Adamu Zangi Yusufari

  • Home
  • Adamu Zangi Yusufari

Adamu Zangi Yusufari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adamu Zangi Yusufari, Newspaper, .

INDA RANKA: Wani mutumin Amurka ya auri wata mata mai kai BiyuMatar mai kai Biyu ana yi mata ɗaukar matsayin mutum Biyu ...
28/03/2024

INDA RANKA: Wani mutumin Amurka ya auri wata mata mai kai Biyu

Matar mai kai Biyu ana yi mata ɗaukar matsayin mutum Biyu a gangan jiki ɗaya, shi yasa ma aka raɗa wa kowane kai sunansa, ɗaya sunanta Abby dayar kuma sunan ta Brittany Hensel kuma kansu yana manne a gangan jiki ɗaya kowane kai yana sarrafa bangare daya na jikin.

An ruwaito yanzu dai Abby (ɗaya kan) tayi aure inda ta auri Josh Bowling wani Sojan Amurka, a yayinda ɗaya kan kuma wato Brittany ke jiran masoyi...

Jerin Ƙasashen Duniya 13 Da S**a Haramta TikTok A Ƙasashensu1. Ƙasar Amurka2. Taiwan: Tun a watan Disamba 2022,3. India:...
23/03/2024

Jerin Ƙasashen Duniya 13 Da S**a Haramta TikTok A Ƙasashensu

1. Ƙasar Amurka

2. Taiwan: Tun a watan Disamba 2022,

3. India: Tun a shekarar 2020

4. Tarayyar Turai

5. Australia

6. France

7. Afghanistan: Tun a shekarar 2022,

8. Pakistan: Tun a watan Octoba 2020

9. Nepal

10. New Zealand

11. Ingila

12. Belgium

13. Canada

22/03/2024

╱◥██████◣
│∩│🖼️▤│▤▤│
Idan wayarka Original ce to
Kayi copy din Gidan nan😝😄😂

Innanillahi wa'inna'ilaihi raji'un! Wannan mummunar Hadarin ya faru ne a garin kamba dake jihar kebbi, ya salam. Ubangij...
19/03/2024

Innanillahi wa'inna'ilaihi raji'un! Wannan mummunar Hadarin ya faru ne a garin kamba dake jihar kebbi, ya salam. Ubangiji Allah ya karbi shahadar su

But Why Women No De Fear 😨😨😨
19/03/2024

But Why Women No De Fear 😨😨😨

🙆😂🤐😂🙆
18/03/2024

🙆😂🤐😂🙆

It's coming to Pass 💙
18/03/2024

It's coming to Pass 💙

🚩Sai tashin zance: Man Utd 4-3 Liverpool
17/03/2024

🚩Sai tashin zance: Man Utd 4-3 Liverpool

Liverpool please know that we’re friends 😂
17/03/2024

Liverpool please know that we’re friends 😂

Time for revenge Manchester United 💪FA cup 😝😄😄😂
17/03/2024

Time for revenge Manchester United 💪

FA cup 😝😄😄😂

The border between Nigeria 🇳🇬 and Niger 🇳🇪 Republic runs through Dole Kaina village, dividing the village in half, with ...
17/03/2024

The border between Nigeria 🇳🇬 and Niger 🇳🇪 Republic runs through Dole Kaina village, dividing the village in half, with one part situated in Kebbi State of Nigeria, and the other falling into Dosso State of Niger.

Calm down it just a nightmare 😂😝😂
16/03/2024

Calm down it just a nightmare 😂😝😂

Muna Nan Mun Dage da Mining ⛏️⛏️⛏️ na Uprock An kusan Shan jarmiya.https://link.uprock.com/i/1a2239efKu dauko Diga aboka...
16/03/2024

Muna Nan Mun Dage da Mining ⛏️⛏️⛏️ na Uprock An kusan Shan jarmiya.

https://link.uprock.com/i/1a2239ef

Ku dauko Diga abokai Aci Gaba da Neman halal⛏️⛏️〽️

Arsenal waited 14 years to play in a Champions League quarterfinal, only to be draw Bayern Munich.The Gunners conceded 1...
15/03/2024

Arsenal waited 14 years to play in a Champions League quarterfinal, only to be draw Bayern Munich.

