Trust News Hausa TV

  • Home
  • Trust News Hausa TV

Trust News Hausa TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Trust News Hausa TV, TV Channel, .
(2)

29/07/2023

DA DUMI DUMINSA: bayar da tallafin kuɗi da Gwamnatin tarayya tace zatayi bashi da Wani Amfani yaudarace tsantsa UBA SANI ya amayar da fushinsa.

Babu Abinda ke cikin shirin gwamnatin BOLA TINUBU na rabawa yan NIGERIA tallafin rage raradin cire tallafin man fetur illa DAMFARA wanda yace: zai kasance ta hanyar Asusun banki. Duk da dan Jam'iyar APC ne dai ni Amma saina fada.

UBA SANI ya bayyana hakane, Yayin tattaunawa da gidan TV na Arise a daren jiya 21/7/2023.

Ya kara da cewa: A irin wannan mayuyacin yanayi babu wata mafuta da wannan tsari zai kawo, idan har gaskiya ne to ba wannan hanya za abi ba wajen rabon tallafin matukar so ake kowanne TALAKA ya samu, duba ka ga yanda mafi rinjayen al ummarmu na AREWA maso YAMMA suke rayuwa, kaso nawa ne suke amfani da asusun banki? Amsa bayyane take yan kalilan ne, Kaga kai tsaye saidai mu kira wannan Abun yaudara da damfara kawai ga Al ummarmu.

UBA SANI yace: Bari na baka wani misali amatsayina na wanda ya rike chairman na harkokin banki na shekara hudu. Na san Al amura irin wannan da s**a shafi kudi da tattalin Arziki,.

Ka gani? Al ummar Arewa Kashi saba in zuwa da biyar 70/75 duk basu da wani Abu Account, ka isa kace wayan nan mutane da suke kada mafi rinjayen kuria a zabe basu da Amfani?

Ya zama wajibi mu wakilan Arewa mu farka domin idan bamu yunkura ba, Za a ci da rabon Al ummarmu kuma sai ALLAH ya kamamu.

CNN Hausa Nigeria

29/07/2023

KU YADA WANNAN ABUN DOMIN Al'UMMAR MUSULMAI SU AMFANA: Kwai wasu muta ne, Suna Bacci amma Mala'iku suna rubuta musu ZUNUBI.

Suna Addu'a Mala'iku na rubuta musu ZUNUBI.

Suna Cin abinci Mala'iku na rubuta musu ZUNUBI.

Suna Tafiya Mala'iku na rubuta musu ZUNUBI.

Suna Kwance Mala'iku na rubuta musu ZUNUBI.

" MENE NE LAIFIN WANNAN BAYIN ALLAH ???"

👉 Duk Macen/Namijin dake bayyana Al-auran su a ( Social media ) ta hanyar yada Photunan su ga Wanda ba Muharraman su ba.

Duk lokacin da wani ya kalla photon su Mala'ikun zasu rubuta musu ZUNUBI har bayan ransu za a rinqa rubuta musu ZUNUBI shi ake kira da ( SIN JARIYA ) Wato ZUNUBI mai gudana

Wa'iya zubillah!! yake yar Uwa/Dan uwa miye ribar Ku Dan kun tura tsaraici ga wadanda ba Muharraman Ku ba karku manta har bayan ranku ZUNUBI zaita bibiyar ku, lokaci bai qure ba zaku iya tuba Allah mai gafara ne.
Har in Ka/ki na Aikata Alfasha Ki/Ka kasa tuba kana jiran sai Allah ya shirye ka ko Ka/ki na hango masu yawan laifuka ( Subhannallahi ) Ka/ki binciki aiyyu kan Ka/kin kasance azzaluma ce kuma Allah baya shiryar da Azzalumai.

Ya Rabbil Izzati ka yafemana Allah ka shiryar da mu Ubangiji Kasa Mufi Qarfin Zukatan mu😭😭😭😭.

AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM 🙏

Kada ku manta duk wanda yayi sharing shima zai ci gaba da samun lada ne duk lokaci da wani ya karanta.
Kwam

CNN Hausa Nigeria

YANZU YANZU: Mun Tallafa Wa Jihohin Nigeria Da Naira 2trn, Cewar~ Fadar Shugaban KasaDaga Muhammad Kwairi Waziri Fadar s...
01/05/2023

YANZU YANZU: Mun Tallafa Wa Jihohin Nigeria Da Naira 2trn, Cewar~ Fadar Shugaban Kasa

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa gwamnatin shugaba Buhari ta kara wa jihohi sama da Naira tiriliyan biyu na domin tallafa musu.

