Sule Mati

Sule Mati A Young Professional Printer With Vocational And Technical Skills In Leather Work,Computer Skills.

SANARWA SANARWA GA SABIN YAN BESDA NA QARAMAR HUKUMAR SMLWANDA HON KANAWA ZAE BASU SABUWA Mai Girma Shugaban Qaramar huk...
25/08/2024

SANARWA SANARWA GA SABIN YAN BESDA NA QARAMAR HUKUMAR SML
WANDA HON KANAWA ZAE BASU SABUWA

Mai Girma Shugaban Qaramar hukumar Sml Hon Surajo Idris Kanawa Yana Mai sanar da Sabin Ma'aikata na wucin gadi Sabi da zae daukisu Aiki Qarqashin Gwamnatin Jahar Kano

Cikin Amincewar Allah ubangiji inda Allah Yakaimu ranar Talata Za'ayi Taron bada wnnn takadar shidar Aiki ta wucin gadi inshallah Muna sanar da mutunan da wnnn harkar Tasha fah da kasance awurin da wuri
Allah ubangiji yaqara bamu nasara Amiiiiiin ya Allah 🤲

SSardaunan Matasan KanawaKanawa
Media Aid to the chairman SML LGA
Hon kanawa
25/8/2024

YA ALLAH GA BAWAN KA KA BASHI NASARA
24/08/2024

YA ALLAH GA BAWAN KA KA BASHI NASARA

18/06/2024
Aliyu Ismail Tukuda, da ne ga marigayi Alhaji Ismail Tukuda ( wanda kafin rasuwar sa yana daya daga cikin iyayen mu, san...
08/06/2024

Aliyu Ismail Tukuda, da ne ga marigayi Alhaji Ismail Tukuda ( wanda kafin rasuwar sa yana daya daga cikin iyayen mu, sannnan jagora a wannan layi namu na WARAKA DOGON ZANGO), Ya Rabauta da aiki na din din din a hukumar ICPC ta hannun jagoran mu Ustaz Sen Kawu Sumaila.

Amadadin kafatanin Matasan mu na yankin kudancin Sumaila,(SUSPA) muna godiya kwarai dagaske Mai girma sanata, tare da adduar Allah ya cigaba da ruko da Hannayen ka, ka cigaba da shidimtawa addini da Alumma kamar yadda ka saba.

24/04/2024

Allah ya tabbatar

SABUWAR DOKAR YANCIN MAJALISUN KANANAN HUKUMOMI.

Bayan daukar lokaci mai tsayi ana ta kai ruwa rana game da batun bayar da yancin cin gashin kan kananan hukumomi ta fuskar tasrifin kudaden da doka ta bada damar a basu.

A wannan rana ta talata, majalisun dokokin kasar nan wato wakilai da dattawan sun amince da dokar data bada dama ga kananan hukumomi kasar nan 774 damar cin gashin kansu ta hanyar kashe kudaden su.

Wannan mataki da majalisun s**a dauka, ya aiwatu ne ta hanyar yin gyara ga sashi na 124 na kundin tsarin mulkin kasar nan.

Sashin na 124 dai ya fayyace dokar samar da kananan hukumomin a matsayin daya daga cikin murahun zartarwa wato tarayya da jihohi sai kuma su kananan hukumomin, ba tare da yin katsalandan daga bangaren gwamnatocin jihohin su ba.

Gyaran dokar da majalisun s**a aiwatar na cikin kudurorin da majalisar wakilai ta amince da su a makon da ya gabata wanda majalisar dattawa ta amince da shi a wannan rana.

Kwamitocin zaurukan majalisun na dattawa da wakilai sun hada gyararrakin da s**a aiwatar kan dokar wadda s**a fara tun a watan maris da ya gabata.

Da wannan ci gaba, yanzu a iya cewa majalisun sun amince da dukkan sadarori 23 da kuma sashin da s**a yi gyaran akai.

Za'a aike da sabon kudurin dokar ga zaurukan majalisun dokoki na jihohi domin amincewar su.

Haka zalika zasu amince da dokar samar da mai binciken kudi na kananan hukumomi sai kuma sabuwar hukumar kula da ayyukan kananan hukumomi ta jihohi.

A gefe guda kuma majalisar ta amince da kwace damar da hukumomin zabe masu zaman kansu na jihohi ke da su na gudanar da zaben kananan hukumomi, a maimakon hakan, dokar ta mika ragamar hakan ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC.

