Nigeria Daily Hausa

  • Home
  • Nigeria Daily Hausa

Nigeria Daily Hausa Shafin Jaridar majiyooyi an ƙaddamar muku da wannan kamfanin jarida don zaƙulo ingantttun labarai

Muna Godiya Sosai Wannan Manhaja da kuke gani ta kamfanin muce bawai ta BBC, KO LEGIT BAIdan bakada Manhajarmu dan uwa k...
01/01/2024

Muna Godiya Sosai Wannan Manhaja da kuke gani ta kamfanin muce bawai ta BBC, KO LEGIT BA
Idan bakada Manhajarmu dan uwa kadaure kasauke ta daga Playstore zuwa wayarka

Kuduba wadannan Labaran duk suna a Manhajarmune kuma basu kade bane akwa bangarori da yawa ga wajan kallo ga wajan shan waka.

Ga link kubi direct kuyi download
👇👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=news.com.twist

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un😭Yanzu-yanzu| Fitaccen Mawaƙin Barkwanci, Mahmud Na Danko, Mai Waƙar Baba zai daɗa AUR...
11/06/2023

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un😭

Yanzu-yanzu| Fitaccen Mawaƙin Barkwanci, Mahmud Na Danko, Mai Waƙar Baba zai daɗa AURE, Za a yiwa Mama Kishiya, Ya Rasu Sak**akon hatsarin Mota.

Muna Addu'a Allah ya jikansa da Rahama🙏

YANZU-YANZU: Zamu ci gaba da rusau ba gudu ba ja da baya ~Cewar Abba Kabir Yusuf.Me za ku ce?
09/06/2023

YANZU-YANZU: Zamu ci gaba da rusau ba gudu ba ja da baya ~Cewar Abba Kabir Yusuf.

Me za ku ce?

GARABASA: An Sanya Kyautar Naira Dubu Dari Biyu Da Hamsin (250k).Daga: Muhammad Bala Afuwa.Duk wadda ya kawo shaidar mur...
08/06/2023

GARABASA: An Sanya Kyautar Naira Dubu Dari Biyu Da Hamsin (250k).

Daga: Muhammad Bala Afuwa.

Duk wadda ya kawo shaidar murya ta sauti ko ta gani a bidiyo, wadda Sheikh Zakzaky yake zagin Sahabbai, an sanya tukwuici Naira dubu 250k.

Kalma ɗaya tak akan Sheikh Ja'afar Mahmud Adam, Allah yayi mishi rahama
08/06/2023

Kalma ɗaya tak akan Sheikh Ja'afar Mahmud Adam, Allah yayi mishi rahama

Allah yay wa wata daya daga cikin mahajjatan kasar Niger mai suna Zainabou rasuwa ta rasu ne jim kadan bayan saukar su a...
07/06/2023

Allah yay wa wata daya daga cikin mahajjatan kasar Niger mai suna Zainabou rasuwa ta rasu ne jim kadan bayan saukar su a birnin Madinah.

Allah yasa Aljannah tazam makomar ta.

Duk gidan man daba zai siyar da litan man fetur 65 ba yaba mu hayan gidan idan kuma ba hakaba zamu ƙwace lasisinsa - Yar...
07/06/2023

Duk gidan man daba zai siyar da litan man fetur 65 ba yaba mu hayan gidan idan kuma ba hakaba zamu ƙwace lasisinsa - Yar'adua.

Makka a safiyar yau Talata | Allah ya ƙarawa Annabi daraja
06/06/2023

Makka a safiyar yau Talata | Allah ya ƙarawa Annabi daraja

Ya Sunan keke da ainishin yaren Hausa  ?Sai munji daga gareku..!
06/06/2023

Ya Sunan keke da ainishin yaren Hausa ?

Sai munji daga gareku..!

