube channel is provides information about how to make money online, build online businesses, and use technology. The information on this channel is ...

MTN network yane 😏😏
14/02/2023

MTN network yane 😏😏

How to improve your English speaking in just only three steps It's very important as the one whom wants to improve his E...
29/01/2023

How to improve your English speaking in just only three steps

It's very important as the one whom wants to improve his English speaking to watch this video!

Thanks πŸ™πŸ½

Welcome to this channel do you want to know how to improve your English speaking fluently?please πŸ™πŸ½ SUBSCRIBE for more videosthanks πŸ™πŸ½ ...

πŸ‘‰koyan turanci da Hausa | come and learn English to Hausa...a. How to make a sentence in English fluently.b. Yadda zaka ...
26/01/2023

πŸ‘‰koyan turanci da Hausa | come and learn English to Hausa...

a. How to make a sentence in English fluently.

b. Yadda zaka hada jimla da turanci Mai kyau.

- Deserve
- Power
- Election
etc.
~~~~~~~
~~~~~~~
Ka/ki koyi turanci ko Dan saboda yin πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

πŸ‘‰communication with the people in society.

πŸ‘‰ Ka koyi turanci ko Dan saboda Kare mutunci ka/ki

πŸ‘‰ Ka koya ka iya kahuta Kai Koda ka iya ka Kara kwarewa zai fi maka/ki kyau sosai.

πŸ‘‰ English language is the most popular language is the world,

πŸ‘‰Wanda aka fi Sani da second language a duniya.

πŸ‘‰Ko Dan saboda haka sai mutum ya daure Koda baka iya ba so sai ba, Wata Rana wani lokaci zaka iya, in Allah ya Yar da.

πŸ‘‰Ka taimaka, ki taimaka wajen yin kokari idan ka/ki ga wannan sako Mai dauke da bidiyon Yadda zaka/ki koyi turanci da Kuma in ganta shi yadda ya kamata.

πŸ™πŸ½Mun gode πŸ™πŸ½

Kuyi sharing din sa Koda group ukku ukku neπŸ™πŸ½

Al'farmar fiyayen Halitta Annabi Muhammad SAW πŸ’—πŸ’
~~~~~~~~
~~~~~~~~
Just click on this image to watch it right now πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
πŸ‘‰https://youtu.be/aE_xZHNnzMM

πŸ‘‰https://youtu.be/aE_xZHNnzMM

"Never Stop Learning Because Life can never stop teaching you"
https://youtu.be/aE_xZHNnzMM

Can you speak English fluently? welcome to Umar Academy TV Tashar koyan turanci da harshen Hausa a cikin sauki.kusan muna Subscribe πŸ™πŸ½ domin samun shirye-s...

Can you spare some seconds  to like this beautiful picture πŸ₯°
19/01/2023

Can you spare some seconds to like this beautiful picture πŸ₯°

πŸ‘‰koyan turanci da Hausa | come and learn English to Hausa...a. How to introduce yourself in English languageb. Yadda zak...
14/01/2023

πŸ‘‰koyan turanci da Hausa | come and learn English to Hausa...

a. How to introduce yourself in English language

b. Yadda zaka/ki gabatar da kanka/ki da turanci

~~~~~~~
~~~~~~~
Ka/ki koyi turanci ko Dan saboda yin πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

πŸ‘‰communication with the people in society.

πŸ‘‰ Ka koyi turanci ko Dan saboda Kare mutunci ka/ki

πŸ‘‰ Ka koya ka iya kahuta Kai Koda ka iya ka Kara kwarewa zai fi maka/ki kyau sosai.

πŸ‘‰ English language is the most popular language is the world, Wanda aka fi Sani da second language a duniya.

πŸ‘‰Ko Dan saboda haka sai mutum ya daure Koda baka iya ba so sai ba, Wata Rana wani lokaci zaka iya, in Allah ya Yar da.

πŸ‘‰Ka taimaka, ki taimaka wajen yin kokari idan ka/ki ga wannan sako Mai dauke da bidiyon Yadda zaka/ki koyi turanci da Kuma in ganta shi yadda ya kamata.

