Gagi C PDP Media Team

  • Home
  • Gagi C PDP Media Team

Gagi C PDP Media Team Enlightenment of the Gagi C resident about the importance of the PDP

GOBE TA ALLAH CE ALHAMDULILAHI ammadadin shuwagabannin da manbobin wannan kungiya na Mika sakon barka da zagayowar ranar...
16/11/2024

GOBE TA ALLAH CE ALHAMDULILAHI

ammadadin shuwagabannin da manbobin wannan kungiya na Mika sakon barka da zagayowar ranar haihuwar P.D.P YOUTH LEADER HON BELLO MU'AZU WALIN KWARE da fatan ALLAH ya sanyawa saura albarkA

02/11/2024

Muna mamakin yanda wasu yan'uwanmu matasa ke kariyar wayannan shuwagabannin jam'iyar pdp na gagi'c ward.
Gaskiya Yana da kyau ko daina yin haka.

In ku Kuna anfana da su Tau kusani cewa akwai duban al'umma da Basu anfana ba Kuma bawai Don Basu wahala ba.

In Kuna haka ta yayi zaku iya jawo hankalin wasu nasu biku a cikin wannan jam'iyar.

Mu Kira munkayi da ayyi gyra domin cigaba jam'iya 🦻🦻🦻

01/11/2024

SAKONMU GA SHUWAGABANNIN JAM'IYAR PDP NA GAGI'C WARD MABERA

SHINE...
Muna Kira zuwa gareku da ku farfado da wani shiri na tallafawa mabiyan jam'iyar pdp na gagi'c ward Mabera domin hwa Ba'a adawa da rowa ko rashin kyautatawa jama'a da wannan muke Kira gareku da ku waiwaye mabiyan jam'iyar domin yin wani Abu na rage musu wani radadan wannan. Yanayi da akke ciki.
Ko shakka Babu Kuna da abinda zaku iyayi domin Kuna da hanyar walwale wannan bukata bakin gwargogwado

DALILIN WANNAN SAKO SHENI

Munfahinci cewa duk sanda kunka Kira wani taro na tautaunawa ko na wani Abu toh tabbas wannan tattaunawa nada nasaba da cigabanku.
Amma bamu taba ganin kunkira wani Taron tattaunawa ba Wanda Bai da wata Alaka da cigabanku

Bisa haka Muna Kira gareku da kuyi wani Abu domin kawo sauyi a cikin wannan lamari.

Da fatan ALLAH yasa mudace albarkar al'qur'ani ameen 🤲

01/11/2024

Gaisuwar Ta'aziyyar Rasuwar Sarkin Gobir, Milgoma Da KalmaloMai dakin mai girma Mallam Ubandoman Sokoto, Hajiya Asiya Sa...
25/09/2024

Gaisuwar Ta'aziyyar Rasuwar Sarkin Gobir, Milgoma Da Kalmalo

Mai dakin mai girma Mallam Ubandoman Sokoto, Hajiya Asiya Saidu Umar tare da rakkiyar ayarin ta sun ziyarci gidan margayi Sarkin Gobir, Alhaji Isah Muhammad Bawa, Margayi tsohon dan majalisar dokoki kuma shugaban jam'iyyar PDP na karamar hukumar mulkin Illela, Alhaji Dayyabu Adamu Kalmalo, da kuma gidan tsohon shugaban jam'iyyar PDP na jaha, Alhaji Ibrahim Milgoma domin isar da gaisuwar ta'aziyyar rasuwar su ga iyalai da yan uwan su.

A lokacin ta'aziyyar, Hajiya Asiya ta bayyana dukkan su rashi ne ga jahar Sokoto ba wai ga iyalan su ba kadai, ta roki Allaah SWT da ya jikan su ya sa mutuwa hutu ce gare su baki daya. Ta kuma roki Allaah ya albarkaci zuri'ar su da s**a bari abaya.

Hajiya Asiya Saidu Umar ta ziyarci mahaifiyar Shafi'u Umar Tureta da sauran yan uwan shi domin kara jaje tare da gabatar...
25/09/2024

Hajiya Asiya Saidu Umar ta ziyarci mahaifiyar Shafi'u Umar Tureta da sauran yan uwan shi domin kara jaje tare da gabatar da addu'ar Allaah ya kara kiyaye gaba.

Mahaifiyar ta Tureta ta nuna jindadi da farinciki akan wannan ziyarar, ta kuma yi addu'ar fatan alheri gare ta da mai gidan ta da sauran jagorori bisaga kulawa da damuwa da aka nuna tun farkon lamarin har zuwa yau.