Ba wanda na siyarwa da Asibitin Asiya Bayero - Ganduje ya mayarwa da Abba Kabir Yusuf martani
05/06/2023

Ba wanda na siyarwa da Asibitin Asiya Bayero - Ganduje ya mayarwa da Abba Kabir Yusuf martani

Duk Dan Adaidaita Sahun da yan KAROTA ko KIRS s**a k**a s**a bukaci ya biya kudin lamba ko sabunta lamba, ya gane suna d...
04/06/2023

Duk Dan Adaidaita Sahun da yan KAROTA ko KIRS s**a k**a s**a bukaci ya biya kudin lamba ko sabunta lamba, ya gane suna da lambar ma'aikacin ya kira wannan lamba: 08170038000

YANZU-YANZU: Gomnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, Ya Cire Dokar Hana Masu Adai-daita Sahu Zirga zirga Daga  ƙarfe 10:00 N...
31/05/2023

YANZU-YANZU: Gomnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, Ya Cire Dokar Hana Masu Adai-daita Sahu Zirga zirga Daga ƙarfe 10:00 Na Dare A Jihar Kano

DA ƊUMI-ƊUMI : Wani Hamshaƙin Mai kuɗi dake ƙasar Nijar Ya sadaukar wa Buhari da Gidansa Dake Niamey tare da Cewa Ya Daw...
29/05/2023

DA ƊUMI-ƊUMI : Wani Hamshaƙin Mai kuɗi dake ƙasar Nijar Ya sadaukar wa Buhari da Gidansa Dake Niamey tare da Cewa Ya Dawo nan Ya zauna Suna da Buƙatar sa.

Yanzu-Yanzu: Zamu Dinke Raunin da Aka Yiwa Najeriya da yan Najeriya da Izinin Allah
29/05/2023

Yanzu-Yanzu: Zamu Dinke Raunin da Aka Yiwa Najeriya da yan Najeriya da Izinin Allah

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ya halarci rantsar da Gwamna jihar Adamawa Ahamadu Umaru Fintir...
29/05/2023

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ya halarci rantsar da Gwamna jihar Adamawa Ahamadu Umaru Fintiri.

Ayyukan da Buhari ya samar a Najeriya sai anyi shekaru dubu ba a samu irinsa ba – Inji Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk Um...
28/05/2023

Ayyukan da Buhari ya samar a Najeriya sai anyi shekaru dubu ba a samu irinsa ba – Inji Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk Umar

Tsohon Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi na II ya sauka a Kano jiya Asabar domin halartar bikin rantsar da sabon gwam...
28/05/2023

Tsohon Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi na II ya sauka a Kano jiya Asabar domin halartar bikin rantsar da sabon gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf.

Zan yi kewar shawagin yamma da nake yi kullum a Villa cewar A'isha Buhari
28/05/2023

Zan yi kewar shawagin yamma da nake yi kullum a Villa cewar A'isha Buhari

An danƙara Jami'an tsaro a farfajiyar Babban filin taro na Eagle Square dake birnin tarayya Abuja. Gabanin rantsar da Bo...
27/05/2023

An danƙara Jami'an tsaro a farfajiyar Babban filin taro na Eagle Square dake birnin tarayya Abuja. Gabanin rantsar da Bola Ahamad Tinubu.

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Gwamna El Rufa'i ya mika takardun kundin Sirrin mulkin jihar Kaduna Ga sabon Gwamna Mai zuwa Sanata Uba...
27/05/2023

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Gwamna El Rufa'i ya mika takardun kundin Sirrin mulkin jihar Kaduna Ga sabon Gwamna Mai zuwa Sanata Uba sani.

Zababben gwamnan jihar Kaduna Senata Malam Uba sani a lokacin da yake isar da sakon Godiyarsa ga Gwamna El rufa'i bayan karbar takardun na mika Mulki Yana Mai cewa A yau ne na karbi takardun kwamitin mika mulki na jihar Kaduna daga hannun gwamna Nasir Ahmad El-Rufai a zauren majalisar na gidan Gwamnatin Sir Kashim Ibrahim. Wannan ke nuna yadda ake mika harkokin gwamnati ga gwamnati mai zuwa.

Godiya ta ga mai girma Gwamna Malam El-Rufa'i da shugaban kwamitin rikon kwarya Malam Balarabe Abass Lawal da 'yan kwamitin rikon kwarya bisa irin tafiyar da s**a yi.

Soyayya da samari 2 ba yaudara bane k**ar rubuta WAEC da NECO ne😠Idan baka samu ɗaya ba zaka samu ɗaya.Cewar wata matash...
27/05/2023

Soyayya da samari 2 ba yaudara bane k**ar rubuta WAEC da NECO ne😠
Idan baka samu ɗaya ba zaka samu ɗaya.

Cewar wata matashiya shin Kuna ganin haka ne.?

