Kungiyar Arewa Media Writers, Rabah L/G Chapter

  • Home
  • Kungiyar Arewa Media Writers, Rabah L/G Chapter

Kungiyar Arewa Media Writers, Rabah L/G Chapter Wannan shafin an buda shi ne domin cigaban matasa marubutan jihohin Arewacin Najeriya.
(1)

01/09/2023

Alhamdulillhi Ala kulli Halin, dukkan yabo da jinjjna su karata tabbata ga Allah Sabahanahu Wata Alah da ya nuna muna wannan lokaci mai albarka da rai da lafiya. Allah ya kara dafa muna.

Assalamualaikum ya al'ummar wannan gari mai albarka Rabah Local government. Wannan kungiya da kuka ga sunanta a sama wat...
12/01/2022

Assalamualaikum ya al'ummar wannan gari mai albarka Rabah Local government. Wannan kungiya da kuka ga sunanta a sama watau Kungiyar Marubutan Kafafen Sada zumunta reshen karamar hukumar mulkin Rabah na farin cikin shedawa dukkanin 'yan social media dake cikin garin Rabah da kewayenta cewa akwai gagarumin taro da za'a gudanar domin wayar wa matasa kai musamman masu aiki da wayoyin salula domin sadarwa ta network. A wannan Kiran gangami da za'a babu banbancin jam'iyun siyasa, Addini, ko Kuma yare. Ana gayyatar har da ma wa'yan da basa posts game da sha'anin siyasa idan dai har sunayin rubuta a kafafen sada zumunta na zamani. Za'a gudanar da taron kamar haka:
Wuri: GDSS RABAH.
Lokaci:Karfe tara na safe 9:00am.
Rana: Assabar 15/01/2022.

Assalamualaikum warahmatullahi wabarakathu ✋.A madadin wannan kungiya ta Arewa Media ta na farin cikin sanar da ku za'a ...
10/01/2022

Assalamualaikum warahmatullahi wabarakathu ✋.
A madadin wannan kungiya ta Arewa Media ta na farin cikin sanar da ku za'a yi zama domin tattauna muhimman abubuwan da s**a shafi dokacin matasan Rabah musamman marubuta social media da kuma littaffai.

Taron zai bukacin halartar kowane matashi ba tare da nuna banbancin siyasa, Addini ko kabila ba. Muddin kai dan karamar hukumar Rabah ne to kungiya na bukatar ka. Lokaci da kuma majalisi da za'a tattauna zai zo muku nan bada jimawa ba.

/10/01/2022.

Address

Marnona Road, Rabah Town

Telephone

+2349024507703

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar Arewa Media Writers, Rabah L/G Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kungiyar Arewa Media Writers, Rabah L/G Chapter:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share