Kunya gida

Kunya gida Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kunya gida, Digital creator, .

Wannan project din na Sidra shine Ake Kira da Jan alewa afara da ruwan sugar da lemon 🍋🍋🍋 tsami daga tsakiyar yayi laush...
20/03/2024

Wannan project din na Sidra shine Ake Kira da Jan alewa afara da ruwan sugar da lemon 🍋🍋🍋 tsami daga tsakiyar yayi laushi daga karshe yayi tauri Sidra yafara da karamin alhaki yanzun tafiya yayi tafiyar da Bamu tunaninsa Sidra yashiga yankuna kuna yashiga zukatun Bani Adam yaruka dayawa ,addinai dakuma ra,ayoyin mutane mabanbanata Sidra yafara akan tunanin bazaya iya wuce $523 BA SAI gashi ana maganar $ 1800_2000 alewar nan kusan andatsashi Leda kawai Ake Jira asaka musha lagwada idan har Sidra BA ruwan dare bane to da mutane Basu iya Susan abunda yake kunshe acikin alewar Shan kunun BA ballantana har aganta Fara fat Yara sugani s**e suna bukatar sha SUJI dadi .
Sidra petrodollar Sidra yashiga dagula tsarin masu manyan KUNNUWA kuma ya tsare DOKA wanan WANI abune na saka hankali da lilimin ZAHIRI da kuma ilimin boye Inga mutanen boye ke binchiko abunda yake aboye domin bayyana asalin minene Sidra akan sabuwar duniya ta crypto generation Sidra yashigo cikin Karin bauta kuma YAZO Domin gyran halayyar mutane Wanda s**a Zama bayin masu manyan KUNNUWA .
Sidra Shan alewar kuturu akan shirin masu falka FALKAN KUNNUWA Sidra murucin kadutse HADARIN TSAKAR dare Sidra tsumagajiyar Kan hanya bugi yaro bugu babban ma shirin wani abune Wanda yake kokarin faruwa na tsawon zamani Wanda aka so a gudanar gudanarwar TAZAMA dole sai da Ankara Sidra project dukkan Wanda YAZAMA Yana cikinsa tom inaga ya girmama iyayensa kuma Yana zaune lafiya da mutane shiyasa Allah yasakaka cikin project na Sidra domin gano inda aka dosa dole sai da tsananin biciken daya wuce gutsuri tsoma sidra nada shirin matashiya akan matsashin zamani wanda swap aka fada za,ayi ba exchanger zasu kaiba saboda shi dukkan inda sarki yake fadawane karfinsa sidra validators mune fadawan kuma mune sidra saboda haka adaura shirin sauraron amon kidan zaya chanja akan zama mai arziki nan da wasu ya lokuttan dazasu zo kusa kusa nadai san Qatar da saudiyya zasuyi baki

Ahmad maifada Sidra awareness

02/03/2024

What are the meaning
of
scammers

01/03/2024

PLEASE HELP ME SCAMMER IS HACKED ME ACCOUNT OF INSTAGRAM .PLEASE. ........

WASU HANYOYI DA HACKERS SUKE BI WURIN SAMUN DAMAN KUTSAWA CIKIN  BAYANAN MUTUNAkwai wasu hanyoyi damasu hacking mugaye s...
01/03/2024

WASU HANYOYI DA HACKERS SUKE BI WURIN SAMUN DAMAN KUTSAWA CIKIN BAYANAN MUTUN

Akwai wasu hanyoyi damasu hacking mugaye suke bi wurin shiga cikin sirrin mutun Daya boye ko a waya ko a computer da sauransu. Wasu daga cikin sune:
1. Binder: Binder wata software ce da ake matse virus din da aka kirkira tareda waqa, ko video,ko wani hoto kamar mp3, mp4, jpeg, e.t.c. Ana amfani da wannan hanyar ne tayanda za a tura ma victim hoton ko waqar, ko video, Yana budewa automatically wannan virus din zeyi installing Kuma Nan take, ze Fara aiki.
Zamu kawo sauran a gaba