Matashi Ya Rasa Ransa Sanadiyyar Harbi Da Ƴan Bindiga S**a Masa,A Garin Bilbis Ƙaramar Hukumar Tsafe Jihar ZamfaraAllah ...
25/05/2023

Matashi Ya Rasa Ransa Sanadiyyar Harbi Da Ƴan Bindiga S**a Masa,A Garin Bilbis Ƙaramar Hukumar Tsafe Jihar Zamfara

Allah yajikanshi Da Rahama !

Abin mamaki sai gashi y'an prison suna kuka da shekh Dr Idris zai fita domin sunga abinda basu taba gani ba na mamaki, b...
23/05/2023

Abin mamaki sai gashi y'an prison suna kuka da shekh Dr Idris zai fita domin sunga abinda basu taba gani ba na mamaki, bayan karantar dasu da yayi tayi sannan ya dauki nauyin majinyata har da wadda ake masa allura na kansa ,sannan wadda aka dauresu akan 40k 50k 30k 60k duk saida ya biya musu ,akalla kudin da kashe a gidan prison ba gaza 1m ba.wannan shine bambancin malaman bidia dana sunna.

Yousuf Uthman Danmadami

Karshen Alawa....A shekarun Dr Ali Isah Pantami daya kwashe Yana minister Wani cigaba yakawo wanda bazaku manta dashi ba...
23/05/2023

Karshen Alawa....

A shekarun Dr Ali Isah Pantami daya kwashe Yana minister Wani cigaba yakawo wanda bazaku manta dashi ba duba da karshen mulkinsa yazo na har abada a minister?!

Yanzu nan matasa sun kara k**a mai kwacen waya a kasuwar yan lemo dake Jihar Kano.
22/05/2023

Yanzu nan matasa sun kara k**a mai kwacen waya a kasuwar yan lemo dake Jihar Kano.

Lokacinda na caka mata wukar bata bulo gefen cikinta ba, saidai idan banlura ba dayake a wuya nafara yankawa tafara shig...
22/05/2023

Lokacinda na caka mata wukar bata bulo gefen cikinta ba, saidai idan banlura ba dayake a wuya nafara yankawa tafara shiga kenan sainaji maganar mutane saina fasa.

Bayan sunwuce shine nakara dauko wukar kuma sainakarajin motsin k**ar mutane suna tahowa zasu shigo kangon dana shiga da ita, hakan yasa nayi sauri na caka mata a ciki natafi na gudu.

Nayi hakan ne saboda ina zargin babanta yana ba mijina shawara akan ya kara aure. Ni kuma naga tinda duk makwaftan junane yaransa duk sunsanni shine nafito naga karamar diyarsa nace tazo ta rakani kuma ta biyoni.

Akan hanyar mu ta tafiya na sayi wukar sabuwa, abun ya bani mamaki ni kaina, kawai a ganina kaddara ce da ikon allah.

Inji matar data cakawa sharifa wuka, daga cikin amsoshin da taba yansanda.

Sannan masu maganar yarinyar ta rasu karyane ta samu sauki sosai k**ar ma ba,ayi mata komai ba, ana kokarin sallamar su yanzu haka. Ayi shire saboda masu yada karya.

Sanarwa ta Musamman.Wasu baba Gari sunyi Kutse Hacking Cikin Whatsapp account na Lambar Jagoran Mu Jagoran Jamiyyar NNPP...
21/05/2023

Sanarwa ta Musamman.

Wasu baba Gari sunyi Kutse Hacking Cikin Whatsapp account na Lambar Jagoran Mu Jagoran Jamiyyar NNPP Reshen Jihar Jigawa Mallam Aminu Ibrahim Ringim suna Amfani da hanyoyi mabanbanta Domin Karbar Kudi a hannun mutane Don haka ake sanar da mutane cewa kauracewa kowanne Irin Sako daga Lambar ta Jagora daga Yanxu har zuwa lokacin da za'a samu wata sanarwa ta Gaba.

Daga. El-Usman Farawa

27/04/2023

Shugaban Masu Gaskiya,
Jagoran Sada Zumunci Sarkin Adalci.

Muhammadu Rasulillahi 💟

09/04/2023

Mun dauki azumi na 18 Allah kasa na samun ceto ne.daga wuta zuwa Aljannah 🤲📸❤

Address


Telephone

+2348100168726

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigeria Daily Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nigeria Daily Hausa:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share