UMMAH NAH

UMMAH NAH Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from UMMAH NAH, Digital creator, .

Wani  Dan  bakin  cikin ko  yar  bakin cikina😥😭taga  nasamu 6kfollowers shine saisu kayi unfollow Dina😭😭Bkomai🤢
09/09/2023

Wani Dan bakin cikin ko yar bakin cikina😥😭taga nasamu 6kfollowers shine saisu kayi unfollow Dina😭😭Bkomai🤢

Yallabai!kaga wannan matasan na unguwar ku da kake Kallon su a banza.wadannan matasan da karaina, wadannan matasan da ba...
11/08/2023

Yallabai!

kaga wannan matasan na unguwar ku da kake Kallon su a banza.wadannan matasan da karaina, wadannan matasan da babu wanda zai zo wajenka kai tsaye kayi magana dashi ko daga wayarsu sai kaga dama.Alaji, wadannan matasan, su zasu dauko gawarka,Alaji Ka taimake su da jarin kasuwa, karatu ko Aikinyi tun kana da dama, domin a Duniya ne kake da dama.

28/07/2023

La'ilaha-illallah
مُـــــحَــــمَّــــدرَّسُـــــولُ اللّٰــــــه
ﷺ 💚🤍💚ﷺ
ﷺ 💚🤍💚ﷺ

23/06/2023

DUK SON DA ZAKAIMIN BADA KA KAI ALLAH BAH

Kan uban Nan 🤔Happy birthday Yar Uwa Linda ( lami) Allah ya mayar Miki abunda Kika rasa Sunan Wani Ɗinki Zuro Hannunka ✋...
20/06/2023

Kan uban Nan 🤔

Happy birthday Yar Uwa Linda ( lami)
Allah ya mayar Miki abunda Kika rasa

Sunan Wani Ɗinki Zuro Hannunka ✋🏻 Masoyi 🤗😲😳🤔🤔

ALAJI Gayu Bala'i Ne Duk Sun Tsotse Twins Ɗin Yar Uwa Sun Dawo Kamar Aljihun Wando 🤦🏼‍♂️ So Sad 😢😭

Hotunan haɗarin jiragen ƙasa biyu a Indiya da ya janyo mutuwar aƙalla mutum 261, yayin da wasu 1000 s**a jikkata.📸: Gett...
03/06/2023

Hotunan haɗarin jiragen ƙasa biyu a Indiya da ya janyo mutuwar aƙalla mutum 261, yayin da wasu 1000 s**a jikkata.

📸: Getty Images

Yanzu fa 'ya Yan Yara basusan me ake da wannan ba ko 🗣️🤪🤪
21/05/2023

Yanzu fa 'ya Yan Yara basusan me ake da wannan ba ko 🗣️🤪🤪

23/04/2023

Masha Allah kowa yayi kyau Amma dan Allah ayi hakiri ana daukan photo a gidan iyaye plxx🙄

Jugadores de Fútbol si fueran mujeres
25/03/2023

Jugadores de Fútbol si fueran mujeres

25/03/2023

Jugadores de Fútbol si fueran mujeres

*BANBANCI TSAKANIN MIJI DA MASOYI****KARANTA HAR KARSHE ZAKA KARU!!!***Wata rana wata mata da mijinta s**a kai ziyara gi...
23/03/2023

*BANBANCI TSAKANIN MIJI DA MASOYI*
*
**KARANTA HAR KARSHE ZAKA KARU!!!
***
Wata rana wata mata da mijinta s**a kai ziyara gidan ajiyar dabbobi (zoo), sai s**a zo sashin birrai (monkeys), s**a ga wani biri da matarsa suna wasa cike da soyayya, sai matar mutumin tace "Ka ga masoya na asali, haka duk wani miji ya kamata ya kasance"

Daga nan s**a wuce sashin Zakoki (Lions), a nan s**a ga wani zaki da matarsa, zakin ya zauna nesa da matarsa kuma ya juya mata baya, matar mutumin nan sai tace "kaga zaman zalunci a auratayya, kamar auren dole babu wani kulawa".

Mijin matar sai yace mata "ɗauki dutse ki jefi zakanyar (lioness)", tana jifan ta sai taga zakin nan ya juyo ya rugo zuwa ga zakanyar nan yana shafa jikin ta yana waige ko zai ga abinda ya tsorata matarsa.

Mijin ya cewa matarsa "mu koma wurin birran nan", suna isa ya ce ta jefi matar birin nan da dutse. Ai kuwa tana jifan ta, mijin ya ruga a guje ya hau bishiya ya qyale matar domin kada ayi masa rauni. Sai mijin matar yace, birin nan masoyi ne, shi kuma zakin nan, miji ne. Shi miji yana sauke haqqin sa ne, shi kuma masoyi, jindadi ne a gaban sa.

