Ja’oji Organization

  • Home
  • Ja’oji Organization

Ja’oji Organization Wannan gida mai albarka zai dinga kawo muku bayanai masu amfani dangane da maigirma M. Nasir Ja’oji tare da magoya bayansa a jam’iyyar APC mai albarka.

jiya kenan bayan tattaunawa ta musamman tsakanin shugabancin Ja’oji Organization karkashin jagorancin DG Campaign, Hon I...
07/02/2023

jiya kenan bayan tattaunawa ta musamman tsakanin shugabancin Ja’oji Organization karkashin jagorancin DG Campaign, Hon Ibrahim Golden Chair da kuma shugabanni da members din Ja’oji Organization reshen Mazabar Tarauni da kuma Unguwar Gano.

Taro yayi kyau Kowa ya koma gida cikin farin ciki. Allah ya bawa Jam’iyyarmu ta APC nasara daga sama har kasa. Ameen

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Kai tsaye bayan taro na musamman tsakanin shugabancin Ja’oji Organization karkashin jagorancin DG Campaign, Hon Ibrahim ...
05/02/2023

Kai tsaye bayan taro na musamman tsakanin shugabancin Ja’oji Organization karkashin jagorancin DG Campaign, Hon Ibrahim Golden Chair da shugabancin Ja’oji Organization reshen mazabar Babban Giji a karamar hukumar Tarauni.

Taro yayi kyau — an fara lafiya kuma an gama lafiya. Allah ya bawa jam’iyyar APC nasara daga sama har kasa.

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

jiya kenan bayan tattaunawa ta musamman tsakanin shugabancin Ja’oji Organization karkashin jagorancin DG Campaign, Hon I...
05/02/2023

jiya kenan bayan tattaunawa ta musamman tsakanin shugabancin Ja’oji Organization karkashin jagorancin DG Campaign, Hon Ibrahim Golden Chair da kuma shugabanni da members din Ja’oji Organization reshen Mazabar Darmanawa da kuma Hotoro.

Taro yayi kyau Kowa ya koma gida cikin farin ciki. Allah ya bawa Jam’iyyarmu ta APC nasara daga sama har kasa. Ameen

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Salem, kindly click on the link below to follow us on TikTok please: www.tiktok.com/
03/02/2023

Salem, kindly click on the link below to follow us on TikTok please: www.tiktok.com/

Maigirma special adviser din Gwamnan Jihar kano na Mobilization, Hon M. Nasir Ja’oji ya zauna meeting da shugaban kugiya...
02/02/2023

Maigirma special adviser din Gwamnan Jihar kano na Mobilization, Hon M. Nasir Ja’oji ya zauna meeting da shugaban kugiyar Ja’oji Organization for Tinubu, Gawuna & Garo na matakin karamar hukumar Tarauni a gidansa dake UDB Road, Kano.

Anyi meeting lafiya kowa yasan kowa — an tashi lafiya kuma Hon Ja’oji yayi musu goma ta arziki Kamar yadda ya saba.

Allah ya bawa jam’iyyar APC nasara daga sama har kasa a zaben mai karatowa. Ameen

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Hon Ja’oji Welcomes the General Public to the Election Month and Prays for APC’s SuccessSpecial Adviser on Mobilization ...
01/02/2023

Hon Ja’oji Welcomes the General Public to the Election Month and Prays for APC’s Success

Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State, Honourable M. Nasir Ja’oji welcomes the general public to the election month and prays for the success of the ruling All Progressive Congress, APC.

Speaking to the pressmen on Wednesday at the kano government house, Hon Ja’oji stated, “Welcome to the election month. This month, Bola Ahmad Tinubu will become the President of the Federal Republic of Nigeria and Dr Nasir Yusuf Gawuna as the next Governor of the centre of commerce- Kano, Insha Allah.”

“This is my stand and that of the members and executives of Ja’oji Organisation for Tinubu, Gawuna & Garo and all our teeming supporters and followers — success is our symbol”, he added.