Power
Power
Power

Assalamu Alaikum Da Suna Allah Mai Rahma Mai JinkaiDan Takara Shugaba Matasa Na Jam’iyar PDP Reshin Jahar Sokoto, ya Sam...
14/09/2024

Assalamu Alaikum Da Suna Allah Mai Rahma Mai Jinkai

Dan Takara Shugaba Matasa Na Jam’iyar PDP Reshin Jahar Sokoto, ya Samu Dama Halarta Taro Masu Ruwa da Tsaki na wannan Jam’iyar mai Albarka, Wanda Jagoranta H.E Senator Aminu Waziri Tambuwal

Inda akatattauna yadda zaa fito da Hanya mai Sauki wajen zaben Shuwagabanin Jam'iyar PDP na kananan hukumumi da na jaha Wato (State and local Govt exco)

Muna Roko Allah ya Kara kawo zaman Lapiya da cigaba a Jam’Iyar mu, Allah Yasa ayi zabe Lapiya Amin 🙏🏿 💯

12/09/2024

Jawabin Maigirma tsohon dan takarar gwamnan jahar Sokoto karkashin inuwar jam'iyyar pdp Mallam Saidu Umar FCNA, Kenan a Wurin taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP a matakin jaha,

Allaah Ya kara Yi muna Jagora

11/02024

HON BELLO MU'AZU KANA WALIN KWARE al'ummar jahar borno na matukar godiya sosai bisa nunamusu kullawarka da Kuma tausayaw...
10/09/2024

HON BELLO MU'AZU KANA WALIN KWARE

al'ummar jahar borno na matukar godiya sosai bisa nunamusu kullawarka da Kuma tausayawarka zuwa gare su tabbas wannan shine jagoranchi Muna fatan Allah ya kawo sauki a cikin wannan anbaliya ya Kuma Kara tsare gaba.

HON BELLO MU'AZU KANA WALIN KWARE LOCAL GOVERNMENT

UBANGIJI ALLAH YA CIKA NUHI NA ALHERI ALBARKAR AL'QUR'ANI AMEEN

Assalamu Alaikum Da sunan Allah mai rahama mai jin kai..! A yayin da zaben sabon kwamitin zartarwa na jam’iyyarmu ta PDP...
09/09/2024

Assalamu Alaikum Da sunan Allah mai rahama mai jin kai..!

A yayin da zaben sabon kwamitin zartarwa na jam’iyyarmu ta PDP a Jihar Sakkwato ke gabatowa, Ni *Hon. Bello Muazu* (Walin Kware), Ina kara jaddada aniyara na zama Shugaban Matasa na ku da kuma bayar da gudumawa wajen samun nasarar jam’iyyarmu.

Wannan zabe yana da matukar muhimmanci ga makomar jam’iyyarmu da jiharmu. Na himmatu wajen yin aiki tare da sabon exco don samar da ci gaba mai ma'ana da nasarorin da za su amfane mu duka. Kwarewata, sadaukarwa, da kishin jam’iyyarmu sun shirya min wannan matsayi, kuma ina da sha’awar jagorantar matasanmu da hangen nesa don samun kyakkyawar makoma.

Addu'o'inku da goyon bayanku suna da mahimmanci yayin da muke ƙoƙarin ɗaukar jam'iyyarmu zuwa ga wani matsayi. A tare, za mu iya tabbatar da cewa jam’iyyar PDP ta ci gaba da zama mai karfi, hadin kai, da kuma shirye don jagorantar jihar Sakkwato zuwa makoma mai albarka. *Allah yasa mu dace* *GOBETAALLAHCE* *PDP*Sokoto * *Progress*

HON.BASHIR USMAN GORAU MEMBER HOUSE OF ASSEMBLY THAT REPRESENTS GADA&GORANYYO
15/08/2024

HON.BASHIR USMAN GORAU MEMBER HOUSE OF ASSEMBLY THAT REPRESENTS GADA&GORANYYO

DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAƘILCIN GADA/GORONYO HON BASHIR USMAN GORAU YA KADDAMARDA RABON TAKIN ZAMANI YAU LITANIN Maig...
12/08/2024

DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAƘILCIN GADA/GORONYO HON BASHIR USMAN GORAU YA KADDAMARDA RABON TAKIN ZAMANI YAU LITANIN

Maigirma Dan Majalisar Tarayya mai wakilcin Kananan Hukumomin Gada da Goronyo Hon. Comr Bashir Gorau (Kogunan Goronyo) ya kaddamar da rabon takin Zamani (Tirela 9) ga Manoman Kananan Hukumomin Gada da Goronyo

A jawabin sa Hon Bashir Usman Gorau yace ya bayarda wannan Takin Zamani ne ga Manoma domin haɓaka Noman Damina domin amfanin al'umma

