Popular News

Popular News Popular News Hausa is under Dankama Media Concept limited

16/06/2024

Wasan Garaya Na Sama Kakumi A Unguwar Tashar Gare, Filin Fayis, Katsina.

Sarkin Katsina Ya Yi Wasu Naɗe-Naɗe.Sarkin Katsina ya yi kira ga mutane su gyara zukatansu a ƙoƙarin da ake na shawo kan...
15/06/2024

Sarkin Katsina Ya Yi Wasu Naɗe-Naɗe.

Sarkin Katsina ya yi kira ga mutane su gyara zukatansu a ƙoƙarin da ake na shawo kan wahalar da al'umma ke sha.

Abdulmumini Kabir Usman ya yi wannan kiran ne jim kaɗan da gudanar da wasu naɗe-naɗe a fadarshi.

Kamar yadda ya bayyana, wahalar da mutane ke sha a halin yanzu bata rasa nasaba da halaye marasa kyau.

Ya kuma yi kira ga iyaye su kula da al'amuran ƴaƴansu domin kare su daga ta'ammali da miyagun kwayoyi da kuma muggan ɗabi'u.

Abdulmumini Kabir Usman ya buƙaci mutane su riƙa kula da maƙabartu, masamman ma wannan lokaci na damina.

Waɗanda aka naɗa sun haɗa da Iro Maikano a matsayin Fagachi Mai Damusa, Umar Lawal Mani a matsayin Magajin Garin Mani, Abubakar Ibrahim a matsayin Magaji Mai Gora da kuma Mustapha Aminu Mamman Dee a matsayin Cigarin Katsina.

Sauran sun haɗa da Magajin Majen Wayya, Magajin Mazoji, Adon Garin Katsina, da dai sauransu.

Nigerian Teenage Girls Trafficked To Ghana Arrive In Lagos – NIDCOM
15/06/2024

Nigerian Teenage Girls Trafficked To Ghana Arrive In Lagos – NIDCOM

𝐋𝐚𝐠𝐨𝐬 𝐜𝐨𝐧𝐟𝐢𝐫𝐦𝐬 𝟏𝟕 𝐜𝐡𝐨𝐥𝐞𝐫𝐚 𝐜𝐚𝐬𝐞𝐬, 𝟏𝟓 𝐝𝐞𝐚𝐭𝐡𝐬The Lagos State government has confirmed 17 cholera cases out of 350 suspected...
15/06/2024

𝐋𝐚𝐠𝐨𝐬 𝐜𝐨𝐧𝐟𝐢𝐫𝐦𝐬 𝟏𝟕 𝐜𝐡𝐨𝐥𝐞𝐫𝐚 𝐜𝐚𝐬𝐞𝐬, 𝟏𝟓 𝐝𝐞𝐚𝐭𝐡𝐬

The Lagos State government has confirmed 17 cholera cases out of 350 suspected cases in 29 wards in the state.

The main opposition Peoples Democratic Party (PDP) has lamented the hardship in the country, urging unity and faith in G...
15/06/2024

The main opposition Peoples Democratic Party (PDP) has lamented the hardship in the country, urging unity and faith in God in the spirit of Eid-el-Kabir.

Kano State Government has expressed concern over how the Police command in the State has been disobeying the “legitimate...
15/06/2024

Kano State Government has expressed concern over how the Police command in the State has been disobeying the “legitimate instructions” of Governor Abba Kabir Yusuf, Chief Security Officer of the State.

A female pilgrim from Kaduna State, Hajiya Asma’u Muhammad-Ladan, passed away at the King Fahad Hospital in Makkah, King...
15/06/2024

A female pilgrim from Kaduna State, Hajiya Asma’u Muhammad-Ladan, passed away at the King Fahad Hospital in Makkah, Kingdom of Saudi Arabia on Friday after a brief illness.

This is contained in a statement by the Public Relations Officer (PRO), Kaduna State Pilgrims Welfare Agency, Malam Yunusa Muhammad-Abdullahi, issued to newsmen in Arafat on Saturday.

Alhaji Muhammadu Sanusi II, the 16th Emir of Kano, says he is not worried about the possibility of another governor remo...
15/06/2024

Alhaji Muhammadu Sanusi II, the 16th Emir of Kano, says he is not worried about the possibility of another governor removing him.

Former Governor Abdullahi Ganduje had dethroned Sanusi in 2020, following a personal rift.

The President, Bola Ahmed Tinubu, has contributed a substantial donation of commodities, totaling 2,706 metric tons, to ...
15/06/2024

The President, Bola Ahmed Tinubu, has contributed a substantial donation of commodities, totaling 2,706 metric tons, to the Kano State government for dissemination among the vulnerable individuals.