While praying to the entire nation, Hon Ja’oji finalized that “May Almighty Allah bless Nigeria with peace and stability throughout the election processes — to conduct free and fair elections judiciously; free of conflict and violence”.

Ahmad Zuwa Daya, Media Aide to the Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State

Daga wajen taron USIR Northwest PROJECT for Tinubu & Shettima. Hon M. Nasir Ja’oji Alheri Ne.Allah ya kawo babban rabo🙏
30/01/2023

Daga wajen taron USIR Northwest PROJECT for Tinubu & Shettima. Hon M. Nasir Ja’oji Alheri Ne.

Allah ya kawo babban rabo🙏

29/01/2023

Bayanin Special Adviser na Gwamnan Jihar Kano akan Mobilisation, Hon M. Nasir Ja’oji Daga Wajen Taron USIR Northwest Project Na Yiwa Mutane Dubu Goma Wanka Daga Wasu Jam’iyyu Zuwa APC.

29/01/2023

Ja’oji Organisation for Tinubu, Gawuna & Garo Inaugurates PVC-Holding Women Leaders in Kano State.

Friday is a special day in the life of every Muslim that cannot be taken for granted, in fact, some scholars of Islam ha...
27/01/2023

Friday is a special day in the life of every Muslim that cannot be taken for granted, in fact, some scholars of Islam have passed the ruling that Friday is also a Festive period for a Muslim like the other two Festive periods named Hid Adha and Hid al-Fitr.

On behalf of special adviser on Mobilization to the Governor of Kano State, Hon M. Nasir Bala Aminu JAOJI and the entire members of Farar Tafiya, I will use this opportunity to wish all Muslim Ummah across the globe Jumma't Mubarak.

May Almighty Allah in his infinite mercy protect Tarauni LGA, Kano state, and Nigeria at large from all evil deeds and external aggressions. Ameen

Jumma'at Kareem🎉🎊🎊

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Chairman Tarauni Appoints Ja’oji Media Aides As Special AssistantsChairman Tarauni local government, Honourable Abubakar...
25/01/2023

Chairman Tarauni Appoints Ja’oji Media Aides As Special Assistants

Chairman Tarauni local government, Honourable Abubakar Zakari approved the appointment of Ja’oji media aides; Mukhtar Ramos and Farouk as Special Assistants on Special Assignment and Public Affairs respectively.

Congratulations to our members (Ramos & Farouk) for making it to the list of Special Assistants to the Chairman of the Tarauni local government area.

May Almighty Allah give you the ability to perform the legitimate expectations of your offices. Ameen

Ja’oji Media Team

Hon Ja’oji Ya Kaddamar Da Shugabancin Mata Dari Uku Masu Katin Zabe A Mazabun TarauniMaigirma Special Adviser na Gwamnan...
25/01/2023

Hon Ja’oji Ya Kaddamar Da Shugabancin Mata Dari Uku Masu Katin Zabe A Mazabun Tarauni

Maigirma Special Adviser na Gwamnan Jihar Kano akan Mobilisation, Hon M. Nasir Ja’oji ya kaddamar da shugabancin mata ‘yan talatin masu katin zabe daga kowace mazaba a karamar hukumar Tarauni.

An samu nasarar kaddamar da wadannan mata guda dari uku masu katin zabe ne acikin wani tsani na kungiyar Ja’oji Organization for Tinubu, Gawuna & Garo wanda take shiryawa don ganin APC tayi nasara daga sama har kasa a zabe mai zuwa.

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Kainuwa Dashen Allah;Ina Gwanin Wani Ga Nawa;Ja'oji Yarda Ka Dama Haka Zamu Sha;Tabbas APC Daga Sama Har Kasa;Allah Kayi...
23/01/2023

Kainuwa Dashen Allah;
Ina Gwanin Wani Ga Nawa;
Ja'oji Yarda Ka Dama Haka Zamu Sha;
Tabbas APC Daga Sama Har Kasa;
Allah Kayi Riqo Da Hannayen Mu.

