Ibrahim Aminu

Ibrahim Aminu Business

Wannan baiwar Allah da kuke gani anaso zaayi mata aikine a wuyanta sau uku wasu suna Saka ranar biyan kudin Amma abun ya...
29/08/2023

Wannan baiwar Allah da kuke gani anaso zaayi mata aikine a wuyanta sau uku wasu suna Saka ranar biyan kudin Amma abun ya gagara ana Neman nera dubu hamsin da hudu 54k jamaa muyi aikin Allah daga nera hamsin abunda Allah ya h**e ku bawa Allah Rance alahira ya baku abunku details na matar zaku iya Saka tallafin achikin acc nawa 3117654616 First Bank, IBRAHIM AMINU SHUAIBU

22/06/2020

Business

13/05/2020

Wani bakauye ne ya hada lambar waya ya kira, kuma sai yayi sa’a ta shiga. da aka dauka, sai ya ji muryar da bai taba jin irinta ba tana cewa:

– Domin ajiye gawa danna 1,

– Domin karbar gawa danna 2,

– Domin cika maka gida da gawawwaki danna 3,

– Idan kuma kanaso ka zama gawa to yanke kiran.

Wai in kai ne ko ke ce ya zakiyi?

02/05/2020
21/01/2020

Da sauran magana 😎

17/10/2019

Address

Suru Lere Road
Suru Lere

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Aminu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ibrahim Aminu:

Share

Category


Other Newspapers in Suru Lere

Show All