New zone digital skills academy

  • Home
  • New zone digital skills academy

New zone digital skills academy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from New zone digital skills academy, Digital creator, .

VACANCY!!!Media Trust Limited, owners of Daily Trust, Aminiya, Trust TV and Radio, seeks a talented, creative and editor...
03/11/2023

VACANCY!!!

Media Trust Limited, owners of Daily Trust, Aminiya, Trust TV and Radio, seeks a talented, creative and editorially sound person to join our Hausa digital team

Position: Multimedia Journalist
Location: Kano or Abuja
Contract Type: Permanent

Link in the comment section 👇

Tags and share!

29/10/2023
Mark Zukerberg ya kirkiri shafin Facebook a shekarar 2004 lokacin da yake karatu a jami'ar Harvard dake America. Lokacin...
01/10/2023

Mark Zukerberg ya kirkiri shafin Facebook a shekarar 2004 lokacin da yake karatu a jami'ar Harvard dake America. Lokacin da yaga ya samu dama na ɗaukaka shafin sai wani mutum anace masa "Peter Thiel" ya zuba masa hannun jari a kamfanin anan yasamu kuɗin da ya gina shago ya kuma mayar dashi ofishinsa a garin "Palo Alto" ganin wannan damar yasa ya watsar da harkar karatunsa na jami'a ya dawo gida ya cigaba da faɗaɗa kamfanin Facebook ɗinsa.

A shekarar 2017 jami'ar Harvard ɗin ta kirashi ta bashi lambar girmamawa ta digiri, a inda ya rubuta a shafinsa na "Facebook" cewa "Mama, nasha faɗa miki cewa zan koma in samo digiri ta"... 😀

Darasi : Yin nasara ba sai da digiri ba.
Yin digiri bashi ke nuna cewa kanada ilimi ba, ba kuma shi ke nuna cewa zakayi nasara ba ko bazakayi ba.

Tabbas Zaka Iya Zama networker batareda kayi degree ba sannan Zaka Iya achieve Na Buri a rayuwarka Idan kanada Wani skills sannan Idan kamaida hankali ka dage

Idan kanason ka Fara yin online class Domin samun skills

Idan kanada sha,awa Zaka Iya yimana Magana ta WhatsApp @ 08060616971 . Kokuma kuyimana message ta page dinmu @ new zone digital skills Academy

Ba lallai Wai sekayi degree
Ilimi ya kasance ginshiƙin ɗan adam, amma fasaharka ta kasance abinda zata taimaka maka a ko ina..
Allah yasa mudace

Muhammad Auwal Ahmad

Muhimmancin online courses ya wuce a kirga saboda suna matukar taimakawa wajen samun skills da ake bukata, ilmi, da kuma...
29/09/2023

Muhimmancin online courses ya wuce a kirga saboda suna matukar taimakawa wajen samun skills da ake bukata, ilmi, da kuma taimakawa wajen samun aiki da scholarship. Ga wasu daga cikin amfanin su:

Gamasu son Fara Aiki a web site Idan kamfanin da kakeso kayiwa aikin yaga kanada certificate Na online class zasufi saurin Bada aikin ,Kamar masu son aikin content creation, social media management, data analysis, da sauransu abin farincikin shine zone digital skills Academy .yazo muku day courses day kuke bukataryi,zaku Iya tuntubarmu ta WhatsApp 08060616971 ,Domin samun cikakken bayani

Indai kukayi attending Na class dinmu insha Allah zaku sami damar dogara da kanku

➡️ Ga masu neman Scholarship:
Suna nuna shaawar karatu da kuma shirya mutun domin fara karatun sa. Yin wadannan courses zasu tabbatar da shaawar da mutun yakeda da jajircewa wanda ana bukatar haka sosai a harkar scholarship. A wasu areas, kamar su data science, koyon coding zai taimaka sosai da kuma yi boosting chances na mutun. Haka zalika, yan bioscience zasu iya koyon R, molecular biology, data analysis. Wannan sai sa su wuce saa ba kadan ba. Masu neman PhD zasu iya yin courses da s**a shafi research da dai sauran su.

➡️Masu neman aiki: a
Online courses suna bunks said7 CV, su kuma bada damar koyon skills da ake matutar bukata kuma ya taimaka sosai wajen samun aiki. Suna kuma nuna hazaka, da damuwa da abinda ya shafin cigaban ka. Masu neman maaikata dayawa suna shaawar wannan.