Da yawa cikin 'yanmatan yau, su burin su bai wuce wadannan ba:-

1. Saurayi ko mijin da ya iya kalamai.
2. Wanda zai kira ta da safe da rana da daddare sannan ya aiko mata saqon soyayya.
3. Wanda zai kai ta shopping yayi mata siyayya.
4. Wanda zasu je honeymoon.
5. Wanda ba zaiyi mata kishiya ba.
6. Wanda zai kirata honey, sweetheart da sauran su.
7. Wanda zai sanya ta a boko ya barta tayi aiki ko siyasa, Da sauran qyale-qyalen rayuwa.

Toh amma ku sani, wannan siffar masoyi ne ba miji ba, shi miji ga halayen sa:-
1. Shine wanda kafin kuyi aure zai damu da ilimin ki da tarbiyar ki da taimaka miki wurin kare mutuncin ki.
2. Wanda zai kira ki da asuba yaji shin kin yi sallah kuwa, kuma ya kira ki da daddare yace kada fa ki kwanta sai kinyi addu'a.
3. Wanda zai aure ki domin tarbiya/halin ki ba domin jikin ki ba.
4. Wanda zai yi fushi dake akan saɓawa Allah da ManzonSa.

27/02/2023

Waye
Saurayinki a
Facebook

13/11/2022

Baka💯 da uzirin💯 da zaihanaka💯 rubuta

💟S💟A💟W💟
Indai💯 kana💯 online💯

29/10/2022

CBN Tah Nemiii Saka Hotona Ajikin Sabon Dubu Dayan Daxa'a Buga Nakiii Yarda Daukakar Danake Dashi Ta'isheniii
😎😎😎

24/10/2022

MATAN BAUCHI ZABAN
Iya Girkin SU
Ko Ruwa Suke Tafasawa
Saikaji Kamshi Natashi

05/10/2022

Gaskiya saurayin da zai aureni zaiga yaranta. Sai cikin dare yana bacci mai dadi zan tasheshi ince masa "dagaske kana sona?" 😂

23/09/2022

Mace daya Tak🧕
zata iya lalata maza
Saba in🙅
metambaya nagaba😒😒

20/09/2022

Waya𝕣𝕜𝕒 VIV0
BUDURRWANKA 𝕂𝕎𝔸𝕀𝕃A
🤣😂😂😂 AI ABUN YAYI MAKA YAWA 👋👋👋

13/09/2022

Abin Da Sheikh Goni Aisami Ya Faɗa Min Yayin Da Na Ɗaga Bindiga Zan Harbe Shi, Sojan Da Ya Káshe Sheikh Aisami Ya Bayyana

Sojan da ya káshe babban Malami a jihar Yobe Kofur John Gabriel, ya bayyana abinda Sheikh Goni Aisami ya faɗa masa yayin da ya ɗaga bindiga zai harbe shi.

Kofur John Gabriel ya ce;

"Yayinda muka kusa Jaji-Maji kuma tagogin motar na sauke, sai na faɗa masa ina jin ƙara ƙarƙashin motarsa, sai yace shima yana ganin akwai wani abu."

"Sai ya faka motar. Yayin da ya tsaya a gefen hanya ya fita daga motar, sai na bi shi, bayan ya gama dubawa bai ga komai ba."

"Ni kuma tuni na fito da bíndiga da harsashi lokacin da yake duba motar. Da bai ga komai ba, sai na nuna masa bíndiga, sai ya tambayeni, 'Me na maka?" Ni kuma na bashi amsa, babu abinda kayi min."

"Sai ya sake tambaya ta, 'Kana son ka káshe ni ne?' Sai na nace masa bana son káshe ka' Sai yayi shiru. Sai na harba bíndiga don tsoratar da shi ina tunanin zai gudu. Amma bai gudu ba, sai ya shiga cikin motar, sai na bíndige shi." Inji Kofur John

©Idon Mikiya

11/09/2022

Kada Kaji Nauyin Nunawa Wanda Kake So Kuskuren shi 👀👀👀

Idan soyayyar gaskiya kake Mu shi 👥👥👥

10/09/2022

📱FACEBOOKS ⌚ 24 hours
📱 INSTAGRAM ⌚ 24 hours
📱 WACHAPP ⌚ 24 hours
S🌺 A🌺 W only 2 second 🙏

09/09/2022

Dan Allah Tambaya 💋KISS 💋😘

SOYAYYA CE KO ISKANCI

🙄🙄

21/11/2021
20/11/2021
10/11/2021
15/10/2021
RAYUWA! RAYUWA!! RAYUWA!!! KENAN
28/09/2021

RAYUWA! RAYUWA!! RAYUWA!!! KENAN

15/09/2021
31/08/2021
HMMM KE UMMEE BARUWANAH
30/08/2021

HMMM KE UMMEE BARUWANAH

24/08/2021

Dangane da sato-ka-sa-katsi da ke wakana tsakanin Adam A Zango da Ummi Rahab, tsohon yaron Adam A Zango, fitaccen dan barkwancin nan kuma edita, Ali Art Work

Address


Telephone

+2349037171960

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UMMAH NAH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share