Tallafin an yi shi ne domin su samu damar biyan albashin su da fansho, musamman ta fuskar raguwar kudaden shigar man fetur.

Wannan dai na kunshe ne a cikin wata takarda da ke nuna nasarorin da gwamnatin Buhari ta samu a sassa daban-daban tsakanin shekarar 2015 zuwa 2023 da kungiyar sadarwa ta shugaban kasa ta fitar jiya.

Rahoton ya ce abubuwan da aka bai wa jihohi sun hada da Cibiyar Tallafawa Kasafin Kudi Naira Biliyan 614; Dala biliyan 5.4 na Kuɗin Paris Club; Biliyan 700 na Lamunin Lamuni & Maidawa da kuma rage nauyin biyan basuss**an da ya kai N575.5bn.

Alhassan Ado Doguwa Ya shiga Takarar Shugabancin Majalisar Wakilan Nijeriya A HukumanceMe za kuce?
01/05/2023

Alhassan Ado Doguwa Ya shiga Takarar Shugabancin Majalisar Wakilan Nijeriya A Hukumance

Me za kuce?

Cin Hanci Ba Zai Bar Nijeriya Ta Cigaba Ba, Cewar Ganduje
01/05/2023

Cin Hanci Ba Zai Bar Nijeriya Ta Cigaba Ba, Cewar Ganduje

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Bayan Ganawa Da Mai Girma Sabon Shugaban Kasar Najeriya Ana Raɗe Raɗin Za a Bawa Mawaki Dauda Kahutu Ra...
01/05/2023

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Bayan Ganawa Da Mai Girma Sabon Shugaban Kasar Najeriya Ana Raɗe Raɗin Za a Bawa Mawaki Dauda Kahutu Rara Mininstan Walwala Da Jinkai Ko Kuma Ya Kawo Wani Amintaccan Sa Abashi Sannan Mai Girma Sabon Shugaban Ƙasa Ya Kira Rara Da ( My Son) Wato Ɗana Inda Yace Zamuyi Aiki Tare Dakai Ka Faɗa Da Ka Faɗa Domin Ka Bada Gudun Mawa Wajan Kafa Gomnatina.

Sannan Mai Girma Sabon Shugaban Kasa Ya Ƙara Da Kiran Mawakin Ɗanbaiwa Wanda Muryar Sa Take Shiga Kunnan Kowa

Muna sane da halin da kuke ciki zamu kawo gyara nan bada dadewa ba, sakon shugaba Buhari ga al'ummar Nigeria.
03/02/2023

Muna sane da halin da kuke ciki zamu kawo gyara nan bada dadewa ba, sakon shugaba Buhari ga al'ummar Nigeria.

SUBAHANALLA:  Wani Matashi Mai Suna Shamsuddeen A Garin Zaria, Yayi Ridda Zuwa Kiristanci Har Sun Bashi Mata Zai Aura.Sh...
13/01/2023

SUBAHANALLA: Wani Matashi Mai Suna Shamsuddeen A Garin Zaria, Yayi Ridda Zuwa Kiristanci Har Sun Bashi Mata Zai Aura.

Shamsuddin Hussaini, matashi ne ɗan shekara 22 wadda ke unguwar Alkali cikin garin Zariya. Bayan kasancewar sa ɗan musulmai jikan musulmai hakan bata hana shi canza addini ba inda ya zaɓi ya koma addinin Kíristanci.

Watannin baya kaɗan Shamsu yayi tafiya inda ya shafe watanni bai dawo gida ba, kwatsam sai a cikin ƴan kwanakin nan ya dawo inda ya tabbatar wa mutane cewa ya canza addini daga Musulunci zuwa Kíristanci.

Duk da cewa bai bayyana dalilansa ba, amma akwai abubuwan da mukayi la’akari dasu wadda muna kyautata zaton su ne sanadiyyar da ya zaɓawa kansa wannan hanyar, dalilan kuwa sune kamar haka.

1. Matsi Na Rayuwa: Shamsu ya kasance maraya ne wadda babanshi ya rasu bai wuce shekara 1 da haihuwa ba hakan tasa yarasa duk wani gata da ɗa yake samu a wajen mahaifi.

