Ku SAURARA 🔊🔊
Yanda Ayatul - kursi, ke karya sihiri
Falalar Ayatul - kursi ☝️
Lailai na ALLAH ne, ☝️Abunda ya karba, kuma abunda ya baka daman na shi ne.
Dukkan komai, Awurin ALLAH, yanada lokacin da aka ambata masa.
Babin sabr ( Hakuri)
Littafin rayadus - Saliheen.
Cikakken bayanai Akan, Al-wassayal A'shara (wassiyoyi kuda 10)
Wanda ke Cikin Suratul Al- An'aam.
Shaitan yayi gaskiya. 😱
Kuma Annabi Muhammad {Sallallahu alaihi Wasallama} ya tabbatar.🥺
Falalar Ayatul - kursi.
TAFSIRIN SURATUL BAQARAH
AYA TA 242/245.
A MASALLACIN CUSTOMS QUARTERS, KARU, ABUJA
Bayani akan ayyamul tashriq (falalar kwanaki goman farko ta Dhul Hajj) da kuma fasarar hadisi ta 21 a cikin riyadu salihin
Tafsirin Suratul Baqarah jiya lahadi 25/11/1445-02/06/2024, daga Sheikh Muhammad Sani Auwal a masallacin customs barracks a saurari lafiya
Karatun riyadu salihin hadisi ta 21 da sharhi daga Sheikh Muhammad Sani Auwal
Ga karashe ta tafsirin akan hajji a Suratul Baqarah aya ta 200-203 daga Sheikh Muhammad Sani Auwal a saurari lafiya
Tafsirin Suratul Baqarah daga Sheikh Muhammad Sani a masallaci customs akan aikin hajji daga aya ta 195-199.
Tafsir Tafsir....aya ta 192-196 daga Sheikh Muhammad Sani Auwal a masallaci customs barracks karu