08/08/2021
Pi Network:
Bayan dogon nazari da binciken kwakwaf akan Pi Network, sai naga ya dace mu sanar da yan uwanmu yan Arewa masu harkar crypto da basu fara Mining din "Pi Network" ba su gaggauta farawa, Pi shine Crypto Currency na farko da aka fara Mining dinsa
direct daga wayoyin Android a 2019, k**ar yadda aka san irin matsalolin dake fuskantar Bitcoin ta "bangaren Mining da rikicin kasar China, da irin korafin da su Elon Musk suke akan Clear Energy na Bitcoin.
Yana da kyau ko baka Crypto ka bude application na Pi network ka dinga dannan Mining dinsa duk bayan 24 hours, lokacin da aka yi Lunching dinsa atter this year zaka yi mamakin abinda zaka mallaka insha
Allahu Pi Network wasu graduate ne na Stanford University s**a samar dashi, kuma ya dauki hankalin duniya sosai.
Abinda zaka yi shine kaje Play Store, kayi
downloading din Pi Network, zaka gan shi Application, an rubuta Pi Network Kayi rijista cikin sauki da lambar wayar ka, zasu tambaye ka da Facebook za kayi ko da number waya,
ka zabi number waya ba Facebook ba.
Sai kuma step na sunan ka da Password din da kakeso kayi anfani dashi.
Kafin rijistan ka ya kammala da Pi Network zasu tambaye ka cewa ka sanya Invitation Code, sai kayi amfani da nawa Wannan👉 (Saadu888) shi zaka shigar a wurin Invitation Code.
Pi Network zai shiga kasuwar Crypto daga karshen wannan shekara insha Allah dukkan wadanda s**a yi mining zasu samu alkhairi sosai bayan anyi lunching dinsa.
Zaka iya shiga wannan link din ka sauke Application din sannan kayiregister .https://minepi.com/saadu888 Zasu bakaci ka Sanya Invitation code sai ka Sanya nawa dake jikin wannan link din Kamar haka 👉(Saadu888) nagode.
Pi is a new digital currency being developed by a group of Stanford PhDs. For a limited time, you can join the beta to earn Pi and help grow the network.