2. Rashin kula Daga Ƴan Uwan Mahaifinsa: Shamsu ya fuskanci ƙalubale irin wadda maraya mara gata yake fuskanta. A halayya irin na mutanen yanzu idan mutum bai haifeka ba to kullun nisantanka yake tare da gujema duk wani buƙatuwa naka inda hakan yasa koda kana aikata wani abu mara kyau kasancewar bai damu da halin da kake ciki to bazai san kanayi ba b***e ya gyara maka.

3. Neman Mafita Daga Halin Ƙuncin Rayuwa: Sau da dama ƴan addinin Kíristanci s**anyi amfani da halin da mutum ke ciki domin su jawo shi garesu ta hanyar kyautata mashi. Tabbas a rayuwar yanzu sunfi Musulmai tausayi dajin ƙai.

4. Ƙarancin Ilimin Addini: Tabbas ƙarancin ilimin addini ya taimaka wajen sauya addinin wannan yaron.

5. Halin Ko’in Kula Na Musulmai: Tabbas musulmai mun nisanta daga faɗin Annabi S.A.W domin kuwa Annabi yana cewa duk wadda yasa maraya farin ciki ko ya kashewa maraya ƙishi tabbas zai kashe masa nasa ƙishin ranar Alƙiyama. Da yawan marayu sunaji a zuciyarsu tamkar su ba ƴaƴa ne kamar kowa ba domin kuwa suna rayuwa ne cikin ƙunci.

WATA SABUWA: Photo Kafìn Aúre ( Pre-wedding ), Shín Kúna Ganìn Wànnan Amàryár Da Suwa Take Ne ?
13/01/2023

WATA SABUWA: Photo Kafìn Aúre ( Pre-wedding ), Shín Kúna Ganìn Wànnan Amàryár Da Suwa Take Ne ?

'Zan nuna maka ko ni wacece, ba za ka yi gwamnan Kano ba' - Kurin Aisha Bichi ga Abba Gida-gida a filin jirgin saman Kan...
10/01/2023

'Zan nuna maka ko ni wacece, ba za ka yi gwamnan Kano ba' - Kurin Aisha Bichi ga Abba Gida-gida a filin jirgin saman Kano

Shaidun gani da ido sun ce da ƙurar ta lafa, sai Abba Gida-gida ya je don ya yi mata ƙorafin abinda dogaranta su ka yi, a matsayin ta na ƙawar mai ɗakin sa, inda ta riƙa yi masa balbalin-bala'i, har ta ke cewa ba za ta bari ya yi gwamna a Kano ba.

Me Zaku ce?

Yara Suna Samun Tarbiyya Ne Daga Wajen Iyayensu, Malamai Kuma Su Suke Fadakarwa, Don Haka Ni Don Neman Kudi Nake Harkar ...
10/01/2023

Yara Suna Samun Tarbiyya Ne Daga Wajen Iyayensu, Malamai Kuma Su Suke Fadakarwa, Don Haka Ni Don Neman Kudi Nake Harkar Finafinan Hausa, Ba Don Fadakarwa Ko Gyaran Tarbiyya Ba, Cewar Sadik Sani Sadik

KACICÍ-KACICÍ: Ƙaramín yaran daké cìkìn hotonnan na ɗaya daga cìkìn manyar ƴan Siyasar Kano, waye zai faɗa mana sunan sa...
07/01/2023

KACICÍ-KACICÍ: Ƙaramín yaran daké cìkìn hotonnan na ɗaya daga cìkìn manyar ƴan Siyasar Kano, waye zai faɗa mana sunan sa

A kafta.....

IKON ALLAH: Tukwanen Naira Miliyan Daya Da Dubu Dari Takwas Da Hamsin (1.8 Million)
07/01/2023

IKON ALLAH: Tukwanen Naira Miliyan Daya Da Dubu Dari Takwas Da Hamsin (1.8 Million)

Raina Halittar Allah Ne Ke Sa Mata Yin Bilicin, Cewar Sheik Bello Yabo
05/01/2023

Raina Halittar Allah Ne Ke Sa Mata Yin Bilicin, Cewar Sheik Bello Yabo

Ni zan kayar da Zulum a zaɓe mai zuwa, ƴar takarar gwamna a Borno ta ci alwashiYar takarar gwamna a jihar Borno a jam'iy...
04/01/2023

Ni zan kayar da Zulum a zaɓe mai zuwa, ƴar takarar gwamna a Borno ta ci alwashi

Yar takarar gwamna a jihar Borno a jam'iyyar ADC, Fatima Abubakar, ta ce tana da kwarin gwuiwar lashe zaben gwamnan na ranar 11 ga watan Maris, duba da ci gaban da aka samu a baya-bayan nan.