πŸ™πŸ½Mun gode πŸ™πŸ½

Kuyi sharing din sa Koda group ukku ukku neπŸ™πŸ½

Al'farmar fiyayen Halitta Annabi Muhammad SAW πŸ’—πŸ’
~~~~~~~~
~~~~~~~~
Just click on this image to watch it right now πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
πŸ‘‰https://youtu.be/jUatVY1vDXg

πŸ‘‰https://youtu.be/Yh7DaicDxOw

"Never Stop Learning Because Life can never stop teaching you"
https://youtu.be/Yh7DaicDxOw

welcome back to our YouTube channel,barka da dawowa Tashar my ta YouTube.kuyi subscribe domin samun shirye-shiryen akan Kari πŸ™πŸ½ @...

21/09/2022
11/09/2022

Good night πŸ™Œ
May Almighty Allah gives us an opportunity to do what's better for us.
Al'farmar annabi Muhammad Mai daraja SAW πŸ’—

Masoya kuce Amen 🀲

Peace of Allah be upon you!!Happy with the juma'a dayπŸ•‹
09/09/2022

Peace of Allah be upon you!!
Happy with the juma'a dayπŸ•‹

Assalamu alaikum πŸ€— masoya πŸ’˜A yau take juma'a πŸ•‹ babban Rana Mai al-barka, Ya Allah kasa damu da Annabi Muhammad SAW πŸ’—Plea...
02/09/2022

Assalamu alaikum πŸ€— masoya πŸ’˜
A yau take juma'a πŸ•‹ babban Rana Mai al-barka,
Ya Allah kasa damu da Annabi Muhammad SAW πŸ’—

Please share it! πŸ‘ˆ

Happy juma'a πŸ•‹πŸ™‹
26/08/2022

Happy juma'a πŸ•‹πŸ™‹

Sabon Application: yadda zaka gano wayarka idan ta bace cikin sauki πŸ‘ŒWannan application din zai taimaka maku wajen gano ...
13/08/2022

Sabon Application: yadda zaka gano wayarka idan ta bace cikin sauki πŸ‘Œ

Wannan application din zai taimaka maku wajen gano wayar ku idan ka rasa ta, misali idan kana sauri irin kamar kazo gida kobkaje shago sai ka rasa idan ka ajiye wayar ka.

πŸ‘‰ Yadda zaka Yi amfani shine kawai da kayi tafi (πŸ‘) wayarka zata din ga ringing Kuma zatayi vibration harda ma flash light.

Muna fatan zaku ji dadi wannan bidiyon?

Bidiyon yanan kan YouTube channel Mai suna πŸ‘‰ (UMAR FASAHA TV) πŸ‘ˆkuyi subscribe domin samun bidiyon akan Kari.

Don Allah kayi sharing zuwa group Koda ukku ne πŸ‘Œ

YADDA ZAKA GANO WAYARKA IDAN BACE CIKIN SAUKI. KU KALLI BIDIYON πŸ‘ˆ SANNA KUMA KUYI MUNA πŸ‘‰ SUBSCRIBE FOR MORE VIDEOS πŸ‘ˆ Fasaha tv πŸ‘ˆ

06/08/2022

Aslm, Yan cikin gidan Nan,
Sakamakon Yana Yi wasu al'amura sunsa
Kwana biyu bama aiki.
To Amma Yanzu zamu cigaba inSha Allah
Please like and share πŸ™πŸ½

06/08/2022

Ya Allah kasa mu cika da imani
Al'farmar annabi Muhammad s.a.w

Aslm, Yan cikin gidan Nan barka ku da wannan lokaci πŸ™ŒPlease type s.a.w🀲
07/07/2022

Aslm, Yan cikin gidan Nan barka ku da wannan lokaci πŸ™Œ
Please type s.a.w🀲

https://youtu.be/cplZdzHpw4AWannan intro button green screen din kyauta ga mabiya wannan shafin  kuje kuyi download din ...
07/07/2022

https://youtu.be/cplZdzHpw4A
Wannan intro button green screen din kyauta ga mabiya wannan shafin kuje kuyi download din sa..πŸ€—πŸ€—

Kar ku manta like da kuma share πŸ™πŸ½

subscribe for more videos ://youtu.be/g0YL6NRQ1fUSabuwar hanyar yadda zakayi kaga ko ana bibiyar ka/ki ta hanyar πŸ‘‰Phone call πŸ‘ˆ # #002 Allah kuyi li...