Allah ya tsaremu, Allah ya taimaka

27/02/2024

ASSALAMU ALAIKUM. Jama'ar wannan shiyya wato masu magana ko fahimtar harshen Hausa. Ina masu son sanin menene Amazon KDP? Kuma ya ake samun kudi da shi? Kuma menene mahangar shari'a a kan harkar? To ga dama ta samu ga mai buƙata.
⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩
A kwanakin baya da muka ga yadda ake sanya kudade masu yawa kafun a koyar da mutum, hakan ya sa muka shirya tutorial na kyauta da harshen Hausa wanda ya rigaya ya gabata. Daga nan kuma muka fitar da kwasakwasarmu na bidiyo da ke koyar da harkokin Amazon KDP daga bango zuwa bango cikin harshen Hausa wanda muka siyar a Naira 1000 kacal. Daga nan na fitar da wani littafi mai suna Daloli a tafin hannunka wanda ya ke koyar da wannan harkar dalla-dalla shi ma a Naira 1000 kacal. Waɗannan duk sun gabata.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
A yau kuma mun fitar da sabon manhaja wato Application wanda ya tattaro duk abun da ake buƙata domin sanin wannan harkar ta Amazon KDP daga farko har zuwa karshe. Misali
✍ Littafin Amazon kdp Hausa
✍ Bidiyoyinmu na koyar da harkokin Amazon KDP daga bango zuwa bango cikin harshen Hausa
✍ SHAWARARI na musamman
✍ Yadda ake buɗe ACCOUNT na dala domin karɓan kuɗinka zuwa gida
✍ Akwai filin mutattauna
✍ Wuraren da zaka samu littafi na kyauta da za ka gyara ka siyar a AMAZON ba tare da wani wahala ba
✍ Yadda ake haɗa littafi da waya
✍ Yadda ake buɗe ACCOUNT da kdp
✍ Yadda ake ɗaura littafi a kan Amazon kdp
✍ Filin yin gasa
A takaice dai akwai abubuwa da dama a cikin wannan manhajar, saboda haka kada ku bari a baku labari.
👂👂👂👂👂👂👂👂👂
Ga mai buƙata ya a jiye lambarsa na whatsapp a comment domin turo masa da wannan Application ɗin. Ko kuma a mun magana ta whatsapp 070 3318 99 Amma muna son duk wanda mu ka tura masa ya yi mana abu guda biyu su ne:
1. Ya Yi mana addu'a
2. Ya tura wa mutum 5 wannan manhajar dan Allah, domin burinmu shi ne kowa ya ƙaru.
📚📚📚📚📚📚📚
Masu neman karin bayani sai su mana magana ta comment ko whatsapp. Sai mun ji ku Bissalam.
✍Ahlulbayan
✍A A Ahal
✍Ahalancy Tech

OUR HACKING SERVICE⏬ : Spying service✅ :Track scammer’s✅ :Recovery of scam funds✅ :Tracking of blackmailers✅ :Advance Wi...
27/02/2024

OUR HACKING SERVICE⏬

: Spying service✅
:Track scammer’s✅
:Recovery of scam funds✅
:Tracking of blackmailers✅
:Advance Wi-Fi Hacking✅
:Promoting Channels✅
:Android hack✅
:Phone hack✅
:Phone tracking ✅
:iPhone unlock✅
:Android Screen Lock Cracking✅
:Attack & Down All Wifi Networks✅
:CCTV Hacking
:Email Bombing✅
:MITM Attack On Https✅
:Mobile Verification Bypass✅
:Twitter hack and recovery✅
:Snapchat Hack✅
:Facebook Hack and recovery✅
:Facebook unlock ✅
:WhatsApp Hack✅
:Instagram Hack and recovery✅
:Email Hack✅
:Grade Change✅
:Cryptocurrency Hack✅
:Website Hack✅

∆∆∆∆∆∆∆∆∆

🖥️ Full time hacking course.
🖥️ Verification securing of your personal informations and datas.
🖥️ Mailed mailers term hunters

27/02/2024

As scammer is a dangerous people

AJIN KOYAR DA FOREX TRADING A KYAUTA {FREE}.Kusader Trading Hub sanannen dandali ne ko kuma ince makaranta ce da ake ke ...
27/02/2024

AJIN KOYAR DA FOREX TRADING A KYAUTA {FREE}.

Kusader Trading Hub sanannen dandali ne ko kuma ince makaranta ce da ake ke gudanarwa a online na tsawon shekaru da s**a gabata, musamman a sahar Telegram da YouTube.
Makarantar ta shahara kwarai da gaske musamman wajen koyar da mutane yadda ake kasuwancin FOREX TRADING a yaren hausa,musamman ga mutanen Nigeria mazauna arewa da sauran kasashen ketare.

Duba da da halin da mutanen Nigeria s**a tsinci kansu, cikin mummunan yanayi na tsadar rayuwa,rugujewar tattalin arziki da kuma uwa uba wato rashin aikin yi,A karkashin,hukumar gudanarwa ta Kusader Trading Hub TRADING HUB muka ga ya dace mu dauki nauyin bama mutane 1000 damar koyon kasuwancin forex a kyauta sannan kuma a yaren hausa, domin kawo sauyi da sassauci a cikin wnn mummunan yanayi da mutane ke ciki.

Akwai kwararrun masana da zasu bada horo akan yadda ake kasuwancin a hanya mafi sauki da kuma tsari, inshallah.

Ga duk mai bukatar kasancewa daya daya daga cikin daliban, zai iya iya joining class din mu dake a manhajar telegram.
Ga link a kasa👇👇
https://t.me/KTHbasiceducationcourse

Ko kuma ku ziyarci channel dinmu mai suna KUSADER TRADING HUB dake a YouTube,ga link a kasa 👇
https://youtube.com/?si=HaDA_zJjoNU-lEZx
Sannan zaku iya tuntubarmu ta Wannan lambar a what's app domin neman Karin bayani +2347033189951

You can view and join right away.