Abubakar, mace daya tilo da ta tsaya takara a zaben ta shaida wa Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa a Maiduguri ra yau Laraba cewa ta fara kamfen gida-gida don jin ta bakin al’ummar jihar.

Ta ce tana samun karin goyon baya da farin jini daga masu zabe, tana mai cewa ta kusa samun nasarar lashe zaben.

“Ina kara samun farin jini tare da karin magoya baya, musamman matan da s**a yi imani da karfina na kawo sauyi mai inganci a rayuwar mata da matasa a Borno.

"Ina so in yi kira ga mata da matasa da muke tuntubar juna, suma su isar da sakon ga wasu kan bukatar a gwada 'yan mata 'yan takara a wannan takara don samun canji mai kyau," in ji Abubakar.

Daily Nigerian

Zan fara sakin bidoyoyi na Tsiraici a Tiktok ~cewar Shahararriyar matashiya kuma ƴar iskar Tiktok Aisha Fulɓe a wani fai...
02/01/2023

Zan fara sakin bidoyoyi na Tsiraici a Tiktok ~cewar Shahararriyar matashiya kuma ƴar iskar Tiktok Aisha Fulɓe a wani faifan bidiyo da ta saki.

Me za ku ce?

'Yan 'Pi Network' Ya Ake Ciki Ne, An Fita Fa Daga Watan Disamba Har An Shiga Sabuwa Shekara Amma Har Yanzu Mun Ji Shiru ...
01/01/2023

'Yan 'Pi Network' Ya Ake Ciki Ne, An Fita Fa Daga Watan Disamba Har An Shiga Sabuwa Shekara Amma Har Yanzu Mun Ji Shiru Ba Ta Fashe Ba?

MÚHAWARA: A cikin gwamnonin Nigeria gaba ɗaya wayé fafi cancanta ya zama gwarzón shekarar 2022 a wajén raya jihar sa da ...
01/01/2023

MÚHAWARA: A cikin gwamnonin Nigeria gaba ɗaya wayé fafi cancanta ya zama gwarzón shekarar 2022 a wajén raya jihar sa da núna jín ƙaí ga al'ummar jihar sa.

Ku Kalli Yadda Sabuwar Naira 500 Ta Koma Bayan An Wanke Ta A Cikin Kaya"Wallahi Kada Ku Yadda Ku Yi Kuskuren Mantawa Da ...
31/12/2022

Ku Kalli Yadda Sabuwar Naira 500 Ta Koma Bayan An Wanke Ta A Cikin Kaya

"Wallahi Kada Ku Yadda Ku Yi Kuskuren Mantawa Da Sabon Kudin Nijeriya A Aljihunku Har Ku Kai Ga Wanke Kayan", Cewar Muhammad Sunusi Shehu

Idan Kai Ne Kai Baiwa Tele Samfurin Wannan Dinkin Na Bangaren Hagu Ya Yi Maka, Sai Ya Yi Maka Irin Na Bangaen Dama, Wane...
30/12/2022

Idan Kai Ne Kai Baiwa Tele Samfurin Wannan Dinkin Na Bangaren Hagu Ya Yi Maka, Sai Ya Yi Maka Irin Na Bangaen Dama, Wane Mataki Za Ka Dauka?

Zaka iya karɓar Naira miliyan ɗaya ka dangwalawa ɗan takarar da bai can canta ba a zaɓen 2023?
28/12/2022

Zaka iya karɓar Naira miliyan ɗaya ka dangwalawa ɗan takarar da bai can canta ba a zaɓen 2023?

ALLURA CÌKÌN RÚWA: Tsohuwar Matar Jarumín Kannywood Sani Musa Danja Jaruma Mansura IsahPhoto Credit:   📸🌹
28/12/2022

ALLURA CÌKÌN RÚWA: Tsohuwar Matar Jarumín Kannywood Sani Musa Danja Jaruma Mansura Isah

Photo Credit: 📸🌹

Ajuma Nasanyana Kenan, Sarauniyar Kyau Ta Kasar Kenya
28/12/2022

Ajuma Nasanyana Kenan, Sarauniyar Kyau Ta Kasar Kenya

Wata Tsaléliyar Budúrwa Ƴar Asalín Jìhar Kanó Maryam Shetty Na Gab Da Zama Sabuwar Sarauníyar Kyaú Ta Nigeria Wató (Míss...
28/12/2022

Wata Tsaléliyar Budúrwa Ƴar Asalín Jìhar Kanó Maryam Shetty Na Gab Da Zama Sabuwar Sarauníyar Kyaú Ta Nigeria Wató (Míss Nìgeria).