The Gunners conceded 10 goals over two legs the last time they faced each other 🫠

Now it time for revenge 😂🤔😭

Well Arsenal got what they wanted and for Real Madrid I’ll reserve my opinion 😂🤩
15/03/2024

Well Arsenal got what they wanted and for Real Madrid I’ll reserve my opinion 😂🤩

‼️ The 2023-24 UEFA Champions League quarter-finals and semi-finals draws will be decided today at 12:00 CET.
15/03/2024

‼️ The 2023-24 UEFA Champions League quarter-finals and semi-finals draws will be decided today at 12:00 CET.

ALKAWARIN ALLAH GASKIYA NEBabban Malamin Musulunci A Duniya Dr. Zakir Naik Ya Yi Wa Musulmi Bushara Cewa Musulunci Ya Ku...
15/03/2024

ALKAWARIN ALLAH GASKIYA NE

Babban Malamin Musulunci A Duniya Dr. Zakir Naik Ya Yi Wa Musulmi Bushara Cewa Musulunci Ya Kusa Mamaye Duniya.

ALLAHU AKBARRahotanni sun nuna cewa tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Kamaru Regobert Song, ya karɓi Addinin Musulu...
14/03/2024

ALLAHU AKBAR

Rahotanni sun nuna cewa tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Kamaru Regobert Song, ya karɓi Addinin Musulunci.

The exit door awaits you 😂😂😃 I mean you 😃 😂
13/03/2024

The exit door awaits you 😂😂😃 I mean you 😃 😂

Anga watan Ramadan a Najeriya Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya ayyana gobe Litinin 11/03/2024 a matsayin ranar 1 ga Ramadan...
10/03/2024

Anga watan Ramadan a Najeriya

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya ayyana gobe Litinin 11/03/2024 a matsayin ranar 1 ga Ramadan.

YANZU-YANZU: Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Ayyana Gobe Litinin A Matsayin Ranar 1 Ga Watan Ramadan
10/03/2024

YANZU-YANZU: Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Ayyana Gobe Litinin A Matsayin Ranar 1 Ga Watan Ramadan

Keke Man Who Returned IPhone 13 Pro Max Which Passenger Forgot In His Tricycle Receives Only Selfie With The Owner As Re...
09/03/2024

Keke Man Who Returned IPhone 13 Pro Max Which Passenger Forgot In His Tricycle Receives Only Selfie With The Owner As Reward 😳😳😳😳

Kotun kolin ƙasar Saudiyya ta buƙaci al'ummar musulmi su halarci duban jinjirin watan Ramadan a yammacin Lahadi..RIYADH ...
09/03/2024

Kotun kolin ƙasar Saudiyya ta buƙaci al'ummar musulmi su halarci duban jinjirin watan Ramadan a yammacin Lahadi..

RIYADH — Kotun ƙolin ƙasar Saudiyya ta fitar da kira ga al’ummar musulmi a faɗin ƙasar da su halarci duban jinjirin watan Ramadan a yammacin ranar Lahadi 29 ga watan Sha’aban shekara ta 1445 bayan hijira, kamar yadda kalandar Umm al-Qura ta nuna a ranar 10 ga Maris, 2024.

A ƙoƙarin da kotun ƙolin ƙasar ke yi na tabbatar da ganin jinjirin watan azumin Ramadan daidai, ta ƙarfafa gwiwar waɗanda s**a samu damar ganin jinjirin watan, ko da ido ko kuma ta hanyar amfani da na’urar ɗaukar hoto da su fito su bayyana abubuwan da s**a gani. An yi kira ga mutanen da s**a ga jinjirin watan da su kai rahoto ga kotu mafi kusa, inda za su iya rubuta shaidarsu a hukumance. A madadin kotun, za su iya tuntuɓar cibiyar mafi kusa, wanda zai taimaka musu wajen isa kotu mafi kusa don rubuta abubuwan da s**a gani.