The president conveyed the goods, which include maize, millet, sorghum and garri, through the National Emergency Management Agency (NEMA).

The federal government will soon buy new aeroplanes for the use of President Bola Tinubu and Vice President Kashim Shett...
15/06/2024

The federal government will soon buy new aeroplanes for the use of President Bola Tinubu and Vice President Kashim Shettima, if the recommendations of the Committee on National Security and Intelligence in the House of Representatives get the nod of the Presidency.

A report by the Premium Times revealed that the committee made the proposition in a report issued after its technical subcommittee conducted a hearing on the status and airworthiness of aircraft in the Presidential Air Fleet (PAF).

The Nigeria Police Force under the leadership of Inspector-General Kayode Egbetokun has rejected the the list of success...
15/06/2024

The Nigeria Police Force under the leadership of Inspector-General Kayode Egbetokun has rejected the the list of successful applicants for constable and specialist cadre roles released by the Police Service Commission (PSC).

In a statement on Saturday, Olumuyiwa Adejobi, Force Public Relations Officer, said the list was fraught with irregularities.

14/06/2024
The Chairman, Senate Committee on Media and Publicity, Senator Yemi Adaramodu (APC, Ekiti South), has disclosed that the...
14/06/2024

The Chairman, Senate Committee on Media and Publicity, Senator Yemi Adaramodu (APC, Ekiti South), has disclosed that the National Assembly is proposing a legislation that would compel all the 36 states of the federation to adhere strictly to the new minimum wage figure that would be passed into law.

Senator Adaramodu stated this during an interview with newsmen in Abuja, on Friday.

The Federal Government has warned Nigerians against investing in the crypto token of music star, David Adeleke, better k...
14/06/2024

The Federal Government has warned Nigerians against investing in the crypto token of music star, David Adeleke, better known as Davido.

Last month, Davido announced the launch of the crypto token or memecoin inspired by himself.

A Federal High Court in Abuja, on Friday, discharged the executive of Binance Holdings Limited, Tigran Gambaryan, and hi...
14/06/2024

A Federal High Court in Abuja, on Friday, discharged the executive of Binance Holdings Limited, Tigran Gambaryan, and his fleeing colleague, Nadeem Anjarwalla, from the alleged tax evasion charge preferred against the company by Federal Inland Revenue Service (FIRS).

Justice Emeka Nwite, in a ruling, discharged and struck out Gambaryan and Anjarwalla’s names from the four-count charge after FIRS’ counsel, Moses Ideho, filed a fresh amended charge wherein Binance is listed as sole defendant.

Vice-President Kashim Shettima has called for a collaboration between the government and business leaders, saying politi...
14/06/2024

Vice-President Kashim Shettima has called for a collaboration between the government and business leaders, saying politics is too important to be left to the politicians alone.

Seven months after Governor Agbu Kefas of Taraba State promised to pay some members of the National Youth Service Corps ...
14/06/2024

Seven months after Governor Agbu Kefas of Taraba State promised to pay some members of the National Youth Service Corps (NYSC) N245,000 for their dedication, they are yet to receive it.

President Bola Tinubu will depart Abuja, the nation’s capital, for Lagos State, on Friday, ahead of Eid-el-Kabir.Read mo...
14/06/2024

President Bola Tinubu will depart Abuja, the nation’s capital, for Lagos State, on Friday, ahead of Eid-el-Kabir.

Read more:

President Bola Tinubu will depart Abuja, the nation's capital, for Lagos State, on Friday, ahead of Eid-el-Kabir. Ajuri Ngelale, Special Adviser to the President on Media and Publicity, in a statement, said the President will mark the occasion with prayers and reflection. According to Ngelale, the P...

Babbar kotun Tarayya dake zaman ta anan kano karkashin jagorancin Justice Simon Amobeda taci Gwamnatin Kano tarar Naira ...
14/06/2024

Babbar kotun Tarayya dake zaman ta anan kano karkashin jagorancin Justice Simon Amobeda taci Gwamnatin Kano tarar Naira miliyan goma saboda tauye hakkin wanda yake kara (Alh Aminu Ado Bayero).
Justice Amobeda ya kuma hana duk wata barazana ta kamawa ko tsarewa daga dukkanin jami'an tsaro ga wanda yake kara.

A Yau Juma'a Za'a Bude Gasar Cin Kofin Nahiyar Turai Wato Euro 2024..Jamus za ta yi bikin fara gasar cin kofin nahiyar T...
14/06/2024

A Yau Juma'a Za'a Bude Gasar Cin Kofin Nahiyar Turai Wato Euro 2024..