GAWUNA & GARO💪
TINUBU & SHETTIMA💪

Honorable M. Nasir Ja'oji (Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State);
Allah Ya Kawo Babban Rabo.
Har Gobe Kaine Namu, Mune Naka.

✍️Safwan Oneboy, Ja’oji Media Team.

Yayin zama da mata women leaders na mazabu goma da shugabancin mata na karamar hukamar Tarauni na gidan Special Adviser ...
22/01/2023

Yayin zama da mata women leaders na mazabu goma da shugabancin mata na karamar hukamar Tarauni na gidan Special Adviser na Gwamnan Jihar Kano akan Mobilisation, Hon M. Nasir Ja’oji a gidansa dake Unguwar Tarauni.

An tattauna muhimman abubuwa da s**a shafi cigaban mata da APC a karamar hukumar Tarauni.

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State, Director General Ja’oji Organisation for Tinubu & Shettim...
21/01/2023

Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State, Director General Ja’oji Organisation for Tinubu & Shettima, Gawuna & Garo, Member Contact and Mobilisation Tinubu/Shettima Campaign Council, Director Mobilization Tarauni APC Campaign Committee, Honourable M. Nasir Bala Aminu Ja’oji ( Dawisu Sarkin Ado).

Allah Ubangiji Ya Kawo Babban Rabo. Ameen🙏

Tinubu, Gawuna & Garo insha Allah

NASARAR JAM’IYAR APC CE A GABANMU.Mai girma mai bawa gwamnan Jihar kano shawara akan harkar Mobilization (tsare tsare) H...
19/01/2023

NASARAR JAM’IYAR APC CE A GABANMU.

Mai girma mai bawa gwamnan Jihar kano shawara akan harkar Mobilization (tsare tsare) Hon. M. Nasir Jaoji da dubbannin magoya bayansa Mun shirya tsaf dan ganin jam’iyar mu ta APC tayi nasara tun daga sama har kasa a zaben 2023.

Muna Addu’ar Allah ubangiji ya bawa jam’iyar APC nasara a baban zabe na 2023.

JAOJI ORGANIZATION FOR TINUBU & SHETTIMA, GAWUNA & GARO

HAPPY BIRTHDAY CHAIRMAN TARAUNI, HON ABUBAKAR ZAKARI (HABU P.A)May I take this opportunity to thank you for all the hard...
17/01/2023

HAPPY BIRTHDAY CHAIRMAN TARAUNI, HON ABUBAKAR ZAKARI (HABU P.A)

May I take this opportunity to thank you for all the hard work that you do in our local government, for keeping everything running so smoothly, and for leading our community with such care and grace.

Your headstrong approach and passion to achieve what you set out to do are so remarkable and truly inspirational.

I hope you have an incredible day celebrating your birthday today, which is certainly well-deserved! I hope you can find some time to relax, too!

On behalf of Hon M. Nasir Ja’oji, I’m wishing you a strong Happy Birthday Chairman 🎉🎂🎈

Ja’oji Media

“Wallahi Duk wanda Allah ya zaba zamu bishi kuma zamu bashi shawara ta tsakani da Allah. Babu cin dunduniya, babu cin mu...
16/01/2023

“Wallahi Duk wanda Allah ya zaba zamu bishi kuma zamu bashi shawara ta tsakani da Allah. Babu cin dunduniya, babu cin mutunci kuma wani maganar kage” ~ Dr Nasir Yusuf Gawuna

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Friday is a special day for all Muslims across the globe. They dress in good attires — the majority in white. They close...
13/01/2023

Friday is a special day for all Muslims across the globe. They dress in good attires — the majority in white. They close work early to have enough time to perform their mandatory Jumma’at prayer. They pray for themselves, their parents, their lost ones, the general public and the nation. They use the remaining hours of the day to visit their significant others, and exchanging jumma’at good wishes is their priority — they catch fun with their significant others and end the day full of joy and happiness.

On behalf of the capacitated Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State, Hon M. Nasir Bala Aminu Ja’oji, I will use this medium to wish a huge Jumma’at Mubarak to all Muslim Umma across the globe.

