FULƁE Reciters FORUM

FULƁE Reciters  FORUM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FULƁE Reciters FORUM, Digital creator, 25sarkinfada Street, Suleja.

Dayawa Basu san Cewa Tauraron Alarammannan  Mai Maƙoron zinari Bafulatanine Bafa 😁🥰🤩 Mu Fulani muna cikin Ni ima wlh Sam...
30/10/2023

Dayawa Basu san Cewa Tauraron Alarammannan Mai Maƙoron zinari Bafulatanine Bafa 😁🥰🤩 Mu Fulani muna cikin Ni ima wlh Samun Irin wadannan Acikin Kabilarmu Babban Nasarace Al-Hafiz AbdAbdullahi Bappah Itassass Allah ya kara Albarka 🥰

FULƁE RECITERS FORUM NEWS Abinnamune  A wannan rana mai Albarka Akayi bikin Rufe Musabaqar Alqur'ani mai girma ta Jihar ...
28/10/2023

FULƁE RECITERS FORUM NEWS

Abinnamune
A wannan rana mai Albarka Akayi bikin Rufe Musabaqar Alqur'ani mai girma ta Jihar Bauchi, Kuma a wannan rana Mu Fulani muna cikin Farin ciki Da Godewa Allah, Saboda irin Bajinta Da kwazo na Ƴan Uwanmu Fulani s**ayi wannan musabaqah.
Ƴan Uwanmu Fulani daga Sassa daban Daban na jihar Bauchi Sun samu yin nasaran fice cikin wanda s**ayi Position. Gasu kamar haka

Khadija Ahmad Abubakar jama Are 60hizb (5th) position

Ismail Usman Jama Are 60+Tafseer 4th position

Ismail Abdulkadir Toro 60Hizb 2nd position

Hajara Ahmad Abubakar Jama Are 60hizb 1st Position

Inda Shikuma
Ibrahim Muhammad Nasir Daga karamar hukumar Shira Yazama Gwarzon Shekaran Musabaqan Baki ɗaya 🥰🥰 Alhmdlh Wannan nasarace Babbah Ƙabilar Fulani ba yan ta Addah bane Asali da Ilmi akasanmu. Muna rokon Allah yabasu nasara A mataki Na kasa wanda za ayi A jihar Yobe 22/12/2023

FULƁE On Jarama 🥰🥰😍

25/10/2023

*FULƁE RECITERS FORUM*

Innalillahi wa innah ilaihi Rajiun

Yanzu muke samun Labarin Rasuwar Ɗaya daga cikin Jajirtattun Dalibin Abokinmu Shihk Kamal Usman Daga Jihar Adamawa. Ɗalibin Wanda yake Mai hazaƙane kwarai dgske Kuma mabukacin haddace Alqur'ani ne kwarai dagakse wanda Ya ajiye karatun boko kaɗai don yasamu daman haddan Alqur'ani 😭. Muhammad mustafa mazaunin Yola North yarasu A yammacin Yau Laraba, Bayan jinya dayayi fama da ita,Muna rokon Allah yamasa rahma🤲 yasa Yahuta🤲 Yasa Aljanna ce makomarsa🤲 Allah ya kyautata namu bayan nasa🤲🤲 Ameen Ameen*

Goni muna Mika ta aziyyah Kamal Usman

VOICE OF THE VOICELESS FULBE :Ministry for NOMADIC AND PASTORAL AFFAIRS Loading in Niger State . Thank you BAGO for Lovi...
16/08/2023

VOICE OF THE VOICELESS FULBE :

Ministry for NOMADIC AND PASTORAL AFFAIRS Loading in Niger State . Thank you BAGO for Loving Fulbe !

FULBE RECITERS FORUM VISIT AND INTRODUCED HERSELF TO THE GREAT MUSLIM TEACHER SHIHK YUSUF SAMBO RIGACIKUN, HIS HOUSE IN ...
05/08/2023

FULBE RECITERS FORUM
VISIT AND INTRODUCED HERSELF TO THE GREAT MUSLIM TEACHER SHIHK YUSUF SAMBO RIGACIKUN, HIS HOUSE IN RIGACIKUN TOWN, UNDER THE LEADERSHIP OF AL-HAFIZ ABDUSSALAM USMAN (MINISTER OF COMPETITION) THE MASTER SHOWED HIS HAPPINESS AND CONGRATULATED THIS BLESSED ORGANIZATION, HE SAID I HOPE TO BE SUCCESSFUL AND MAY GOD BLESS YOU, WHEN THE MASTER SAID THAT HE WILL CONTRIBUTE HUNDREDS OF HUNDREDS, TO PROVE THIS WORD, THE MASTER HAS TO GIVE THIS ORGANIZATION THE OPPORTUNITY TO PRESENT ITS PLANS OF REMINDERING AND AWARENESS IN THE PLUTENIAN LANGUAGE WHERE IT WILL BE DONE LIGHT ON ATTAQWA TV HOUSE, ALHMDLH THIS IS A BIG DEVELOPMENT FOR THIS ORGANIZATION. SHIHK GOD BLESS YOU WITH GOODNESS