A bangaren zaben dai, majalisun sun aiwatar da gyara ga sashi na 65 da 106 na kundin tsarin mulkin kasar na shekarar 1999, inda ta amince da samar da wani bangaren da zai bada dama ga dan takara mai zaman kansa wato indifenda wanda baya karkashin kowacce jam'iyya tare da baiwa irin wa

Sen Kawu Sumaila Ofr, Ya ziyarci gurin da akayi hatsarin mota a kan titin wudil zuwa gaya inda sama da mutane goma sha b...
24/04/2024

Sen Kawu Sumaila Ofr, Ya ziyarci gurin da akayi hatsarin mota a kan titin wudil zuwa gaya inda sama da mutane goma sha biyu (12) s**a rasu, Yaje kan ƘABARIN SU domin yi musu addu'ar samun rahamar mahaliccin mu. Muna addu'ar Allah yayi masa jagoranci wajan ƙoƙarin da yake wajan ganin an kammala aikin wannan titin domin kawo karshen asarar rayuka da akeyi Amin 🤲

10/03/2024

Allahumma Ballighna Ramadan

YOU ARE ALL INVITED
07/03/2024

YOU ARE ALL INVITED

Kalli yadda Jami’an Hisbah s**ayiwa Mallam Daurawa maraba da dawowarsa aikin Hisbah! 05/03/2024.❤️
06/03/2024

Kalli yadda Jami’an Hisbah s**ayiwa Mallam Daurawa maraba da dawowarsa aikin Hisbah! 05/03/2024.❤️

06/03/2024

Kalli yadda Jami’an Hisbah s**ayiwa Mallam Daurawa maraba da dawowarsa aikin Hisbah! 05/03/2024.❤️

06/03/2024

RABBI INNI LIMA ANZALTA ILAYYA MINKHAIRIN FAQEER

KADAN DAGA CIKIN GUDUNMAWAR DA SEN. KAWU SUMAILA YA BAYAR GA YANKIN AREWA BAYAN SHIGARSA MAJALISSAR DATTIJAI.🔴- Sen. Kaw...
31/01/2024

KADAN DAGA CIKIN GUDUNMAWAR DA SEN. KAWU SUMAILA YA BAYAR GA YANKIN AREWA BAYAN SHIGARSA MAJALISSAR DATTIJAI.

🔴- Sen. Kawu ya gabatar da kudiri akan jinginar da Airport din Kano ga Turawa, wanda hakan ba karamin koma bayan tsaro da kuma cigaban kasuwanci AREWA zata samu ba. Cikin ikon Allah Gwamnati ta karbi wannan koke kuma an janye waccar jingina.

🔴- Sen. Kawu ya gabatar da kudiri a zauren Majalissa Akan kira ga Gwamnatin Nigeria da tayi dukkanin mai yiwuwa wajen bude iyakokin Nigeria da kasar Niger 🇳🇪 wanda rufewar ba karamar masifa aka shiga a AREWA ba musamman a fannin kasuwanci.

🔴- Sen. Kawu yayi kira ga majalissa akan ta kira dukkanin shugabannin tsaro na Nigeria (Army, Navy, Airforce, DSS, NSA) akan irin kashe-kashen da akeyiwa al’ummar AREWA.

🔴- Sen. Kawu ya gabatar da kudiri akan Gwamnati tayi kokari wajen sasantawa da kungiyar kwadago domin hanasu tafiya yajin aiki wanda hakan idan ya faru ba karamar masifa al’umma zasu shiga ba.

🔴- Sen. Kawu ya gabatar da korafi a zauren Majalissa dangane da cire wani dan AREWA Jihar Kano Mansur Kuliya daga matsayin Shugaban hukumar kula da Man Fetur da kuma Gas ya kasa wanda aka maye gurbinsa da wani Oluwale daga KUDU. Kawu yace Majalissa ce tayi doka cewar sai mutum yayi shekaru 5 akan wannan kujera muddin bai aikata laifi ba, amma sai gashi an cire Mansur wanda yake shekararsa ta farko.

🔴- Sen. Kawu ya gabatar kudiri a majalissa domin samar da makarantar kwalejin ilimi ga masu bukata ta musamman, wannan makaranta guda daya ce kacal a Nigeria a Jihar Oyo shine yake kokari a samar da wata a AREWA Jihar Kano. Cikin ikon Allah wannan kudiri ya wuce karatu na 1 dana 2.