➡️Masu neman NGO
Online courses suna wayarma mutun da kai ta bangaren aikin NGO, su bunkasa CV sannan kuma su samar da kwarewa irin wacce ake bukata. Akwai kwasakwasai da s**a shafi yancin dan Adam, yakkin mata da yara, harkar lafia da muhalli. Duka wadannan sunada matukar muhimmanci a bangaren NGO.

Idan kunason kuyi online class zaku Iya tuntubarmu ta page zone digital skills Academy
Kokuma ku nememu a WhatsApp 08060616971

Wannan class din zefara ranar 03/10/2023

Allah ya bamu saa.

Allah ya sani duk abinda za'ayi domin cigaban Arewa matasa da dama suna iya bakin kokarinsu.Idan muka tsaya muka duba a ...
27/09/2023

Allah ya sani duk abinda za'ayi domin cigaban Arewa matasa da dama suna iya bakin kokarinsu.

Idan muka tsaya muka duba a yanzu fa a duniya babu abinda yakeda matikar tasiri a fagen dogaro dakai kamar samun kwarewa a wanni fanni na Skills. Wanda tashi zaka iya dogara da kanka ka kuma koyar da wasu domin suma su dogara da kansu.

Nidai a Arewa bansan wata makarantar yanar gizo da aka samar da ita kaco kan akan koyar da Skills da yaren hausa domin dogaro dakai ba kamar makarantar Flowdiar ba.

Amma matasan mu duk da ance da hausa za'a koyar sunki su maida hamkali, kudin register dinma wani so yake shima a biya mashi, idan son samu ne ma a dinga tura mashi da na kashewa..😥

Makotanmu suna cen suna kashe kudade domin koyon abinda muke koyar dashi kusan kyauta. Akwai wani dan kudu kwararre a bangaren Cybersecurity da nace mishi yataimaka yazo ya koyar da mutanenmu na tsawon sati biyu, ni zan hada mashi mutane a Online, sai yace min ai mutanen Arewar mu bazasu iya biyan kudin registration ba. Yace baya training irin wannan Course din a 5k sai dai 20k to above.

Amma a new zone digital skills Academy bai wuce 1k kuma da yaren hausa.

Duka Courses din da suke a new zone digital skills Academy babu na Sama da 1k kuma itama 1k din ba subane zasu amfana da itaba certificate Za,a baka Domin samun gurbin Zama ma,aikacin Academy din, Allah yasa mu gyara

Idan ka shirya kayi mana Magana ta WhatsApp 08060616971
Yaushe zamu so juna?
Yaushe zamu karfafa juna?
Yaushe zamu farka?
Yaushe zamu cire hassada da juna!
Yaushe zamuyi dagaske?

Allah ka taimake mu..🙏

Atemaka da Shearing Domin wasu su amfana

A lokacin da kake yaƙi saboda mutanenka yan Arewa, a lokacin wasu daga cikin mutanen Arewa zasu yaƙe ka.Wasu zasu yaƙe k...
26/09/2023

A lokacin da kake yaƙi saboda mutanenka yan Arewa, a lokacin wasu daga cikin mutanen Arewa zasu yaƙe ka.

Wasu zasu yaƙe ka ne saboda suna hassadar basu bane ke yunkurin kawo sauyin, wasu kuma cigaban Arewar ne basaso.

Mun qirqiri zone digital skills Academy , donmin cigaban Arewa wasu kuma Suna s**an Academy din

Amman mudae Allah ya zuciyarmu , Idan kashirya kuma kanason ka Fara samun kudi ta online, kokuma kana bukatar ilimin skills Na internet to kayi mana Magana ta WhatsApp 08060616971, Allah yasa mudace

Sannan Wasu kuma rashin fahimtar hakanne yasa wasu suke Jin haushin hakan

Kamar dazu wata ma,aikaciyarmu take gayamin tayi posting Wani yayimata comments da mayaudariya nikuma senace kirabudashi maybe yanada qarancin fahimta ne

Komadae menene hakan ba daidai bane don baka fahimci abuba kace karyane kaitsaye

Ya Allah..😥

Allah ka dakar da zuciyarmu wurin kyautata yankunan mu ko za'ayi supporting namu ko baza'ayi ba, Support naka kawai ya ishemu, Ya Allah..🙏