May Almighty accept our prayers, forgive our shortcomings, and grant us peace and harmony in our dear fatherland, Nigeria. Ameen

Ahmad Zuwa Daya, Media Aide to Special Adviser on Mobilisation to the Governor of Kano State.

Zamu zabi Asiwaji Bola Ahmad Tinubu a matsayin shugaban kasar Nigeria a zabe mai zuwa duba da yadda ya bada gudumawa mai...
11/01/2023

Zamu zabi Asiwaji Bola Ahmad Tinubu a matsayin shugaban kasar Nigeria a zabe mai zuwa duba da yadda ya bada gudumawa mai yawa wajen kawata garin Lagos a lokacin yana gwamnan garin da kuma yadda ya gina mutane da dama s**a shahara a kowanne mataki a kasarnan.

Haka zalika zamu zabi Dr Nasir Yusuf Gawuna a matsayin gwamnan Jihar Kano duba da yadda ya bada gudumawa mai karfi a bangaren ilimi, lafiya da kuma gina matasa a lokacin da yake shugaban karamar hukumar Nassarawa.

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Kamar yadda lokacin zabe yake kara matsowa haka zalika Hon M. Nasir Ja’oji yake kara durkufa wajen yin tsare-tsaren waya...
09/01/2023

Kamar yadda lokacin zabe yake kara matsowa haka zalika Hon M. Nasir Ja’oji yake kara durkufa wajen yin tsare-tsaren wayarwa al’ummar Jihar Kano kai akan kyawawan ayyunkan alkhairin Dr Nasir Yusuf Gawuna da yadda yake taimakawa addinin musulunci da musulmai dan ganin ya lashe zabe mai zuwa ya zama Gwamnan Jihar Kano.

Mu Zabi Gawuna da Garo a matsayin Gwamna da mataimakinsa a Kano saboda mu sami ingantacciyar rayuwa, kawata ilimi da tsaro, bunkasa lafiya da tattalin arziki, samawa matasa aikinyi da sauransu.

Ja’oji Media for Gawuna & Garo

We remain firm and focus on finding new methods and techniques of Mobilization that can be used to assure APC’s success ...
08/01/2023

We remain firm and focus on finding new methods and techniques of Mobilization that can be used to assure APC’s success in the forthcoming general elections in February.

Asiwaju Bola Tinubu will be the next president of Nigeria and Dr Nasir Gawuna as the next governor of Kano State Insha Allah.

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

HAPPY BIRTHDAY DG MEDIA, AHMAD ZUWA DAYAAs you have added another year of progress; long life and prosperity, happiness,...
06/01/2023

HAPPY BIRTHDAY DG MEDIA, AHMAD ZUWA DAYA

As you have added another year of progress; long life and prosperity, happiness, joy, health, wealth, attaqwa and Aljannatul Firdausi are my best wishes for you today and always. Ameen

Your contributions to the development of Ja’oji media and it’s members is among things that in life; money can’t buy but, can only be appreciated.

May Allah uplift the status of Honourable M. Nasir Ja’oji to where ever he wish. Ameen

Happy Birthday DG 🎁🎂🎉

Ja’oji Storms APC Presidential Campaign Rally with Mass Mobilisation in KanoSpecial adviser on Mobilisation to the Execu...
05/01/2023

Ja’oji Storms APC Presidential Campaign Rally with Mass Mobilisation in Kano

Special adviser on Mobilisation to the Executive Governor of Kano State and the Director General Ja’oji Organisation for Tinubu, Gawuna and Garo, Hon M. Nasir Ja’oji stormed the presidential campaign rally in Kano state with strong mobilization in support of APC presidential flag bearer, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu and Kano state gubernatorial candidate, Dr Nasir Yusuf Gawuna.

Hundreds of Ja’oji followers massively stropped the Bus that came with all the APC flag bearers and celebrates their debuts in the campaign venue.

Vote for Tinubu as the next president of Nigeria and Gawuna as the next Governor of Kano state.

Ahmad Zuwa Daya, Media Aide to the Special Adviser to the Governor of Kano State.