🔴- Sen. Kawu ya gabatar da kudiri ga Majalissa akan kira ga Gwamnatin Nigeria 🇳🇬 da tayi kira ga kasar Isara’eel domin tsagaita wutar yaki wanda hakan ke janyo mutuwar ‘yan uwanmu Musulmi dake kasar Gaza/Palestine.

🔴- Sen. Kawu ya goyi bayan kira ga Majalissa da ta duba maganar bashi da wani bankın Gwamnati ya bawa jihohi, cewar yankin AR

31/01/2024

Sannu Da Kokari Jagora. Tabbas Irinka Muka Rasa A Baya Shiyasa Kasar Taita Tangal Tangal. Fatana Allah Ya Kara Tsare Mana Gabanka Da Bayanka Sir🙏

Cikin ikon Allah, yauma an cigaba da aikin titin da ya tashi daga kanawa,Rimi, magami, kwajale har zuwa ningi.Thank you ...
30/01/2024

Cikin ikon Allah, yauma an cigaba da aikin titin da ya tashi daga kanawa,Rimi, magami, kwajale har zuwa ningi.

Thank you Sen Kawu Sumaila Allah ya biya maka bukatun ka na alkhairi Sir.

ZUWAN SANATA GARI ALKHAIRI NE....... Kano ta kudu ta dawo hannun nagari domin Sen Kawu Sumaila ofr. Mutunne da Allah ya ...
30/01/2024

ZUWAN SANATA GARI ALKHAIRI NE.......

Kano ta kudu ta dawo hannun nagari domin Sen Kawu Sumaila ofr. Mutunne da Allah ya horewa tausayi da hangen nesa ta hanyar ware lolaci a cikin lokutan sa badan komai ba saidan ya shiga lungo da sako domin ziyartar talaka na kasa, Abun ban sha'awar shine Alkhairan da suke biyo bayan ziyarar, Duk gari ko kauyen da yaje baya barin garin saiya sanya mutane da dama cikin farin ciki ta hanyar yaye musu wata damuwa data addabesu cikin ikon Allah. Da haka nake kira da Al'ummar kano ta kudu susha kuruminsu suna amintaccen hannu da zasuce san barka Insha'Allah 🙏

KHADIMUL ISLAM KAWU........ Ajiya 28-01-2024 Sen Kawu Sumaila ofr. Ya ziyarci masallacin Unguwar Zango Dake Karamar huku...
29/01/2024

KHADIMUL ISLAM KAWU........

Ajiya 28-01-2024 Sen Kawu Sumaila ofr. Ya ziyarci masallacin Unguwar Zango Dake Karamar hukumar Sumaila, Masallaci ne mai tsohon tarihi fiye da shekaru 40. Kuma shine masallaci da bana juma'a ba da yafi ko wanne girma a SML, Nan take yabada 2 Million naira domin gyarashi da mai dashi daidai da zamani. Amadadin Al'ummar zango da duniyar musulmai muna godiya da Addu'ar Allah yasaka masa da mafificin Alkhairi Amin

Sen. S A Kawu Sumaila, OFR Ph.D Yana yimuku barka da juma'a, Tare da fatan Allah ya sadamu Da alkhairan dake cikin wanna...
26/01/2024

Sen. S A Kawu Sumaila, OFR Ph.D Yana yimuku barka da juma'a, Tare da fatan Allah ya sadamu Da alkhairan dake cikin wannan ranar Amin

Ya rabb, Ga sanatocin mu masu kishi da kaunar yankin mu dama qasar baki daya. Ya Allah ka biya musu buqatun su na Alkhar...
22/01/2024

Ya rabb,

Ga sanatocin mu masu kishi da kaunar yankin mu dama qasar baki daya. Ya Allah ka biya musu buqatun su na Alkhari, kabasu kariya daga dukkan sharri Amin.

SUMAILA SOUTH PROGRESSIVE ASSOCIATION (SUSPA)Wannan kungiya mai tarin albarka ta kai ziyarar duniya, gaishe-gaishe da ta...
20/01/2024

SUMAILA SOUTH PROGRESSIVE ASSOCIATION (SUSPA)

Wannan kungiya mai tarin albarka ta kai ziyarar duniya, gaishe-gaishe da taya murna ga jagororin wannan tafiya tamu ta NNPP a jihar Kano yau Alhamis 18/01/2024 domin taya juna murna bisa nasarar da gwamna Abba Kabir Yusif ya samu a kotun kolin Nigeria.

-Dr. Abba Baffa Bichi (Secretary to the Kano State Government SSG).

