15/09/2023
aik2025
Babban abinda yake bani hope akan ICE mining dalilai ukune.
Na farko shine community daya tara chikin kankanin lokachi, wanda hakan wata manuniyace da take nuna karbuwarsa aduniya. Chikin kasa da wata biyu da fara mining dinsa (officially), ICE mining ya samu karbuwa aduniya, ayau akwai samada mutane miliyan uku (3,000,000) daga dukkan nahiyoyin duniya, kuma daga kasashe daban-daban na duniya da suke mining dinsa. Duk wanda yasan cryptocurrency, yasan cewa community sune driving force na kowanne project. Duk wanda ya saurari live AMA da akayi da team na ICE zaiji inda founder na ICE mining yake cewa kusan dukkan manyan exchanges da ake dasu aduniyar crypto sun tuntubesu akan sunaso suyi listing dinsa, amma sun sanar dasu cewa da sauran lokachi, ba kuma komai ya jawo wannan ba illa yawan community da akaga sun hada chikin kankanin lokachi.
Na biyu shine transparency na team din ICE mining. Duk wanda yake bibiyar tattaunawar da akeyi da team na ICE (musamman founders dinsa), zaiji cewa basa boye abubuwa ko kuma kokarin yin manipulating dinsa. Suna kokarin fito da gaskiyar abubuwansu da shirye-shiryen da sukeyi.
Dalili na uku, kuma shine yafi jan hankalina shine lokachin da zasuyi mainnet. Team na ICE sun sanar cewa a October 2024 zasu kammala phase one na project din, kuma daga shine zasuyi mainnet. October 2024 lokachine da akesa ran an shiga farkon bullrun, lokachine da kusan dukkan project suke bullish, don haka akwai yiwuwar ICE yayi daraja taban mamaki alokachin, musamman duba da community da s**a hada.
Mine the newest digital currency for free using your phone without any consumed resources or battery. Download our app today!