Munedae masu zone digital skills Academy
08060616971

Shin kanada Sana,a a online Ko kaima asarar data Kawai kakeyi  Tabbas ana samun kudi a online. Wasu mutanen gani sukeyi ...
25/09/2023

Shin kanada Sana,a a online Ko kaima asarar data Kawai kakeyi

Tabbas ana samun kudi a online. Wasu mutanen gani sukeyi Kamar ba,a samun kidin Amman ba haka bane

Idan kashirya kuma kanada sha,awar samun kudi ta online to kayi mana Magana .ta wannan Academy din Muna koyarda hanyoyin da zaku dinga samun kudi ta online , wanda indae muka nunamaka hanyar kayi aikin da ya kamata Zaka dinga samun akalla 4000 Ko Sama day haka a kullum
Idan kanada sha,awan hakan kaitsaye kuyimana Magana ta WhatsApp 08060616971

Free online class for learning graphic design DM me for more information.or WhatsApp. 08060616971
22/08/2023

Free online class for learning graphic design DM me for more information.or WhatsApp. 08060616971

Free online class for learning graphic design DM me for more information.or WhatsApp. 08060616971
22/08/2023

Free online class for learning graphic design DM me for more information.or WhatsApp. 08060616971

Free online class for learning graphic design DM me for more information
22/08/2023

Free online class for learning graphic design DM me for more information

Assalamu alaikumWllh wannan hanyar Utama Ana samun kudi DA ita ta online,Barkanmu DA wannan lokachiMuna farincikin sanar...
21/08/2023

Assalamu alaikum
Wllh wannan hanyar Utama Ana samun kudi DA ita ta online,
Barkanmu DA wannan lokachi
Muna farincikin sanar DAku cew@new zone digital skills academy. an Fara yin free course Na graphic design
Graphic design hanyace DA akeyin amfani DA ita wajen samun kudi ta online, indae kanada waya android to wannan damage a gareka Domin kuwa mutane DA Dama sunayin amfanida graphic design wajen samun Na kashewa indai ka Samu skill sosai to wllh indai ka dage kuma ka nemi followers to wllh Zaka dinga samun kudi. Wanna. Damar ba Iya Maza Nace matama Suna yin graphic design. Duk Wanda yakeson yayi attending Na class din mu to ya nememu a page dinmu Na Facebook @ new zone digital skills academy. Kokuma kayi joining Na group dinmu kaitsaye https://chat.whatsapp.com/CVHzQbAMArH5qlVskpfkGx
Yeah1 Video
Minister EUCI Graphix Designs@
Graphic Designers
Salman Khan
HUM News

Assalamu alaikum https://chat.whatsapp.com/CVHzQbAMArH5qlVskpfkGxhttps://chat.whatsapp.com/CVHzQbAMArH5qlVskpfkGxWannan ...
21/08/2023

Assalamu alaikum
https://chat.whatsapp.com/CVHzQbAMArH5qlVskpfkGx
https://chat.whatsapp.com/CVHzQbAMArH5qlVskpfkGx

Wannan link Na Sama shine link din group din Da Samu Fara yin online class, a graphic design
Wannan online class DA zamufara Mun tanadeshine Domin Yan uwanmu hausawa kuma wannan online class din free ne.kadan Daga ribar wannan online class din sune
1.zaka Samu skill Na koyan Sana,a
2. Zaka Samu damar Neman aiki a wasu guraren
3.za,a baka certificate Na kammalawa
4. Sannan wadanda s**a ci test&exam zamu dinga Nemo masu aiki Na graphic design
Wannan class din free ne Amman certificate Seka Biya

Zaka iya tuntubarmu ta wannan number WhatsApp only Amman. 08060616971
Kokuma kayi/kiyi join din group dinmu kaitsaye
https://chat.whatsapp.com/CVHzQbAMArH5qlVskpfkGx
Kokuma ku nememu a page dinnan namu Na Facebook zone digital skills academy .Professor Isa Ali Ibrahim fantami Supporters Real Yakubu Aliyu KarayeYeah1 Video

This is our group qr code
20/08/2023

This is our group qr code

Good day
20/08/2023

Good day

Address


Telephone

+2348060616971

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when New zone digital skills academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share