14/11/2022
F๏ปฟuskokin 'ฦดan ta'addan' da sojojin Najeriya ke nema ruwa-a-jallo
Rundunar tsaron Najeriya ta fitar da sunayen mutum 19 waษanda ta ce ฦดan taโadda ne a ฦasar kuma tana neman su ruwa-a-jallo.
A sanarwar da ta fitar ranar Litinin, rundunar ta ce mutanen sun daษe suna tafka ษarna a arewa maso gabas, da arewa maso yamma da kuma arewa maso tsakiyar ฦasar ta Najeriya.
Ta kuma ce duk wanda ya bayar da bayanin da ya taimaka wajen k**a kowanne daga cikin mutanen za a ba shi tukwicin naira miliyan 5.
S๏ปฟunayen mutanen, k**ar yadda daraktan yaษa labaru na cibiyar tsaron na Najeriya Manjo Janar Jimmy Akpor ya fitar su ne:
SANI DANGOTE โ Dumbarum, ฦaramar hukumar Zurmi, jihar Zamfara.
BELLO TURJI GUDDA โ Fakai, jihar Zamfara.
ALHAJI ADO ALIERO โ Yankuzo, ฦaramar hukumar Tsafe, jihar Zamfara.
MONORE โ ฦณantumaki, ฦaramar hukumar Danmusa, jihar Katsina.
LEKO โ Mozoji, ฦaramar hukumar Matazu, jihar Katsina.
DOGO NAHALI โ ฦณar tsamiyar jino, ฦaramar hukumar ฦanฦara, jihar Katsina.
ISIYA KWASHEN GARWA โ Kamfanin Daudawa, ฦaramar hukumar Faskari, jihar Katsina.
GWASKA DANKARAMI โ Shamushele, ฦaramar hukumar Zurmi, jihar Zamfara.
HALILU SUBUBU โ Sububu, ฦaramar hukumar Maradun, jihar Zamfara.
NASANDA โ Kwashabawa, ฦaramar hukumar Zurmi, jihar Zamara.
ALI KACHALLA, wato ALI KAWAJE โ Kuyambana, Dansadau, ฦaramar hukumar Maru, jihar Zamfara.
BALERI โ ฦaramar hukumar Shinkafi, jihar Zamfara.
NAGONA โ Angwan Galadima, ฦaramar hukumar Isa, jihar Sokoto.
ABU RADDE โ Varanda, ฦaramar hukumar Batsari, jihar Katsina.
DAN-DA โ Varanda, ฦaramar hukumar Batsari, jihar Katsina.
MAMUDU TAINANGE โ Varanda, ฦaramar hukumar Batsari, jihar Katsina.
SANI GURGU โ Varanda, ฦaramar hukumar Batsari, jihar Katsina.
UMARU DAN NIGERIA โ Rafi, ฦaramar hukumar Gusau, jihar Zamfara.
NAGALA โ ฦaramar hukumar Maru, jihar Zamfara.
ยฉ BBC HAUSA