Wannan al’ada ta ganin wata al’ada ce kuma ta addinin Musulunci, domin ita ce ke tabbatar da ganin watan Ramadan, watan da aka keɓe domin ibada, da azumi daga alfijir har zuwa faɗuwar rana, da kuma ayyukan sadaƙa.

Aminu G Town na shan yabo bayan ya bawa hukumar Hizba kyautar Mota, domin ci gaba da ayyukansu a faɗin jihar Kano. Masu ...
06/03/2024

Aminu G Town na shan yabo bayan ya bawa hukumar Hizba kyautar Mota, domin ci gaba da ayyukansu a faɗin jihar Kano. Masu karatu wane fata zaku yi masa?

Wai da gaske kasuwa tafi boko a Nigeria ??
06/03/2024

Wai da gaske kasuwa tafi boko a Nigeria ??

Ina Godiya Ga Sarkin Musulmi Domin Da Kansa Ya Kira Ni A Waya, Dahiru Mangal Ya Ce Har Zazzabi Ya Yi, Farfesa Maqari Kum...
06/03/2024

Ina Godiya Ga Sarkin Musulmi Domin Da Kansa Ya Kira Ni A Waya, Dahiru Mangal Ya Ce Har Zazzabi Ya Yi, Farfesa Maqari Kuma Tun Daga Abuja Ya Zo Kano Wajena, Yayin Da Shi Kuma Sheikh Pantami Ya Je Ya Gana Da Kwankwaso, Shi Kuma Kwankwaso Ya Kira Ni, Cewar Sheik Daurawa

Wane fata zaku yi masa?

Drop Whatsapp number to be added to the group and for more updates
05/03/2024

Drop Whatsapp number to be added to the group and for more updates

Munji dadi da Binace zata cire Naira a cikin tsarin hada-hadar su, wannan babban nasara ga dukkan dan CryptoA hankali cr...
05/03/2024

Munji dadi da Binace zata cire Naira a cikin tsarin hada-hadar su, wannan babban nasara ga dukkan dan Crypto

A hankali crypto tana sake wucewa gaba-gaba a duniyance, bawai crypto bace take kokarin cire Naira a cikin ta, ita Nairan ce take kokarin cire kanta a ciki

Naira ba tada wani sauran daraja a duniya wanda ya rage mata a yanzu, wannan babbar nasara ce a wajen mu wanda zamu sake samun damarmaki sosai a wannan space din na crypto

A duniya yanzu haka Nigeria itace kasa ta biyu wanda tafi ko wacce kasa yawan yan crypto! Banda Nigeria, keda za kiyi alfahari da wannan amma kina kokarin dunkufar da kanki. Allah ya kara gaba damu, chan gaba.

Jiya da daddare bayan dawowar Malan Aminu Ibrahim Daurawa kan kujeran shi, ya baiwa dukkannin yan daudu da yan iskan Tik...
05/03/2024

Jiya da daddare bayan dawowar Malan Aminu Ibrahim Daurawa kan kujeran shi, ya baiwa dukkannin yan daudu da yan iskan Tiktok sati biyu domin su kawo kansu gaban Hukumar Hisbah. Allah ya karawa Malan taimako

Da Dumi-DumiSheikh Daurawa ya dawo mukaminsa bayan sulhun zauren malaman Kano in ji Dr Sa’id Dukawa
04/03/2024

Da Dumi-Dumi

Sheikh Daurawa ya dawo mukaminsa bayan sulhun zauren malaman Kano in ji Dr Sa’id Dukawa

Address


Telephone

+2348035848892

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamu Zangi Yusufari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Adamu Zangi Yusufari:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share