Wané fata zaku yì mata ?

BA RABO DA GWANI BA...Ba Wai Saukar Baba Buhari Daga Mulki Ba, Sàmun Wanda Zai Maye Gurbinsa Kuma Ya Yi Adalci K**arsa S...
28/12/2022

BA RABO DA GWANI BA...

Ba Wai Saukar Baba Buhari Daga Mulki Ba, Sàmun Wanda Zai Maye Gurbinsa Kuma Ya Yi Adalci K**arsa Shine Abin Ji, Ra'ayin Kabeer Ya'u

28/12/2022

Atiku, Kwankwaso ko Tinubu, Waye zabin yan Najeriya ?

JIYA BA YAU BA: Shúgaba Buharí Kénan Taréda Wanì Matashí A Shekarún Baya, Kafin Ya Zama Shúgaban Ƙasa A 2015Kó Ina Wanna...
28/12/2022

JIYA BA YAU BA: Shúgaba Buharí Kénan Taréda Wanì Matashí A Shekarún Baya, Kafin Ya Zama Shúgaban Ƙasa A 2015

Kó Ina Wannan Matashi Ya Ké A Halin Yanzú ?

DÁGA Jamilú Dabawa

Zakzaky Nada 'yancin yin fahimtarsa, amma rashin biyayya ga gwamnati laifineCewar Gwamna El-rufai"Idan Zakzaky yace ba A...
28/12/2022

Zakzaky Nada 'yancin yin fahimtarsa, amma rashin biyayya ga gwamnati laifine
Cewar Gwamna El-rufai

"Idan Zakzaky yace ba Allah babu ruwan kowa dashi, Yanada 'Yancin Yin Fahimtarsa amma idan yace Shugaba Buhari ba shine Shugaban Nigeria ba kuma baiyarda Dani a matsayin Gwamnan jihar Kaduna ba to bazamu yarda ba dole zamu dauki Mataki a kansa".

Ko mene zakuce ?

Wallahi Duk Wanda Ya Kawo Min Bidiyo Ko Sautin Muryar Inda Atiku Ya Ce 'Annabi Umaru' Ko Kuma Inda Atiku Ya Ce 'Ya Rants...
27/12/2022

Wallahi Duk Wanda Ya Kawo Min Bidiyo Ko Sautin Muryar Inda Atiku Ya Ce 'Annabi Umaru' Ko Kuma Inda Atiku Ya Ce 'Ya Rantse Da Izu 80', Zan Ba Shi Kyautar Naira Milyan Biyar, Cewar Wannan Malami Daga Jihar Sokoto

DARASIN RAYUWA: Yanzu Ba Na Jin Dadin Rayuwata, Fatana Kawai Na Cika Da Imani, Inji Alhaji Aminu Dantata
27/12/2022

DARASIN RAYUWA: Yanzu Ba Na Jin Dadin Rayuwata, Fatana Kawai Na Cika Da Imani, Inji Alhaji Aminu Dantata

Malami na farko Wanda ya fassara Al-Qur'ani daga larabci zuwa turanciWannan shine! Malam Yusuf Ali Wanda Ya Rayu Daga 18...
27/12/2022

Malami na farko Wanda ya fassara Al-Qur'ani daga larabci zuwa turanci

Wannan shine! Malam Yusuf Ali Wanda Ya Rayu Daga 1872-1954, wanda Ya Fassara Al'qur'ani Mai Girma Daga Harshen Larabci Zuwa Turanci Tare Da Tafsirinsa.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

JIN RA'AYI: Ku zo a kafta, ku zaɓi lamba a cikin ƴan takarar gwamna a Kano.1. Bashir Ishaq Bashir2. Sadiq Wali3. Salihu ...
27/12/2022

JIN RA'AYI: Ku zo a kafta, ku zaɓi lamba a cikin ƴan takarar gwamna a Kano.