FULƁE RECITERS FORUM TAKAI ZIYARA TARE DA GABATAR DA KANTA GA BABBBAN MALAMIN MUSULUNCI SHIHK YUSUF SAMBO RIGACIKUN, AGI...
05/08/2023

FULƁE RECITERS FORUM
TAKAI ZIYARA TARE DA GABATAR DA KANTA GA BABBBAN MALAMIN MUSULUNCI SHIHK YUSUF SAMBO RIGACIKUN, AGIDANSA DAKE CIKIN GARIN RIGACIKUN, KARKASHIN JAGORANCIN AL-HAFIZ ABDUSSALAM USMAN (ministan musabaqa) MALAM YA NUNA FARINCIKINSA TARE DA JINJINAWA WANNAN KUNGIYA MAI ALBARKA,YAYI ADDU'O IN FATAN NASARA DAKUMA TOFIN ALLAH SANYA ALBARKA,INDA MALAM YACE ZAIBADA GUDUNMOWA DARI BISA DARI,DON TABBATAR DA WANNAN MAGANA NAN TAKE MALAM YACE YABAIWA WANNAN KUNGIYAR DAMA TADINGA GABATAR DA SHIRYE-SHIRYENTA NA TUNATARWA DA FADAKARWA CIKIN HARSHEN FULATANCI INDA ZA A DINGA HASKASHI A GIDAN TV NA ATTAQWA,
ALHMDLH WANNAN BABBAN CIGABA NE DA WANAN KUNGIYA TASAMU.
SHIHK ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI

05/08/2023

FULƁE RECITERS FORUM
Close Door Meeting With Shihk Yusuf sambo Rigacikun

25/07/2023

Kana Bari Anayi babu Kai Ɗimbin lada da garaɓasa ya wuce ka

🕌🌹 FULƁE RECITERS FORUM 🕌🌹

*تلاوة القرآن الكريم (المصفى)*
*____________________________________________________*

الحزب

*سورة آل عمران*
**********************************

*📜قائمة الصفحات/أسماء المشاركين:*

🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣

*(1)*📖 لَن تَنَالُوا۟ ٱلۡبِرَّ حَتَّىٰ تُنفِقُوا۟....🗣️

*(2)*📖 وَكَیۡفَ تَكۡفُرُونَ وَأَنتُمۡ تُتۡلَىٰ عَلَیۡكُمۡ....🗣️

*(3)*📖 وَلِلَّهِ مَا فِی ٱلسَّمَـٰوَ ٰ⁠تِ وَمَا فِی ٱلۡأَرۡضِ....🗣️

*(4)*📖 إِنَّ ٱلَّذِینَ كَفَرُوا۟ لَن تُغۡنِیَ عَنۡهُمۡ....🗣️

*(5)*📖 إِذۡ هَمَّت طَّاۤىِٕفَتَانِ مِنكُمۡ أَن تَفۡشَلَا....🗣️


*(6)* 📖 وَسَارِعُوۤا۟ إِلَىٰ مَغۡفِرَةࣲ مِّن رَّبِّكُمۡ....🗣️

*(7)*📖 وَلِیُمَحِّصَ ٱللَّهُ ٱلَّذِینَ ءَامَنُوا۟....🗣️

*(8)*📖 یَـٰۤأَیُّهَا ٱلَّذِینَ ءَامَنُوۤا۟ إِن تُطِیعُوا۟....🗣️

*(9)*📖 ثُمَّ أَنزَلَ عَلَیۡكُم مِّنۢ بَعۡدِ ٱلۡغَمِّ أَمَنَةࣰ....🗣️

*(10)*📖 وَلَىِٕن مُّتُّمۡ أَوۡ قُتِلۡتُمۡ لَإِلَى ٱللَّهِ....🗣️

*_____________________________________________________*
🕯 *والحمد لله رب العلمين* 🕯

*Allah Ya bada ikon karantawa, Ameen

*اللهم طهر أعمالنا من الرياء، ووفقنا لماتحب وترضى*

*أمين ياحي ياقيوم*🤲

Sakon Ta aziyyahInnalillahi wa innah ilaihi RajiunAmadadin FULƁE RECITERS FORUM Na Tarayyar Nigeria muna mika sakon Ta a...
23/07/2023

Sakon Ta aziyyah

Innalillahi wa innah ilaihi Rajiun
Amadadin FULƁE RECITERS FORUM Na Tarayyar Nigeria muna mika sakon Ta aziyyah Zuwaga Yan uwanmu Ma abota Qur'an ani Mazauna Garin sulejan Jihar Niger,Bisa rasuwar Tsohon Co ordinator Na Gasar Alqur'ani mai girma na jihar, Kuma babban Limamin Masaurautar Suleja Malam Ɗahir Shuaib Allah yagafatartamasa Yasa Aljanna ce makomarsa Amin

✍️✍️FULƁE RECITERS FORUM

22/07/2023

Assalamu alaikum
Muna son Sake saka Gasar Kwaikwayon Murya Kubamu shawara Wane mlmi ydce Musa??

