19/11/2020
Alhamdulillah..........
Kamar yadda mukayi muku alkawari lokacin da ya gabata, To Allah ya kawo cikin ikon sa. Insha Allah zamuyiwa rubutun taken PDP JIYA DA YAU A KARAMAR HUKUMAR SABON GARI.
Mutum na farko da zamu fara ambatar sunan a wannan rubutu shine
1. Marigayi Alh Ado Da'u
Mutumin kirki, màsoyin al'umma, jajirtacce, fasihi kuma masoyin matasa. Tahirin jam'iyyar PDP dama siyasa a wannan karamar hukuma bazai taba cika ba sai da sunan sa.
Allah ya jikan sa da rahma yasa aljannace makoma.
A gafarce zaki hoton sa daga baya.