 ://youtu.be/g0YL6NRQ1fUSabuwar hanyar yadda zakayi kaga ko ana bibiyar ka/ki ta hanyar πŸ‘‰Phone call πŸ‘ˆ  # #002 #Don Allah...
07/07/2022

://youtu.be/g0YL6NRQ1fU
Sabuwar hanyar yadda zakayi kaga ko ana bibiyar ka/ki ta hanyar πŸ‘‰Phone call πŸ‘ˆ # #002 #

Don Allah kuyi like da kuma Share πŸ™πŸ½

subscribe for more videosfollow me on page (Umar Fasaha TV)πŸ‘ˆ

 ://youtu.be/2RtmxPnq21EYadda zaka/ki refu hanyoyin da za'a bibiye ka/ki ta wannan hanyar..Don Allah kuyi like da Kuma s...
07/07/2022

://youtu.be/2RtmxPnq21E
Yadda zaka/ki refu hanyoyin da za'a bibiye ka/ki ta wannan hanyar..

Don Allah kuyi like da Kuma share πŸ™πŸ½

subscribe for more videosfollow me on Instagram πŸ‘ˆ

https://youtu.be/I6u0Ie0CAjIYadda zaka/ki kamar wannnan ta hanyar yin amfani da Apps na Kanimaster πŸ‘ŒPlease  like and sha...
07/07/2022

https://youtu.be/I6u0Ie0CAjI
Yadda zaka/ki kamar wannnan ta hanyar yin amfani da Apps na Kanimaster πŸ‘Œ
Please like and share πŸ™πŸ½

subscribe for more videos

07/07/2022

://youtu.be/2RtmxPnq21E
πŸ‘‰Sabuwar hanyar yadda gano idan ana bibiyar ka ta wayar ka cikin sauki πŸ‘Œ
Please like and share πŸ™πŸ½

04/07/2022

https://fb.watch/e38g0fMgqG/
YADDA AKE DAURA FACEBOOK THUMBNAIL VIDEO CIKIN SAUKI..

DON ALLAH KUYI LIKE DA KUMA SHARE DIN SAπŸ™πŸ½

04/07/2022

Aslm, barka da wannan lokaci πŸ™Œ

Yadda Zaka Yi Amfani Da VPN Ka Saita Saurin Network Dinka Idan Ba Ya Sauri...Ka shiga Setting zaka ga VPN Setting; sai k...
03/07/2022

Yadda Zaka Yi Amfani Da VPN Ka Saita Saurin Network Dinka Idan Ba Ya Sauri...

Ka shiga Setting zaka ga VPN Setting; sai ka shiga, zaka ga "Add VPN Network" ko kuma kaga alamar (+) (Plus) a sama; sai ka danna wurin, zai nuna maka "Edit VPN Network" zaka ga blanks kamar haka:-

Name:
Type:
Server address:

Daga nan zaka bi su daya bayan daya kana cike blanks din. Misali:

Name: MTN
Type: PPTP
Server address: MTN NG

Ga mai amfani da MTN kenan shi ne zai yi yadda na yi haka, amma idan ba MTN ba ne sai ka cike da irin layin da kake amfani da shi a maimakon MTN da na sanya a wajen. Shikenan sai kayi Saving!

Insha Allahu zaka ga network dinka yana gudu sosai, sai ka ji dadin yin browsing.

― A Jalalu Nahuce
Computer engineer

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UMAR Fasaha TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UMAR Fasaha TV:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share