Jamus za ta yi bikin fara gasar cin kofin nahiyar Turai wato Euro 2024 ranar Juma'a, inda kasashe 24 za su fafata a wasannin bana.

Inda Tawagar Jamus zata fafata da Takwararta ta Scotland.

Italiya ce mai rike da kofin Euro 2020, wadda ta kasa zuwa gasar cin kofin duniya da aka yi a 2022 a Qatar .

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!!Allah yayima Haj Nana kado (Sai Mama) Rasuwa Cikin Daren Jiya a gidanta dake Katsin...
14/06/2024

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!!

Allah yayima Haj Nana kado (Sai Mama) Rasuwa Cikin Daren Jiya a gidanta dake Katsina.(Sai Mama) Ma'aikaciya ce a L.G.E.A Malumfashi.

Za'ayi Jana'izar ta a Gidanta da ke Katsina.Misalin Karfe 10am.

Allah Ya Jikan Mama.Allah Yasa halayen ta Na kirki Subita.Allah Ya albarkaci Abinda ta bari.Ameen

Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina Ta Rufe Otel Din New Palace a Garin KatsinaHukumar Hisbah ta jihar Katsina ta bada umarn...
13/06/2024

Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina Ta Rufe Otel Din New Palace a Garin Katsina

Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta bada umarnin rufe Otel din New Palace ba tare da bata lokaci ba sakamakon zargin da ake yi na bata tarbiyyar kananan yara mata.

Sanarwar da ta fito daga Hukumar Hisbah, wacce Babban Kwamandan Hukumar, Dr. Aminu Usman (Abu Ammar), ya sanya wa hannu, ta bayyana cewa an same otel din da karya dokokin hukumar ta hanyar barin kananan yara mata su kwana a otel din.

Hukumar ta gano yara mata biyu kanana a daki daya yayin wani bincike da ta yi kwanan nan, wanda ya saba wa dokokin hukumar. Wannan shine karo na biyu da ake samun irin wannan laifi a otel din New Palace, duk da gargadin da aka yi a baya da kuma alkawarin da masu gudanarwar otel din s**a yi na hana faruwar hakan a nan gaba.

A yayin wani taro na hadin gwiwa da manajojin otel-otel na jihar Katsina, ciki har da manajan otel din New Palace, an amince cewa babu wani otel da zai karbi kananan yara. Duk wanda ya saba wa wannan yarjejeniya zai fuskanci hukunci mai tsanani, in ji sanarwar.

Saboda rashin bin dokokin hukumar da kuma gazawar otel din na cika ka'idojin da aka gindaya, hukumar ta yanke shawarar rufe otel din New Palace ba tare da bata lokaci ba.

Hukumar Hisbah ta jihar Katsina tana ci gaba da jajircewa wajen ganin an kawo gyara da sanya da'a da ta dace da addini da al'adun jihar Katsina bisa tsarin doka domin tabbatar da zaman lafiya mai dorewa.

Gwamnan ya faɗi hakan ne a lokacin taron bikin Dimokuraɗiyya da aka gudanar a birnin Kano, inda ya jaddada cewa a matsay...
13/06/2024

Gwamnan ya faɗi hakan ne a lokacin taron bikin Dimokuraɗiyya da aka gudanar a birnin Kano, inda ya jaddada cewa a matsayinsa na gwamnan jihar nauyin tabbatar da cewa an samu zaman lafiya ya rataya a kansa.

A Federal High Court, Abuja, on Thursday, fixed June to hear a suit seeking the removal of the National Chairman, All Pr...
13/06/2024

A Federal High Court, Abuja, on Thursday, fixed June to hear a suit seeking the removal of the National Chairman, All Progressives Congress (APC), Dr Abdullahi Ganduje.

Justice Inyang Ekwo fixed the date after the plaintiff’s lawyer, Benjamin Davou, sought the leave of the court to allow time to reply to Ganduje’s preliminary objection.

https://dailytrust.com/court-fixes-date-to-hear-suit-seeking-gandujes-sack-as-apc-chair/

Suspended Deputy Commissioner of Police (DCP), Abba Kyari, has been granted five additional days of bail by a Federal Hi...
13/06/2024

Suspended Deputy Commissioner of Police (DCP), Abba Kyari, has been granted five additional days of bail by a Federal High Court in Abuja over his mother’s death.

Kyari, who had been remanded in jail for 27 months over drug-related offences, was in May granted temporary 14-day bail on compassionate grounds to mourn his deceased mother.

https://dailytrust.com/court-extends-dcp-kyaris-bail-over-mothers-death/

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Popular News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Popular News:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share