1. Bashir Ishaq Bashir
2. Sadiq Wali
3. Salihu Tanko Yakasai
4. Bala Muhammad Gwagwarwa
5. Nasiru Yusuf Gawuna
6. Sha'aban Sharada
7. Abba Kabir Yusuf
8. Malam Ibrahim Khalil

WATA SABÚWA: Ganí Nazó Abúja Dolé Ne Sai Na Haɗu Da Sadiya Umar Faruk Ta Bani Haƙƙina Na NPower Kafin Na koma Gida Sakkw...
27/12/2022

WATA SABÚWA: Ganí Nazó Abúja Dolé Ne Sai Na Haɗu Da Sadiya Umar Faruk Ta Bani Haƙƙina Na NPower Kafin Na koma Gida Sakkwato, Céwar Wanì Matashi Ɗaga Jihar Sakkwato

DÁGA Real Buroshi Mawaka Sokoto

Wani matashi mai suna Murtala Maja ya ɗauke kafarsa tun daga jihar Sakkwato ya tafi garin Abuja domìn ƙwato hakkinsa daké hannun Ministan Jinkai da agajin gaugawa Hajiya Sadiya Umar Faruk a cewarsa.

Matashin ya bayyana hakan ne acikin wani faifan bidiyon da yaké kwance a wani masauki inda yake cewa " Na aika saƙo a Faɗa ma Buhari Ni wallahi bazan bar garin Abuja ba har sai na haɗu da Sadiya Faruk ta bani haƙƙina na NPower saboda haka duk ɗan Nájeriya dake buƙatar haƙƙin sa yazo Abúja ya Karɓi hakkinsa dake hannun Ministan Jinƙai Hajiya Sadiya Faruk "

Waccé Shawara Zaku Bawa Wannan Matashí ?

Ba Haramun bane musulmi ya amsa gaisuwan murnar Bikin kirsimeti wa kirista,  Cewar~Babban Malamin Masallacin Harami, day...
26/12/2022

Ba Haramun bane musulmi ya amsa gaisuwan murnar Bikin kirsimeti wa kirista, Cewar~Babban Malamin Masallacin Harami, daya daga cikin masu gabatar da hudubar arafa, Sheikh Dr. Muhammad bin Abdul Karim Al-Issa. Sheikh Issa,

Me zaku ce?

INNA LÍLLAHÍ WA'INNA ILAIHÍ RAJI'ÚN. Allah Dr. Salim Saleh Shúgaban Manoman Alkama Ná Nájeriya Rasúwa Jìya da yamma.Alla...
26/12/2022

INNA LÍLLAHÍ WA'INNA ILAIHÍ RAJI'ÚN.

Allah Dr. Salim Saleh Shúgaban Manoman Alkama Ná Nájeriya Rasúwa Jìya da yamma.

Allah ya gafarta masà yasa ya huta. Amin

JIYA BA YAU BA: Masu Karatu Da Wa Yake Yi Muku K**a?Tabbas inda rai da rabo, inji masu iya magana.
26/12/2022

JIYA BA YAU BA: Masu Karatu Da Wa Yake Yi Muku K**a?

Tabbas inda rai da rabo, inji masu iya magana.

Ina ba ƴan Najeriya haƙuri kan batun cire tallafin man da nace zanyi, da wasa nake yi na faɗa ne don inji abinda ƴan ada...
26/12/2022

Ina ba ƴan Najeriya haƙuri kan batun cire tallafin man da nace zanyi, da wasa nake yi na faɗa ne don inji abinda ƴan adawa za s**e amma idan kuka zaɓe ni zan dawo da farashin litar man fetur ɗin ₦45 in Allah ya yarda—Tunubu

Wata Tawagar Musulmai Sun Kai Ziyara Coci A Garin Zaria Domin Taya Kiristoci Murnar Kirsimeti
26/12/2022

Wata Tawagar Musulmai Sun Kai Ziyara Coci A Garin Zaria Domin Taya Kiristoci Murnar Kirsimeti

Yadda Mabiya Shi'a S**a Ziyarci Cocina Daban-daban Domin Taya Kiristoci Murnar Kirsimeti
26/12/2022

Yadda Mabiya Shi'a S**a Ziyarci Cocina Daban-daban Domin Taya Kiristoci Murnar Kirsimeti

LABARI MAI DADI: Yanzu Haka Nijeriya Ita Ce Kasar Da Ta Fi Kowacce Ƙasa Noman Shinkafa A Fadin Afrika, K**ar Yadda Binci...
25/12/2022

LABARI MAI DADI: Yanzu Haka Nijeriya Ita Ce Kasar Da Ta Fi Kowacce Ƙasa Noman Shinkafa A Fadin Afrika, K**ar Yadda Bincike Ya Nuna

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Trust News Hausa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share