-Hon. Barr. Rabiu Yusif Takai (Member Representing Takai/Sumaila Fed. Const.).

- Rt. Hon. Zubairu Hamza Massu (Member Representing Sumaila Kano State House of Assembly).

-Hon. Hamza Safiyanu Kachako (Hon. Commissioner Rural and Community Development, Kano).

Sannan wakilcin wannan kungiya ya shiga garin Bango dake Mazabar kanawa domin ta'aziya bisa hadarin mota daya daya janyo rasuwar mutane 5, karaya da raunuka da wasunsu s**a samu Muna addu'ar Allah ya jikan wadanda s**a rasu masu raunuka Kuma Allah ya basu lafiya Amin.

Ziyara tayi kyau sosai duba da yanda aka taya juna murna tare da kala dankon zumunci a tsakanin dasu tare da tattauna matsalolin yankinmu na Sumaila ta kudu dama karamar hukumar Sumaila baki daya domin samun Waraka musamman akan abinda s**a shafi harkar ilimi, lafiya, aikin yi, hanyoyi dama cigaban addininmu baki daya. Allah ya cigaba da taimakon shugabanninmu ya basu ikon sauke nauyikan da Allah ya dora musu Amin.

Allah ya cigaba da taimakon wannan kungiya tare da kara Mana hadin kai domin ciyar da al'ummar mu baki daya Amin.

SUSPA Mgnt.
18/01/2024.

20/01/2024

SUMAILA SOUTH PROGRESSIVE ASSOCIATION (SUSPA)

Wannan kungiya mai tarin albarka ta kai ziyarar duniya, gaishe-gaishe da taya murna ga jagororin wannan tafiya tamu ta NNPP a jihar Kano yau Alhamis 18/01/2024 domin taya juna murna bisa nasarar da gwamna Abba Kabir Yusif ya samu a kotun kolin Nigeria.

-Dr. Abba Baffa Bichi (Secretary to the Kano State Government SSG).

-Hon. Barr. Rabiu Yusif Takai (Member Representing Takai/Sumaila Fed. Const.).

- Rt. Hon. Zubairu Hamza Massu (Member Representing Sumaila Kano State House of Assembly).

-Hon. Hamza Safiyanu Kachako (Hon. Commissioner Rural and Community Development, Kano).

Sannan wakilcin wannan kungiya ya shiga garin Bango dake Mazabar kanawa domin ta'aziya bisa hadarin mota daya daya janyo rasuwar mutane 5, karaya da raunuka da wasunsu s**a samu Muna addu'ar Allah ya jikan wadanda s**a rasu masu raunuka Kuma Allah ya basu lafiya Amin.

Ziyara tayi kyau sosai duba da yanda aka taya juna murna tare da kala dankon zumunci a tsakanin dasu tare da tattauna matsalolin yankinmu na Sumaila ta kudu dama karamar hukumar Sumaila baki daya domin samun Waraka musamman akan abinda s**a shafi harkar ilimi, lafiya, aikin yi, hanyoyi dama cigaban addininmu baki daya. Allah ya cigaba da taimakon shugabanninmu ya basu ikon sauke nauyikan da Allah ya dora musu Amin.

Allah ya cigaba da taimakon wannan kungiya tare da kara Mana hadin kai domin ciyar da al'ummar mu baki daya Amin.

SUSPA Mgnt.
18/01/2024.

Sen Kawu Sumaila Ofr. Baya fushi da kowa, kuma baya shakkar fadar gaskiya komai dacinta, Dan haka bashida kunyar kowa. A...
20/01/2024

Sen Kawu Sumaila Ofr.

Baya fushi da kowa, kuma baya shakkar fadar gaskiya komai dacinta, Dan haka bashida kunyar kowa. Allah yakara dafa mana Amin ya rabb🤲

Tsari na Amana. 🔴💪
20/01/2024

Tsari na Amana. 🔴💪

Together With Hon.Member Representing Sumaila/Takai Federal Constituency Barr.Rabiu Ibn Yusuf Takai
19/01/2024

Together With Hon.Member Representing Sumaila/Takai Federal Constituency Barr.Rabiu Ibn Yusuf Takai

Together With Member Kano State Representing Sumaila LGA Rt.Hon.Zubair Hamza Massu
19/01/2024

Together With Member Kano State Representing Sumaila LGA Rt.Hon.Zubair Hamza Massu

Address

Sumaila

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sule Mati posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share