Through the Effort of Honourable M. Nasir Ja’oji, his aide, Hon Buhari Ibrahim Hashim has been appointed as the Senior S...
04/01/2023

Through the Effort of Honourable M. Nasir Ja’oji, his aide, Hon Buhari Ibrahim Hashim has been appointed as the Senior Special Assistant on Elders Mobilization to the Executive Governor of Kano State, Dr Abdullahi Umar Ganduje.

Congratulations Hon Buhari; may Almighty Allah give you the opportunity to fulfil all the legitimate expectations of your office.

Kudus to JAOJI, the architect of youth development and the political philanthropist.

Ahmad Zuwa Daya, Media Aide to Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State.

Governor Ganduje of Kano State Lauds Tinubu Over His Political Sympathy “As at today, among the politicians in Nigeria, ...
03/01/2023

Governor Ganduje of Kano State Lauds Tinubu Over His Political Sympathy

“As at today, among the politicians in Nigeria, I have not seen anyone who loves Northerners more than Tinubu. When PDP refused to give Atiku ticket, Tinubu gave him the Presidential flag bearer of his party. After that, Tinubu also gave Nuhu Ribadu his party’s Presidential flag bearer although he didn’t win the election. But even at that he helped him.

“What about that of Buhari? Buhari contested for the Presidential election for three times without succeeding. It was Tinubu who offered a merger and helped President Buhari to become President. After Buhari became President, Tinubu was not given any position and he never asked for it. But for the love of Democracy, Nigeria, Buhari and the North. He supported the government. So what about now? It is pay back time for Tinubu. It is time to give him that support. Northerners don’t have any reason not to support him? No reason. Tinubu has already won the election in the North by God’s willing.

“It is important for you to know. Why do we want to win this election? Nigeria is a country of diversity. Therefore, you need a leader who has capacity, experience, knowledge, firmness, who understands governance in the country. We assure you, we have the best Presidential candidate in APC.

“We are not voting for him (Tinubu) because he is a Yoruba neither because he is a Muslim but because he has the capacity. He has done it before and will do it again, he is tested and trusted. He transformed Lagos to what it is today. Since 1999 and after leaving office as the Governor of Lagos State, he has consistently lead his party to victory. No politician in Nigeria for the past 21 years, with that unbeatable track record.

Welcome to Kano State Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Hon M. Nasir Bala Aminu Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Cc:
Ja’oji Organisation For Tinubu & Shettima, Gawuna & Garo

Maigirma Special Adviser na Gwamnan Jihar Kano akan Mobilisation kuma Babban Darakta na kungiyar Ja’oji Organization for...
01/01/2023

Maigirma Special Adviser na Gwamnan Jihar Kano akan Mobilisation kuma Babban Darakta na kungiyar Ja’oji Organization for Tinubu, Gawuna & Garo, Hon M. Nasir Ja’oji yana taya ‘yan uwa da abokan arziki murnar shiga sabuwar shekara da fatan Allah yasa an shiga a sa’a.

“Dukkanin abubuwa marasa kyau dake cikin sabuwar shekara; Allah ya karemu daga su, dukkanin abubuwan alkhairin dake cikin sabuwar shekarar nan mai albarka; Allah ubangiji ya sadamu dasu —Ya bamu lafiya da zaman lafiya. Ameen” ~ Hon Ja’oji

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Honourable M. Nasir Bala Aminu Ja’oji is very serious, focused, determined, committed, and dedicated to his political ac...
31/12/2022

Honourable M. Nasir Bala Aminu Ja’oji is very serious, focused, determined, committed, and dedicated to his political activities.

Vote for Tinubu, Gawuna & Garo in the forthcoming general election in the year 2023.

Happy New Year in Advance🎉🎊

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Special Adviser, Ja’oji Distributes Appointment Letters and Schedule of Duties to his AppointeesHonourable M. Nasir Ja’o...
28/12/2022

Special Adviser, Ja’oji Distributes Appointment Letters and Schedule of Duties to his Appointees

Honourable M. Nasir Ja’oji distributes appointment letters and schedules of duties to all his appointees as the special adviser on Mobilization to the Governor of Kano State.

