30/10/2024
NEW EEHHAAA UPDATE...
Jaalifestyle tare da Eehhaaa a cikin Newsletters da s**a saki a wannan lokacin sun bada tabbacin cewa Eehhaaa sun hada kai da wasu Affiliate Company inda s**a tabbatar zasu fara bada paid adds a wannan lokacin amma zasu fara ne kawai da mutum million biyu 2M, kenan zasu fara ne kawai da wadanda s**a yi activating Eehhaaa account dinsu, Dan haka kowa ya je ya bude Eehhaaa dinsa zasu bashi option sai ya Danna YES shikenan yayi activating account dinsa babu wanda ze kara saka ko sisi har sabbin da zasuyi register yanzu kyauta ne, duk wanda ya bari aka cike wannan limit din na 2M din nan ya zama bashi za'a fara aiki kenan se dai ya jira a sake budewa.
Muna kira ga members dinmu musamman wadanda s**a zuba kudinsu a wannan harkar da kar suyi kasa a guiwa ayi kokarin cika wannan aikin mu ajiye fushi a gefe komai yin Allah ne, idan muka yi wasa Wadan nan Indiyawan zasu cinye wannan adadin su barmu, ba zamu ji dadin haka ba kuma, dan Allah duk wanda ya san akwai mutane a kasan sa yayi kokarin isar musu da wannan sakon ya kuma taimakawa wadanda ba zasu iya ba yayi musu.
Ga wanda ya manta account details dinsa ga link nan yasa Username dinsa yayi forgot password ze dawo...👇👇👇
https://secure.jaalifestyle.com
Ga kuma link Eehhaaa shima...👇👇👇
https://app.eehhaaa.com
Ga sabbin yan baiwa kuwa wanda basu taba register da Jaalifestyle ba ga Personal link Dina nan...👇👇👇
https://secure.jaalifestyle.com/ref/binmalik
Ga kuma na Eehhaaa dina nan...👇👇👇
https://app.eehhaaa.com/landing/true/181420_608699caab733
Wanda duk yayi register da link dina Na ware Whatsapp group da zan saka su (old members da sabbin da zasu shigo yanzu) zan dinga basu personal mentorship, kuma ina bawa kowa shawarar yayi haka ga mutanensa, dan yanzu babu lokacin da zamu bawa kowa kamar da.
Allah ya shige mana gaba AMEEN.
Sign...✍
Binmalik - N.N.A.A🏅
Your privacy is important to jaalifestyle.com and The Service is owned and operated by JAA Lifestyle. Please read this notice carefully for information relating to jaalifestyle.com operated by JAA Lifestyle.’s collection, use, and disclosure of your personal information.