Tsohuwar AJIYA

  • Home
  • Tsohuwar AJIYA

Tsohuwar AJIYA Prestige FM 91.7
(1)

Allah sarki. Wasu busan me ake da wannan ba.
27/04/2024

Allah sarki. Wasu busan me ake da wannan ba.

19/03/2024

Tarkashi tafiya tafi. Kamar maza tanaga mazuru ko ba fada da wawan kallo.

Sarkin Sudan na Kontagora Alh. Umaru Maidubu (CBE) ɗan Sarkin Sudan Ibrahim Dan Sarkin Sudan Umaru Nagwamatse. Yayi Mulk...
15/02/2024

Sarkin Sudan na Kontagora Alh. Umaru Maidubu (CBE) ɗan Sarkin Sudan Ibrahim Dan Sarkin Sudan Umaru Nagwamatse. Yayi Mulkin kontagora daga shekarar 1929 zuwa 1961, ya samu lambar yabo daga masarautar Ingila ta Commander of the British Empires a shekarar 1947.

Allah shi kyautata kwanciya!

15/11/2023

Shiri Tsohuwar Ajiya. NI MAIKANO ALIYU tare da Yaron malan da Musa MaiGurmi.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!Buhari Imam Kuta, Bizara Zaria
11/11/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!

Buhari Imam Kuta, Bizara Zaria

Duniya ta lula
23/10/2023

Duniya ta lula

19/10/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!

Ridwanullah Muhammad Nura Naba'ba, Sani Usman Nabara, Abdukareem Abubakar Sanyinna, Hashim Abdu Hachimou Mati, Abubakar Muhamud

Ku kasan ce da mu ayau talata cikin Shirin Tsohuwar ajiya da misalin karfe tara da rabi.Na dare inada zamu  shakata da M...
10/10/2023

Ku kasan ce da mu ayau talata cikin Shirin Tsohuwar ajiya da misalin karfe tara da rabi.Na dare inada zamu shakata da MUSA mai gurmi don ya wake masu sauraren mu.

Tambayoyi  gida uku:-1-sunan wanan abun ?2-me yasa aka Sasha a Wuta?3-bayan an gasa shi. Wane suna ake Kiran shi.?
07/10/2023

Tambayoyi gida uku:-
1-sunan wanan abun ?
2-me yasa aka Sasha a Wuta?
3-bayan an gasa shi. Wane suna ake Kiran shi.?

Jiya ba yau ba.
28/08/2023

Jiya ba yau ba.

Kataba shafa shi.??
13/08/2023

Kataba shafa shi.??

Wazai fada mini Sunan wanna Abar.??
29/07/2023

Wazai fada mini Sunan wanna Abar.??

Allah sarki duniya . Wanan HULAR fa ada sai attajiri. Ke malakar ta.
23/06/2023

Allah sarki duniya . Wanan HULAR fa ada sai attajiri. Ke malakar ta.

Duniya mai yayi.
17/06/2023

Duniya mai yayi.

08/06/2023

Alhaji Dr. Aliyu Akilu M.F.R (1918 – October 19, 1999) also known as Malam Akilu Aliyu was a Nigerian poet, writer, scholar, politician, and one of the greatest Hausa poets of the twentieth century.

Akliu Aliyu was born in Jega (in a town called Kyarmi, in present-day Kebbi State. Malam Akilu spent most of his life in Kano, a place he went as an Islamic student in his teens.
He was in Maiduguri for a few decades before returning to Kano where he lived till his death.
He lived as an Islamic teacher, a tailor and a poet (poetry was a medium through which he taught thousands of invisible students).
He established, and taught in, Islamic schools in Maiduguri and Azare.

Kurubutu mini. Sunan wanna sabulun.
05/04/2023

Kurubutu mini. Sunan wanna sabulun.

Wa zai fada mini Sunan wanna mutumin ???
17/03/2023

Wa zai fada mini Sunan wanna mutumin ???

Da wane suna kuke wannan abin.?
20/10/2022

Da wane suna kuke wannan abin.?

Fada mini sunan wannan abar.?
15/10/2022

Fada mini sunan wannan abar.?

Wazai iya fada sunsn wannan littafin.?
14/10/2022

Wazai iya fada sunsn wannan littafin.?

Meye  sunan wannan abin, kuma me akeyi da shi.??
01/09/2022

Meye sunan wannan abin, kuma me akeyi da shi.??

Duniya Mai yayi.
15/08/2022

Duniya Mai yayi.

A zamanin dah. Haka a kai abincin Sallah. Wa zai iya tunawa .??
08/07/2022

A zamanin dah. Haka a kai abincin Sallah. Wa zai iya tunawa .??

Wazai fada mini  suman wannan bawan Allah.?
18/06/2022

Wazai fada mini suman wannan bawan Allah.?

Don ALLAH yaushe rabon ka da kai nika.?
06/06/2022

Don ALLAH yaushe rabon ka da kai nika.?

Angyasheku wanzamai.
24/05/2022

Angyasheku wanzamai.

Ko kun tabs shan wannan..?
30/04/2022

Ko kun tabs shan wannan..?

Address


Telephone

+2348162987193

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsohuwar AJIYA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share