Hon Ja’oji urged all appointees to work hard and make sure they perform the legitimate expectations of their various offices. He also urged them to work based on the division of labour and specialization as illustrated in their various schedule of duties.

The appointees are expected to start activities with immediate effects.

Ahmad Zuwa Daya, Media Aide to the Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State.

Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State, Director General Ja’oji Organisation for Tinubu & Shettim...
27/12/2022

Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State, Director General Ja’oji Organisation for Tinubu & Shettima, Gawuna & Garo, Member Contact and Mobilisation Tinubu/Shettima Campaign Councli, Director Mobilization Tarauni APC Campaign Committee, Honourable M. Nasir Ja’oji ( Dawisu Sarkin Ado).

Allah Ubangiji Ya Kawo Babban Rabo. Ameen🙏

DG Ja’oji Assures Strong Structure for APC in Nothern Nigeria The special adviser on Mobilization to the Governor of Kan...
26/12/2022

DG Ja’oji Assures Strong Structure for APC in Nothern Nigeria

The special adviser on Mobilization to the Governor of Kano State and Director General of Ja’oji Organization for Tinubu & Shettima (Northwest), Honourable M. Nasir Ja’oji assures a strong structure and massive mobilization for Tinubu and Shettima in all the northwestern states of Nigeria.

In a tête-à-tête with the Director General on Media, he states that “We are currently heading to the 70 per cent portion of building strong structures and mobilization techniques across all northwestern states of Nigeria ranging from Jigawa, Kaduna, Kano, Katsina, Kebbi, Sokoto, and down to Zamfara in the quest for assuring the ruling all progress congress, APC’s success in the forthcoming 2023 general elections.”

“We emphasize the youth because they dominate the majority portion of the electioneering process and voting system.”

While finalizing the private discussion, Ja’oji concluded that “We’ll continue working and praying day and night and by the grace of Allah APC will be declared the winner of the forthcoming general elections at all levels.”

Ahmad Zuwa Daya, Media Aide to the Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State.

Maigirma Special Adviser na Mobilisation na Gwamnan Jihar Kano, Hon M. Nasir Ja’oji ya halarci taron kaddamar da Committ...
25/12/2022

Maigirma Special Adviser na Mobilisation na Gwamnan Jihar Kano, Hon M. Nasir Ja’oji ya halarci taron kaddamar da Committee din yakin neman zabe na Jam’iyyar APC na karamar hukumar Tarauni inda ya tsinci kansa a matsayin Director na Mobilisation.

Allah ya bawa Jam’iyyar APC nasara daga sama har kasa...

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Maigirma Special Adviser na Gwamnan Jihar Kano akan Mobilisation, Honourable M. Nasir Ja’oji ya halarci taron kaddamar d...
25/12/2022

Maigirma Special Adviser na Gwamnan Jihar Kano akan Mobilisation, Honourable M. Nasir Ja’oji ya halarci taron kaddamar da kungiyar Dan Malam Organization for Gawuna Garo a Islamic center — unguwa uku a Jihar Kano.

Daga karshe, HON Ja’oji ya kaddamar da members din
kungiyar ya kuma yi musu fatan alheri.

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

APC daga sama har kasa shine layinmu Kuma shine tsarin kungiyar Ja’oji Organization for Tinubu, Gawuna & Garo. Zamuyi na...
24/12/2022

APC daga sama har kasa shine layinmu Kuma shine tsarin kungiyar Ja’oji Organization for Tinubu, Gawuna & Garo. Zamuyi nasara da karfin ikon Allah.

Happy Weekend 💪

DG Ja’oji Wishes Muslim Umma a Huge Jumma’at Mubarak Friday is a special day in the life of every Muslim that cannot be ...
23/12/2022

DG Ja’oji Wishes Muslim Umma a Huge Jumma’at Mubarak

Friday is a special day in the life of every Muslim that cannot be taken for granted, in fact, some scholars of Islam have passed the ruling that Friday is also a Festive period for a Muslim like the other two Festive periods named Hid Adha and Hid al-Fitr.