16/07/2023

SANARWAR GAGGAWA GA MATAFIYA: Àñà Jàñ Hankulan Matafiya Masu Bin Hanyar Mangu Źuwa Panyam Da Kuma Hàñýàŕ Panyam Zuwa Kereng Zuwa Bompe Çèwà Màśù Rikicin Ķàbìĺàñçì Ñà Țàŕe Matafiya Lokacin Zuwa Lokaci, da Safe koda Yamma Zuwa Dare haka

Don Haka A Yi Hattara. Sannan Kuma Akwai Bukatar A Yada (Sharing) Domin Amfanar Masu Shirin Bin Hanyoyin.

13/07/2023

Rashin adalci ne cewa: fulani dukkansu 'yan ta'adda ne!
abin baya mana dadi ace duk wahalar da mukeyi muna shiga lungu da sako domin yin wa'azi wa 'yan uwammu fulani su ruke addini da kyau amma sai kaga wasu na zaginsu

Shin wai akwai kabilar da babu 'yan ta'adda a cikinta ne?
su fulanin da s**a dauki makami ba laifinku bane! shin Allah bai wajabta muku shiga lungu da sako ku yada addini ku karantar da shi ba kukayi kunnen kashi??

wai yanzu fa wasu suna zaton Allah ba zai tambayesu akan mutanen kauyuka da suke zaune cikin jahilci ba!

sai kaga mutum yana ta cewa:wallahi mu tashi,ina malamai,ina masu kudi,amma shi yana zaune idan annemi taimako ko sisi ba zai iya bayarwa ba sai kace shi Allah bai wajabta masa taimakon Addini baa!!!

Allah ya wajabta wa musulmai taimakon addini mazansu da matansu masu kudinsu da talakawansu kowa ya bayar dai dai karfinsa da haka musulunci ya ginu
Da'awah Islam Calls Mtd

Allah yasa mu gane mu gyara

12/07/2023

Wasu daga cikin ma'anonin sunayen fullanci da Hausa.

1. Ardo Shugaba (The Leader).

2. Gidado - Masoyi (The Loved One).

3. Barkindo - Albarkantacce (The Blessed One).

4. Chubado Zabebbe (The Choosing

5. Gaabdo - Farin-ciki (The Joy).

6. Chenido - Mai hakuri (The Persevere) Not too sure.

7. Modibbo - Malami (The Lettered One).

8. Labbo - Takobi (Sword).

9. Bodéjo - Ja (Red)

10. Balewa/Baleri - Baki (Black).

11. Danejo - Fara (White).

12. Manga/Maudo - Babba (Big/Senior).

13. Petel/Peto - Karami (Small especially a brother or a sister).

14. Adda Manga - Babbar yaya (senior sister)

15. Adda Petel - Tokwaran uwa (this name is usually given to a daughter that namesake her mother's or Father's junior sister)

16. Ballowo - Mai taimako (helper).

17. Jon Wuro - Maigida

18. Gaji - Dan'auta (Last born).

19. Muido - Mahakurci (The Patience one).

20. Iya - Uwa (A senior brother).

21. Hamma/Bobbo - Wa/Yahya (A senior brother).

22. Chuto - Dan'takwaye (A twin).

23. Dadda/Adda - Babbar yaya (A senior sister).

24. Lamido - Sarki (King).

25. Jauro - Yarima (Prince).

26. Jagordo - Jagora (A Lieutenant).

27. Dada - Uwa (A mother).

28. Ba-Petel - Tokwarankaka (Grandpa's namesake).

29. Ba-Manga - Tokwaran wa/kanin kaka (Grandpa's senior or junior brother's namesake).

30. Garga - Gwarzo (Champion).

31. Buba - Amintacce (Trustworthy person).

32. Shatu - Jagoran mata (Women leader).

33. Kwairanga - Alheri (Blessing)

34. Geedè - Rabo (Success)

35. Jungudo - Dalili (fate)

✍️✍️
Abdulrahman Ali Ardo 12/07/2023

: Acikin Daren jiya Ƴan ƙabilar mwagavul sun tare hanya sun k**she mahajjata guda 9 a ƙauyen Kereng ƙaramar hukumar mang...
12/07/2023

: Acikin Daren jiya Ƴan ƙabilar mwagavul sun tare hanya sun k**she mahajjata guda 9 a ƙauyen Kereng ƙaramar hukumar mangu jihar Filato akan hanyarsu ta komawa gida yelwan shendam daga saudi arabia.

Allah Yajiƙansu Ameen...🥲😢

Ya Allah Duk Mai hanu cikin Wannan Rikici Allah kasa Rikici ya barke tsakanin sa da Iyalansa su kasheshi. 😭😭

3rd PositionMustafa Gwani AbdullahiNiger state
09/07/2023

3rd Position

Mustafa Gwani Abdullahi

Niger state

2nd  positionILYAS ABDULLAHI From Zamfara State 🥰🥰
09/07/2023

2nd position

ILYAS ABDULLAHI From Zamfara State 🥰🥰

Address

25sarkinfada Street
Suleja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FULƁE Reciters FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to FULƁE Reciters FORUM:

Videos

Share


Other Digital creator in Suleja

Show All