27/02/2024

➡️MALLAKI VTU WEBSITE A CIKIN FARASHI MAI SAUKI
KO KUMA
➡️KANA DA WEBSITE KANA BUKATAR A HADAMA APP A DAURA A PLAYSTORE ACIKIN 48HRS ZAMU DAURAMA APP DINKA

Idan muka hada maka site din saida data zai zamto kanada Admin Panel dinka wanda zaka iya controlling komi da wayarka.

✅ Zai zamto zaka iya ganin informations gaba daya na kwastomomin ka.
✅ Zaka iya canza price dinka duk lokacin da kake so.
✅ Zakaga duk transactions din da akayi da kuma ribar da kake ci.
✅ Zaka iya saka announcement wa kwastomomin ka su ringa gani a dashboard.
✅ Zaka iya enabling da disabling kowane type na data.
✅ Idan aka samu failure na transaction akwai hanya mai sauki na resolving dinshi cikin mintina.
✅ Duk wani technical issue mu zamu kula maka dashi kyauta. Amma duk wani aiki wanda ba technical problem ba to zaka biya ne ayi maka.
✅Zaka iya canza Inda zaka yi sarin Data aduk lokacin da kaga dama wato (API)

✅Zaka iya bada duk website da kakeson connect da shi domin sarin Data
✅Da wadanda suke da website na siyar da data suna bukatar A hadama Affilite nasu website suma suna da tasu dama suyi magana domin jin yanda nasu tsari yake.

Services din dake cikinshi sune Data, Airtime, TV Subscription da Nepa bill. Sannan akwai monnify payment gateway a ciki da kuma manual funding.

Kudin hada site 25k shine last

Domin karin Bayani call Or whatsapp 07033189951
Ko kata6a wannan link zai kaika whatsapp kaitsaye

Wayi yakison koyon hacking- na social media ko na bank ATM card
27/02/2024

Wayi yakison koyon hacking- na social media ko na bank ATM card

I finally got my long time disabled Facebook account back with the help of   on Instagram.  He's extremely good when it ...
27/02/2024

I finally got my long time disabled Facebook account back with the help of on Instagram. He's extremely good when it comes to any social media problems

Ga wani ɗan fafutuka na Gaske” Shifa da Gaske Yake Mining ⛏️ din Hot Bada wasa ba ⛏️Kaima idan kanason ka Fara kana da l...
27/02/2024

Ga wani ɗan fafutuka na Gaske” Shifa da Gaske Yake Mining ⛏️ din Hot Bada wasa ba ⛏️

Kaima idan kanason ka Fara kana da lokaci ga link🖇️ Nan 👉https://t.me/herewalletbot/app?startapp=502400

Ana amfani da Telegram account ne
Kayi following following idan kana jin dadin posting dina

27/02/2024

Ina Wanda yakedaATM yamun magana
Za acirasa konawane
Kawai hotonsa gaba da baya
Akebuka
Kamin massage

Ina wanda yake ciwa bai taba samun kudin ta online ba yamin magana zannuna masa yadda zai samu wandan nan kudin masu yaw...
27/02/2024

Ina wanda yake ciwa bai taba samun kudin ta online ba yamin magana zannuna masa yadda zai samu wandan nan kudin masu yawa wanda ya samu kuma yakasa cire wa shima yamin magana zan nuna masa yadda zai cire duk mai bukata yamin magana dm ko Kuma WhatsApp
07033189951

🔴 SERVICIO EN REDES SOCIALES 🔴✅FACEBOOK ✅TWITTER✅INSTAGRAM ✅WHATSAPP ✅GMAIL HOTMAIL ✅UBICACIÓN EN TIEMPO REAL TRABAJOS P...
27/02/2024

🔴 SERVICIO EN REDES SOCIALES 🔴
✅FACEBOOK
✅TWITTER
✅INSTAGRAM
✅WHATSAPP
✅GMAIL HOTMAIL
✅UBICACIÓN EN TIEMPO REAL
TRABAJOS PROFESIONALES I SEGUROS

opay adder still paying message me private if you interested
27/02/2024

opay adder still paying message me private if you interested

Crypto help You Lost money ?Got scammed ?Are you a Bitcoin scam victim ?You got crypto scammed ?You fell victim to a fak...
26/02/2024

Crypto help
You Lost money ?
Got scammed ?
Are you a Bitcoin scam victim ?
You got crypto scammed ?
You fell victim to a fake scam ?
Are you a scam victim in the Uk or anywhere in the world ?
And youve been searching for how to
Recover lost crypto ?
Bitcoin recovery ?
If yes heres some enlightment and yes! Your money can be recovered trust me qhen i say it is with our powerfuk web 3 minerz we can locate your money in whichever wallet it is and get it back
worry no more send us a message now to recover your lost/stolen Bitcoin etc.

25/02/2024

Aslm brk abokai yauwa inaso kugane masu cewa ana cire bonus balance na smartcash duk karyane yaudara ce kawai don kayi musu comment to like Kuma kabisu private suringa yima kwana kwana bissalam

Address


Telephone

+2347033189951

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kunya gida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kunya gida:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share