On behalf of the office of the special adviser on Mobilization to the Governor of Kano State, I will use this medium to pray for peace, harmony, and unity and to wish Jumma’at Mubarak to all Muslim Ummah across the globe.

May Almighty Allah accept our prayers, forgive our shortcomings, and grant us peace and harmony in our dear fatherland, Nigeria. Ameen

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

During a long time discussion about so many critical issues ranging from political, humanitarian, social and development...
23/12/2022

During a long time discussion about so many critical issues ranging from political, humanitarian, social and developmental strategies between the Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano state, Hon M. Nasir Ja’oji and the only son of the APC Presidential flag bearer, Hon Seyi Ahmad Tinubu at somewhere around the globe.

Problems were explored and discussed extensively — possible solutions were also drafted amicably through critical, rational and abstract reasoning between the two influential personalities; all to assure the success of the All Progressive Congress, APC in the forthcoming elections at all levels.

Looking forward to identifying more weaknesses of the opposition parties to crush them politically in all ramifications.

Ahmad Zuwa Daya, Media Aide to Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State.

Through the effort of Hon M. Nasir Ja’oji in national politics, his DG Media, Ahmad Zuwa Daya has been appointed as a me...
20/12/2022

Through the effort of Hon M. Nasir Ja’oji in national politics, his DG Media, Ahmad Zuwa Daya has been appointed as a member of, Grassroots Engagement and Orientation (Northwest) for the Tinubu/Shettima Presidential Campaign Council.

On behalf of Ja’oji Media, I’ll use this medium to thank our political father, Honourable M. Nasir Ja’oji for his efforts in serving humanity.

Congratulations DG Media...

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

Congratulations Honourable M. Nasir Ja’oji on your appointment as member, contact and mobilisation (Northwest) for Tinub...
20/12/2022

Congratulations Honourable M. Nasir Ja’oji on your appointment as member, contact and mobilisation (Northwest) for Tinubu & Shettima presidential campaign council (PCC).

National assignment in progress...

Ja’oji Media for Tinubu, Gawuna & Garo

DG Ja’oji Inaugurates Structure and Assures APC Success in His DomainSpecial Adviser to the Governor of Kano state, Hon ...
18/12/2022

DG Ja’oji Inaugurates Structure and Assures APC Success in His Domain

Special Adviser to the Governor of Kano state, Hon M. Nasir Ja’oji has inaugurated his organisation and assures APC’s success in his areas of jurisdiction (northwestern Nigeria).

Speaking to pressmen after the state APC stakeholders meeting at the Deputy Governor house, Hon Ja’oji states that, “Ja’oji organisation for Tinubu & Shettima (Northwest), Gawuna & Garo is a partisan political organisation under the umbrella of All Progressive Congress (APC), which is tasked with the responsibility of enhancing Tinubu’s political activities, mobilizing and campaigning for Tinubu & Shettima both online and offline in all the nooks and crannies of northwestern states of Nigeria.”

“Again, the organization is saddled with the burden of promoting Gawuna & Garo; mobilizing and building strong structures across the 44 local governments of Kano State to have massive support and legitimacy and to campaign both in cyberspace and physical space in the quest for dragging the All Progressive Congress, APC to the promised land in Kano State”, he added.

Finally, he concluded that “Cumulatively, the organisation sets to begin its political activities from grass root level — chapters to wards — wards to local governments — local governments to states — states to the federal level respectively.”

Ahmad Zuwa Daya, Media Aide to Special Adviser on Mobilisation to the Governor of Kano State.

17/12/2022

Documentary video of the inauguration of Ja’oji Organization for Tinubu & Shettima, Gawuna & Garo under the chairmanship of its Director General, Special Adviser on Mobilization to the Governor of Kano State, Hon M. Nasir Ja’oji.

Address


Telephone

+2348035000000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ja’oji Organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ja’oji Organization:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share