Freedom redio hausa news

  • Home
  • Freedom redio hausa news

Freedom redio hausa news kasamu nishadi ka Nisha dantu kakasance da mu a tare a freedom domin ganin kaya tattun Shire Shire Kai harma da labarai

sababbin labarai dama hotuna dakuma vedio masu bada nishadi

24/10/2023
Allah ameem
02/10/2023

Allah ameem

02/10/2023

TABBAS DAN HALAK KAKI AMBATO DOMIN KUWA YAN AREWA SUN FUSATA   YAKAMATA GWAMNATI TA DAUKI MATA KI A KAN HAKAN       Arew...
02/10/2023

TABBAS DAN HALAK KAKI AMBATO DOMIN KUWA YAN AREWA SUN FUSATA YAKAMATA GWAMNATI TA DAUKI MATA KI A KAN HAKAN Arewa top celebrities competition{1}

15/09/2023

Allahumma ajirni minan narr

Menene Ra ayinku dangane da cire ma nageria. Haramcin visa da Dubai tayi.  Kubiyomu a Shirin mu na Rana don tattaunawa d...
13/09/2023

Menene Ra ayinku dangane da cire ma nageria. Haramcin visa da Dubai tayi. Kubiyomu a Shirin mu na Rana don tattaunawa daku MASU bibiyan mu a kafar sada zumunta

Janar Ibrahim Babangida: Abubuwan da tsohon shugaban Najeriya ya ce kan rashin tsaro a gwamnatin Buhari16 Mayu 2021, 04:...
16/05/2021

Janar Ibrahim Babangida: Abubuwan da tsohon shugaban Najeriya ya ce kan rashin tsaro a gwamnatin Buhari
16 Mayu 2021, 04:06 GMT
Wanda aka sabunta Sa'o'i 2 da s**a wuce
📻📻📻📻📻📻📻📻
Tsohon shugaban mulkin sojan Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya, ya ce samar wa sojoji kayan aiki da horo su ne manyan hanyoyin karya lagon matsalar tsaron da kasar ke fuskanta.

A sakonsa na barka da sallah, ya bukaci 'yan Najeriya da su bai wa gwamnatin kasar haɗin kai domin samar da zaman lafiya da tsaro, yana cewa babbar gudunmawar da jama'a za su bayar kenan daga nasu bangaren don ganin an shawo kan matsalar da ta ki ci ta ki cinyewa.

Tsohon shugaban na mulkin soja ya bayyana matsalar tsaro a matsayin babban kalubalen da Najeriya ke fama da shi a halin da ake ciki, a don haka ne ya bukaci jama'a da su tashi tsaye wajen taimaka wa gwamnati da addu'a, da kuma ba ta hadin kai don kawo karshen matsalar.

16/05/2021

😂😂😂😂 you cant stop laughing if you watching. Abundariya.

24/03/2021

Just. Do it

09/02/2021

Unfafa damiya. Nishadi

30/01/2021

Wow. Nice show

Freedom. Redio takuce domin iliman tarwa da Kuma wa azantarwa.
21/12/2020

Freedom. Redio takuce domin iliman tarwa da Kuma wa azantarwa.

Address


Telephone

+2348146284467

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Freedom redio hausa news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Freedom redio hausa news:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share