NUMAN 24

NUMAN 24 Media /news company

Kungiyar lauyoyi ta kasa (NBA) ta gargadi mambobinta su shiga taitayinsu kan dambarwar masarautar Kano. Karanta labarin ...
31/05/2024

Kungiyar lauyoyi ta kasa (NBA) ta gargadi mambobinta su shiga taitayinsu kan dambarwar masarautar Kano. Karanta labarin a sashen sharhi.

Hoto: Y.C MaiKyau, SAN, FCIArb UK

31/05/2024
A rana irin ta yau a shekarar 1999 ne Najeriya ta koma tsari na mulkin dimokuradiyya daga mulkin soja, kuma tana kan wan...
30/05/2024

A rana irin ta yau a shekarar 1999 ne Najeriya ta koma tsari na mulkin dimokuradiyya daga mulkin soja, kuma tana kan wannan tsari har zuwa yanzu.

A ganinku wane ci gaba aka samu a cikin wadannan shekarun?

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un: “Allah Yayiwa Haneefa Mai Daƙin Abokinmu Isa Oga Abdulmumini Rasuwa Acikin Daren Yau...
29/05/2024

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un: “Allah Yayiwa Haneefa Mai Daƙin Abokinmu Isa Oga Abdulmumini Rasuwa Acikin Daren Yau Laraba, Za'ayi Jana'izarta A Safiyar Gobe Alhamis In Allah Yakaimu.

Abokina Allah Yabaka Haƙurin Jure Wannan Rashin, Muna Addu'ar Allah Yajiƙanta Da Rahama, Allah Yasa Aljannah Ce Makoma Agareta Ameen 🤲🥹🥹🥲

Gwamnatin Bola Tinubu za ta bi kadun yadda shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da jinginar wasu filayen jirgin sama. Karan...
29/05/2024

Gwamnatin Bola Tinubu za ta bi kadun yadda shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da jinginar wasu filayen jirgin sama. Karanta karin bayani a sashen sharhi.

Hoto: Muhammadu Buhari/Asiwaju Bola Ahmed Tinubu (Facebook)

Wata kungiyar Sarakuna ta ba Sanusi II muhimmiyar shawara kan dambarwar sarautar Kano - Karin bayani a sashen sharhi.Hot...
29/05/2024

Wata kungiyar Sarakuna ta ba Sanusi II muhimmiyar shawara kan dambarwar sarautar Kano - Karin bayani a sashen sharhi.

Hoto: (X)

To
29/05/2024

To

An ƙaddamar sabon a-daidaita-sahu na mata zalla a Kano

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4bujqpq

Amadadin allumman Numan Muna mikasakon ta a ziyan ga iyalin wannan bawan Allah, Allah jikansa da rahama mukuma Allah yas...
06/05/2024

Amadadin allumman Numan Muna mikasakon ta a ziyan ga iyalin wannan bawan Allah, Allah jikansa da rahama mukuma Allah yasa mucika da imana to jammaa wannan mutuwa ta ishe maihankali inkaga Dama ka kewtata mu amalada alumma da yan uwanka wannan bawan Allah ya samu kekkewan shaida

29/04/2024

Innanillahi wanna elaihiraji'u
Wanna tasaha tamu na jajantawa yan uwan Wannan baiwar Allah data rigamu gidan gaskiya Allah ya jikanta da rahama in tamu tazo Allah ya sa muyi kekkewan karshe Allah shi karba ayyukan wannan baiwar Allah ameen

Daraktan kungiyar kare muradan matasa ya yi magana kan raɗe-raɗin Nasir El-Rufai ya fara hangen kujerar shugaban ƙasa a ...
29/04/2024

Daraktan kungiyar kare muradan matasa ya yi magana kan raɗe-raɗin Nasir El-Rufai ya fara hangen kujerar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 - Karanta labarin a ƙasa.

📸: Bayo Onanuga/X, Nasir El-Rufai/Facebook

Address

Behind Rest House NASSARAWO

Telephone

+2348064158773

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NUMAN 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NUMAN 24:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share