Dan Rigasa Tv

  • Home
  • Dan Rigasa Tv

Dan Rigasa Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Rigasa Tv, TV Channel, .

Pls subscribe to my YouTube channel Kadanna wannan link dake kasa
21/12/2023

Pls subscribe to my YouTube channel
Kadanna wannan link dake kasa

Share your videos with friends, family and the world

Reposted16 Days to WACECESaura kwanaki 16 mufara haskamuku shirin  WACECE?  insha Allah A Tashar  daga ranar Alhamis 4th...
18/12/2023

Reposted
16 Days to WACECE
Saura kwanaki 16 mufara haskamuku shirin WACECE?
insha Allah

A Tashar daga ranar Alhamis 4th January 2024 da misalin 9:00 na dare
Da kuma YouTube channel dinmu mai suna Sultan film Factory da misalin 8:30 na dare
A shirin Wacece munzo muku Da salo na daban da bamu taba zuwa da irinsaba.

Daga Kamfanin SULTAN FILM FACTORY

Story & Screenplay
el Hajeej

Contunity
sirrinsu

D.O.P 1
Siraka

D.O.P 2
OC

D.O.P 3
Mai Adaidaita

Sound


Sound 2
Musulmi

Welfare
Balarabe Dorayi

Production manager
photography

Light
Farouk

Ex producer


Produced & Directed by
abdurazaq Dorayi

Director 2
**alu mijinyawa

Yan wasa













breaker

Da sauransu

Cc
kannywoodcelebrities.ng ._

Top celebrity! Lilin Baba
18/12/2023

Top celebrity!
Lilin Baba

  Hotunan yadda tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da uwar gidansa s**a samu kyakkyawar tarba a Daura, jihar Katsin...
29/05/2023


Hotunan yadda tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da uwar gidansa s**a samu kyakkyawar tarba a Daura, jihar Katsina.

📸: Bashir Ahmad (Twitter)

ALI BABA Season 3 coming soon insha allah
24/05/2023

ALI BABA Season 3 coming soon insha allah

Posted  •  NA LADIDI SEASON 4 ( EPISODE 5 ) ON  YouTube Channel. Story/ screenplay and directed
21/05/2023

Posted • NA LADIDI SEASON 4 ( EPISODE 5 ) ON YouTube Channel. Story/ screenplay and directed

Da Dumi Dumi: An K**a Matashin Da Ya Kashe Mahaifiyarsa A Kano..A jiya 4 ga Mayu, 2023 da misalin karfe 10 na dare, an k...
05/05/2023

Da Dumi Dumi: An K**a Matashin Da Ya Kashe Mahaifiyarsa A Kano..

A jiya 4 ga Mayu, 2023 da misalin karfe 10 na dare, an k**a Ibrahim Musa, mai shekaru 22 a wani maboyar masu laifi a karamar hukumar Dawakin Tofa, jihar Kano bayan ya daba wa mahaifiyarsa mai shekaru 50 wuka wadda ta mutu har lahira a Rimin Kebbe Quarters, Nassarawa LGA, Kano State.

Wanda ake zargin ya amsa laifin da ake zarginsa da aikatawa, sannan kuma ya amsa laifinsa na shan miyagun kwayoyi. Za a gurfanar da shi gaban kotu bayan kammala bincike. Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kano, CP Mohammed Usaini Gumel, FIPMA, psc ya yaba wa wadanda s**a taimaka da bayanan da s**a kai ga k**a shi, ya kuma yaba wa rundunar ‘yan sandan da s**a tabbatar da an k**a mai laifin.

Kakakin Rundunar'Yan Sanda Na Jihar Kano Abdullahi Haruna Kiyawa

Reposted from  The perfect combination of popular elements for a stunning effect.✨👈On the left, a combination of Line-li...
04/05/2023

Reposted from The perfect combination of popular elements for a stunning effect.✨

👈On the left, a combination of Line-line design with small elements for spirited elegance.

👉On the right, a combination of gradient circles and geometric squares that look beautiful from different angles.

Address


Telephone

+2347026699424

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Rigasa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share