Lokacin gabatar da tallafin Takin Zamani, Dan Majalisar ya bayyana cewa takin Kyauta ne haka zalika ya dauki nauyin daukar Takin Zamani har zuwa kowace Mazaba dake cikin Kananan Hukumomin ba tareda an karbi ko sisi ba

Muna rokon Allah ya saka masa da mafificin alheri akan wannan kokari da yakeyi ga jama'a

Litanin 12th Aug, 2024

Assalamualaikum warhmatllh wabarakatuhu.A kowace tafiya ana buqatar jajirtacce, Mai ilimi Mai experience, wanda ya iya Z...
04/07/2024

Assalamualaikum warhmatllh wabarakatuhu.

A kowace tafiya ana buqatar jajirtacce, Mai ilimi Mai experience, wanda ya iya Zama- da hulda da alumma, Mai girmama manya nagaba da tausayin masu rauni da Kuma iya mu'amala.

Wannan abune Mai wuyar Gaske kasamu literate, democratic Kuma Mai experience matashi Mai jini ajika, Mai kima da daraja a idon alumma Kamar walin kware Hon.Alh. Bello mu'azu.

Haqiqa acikin wannan qarni awannan jihar matashi daya ne tauraruwarsa kesheqi kuma yakeda gogewar shugabantar matasan jihar Sokoto a wannan jam'iya tamu Mai farin jini ta PDP.

Samun irin wannan a matsayin shugaban matasa na jami'yya Alkhairi ne ba iya ga matasa ba ga dukkan party na PDP a najeriya

Saboda irin kwarjininsa da gogewar sa wanda zasu taimakeshi wajen kawoma jam'iyyar mu ta PDP muhimmin sauyi DA cigaba.

Fatan alkhairi da nasara ga walin kware da matasan Sokoto, DA jam'iyyar mu ta PDP DA qasar mu bakidaya

GOBE TA ALLA CE

My dear and respected youth of sokoto central, and sokoto state in general time has come that we are to stand and make s...
01/07/2024

My dear and respected youth of sokoto central, and sokoto state in general time has come that we are to stand and make sure that we vote the dedicated and qualified candidate that will bring better changes and achievement in to our communities and our dear state sokoto in general.
This is our righteous candidate, the man of integrity,wise,and understandable human being,the man of respect and respected,the helper and assistant of the less privileged, In person of Alhaji Bello mu'azu (walin kware).

01/07/2024💯👍✔️

HON BASHIR GORAU YAYI TA’AZIYAR RASUWAR MAHAIFIYAR ALH HARUNA DD.Maigirma Zaɓaɓɓen Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Ka...
30/06/2024

HON BASHIR GORAU YAYI TA’AZIYAR RASUWAR MAHAIFIYAR ALH HARUNA DD.

Maigirma Zaɓaɓɓen Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kana nan Hukumomin Gada/Goronyo Hon Comr Bashir Gorau ya Shiga sahun wadanda S**a raka Maigirma Sen. Aminu Waziri Tambuwal Domin Gabatar da Ta’aziyar Rasuwar Mahaifiyar Alh Haruna {DD} da Allah Yayiwa Rasuwa da marecen Jiya.

Maigirma zababben Dan Majalisar mai Wakiltar Gada/ Goronyo Hon Comr Bashir Gorau Dashida Takwaran Sa Dan Majalisa Mai Wakiltar Yabo/Shagari Hon Umar Yusuf Yabo, da Abokin Su Hon Mustapha Binjee Dükkan Su Sun Gabatar da Tasu Ta’aziyar Yau A Garin Tambuwal

Muna Rokon Allah Yajikan ta da Rahama Sukuma Allah Yabasu Ladar Ta’aziyar da S**a Gabatar Amin 🤲.

Sokoto State PDP candidate youth leader Hon: Bello Muazu (Walin Kware) together with Jatau Zamau Shafiu Muhammad Kware a...
30/06/2024

Sokoto State PDP candidate youth leader Hon: Bello Muazu (Walin Kware) together with Jatau Zamau Shafiu Muhammad Kware and Hayatu Nasiru alaburwa

All at Sokoto State Facebook connect today

28/06/2024

ALHAMDULILAHI

WALIN KWARE MATASAN JAHAR SAKKWATO NAYIMA FATAN ALHERI DA FATAN NASARA A CIKIN DUKKACHIN LAMUNRANKA ALBARKAR AL'QUR'ANI AMEEN

22/06/2024

BREAKING NEWS

GAGI'C WARD PDP ON 🔥🔥🔥

WAIT FOR THE LASTS NEWS

Address


Telephone

+2347033936605

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gagi C PDP Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share